AUREN GADO Page 21 to 30

“Kice wanka kikeso muyi tare final, and bazan taba baki kunya ba, duk Abinda kike so just tell me yanzu zanyi miki shi.
“Kaga nidai ka matsa ba wani wanka da zanyi don Allah ka matsa in wuce. “Zuwa Ina? Kinga dole cikin biyu ayi daya yanzu zanbaki zabi biyu kuma you must choose one if not today am going to loose my virginity. Yafada tareda dage mata gira daya, dan kallon shi tayi tareda Kara maimaita kalmar domin Sam bata kamo bakin zaren ba ita, “yes zaki koyar dani komai and believe me this your student can last more than two hours batareda ya gaji ba I promise, do you know ban taba yiba? please ki koyar dani ki bari inji ya Abun yake nima. Wani irin zubewa tayi tareda fita ta o c dinshi saboda tsorata, gaskiya khaleel tantiri ne, sai yanzu duk ta kamo bakin zaren ta kulla, innalillahi wallahi mugun dan iska ne. Kara biyota yayi jikin ta na rawa ya Kama hijabin ta ba tareda ta ankare ba ta jishi a kasa, Y’ar Kara tasa “don Allah kabari meye haka khaleeeel’ taja sunan da sai da ya bata wani irin kallo ya matso tareda riko kugunta ya zuba mata ido har wani irin ruwa ruwa idanun shi suka tara, bai taba sanin zai iya bawa mace so much time ba sai yau, kuma he don’t mind sukai safiya suna haka, “please call my name again please. Yanda ya kwantar da muryar shi tareda kashe ta yasa batasan lokacin da idanun ta suka shige cikin nashi ba, tana hango way’ennan ruwan da suka karawa idon wani irin sirri Wanda bazata iya fadar shi ba. Hannun shi a west dinta kuwa jinshi takeyi kamar yana jonata da wutar lantarki, kai tsaye batareda yayiwa idanun shi shamaki ba ya saukesu akan kirjinta, rigar atanfar ta kamata sosai dinkin ya turosu har yana hango tudun su da tsagun kirjin ta tasama,
Hannun shi dake west dinta yakara damkar ta domin neman comfort, don jiyake tsab zai iya zubewa idan yaci gaba da kallon ta a haka, bai taba tunanin nonon mace zai burgeshi ba sai yau, “Hmm Hmm Hmm. Ya jera Ajiyar zuciya yafi sau goma, just don yana kokarin controlling kanshi he don’t want to rushed things, karya tsorata ta yasan shi ba irin Ahmed bane in yayi mata wani Abu zata iya gudun shi fiyeda tunani,
Matsawa yayi tareda rungume ta gam a kirjin shi, takasa koda motsi domin jikinshi na dauke da wani irin sirri ga dumi kamar heater Wanda batasan tsabar shaukin ta bane yasa ya dauki zafi,
Ajiyar zuciya yakeyi yana Kara shige mata, sai shafo bayanta yakeyi ji yake kamar ya tsaga jikin shi ya turata, ganin Rungumar taki karewa tayi saurin fisge jikin ta, bai tsaya wani dogon tunani ba yayi bathroom, ya saki shower akan shi, shafo fuskar shi yayi, duk da ruwa na zuba a fuskar shi he can still feels his tears, yana tunanin wane irin so yakewa wannan yarinyar, komai nata is special to him, kamar aikin asiri jinta yakeyi kamar Rayuwar shi, ya dauki dogon lokaci kafin ya iya wanka ya fito, tana nan inda ya barta a d’askare, “kije kiyi wanka ki fito ki kumayi Alwala Ina jiranki.
tasan musu tsakanin ta dashi bazaiyi riba ba gwara tabi a hankali ta tsira da mutuncin ta. Wucewa tayi saida ta kulle bathroom din, sauri yayi ya zura jallabiya ya fita zuwa part dinshi, kallon bathroom din shi takeyi tana ganin yanda ya Kawata shi hatta da kayan shafe shafen shi a ciki suke kamar wani mace komai nashi tsab tsab. Kwabewa tayi tayi wanka tareda saurin daukar towel ta goge jikin ta jin yana taba kofar yasa tayi saurin zura rigarta tareda mayarda skirt ba tare da ta saka Inner wears ba, ta fito tana kame kame domin jinta takeyi kamar nicked dole zata samu excuse takoma domin ta saka.
Zuba mata ido yayi ya ce “zo ga kayanki tunda nan kika zaba mu zauna, gashi na dakko miki wasu kayan, you’re Mrs khaleel ya zaki mai maita kaya?
