AUREN GADO 1-END

AUREN GADO Page 21 to 30

“Wani Auren zakayi ai”. Tafada tana kallon cikin idanun shi, “ba kya so ne? Samun kanta tayi da daga kai ta marairaice fuskar ta kamar zata kuma sa masa Kuka. 

Wani irin murmushin farin ciki yayi tareda riko hannun ta ya dawo da ita kan kafarshi, ” are you jealous? Kishina kikeyi? Girgiza kai tayi. “Toh in ba kya kishi na kibari in karo Auren. Ya kuma fada yana kallon kwayar idanun ta mai cikeda wani irin sinadari dake Kara narkar da zuciyar shi, Toh ka mayarda ni gida idan zakayi Auren. OK bari ranar da aka kawota zan mayarda ke saboda kin San kin batani bazan iya bacci ba tare da mace ba, before I don’t care but now you spoiled Mommy’s innocent child. Harar shi tayi ba tare da ta shirya ba, kaine ka ke lalatani ai. Dariya ya kwashe da ita yana rungume ta kam wani irin nishadi yake ji a zuciyar shi a duk lokacin da suke tare baya gajiya da kasancewa tare da ita,  

Da wayau yacire mata hijabi. “Kinga wayon ya isa tunda kika yi kwalliyar bangani ba kinsa wannan katon hijab….. Hadiye miyan bakin shi yayi domin ganin kana nan kayan dake jikinta na boutique yellow riga da wando, kayan da ya siyo cikin akwatin da ya bawa yayan shi, Ashe shine zai Mora tun lokacin da ya siya kayan sun mugun burgeshi ne Amma a yau yaji zai iya biyan companin akan wannan adon, rigar nada guntun hannu ga wuyanta a bude sosai he can see her boobs kusan rabi sunyi wani irin kyau ga madai daitan hips dinta ma sunyi cif cif a cikin wandon kamar palazo ta saman ya kama ta kasan ya bude, fadin kyau da tayi bata baki ne, Abu na uku yanda ta saki sumar ta a gefen wuyan ta tayi kamar wata Amisha patel, domin jikin nata madai daici ne ba makusa, daskarewa yayi kawai kamar statue ya kashe ta da ido tagama kashe mai jiki, hannun shi na rawa ya daga zuwa sumar kanta ya shafa har suna lumshe idanun su atare domin sakon nashi yaje mata shi kuwa feelings din dake taso mai nata bazai taba kwatan tuwa ba. 

Wani irin zubewa tayi a jikin shi kamar ruwa, wani irin murmushi ya yi mai cikeda farin ciki, yana jin dadin yanda small touch din shi ke affecting dinta, he is lucky ba zata yi wahalar koyan duk Abinda yake so tayimai ba, he is planning to spoil her so much, yanda ba zata taba mafarkin barin shi ba, so yake ya koya mata soyayyar shi yanda bazai sha wahalar samun kanta ba duk lokacin da yake bukata, 

Hannun ta ta dora saman kirjin shi domin tana jinta cikin wani irin yanayi mara misaltuwa tareda natsuwa a duk lokacin da take jikin shi, gam ya rungume ta tareda dora bakinshi dai dai kunnen ta yana hura mata iska a hankali cikin wani irin salo, “my diamond”, ki daina shige min haka zanyi Abinda zai hana ki zama fa yau, you have no idea how honey I am, you’re driving me crazy babe, let’s romance. Yafada yana mai tura harshen shi a cikin kunnen ta tareda shafa ko Ina na jikinta cikin wani irin salo, khaleel ya iya dora mace a network, tuni yasaka ta sakin jikin ta tafara shafa kirjin shi dake matukar burgeta saboda fadi, jitake dama ya cire rigar domin yanada soft gashi mai santsi dake Kara Kawata kirar jikin nashi, yanada tsarin mazajen duniya way’enda suka amsa sunan su, fadowar da mommy tayi cikin falon ne ba sallama tana ruwan masifa, to bita zai zai wato kina nan kin makalewa yarona kamar chewing gum, saurin zabura Naziya tayi kamar zata fadi, saboda kunya da kuma tsorata batayi zaton ganin ta ba, saurin rikota yayi yadawo da ita a jikin shi domin itace zata rufamai asiri in ba hakaba momy zataga Abinda bazata so ba, matsowa tayi tana salati tareda cewa ” Amma wannan yarinyar kunyi nasara sosai Ina bacci kun asirce mun zuciyar da’. “Mommy Mommy” please meke faruwa why are you here? Toh fa wato banda damar shigowa cikin gida na duk lokacin da naga dama saida izinin Y’ar gidan malamai? ” no mommy please ba haka nake nufi ba nasan zuwan ki akwai babban dalili. “Yes badon haka ba ba Abinda zai shigo da ni nan, Toh yama za’ayi kaso in shigo? ka narkar da Dukiyar ka akan Y’ar gidan matsiyata tunda kasan ba zaka samu Abun Arziki ba ga y’an mata nan na fita kunya ya’yan Arziki bana tsiya ba sai sauran d’an uwan ka. Jin yadawo dai dai ya saketa tareda cewa “wuce ciki Ina zuwa”. Domin kuka takeyi mai cimai zuciya domin kalaman mommy na da ciwo, don haka bata tsaya komai ba ta wuce ciki, bata taba ji ko ganin uwa mai hali irin na mommy ba, bata ko bata damar gaisuwa a duk lokacin da suka hadu don haka take shakkar haduwar su da ita a kullum, Ada tana ganin zama da Mommy yafi mata da khaleel amma tagano cewa khaleel din wani irin inuwa ne dake sanyaya mata zuciya da ruhi, shidin bangone Wanda idan ta jingina sai tajita cikin tsaro da Aminci, 

