AUREN GADO 1-END

AUREN GADO Page 21 to 30

Wanda a wannan daren yayi wa su momy mugun tsawo fauziya tayi kuka kamar zata mutu saboda bakin ciki domin khaleel ya gama nuna mata ita batada value a rayuwar shi, momy kuwa ba kukan da takeyi sai na za agurbata mata zuri’a da jinin talaka, kuma bazata taba Y’ar da da hakan ba, 

Bacci sukayi mai dadin gaske Wanda khaleel zai iya cewa bai taba bacci mai cikeda dadi a rayuwar shiba, so much relief and comfortable, bugun kofar da akeyi ne yafarkar dasu a firgice, domin bugun bana hankali bane, tashi sukayi a firgice har suna gware goshin juna, tayi saurin juya mai baya tareda kame blanket din gam tana mai tuna Abinda yafaru jiya, zaro idanun ta tayi “did he really do it? Or what, Tafada tana shafo kasanta taji pant dinta na nan Amma Abinda ya faru tsakanin ta dashi bazai taba bari ta iya hada ido dashi ba, binta yakeyi da kallo kafin a kuma buga kofar tareda kwala mai Kira, “khaleel kabude kofar nan ko inbata maka rai. Yaji muryar momy na fada, durowa yayi batareda ya bata lokaci ba ya nufi kofa, budewa yayi dama shi badamuwar shibane aganshi a kana nan kaya, danno kofar sukayi yana budewa, fauziya ce da momy suka fado, Wanda Naziya kamar ta nutse akasa saboda kunya da kuma halin da take ciki. 

Ja yayi tareda saka hannu ya rike haba yana jiran yaga me zasuyi, fauziya ce ta kalle ta cikeda bakin ciki, “kedai anyi mara kunya a rayuwa, ki Auri yaya kidawo ki Auri kani ki iya kwanciya dasu saboda rashin ta ido. Ji tayi kamar ta shige kasa saboda kunya da takaici wani irin girgiza kai takeyi tareda jan blanket din tana kudun dunewa, kallon shi momy takeyi cikeda tuhuma” khaleel me nake shirin gani? Baka bawa uwar gidan ka kulawa ba kafara da Amarya, yaushe ka canja haka saboda mace, Ina ce kaki yarda har yau ka kula fauziya, ita wannan Zuma ta zuba anata da tana zuwa ka hauke ma? Ke kuma tashi ingani munafuka, shine farko ko kinbi wani a waje aka likama d’ana. Tafada tana nufo gadon, ganin Abun nasu bamai karewa bane yasa ya matso kusa da su duka ya kalleta tana kuka tareda dunkulewa a gadon, “Momy ku fita muyi wanka kunga ko sallah bamuyi ba mun makara idan muka shirya zamu fito mu amsa duk tanbayoyin ku. Ya kalli fauziya fuskar shi a hade “you Ina tunanin Saina saki akan hanyar da ta dace zaki dawo cikin hayyacin ki kina wuce gona da iri kibini a hankali. Kuka tasa tareda cewa “khaleel ban yafe hakkina daka danne min ba yanzu kiri kiri kaki kusan tata kusan wata nawa Ina gidanka daga kawota har ka shige mata, Allah sai ya sakamin. Matsawa yayi cikin zafi ” kina kiran wata mara kunya, bayan kece babbar mara kunyar kina maganar namiji ya kwanta dake bako kunya agaban mahaifiyata kina matsayin budurwa, Toh bana ra’ayi idan kin gaji da Ajiya ki jika kisha kayanki am not interested, ba kida hakki atare dani bazan taba bawa zuciya ta Abinda bata ra’ayiba, now get lost. Ya nuna mata hanyar waje, tafita da gudu tana kuka momy ta kalle shi “kayi kafito we need to talk. Tafita a hasale, ya mayarda kofar ya rufe tareda girgiza kai yayi bathroom cikin sauri ko kallon ta baiyi ba saboda lokaci yatafi sosai kusan karfe bakwai na safe, 

Ganin ya shige yasa ta zabura ta janyo katon hijabin ta ta zura, takoma gefe da da hali yakama ta tabar dakin nan Amma su momy tasan suna falon bazata iya hada ido dasu ba domin takai karshen jin kunya, bai wani dauki dogon lokaci ba ya fito tareda matsawa ya Y’arfa mata ruwan hannun shi yana fitar da wani irin murmushi mai cikeda nishadi, “jekiyi wanka your water is ready. Kanta akasa ta mike bata ko kalle shi ba ta wuce Abinta, saida ta datse kofar ta kwabe yana mai binta da kallo “Hmmm zaki daina wannan boye boyen ne soon domin zan mugun cutuwa babe. Yafada yana murmushi. Saida ya tsane jikinshi ya ciro wata dakakkiyar shadda Y’ar gaske fara,