Bude Karamar akwatin yayi da ya debo kaya a ciki, wata guntuwar rigar bacci iya guiwa pink mai guda biyu ya mika mata yace kisa wannan za kiyi kyau a ciki,
Zare idanun ta tayi tana girgiza kai, “ni basai na sakaba”. Tashi yayi ya nufota yes basai kin wahala ba am here madam. Saurin fisgewa tayi ta koma bathroom din da sauri.
Sai dai Abin haushi bra dinta ta tarar ta fadi kasa harta dan jike dafe goshi tayi ta dauraye ta shaya akan karfen da ake rataye towels da sauran su, ta zura kayan tareda tsayawa gaban mirror ta zubawa kanta ido, kamar wata Y’ar India, kirjinta dake baje ta kalla tana hango dan karamin nipple dinta, saboda silk ne kayan sunbi sun lafe a jikinta, jan ta saman tayi domin ta dan rufe su, duk da haka ana gani, saida ya k’onkwasa kofar yace “madam am waiting for you” ta turo kofar ta fito bai kalleta ba domin yasan kwanan zancen don haka hijabin ta ya mika mata tareda shinfida dadduma biyu ya tada musu da sallah, raka’a biyu yayi tareda yin Addu’oi masu tsawo ya juyo ya dafa kanta tareda yin Addu’a ya tofa, bai tsaya dogon tanbaya ba domin yasan daga Ina tafito inba ayi wasa ba ma ta koyar dashi,.
Ajiyar zuciya yayi “Madam nasan kinsan komai akan gidan nan” banaso ki yi rayuwar da kikayi a baya, shiyasa naso ki zauna a can part din, ba damuwa Ina nan,
But ni yanzu kinja nakasa fita siyo mana kazar Amarci kuma yunwa nakeji. Yafada yana kallon ta, “zaki iya nema min wani Abu inci please? na dade banci Abinci ba, please Ya kuma fada yana karkace kai, mike wa kawai tayi ba tare da ta ce mai komai ba ta fita da hijabin ta, ba kowa a falon ta wuce kitchen tunda tasan komai na gidan, tasan ka’idar Abincin shi, don haka indomie ta fitoda guda biyu kana na ta dan jajjaga tarugu da tattasai da tumatur daya ta dora a gas kafin ta yanka enough albasa ta soya mai kwai guda biyu,
In ten minutes ta kammala, ta dafo mai ruwan zafi mai hadi yana kamshi, ta jera a tray ta dauka ta nufi dakin.
Yana zaune tsakiyar gadon yana danna laptop dinshi, fuskar shi kawai zata isar maka da sakon dake cikin zuciyar shi, a kasan gadon ta Ajiye mai tace gashi. Dago kai yayi tareda zuba mata ido yace “tank you. Ya kife laptop din ya zare jallabiyar ya jefa mata, “ki fara kula da komai na mijinki daga yau. Harara ta watsa mai tareda matsawa ta bude waldrp domin ta Ajiye taga ba wurin da KO tsinke zai shiga, ta kuma bude wani side taga agogunan shi birjik kamar wani kantin agogo ta Kara bude wani taga guntayen kayan shi birjik duk yana kallon ta saida ta bude na karshen ne taga jallabiyun,, zata Ajiye yace “kisa a Dustin a bathroom bana mai maita kaya. “Tun farko me yasa baka fada ba kana kallo na saboda kawai baka kaunar in huta. “No inason kisan komai na mijinki ne, Kinada damar da zaki duba komai a dakin, dan murguda baki tayi Wanda yaganta sarai saida ya zauna ya bude plate yafaraci tareda runtse idanun shi komai nata is perfect, fitowa tayi ta nufi sofa ta kwanta tareda bashi baya, “kizo muci mana. “Banajin yunwa ni. “Hmm yace, yaci gaba da cin Abincin shi.
Bacci ne mai shegen dadi ya kwashe ta, saida yaci yayi kat ya kora da black tea, ya kwashe kayan ya mayar kitchen da kanshi ya dawo ya datse kofar, tsayuwa yayi akanta ya zuba mata ido, yayi murmushi, dukawa yayi yayi sama da ita kamar Y’ar tsana, a natse ya shinfideta a tsakiyar gadon, ya zare hijabin ya Ajiye shi agefe, juyowa yayi domin ya gyara mata kwanciyar ta yayi kyakkyawan gani, “subuhanallah ya furta, domin rigar saman ta bude he can see them clearly, yanda suke baje so boosty kamar zasu fashe, Allah yagani shi baiyi niyyar rushing dinta ba Amma seeing this he can’t control himself, wani irin shaking jikinshi keyi ba wani tunani ya kife but hannayen shi akansu tun daga kasan su har zuwa saman yana wani irin lallashin su tareda murzawa a natse kamar wani barawon dake tsoron kar akamashi,