Saida yaga ta shige ya maida hankalin shi kan mommy “meya faru yanzu momy?” Na Kira uban da ya daure maka kayi Abinda kaga dama na fada mai yau ko gobe nake son adaura maka Aure da salifa, ban Amince da zaman ka da wannan Y’ar ita kadai ba, tunda ka nace bazaka rabu da itaba, in har inada sauran mutunci na uwa a idonka kar ka fada mai ba tare da Amincewar ka bane inba hakaba ba zaka yi farin ciki a rayuwar ka ba khaleel. Ta juya ta fita fuuu. Yasani akwai hakkin ta na uwa kuma dole Tayi mai baki ya kamashi, don haka zaiyi yanda take so Amma bazata samu Abun da duk take so ba domin in har bai iya kula fauziya ba, ba yanda za ayi ya iya kula wata salifa don haka su zuba. Zama yayi tareda dafe goshi yana murzawa yarasa mafita, saida ya dauki lokaci ya mike zuwa cikin dakin, tana zaune tuni ta share hawayen ta ta dauki wayar ta tana karatun Auren Soja inda take ganin uwar miji tagari, gaskiya yasmin tayi sa’ar uwar miji, yaushe ita zata samu hakan a wurin Mommy?ta ga ta bata dama ta nuna mata ba ta da wani mugun nufi a tare da zuri’ar ta, kaddara ce ta Rayuwar ta wadda takeson ta rungume ta da hannu bibbiyu, domin ta Yarda Auren ta da khaleel shine mukaddarin rayuwar ta, *AUREN GADO* ne wadda zai juye ya zama hasken rayuwar ta, farin cikin ta, domin da mommy tace ya saketa sai da ta jita kamar numfashin ta zai tsaya, wane irin saurin shakuwa tayi dashi ba tare da ta shirya ba, tanaji kamar sun dade dashi fiye da Ahmed sometimes tana mantawa da wani Ahmed ma, 

Sallama yayi ciki ciki ya tsaya tareda yin Ajiyar zuciya ganin ta tana sha’anin gaban ta bata kuka, dago kanta tayi ta amsa tare da cewa “Mommy ta tafini ne? ” yes. Yafada yana matsowa ya zauna tareda fuskantar ta yace ” my diamond, zan angwance fa, kinsan ni d’an gata ne Yaya na mata biyu yabarmin yace in more, ta farko na dauka a bude take amma itama dal take a Leda ga kuma Amarya wadda ranar da ta Kwana Washe gari yatafi ya bar ni da ita, my brother really loves me. wani irin kallo take yi mai Wanda bai gano fassarar shiba. Ki tayani murna idan na Kwana nan gobe zan canja sheka, wo ni d’an gatan Yaya na. Yafada yana kwanciya agadon tareda mirginawa kusa da ita. Saurin sauka tayi kasa, “me zakaci”? Saurin juyowa yayi ya zuba mata ido kamar ya mareta, he hate this character of her I don’t care about him, that means shike haukar shi akanta a kullum, ke wai me kika mayarda ni ne idan Ina important magana ki rika kawo min shirme ko banda lokaci sai na cin Abinci? Am telling you Aure Mommy zatayi min yau ko gobe why can’t you show your concern? Yanzu ta gano shi yanayi ne purposely saboda ya gani ko zata damu to bazata nuna mai ba ai da wayon ta. “Ikon Allah” me kake son inyi? Yanzu gashi ka fada Mommy take so kayi Auren kaima what is new? Na saba da hakan Wanda nayi Auren soyayya dashi ma an Auro mai ita hankalina bai tashi ba sai yanzu da kai kafadamin kana Aure na ne saboda cikon burin Yayan ka , Toh me zanyi dukkan mu zabin shine kuma umarnin Mommy zakabi don kasamu tsira don haka banda damuwa she is welcome. 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button