Ya baza kamshi tareda tayarda sallah, lokacin da tafito fitinannen kamshin shine yasa ta kalle shi a kai kaice, gayen akwai son kamshi sai buhun rashin kunya jarababbe. Samun kanta tayi da zuba mai ido tana tuno kalmar Naziya na haryau yakasa taba ta, to ita me yasa yayi saurin shige mata? Jin yana hura mata iska a fuskar ta yasa tayi saurin zabura tabar wurin tareda nufar dadduma ta tada sallah. “Hmmm tun yanzu kinfara tunani na haka? Idan nayi megaba daya bazaki kuma iya nisa dani ba kenan, wow khaleel, you are great. Yafada cikeda tsokana tana jinshi, 

Akwatin da ya shigo dashi ya bude ya ciro wata Atamfa dinkin ya dunku ga atamfar yi matukar yin kyau fara da blue mai dauke da manyan patterns, pant kawai ya fito dashi sabo dal ya Ajiye akan kayan, tana idarwa ta mike tareda nade sallayar ta ki juyowa. “Kizo ki shirya kafin su momy su kuma shigowa su ganki ba kaya. Kallon jikin ta tayi domin katon hijabin ta ne da kuma towel kawai wato yasan ba komai a jikinta.  

Matsowa yayi ya Ajiye mata kayan tareda cewa “bana son bra this is enough, Yafada yana kallon kirjinta datake karesu da hannu, “dake mai wayau ce bazaki sha wahalar mallake niba domin Abu biyu da kikeda shi, find out urself ya fice yana murmushi, tabishi da kallo, yadaina bata mamaki yanzu saidai ta bishi da ido. 

Falon ya fita yasamu fauziya tayi kaca kaca da kuka agaban momy, yana fitowa ya daka mata tsawa” ke lafiya kike mayar mana da gida kamar gidan makoki? 

Harar shi momy tayi, ya zauna tareda dafata “good morning momy na. Yafada cikeda fara’a da nishadi fuskar shi na wani irin fitarda Annuri. 

“Khaleel yanzu nagano komai wato son Matar dan uwan ka kakeyi tuntuni ko saboda rashin ta ido ace jiya ta tare har ka hauke mata sai kace Wanda ke matse to kaji mezan fada maka, “yanda banyarda Ahmed ya cakuda min iri da wannan yarinyar ba kaima bazaka hadamin iri da ita ba kajini da kyau, idan ma kafara kusantar yarinyar nan Toh ni zan karkado duk wani kwai naka kuma yazama nafarko na karshe inka kuma kusantar ta ban yafe maka ba, kallon momy yakeyi kawai baice uffan ba, yana tunani a zuciyar shi, idan har Naziya Matar shice Indai bai kusance taba sai dai in bai samu dama bane Amma duk duniyar ba Wanda ya isa yasamai katangar karfe atsakanin shi da ita, wani irin tashi yakeji tsigar jikin shi nayi saboda zancen kusanci da momy tayi “wow ya zata kasance how is he going to feels? Duk gashin dake jikin shi ya mike tuni yasawa zuciyar shi kwadayin son jin ya Abun yake, nono want solve any problem today, “khaleel kanajina kuwa? Ina magana kanamin kunnen uwar shegu? “Momy copy that….. Yafada sauran kalmar na makale mai a baki ganin yanda tafito tana taku cikin natsuwa tuni ta dauke sauran hankalin shi tayi matukar haduwa a atamfar ga shi koya tasa atamfa fitowa take as Matar bahaushe Y’ar arewa Wanda kowa yasan wankan atamfa awurin mace yafi kowane mutunci da daraja. A kirjin idanun shi suka dire, bayajin zai iya Kara hour guda batareda ya kuma makaleta ba, she is too much, saboda batasa bra ba kirjin suka Kara bayyana a breast cup din miss perfect, Yafada cikin zuciyar shi. 

Binta sukayi da kallo har fauziya, wani irin mugun kishin yarinyar takeji ita tasan da salifa ya Aura bazata damu ba Amma wanna yarinyar, ta wuce da Ajin su kosunki ko sun so Y’ar talaka ce Amma jikinta yafi Kama dana Y’ar gidan sarauta fatar ta Sam bazata nuna maka rayuwar Vaseline takeyi ba da kuma zafin rana sai inuwar mangwaro, kosu basu kaita tsarin jiki da kyau ba, ba karya yarinyar ta hadu, jitake kamar ta watsawa fuskar nan acid adaina ganin kyanta, 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button