AUREN GADO Page 21 to 30

“Gwara da kika fito zonan. Momy tafada cikeda hasala tareda kwalawa mai aiki Kira, kan naziya akasa ta matsa tareda dukawa agaban su ta gaida momy” Ina Kwana Momy. “Toh munafuka mayya mai siffar mayu, idan har kin cinye min kurwar Ahmed ta khaleel bazata lasu miki ba muzuba, ke kawomin ruwan gishirin da nace miki. tafadawa mai aiki. Wanda lokacin yadawo hayyacin shi domin ganin Mezai faru, mika mata cup maid tayi tace “ungo shanye shi idan har jini na ya shiga jikin ki yau sai yafito Ana so aci gado ko to bada Dukiyar gidan nan ba, karba tayi jikin ta narawa yayi saurin mikewa ya buge cup din tareda riko hannun ta idanun shi a waje “idan naji ko amafarki kinsha wani Abu domin ki wanke min ciki wallahi bazakiji dadi naba zan nuna miki other side din khaleel now wuce ki koma part din da nace miki tunfarko domin bazan lamunci hasara ba enough of all this drama banason damuwa. Jikinta narawa tace juya ta fita jikinta na juyawa kamar da gay ya, dama dama take nema tasamu zata tsere bazata kuma shigowa cikiba shima bazai kuma ganin ta a dakin shiba.. Kuka momy tasa na bakin ciki “wato nidai ban isaba ko khaleel kai bazaka taba yimin biyayya kamar dan uwan kaba Allah sarki yarona Ahmed Allah ya gafarta maka. “Amen Amen momy Yafada tareda kallon fauziya da tuni ta daina kuka ta buga tagumi domin fadan yafi karfin tunanin ta. Takasa gano manufar khaleel da ita a gidan nan.
“Ke kuma tashi ki koma naki gidan koda yaushe bakida aiki sai tasa ta gaba kina kuka zoki wuce indaina ganin ki anan. Yafada yana nuna mata hanyar waje. “Kaida zakaje aiki nidai nan yafimin dadin zama tunda gidan nawa mijin ma baisan hanyar shiba. “Ba inda zanje nadauki hutun Amarci domin soon zaki karbi mijin domin zan raba muku girki idan tayi nata days din zandawo gareki, shikenan? Yafada yana tanbayar ta, ” haba khaleel nice fa uwar gidan yazaka fara da dakinta nidai banyar daba. ” OK tunda zabi nabaki zangani, momy ai dai nayi kokari tunda zanbawa kowa hakkin ta? Tashi tayi tabasu wuri saboda bakin ciki tama kasa magana, dakinta ta nufa tareda daukar waya tafara kiran zarah, tana dauka tasa kuka” zarah na shiga uku shima sun mallake min zuciyar shi, ke nafada miki kije min wurin malamin nan inji me zamuyi akai bazan Y’ar da da hada zuri’a da jinin talaka ba kinsan ni. “Aunty please relax nasan me nakeyi ki kwantar da hankalin ki ana kan aiki, Malam yace zuciyar khaleel akwai rauni akan Naziya Amma ita zuciyar ta a dake take don haka akanta za ayi aikin zata tsane shi sosai bazai tabajin dadin zama da itaba sai sun rabu, ki jekiyi baccin ki Aunty. “Hmmm har naji sanyi kuwa zarah wai, idan bukatar kudi yataso kifada inturo miki ko nawa ne Y’ar Albarka kinji. “Toh Aunty aike dole mu share hawayen ki tunda kina share namu.
Afalo kuwa da sauri ya fita bayan wucewar momy ya tuna ba hijabi a jikinta kuma akwai masu aikin gidan yanzu da safen nan a harabar gidan da masu gadi, wani irin mugun kishi yaji yataso mai ya fita cikin hanzari ga part din nata a rufe, tunda tafito ta ga mutane tako Ina Takasa fita taja ta tsaya a lungun shigowa falon domin tasan rashin dacewar fitar ta hakan ga jikinta a bude, yana fitowa yagan ta yaja dogon numfashi tareda dafe kirjin shi kamar Wanda yayi gudu, komawa yayi cikin sauri ya dakko mata hijabi tareda key ya mika mata “wear it, ta karba ba musu tasaka yayi gaba tabishi a natse har gefen ginin shi, yana budewa ya waiga yaga kowa na aikin gaban shi ya sunkuce ta batareda ta shirya ba tajita a sama, wani irin kwakume shi tayi saboda ta tsorata batayi zato ba tajita tana yawo a iska. Saida ya shiga da ita ya Ajiyeta tareda rufe kofar da key ya juyo tareda zuba mata ido kamar zaiga wani Abu a tartare da ita, kallon lafiyar ka take yimai rigar farar shaddar shi ya cire tareda rataye wa a jikin wani karfe dake farkon shigowa falon Wanda saboda hakan aka Ajiye shi, ido ta zuba mai bakar singlet ce tayi mai kyau sosai sai agogon shi na Rolex dake haska shi da katon Azurfan shi mai daukar ido kanshi ba hula sumar shi a nade Alamar gyara, haduwar shi bata lokaci ne fadar ta khaleel is very handsome and classy boy ba raini a tareda shi, bata ankara ba taji ya zare hijabin ya rataye tareda sungumar ta yayi kan doguwar kujerar falon Wanda bai bata kowace damar da zata gudu ko ta hana faruwar hakan ba, wato she frank ne idan zuciyar shi nason Abu bata taba Y’ar da ya cutu, saurin ja baya tayi jikin kujerar ya matso tareda zubawa Abun kallon shi ido.
Muryar shi a shake yace “kinsan nayi hakuri for too long I can’t wait any longer, come close to me I want to suck. Wani irin girgiza kai takeyi tana rufe kirjinta da tafin hannun ta tareda cewa “wai kai bazaka gane bana son kana zuwa kusa dani ba please nidai kaga Ahmed ma bai taba yimin irin wannan Abubuwan ba don Allah ni ka kyale ni kirjina na zafi tunjiya please stop it.
Da wani irin salon shagwaba take maganar batareda ta shirya ba ko tasan tanayi Wanda yakara sakashi a cikin wani irin yanayin da bazai iya fitaba cikin sauki, she is very adorable and innocent girl. Batareda ya shirya ba ya janyota zuwa laps dinshi ” enough karki zautar dani kwakwal wata is very small a wurin ki please, kinga ance kin asirce ni nima yes tell me ist true? Wani irin kallon zautacce take mai, yes ya zauce bata sani ba akanta, daga jiya zuwa yau jinshi yake kamar a Aljannah, “Um tell me, me yasa kirjin ki ke zafi? Nine, ko yanzu kiyi hakuri am here because of them now let me enjoy. Yafada yana nado west dinta da hanayen shi tareda dora kanshi saman kirjin ta ya na sauke ajiyar zuciya mai karfi, jitayi hannun shi na yawo a kan bayanta, tsintar zip din tayi a bude gaba daya cikin second kadan ya cillar da rigar yayi saurin maida fuskar shi akan kirjin dake shirin haukata shi ya wani irin basu kiss mai karfi yana “ba Wanda suka taba burgeni sai naki I love them. Cikin natsuwa ya dora harshen shi akan small nippy dinta ya wani irin lasosu cikin salo, batareda ta shirya ba ta gantsare mai kamar tana bashi head baki daya, yakara cusa fuskar shi ya zuko a hankali Wanda saida taji wasu irin ruwa nabin pant dinta saboda irin Abinda taji yana aika mata, akowane sako da lungu na jikinta, zullo takeyi kamar zata suma saboda bakin Al amarin da bata taba experiencing ba, saida yayi yanda yaga dama dasu kafin ya dago jajayen idanun shi ya kalleta da wani irin salon kallo, “need more than this, ya zamuyi? Yafada cikeda tanbaya tareda neman mafita, jikinta ya mugun mutuwa, zubewa tayi a jikin shi batareda ta shirya ba domin tayi mugun explode yafi sau uku, wato ita irin matan nan ne kankana sarkin ruwa, “bake kadai kirjin ki ke ciwo ba nima inada ciwo kuma kece kikaja min ciwo sosai nakeji. Yafada yana rike kasan shi tareda shafo marar shi da tayimai wani irin tauri saboda cika bai taba jin kanshi kamar yanda yakeji ba yanzu, hannu yasa ya kwance tazugen shi ya riko hannun ta dake saman laps dinshi ya dora a inda bata Sam meyeba ko tunani bata dago kanta ba yafara shafo hannayen ta saman katon iccen dayayi wani irin haniniya tareda mikewa kamar zai cire saboda desire, inda takejin hannun ta Abun yamata mugun dadi Kara rikewa tayi da dan karfi Wanda saida ya zube a jikinta kamar ya suma ya saki mata wani irin nishi mai karfi tareda kankameta, ” baby you are soooo good hold me tighter pleasesssss. Saurin zabura tayi tareda sakin shi tana kakkabe hannu idanun ta a waje “nashiga uku. Tafada, yanzu ne tasan meta rike a hannun ta tashi tayi da gudu ta nufi hanyar bedroom fadawa tayi ta kulle tana maida numfashi.