AUREN GADO 1-END

AUREN GADO Page 21 to 30

Bai shigo gidan ba sai karfe takwas domin saida yaje ya gaida kawu da Malam Wanda bakomai ke kaishi wurin Malam ba sai neman karuwa da kuma nasihohin shi a kullum, Wanda yakejin dadin su, saida yayi kamar bazaije part din nata ba, Amma zuciya ta ki barin shi kamar ana ingiza shi, baida zabi haka yabi son ranshi, a zaune take a falon ta canja ado zuwa wata silky gowan fubu mai kyau da karamin d’an kwalinta, ya shigo cikin sallama har wani irin sanyi yakeji yana ratsa jiki da zuciyar shi saboda hango ta a zaune a cikin gidan shi a falon shi ta saki jiki tana danna wayar da yabata gefe daya ga tsohuwar tata, zaman da tayi kawai Abun burgewa ne a wurin shi, ta lankwashe kafarta akan kujera, daga nesa ta dago kai tagan shi cikin jallabiya ta dukar da kanta kasa tanaci gaba da hira da Aunty Aisha, saida yazo gab ya zauna nesa da ita ya zuba mata ido yana shafa sajen shi cikeda damuwa, kulawar ta yake bukata very badly bazai iya hakuri da wannan ba he needs her, “Ina wuni. Tafada tareda sauke kafarta kasa, 

Kallon ke bakya ganewa yake aika mata kafin ya ce “Hmm, yatsunta farare take murzawq kafin cikin dauriya tace “a dafa maka Abincin? ” Wai ke… Sai ya mike kawai yace saida safe ki kulle kofarki zanje wurin da aka damu dani, wurin da ake sona basai na nemi a mun abuba in ansan Ina so. Ya fita kai tsaye saboda haushin ta. Binshi tayi da kallo kirjin ta na bugawa, ko yanzu shawara Aunty Aisha ke bata akan Abinda kefaruwa domin sun lashi takobin sai sun sa Y’ar uwar su akan hanya, kiran da taji ne yasa taga takira saboda taji Shiru ba reply tace “ke lafiya ko yadawo ne inkyale ki? ” ya ma fita Aunty wai… Sai tafada mata Abinda yace. 

“Kedai anyi banzar yarinya wallahi ace Sam bakida wayau kullum muna babatu saikace Y’ar kauye meye amfanin wayar ki bakya wtsp ne? Yanzu mata sun waye shiga grps sukeyi na sanin sirrin gidan Aure ki bari zan hadaki da wata marubuciya tana tareda mata da suka san sirrin rike miji ba boka ba malam kissa tafi magani, tunda ke ba kida wayau. “Aunty wacece wannan?”sai kinyi hankali tukuna, yanzu dai bari inturo miki littafan Aunty feenah dana karanta zaki tsinci wani salon in kin so kiyi wasa. Ta datse kiran ta watso mata su ta wtsp ta sauka, kallon jerin su tayi tareda kurawq kuskure na ido Wanda taji sha’awar karantawa domin sanin meye kuskuren tauraruwar? 

Saida tayi nafila like Always ta haye gado tareda daukar wayar ta domin batasan tayi tunani akan me yakeyi Ina yake, Amma wani gefen zuciyar ta nafada mata cewa yana can suna wasa kamar yanda yayi da ita jiya, wani iri taji ba dadi kamar mashi ne ya caki zuciyar ta, saurin bude littafin tayi ta fara karantawa domin kawarda tunani aranta, 

Batayi bacci ba har Asuba saboda sakai Wanda ta fahimci sakonnin cikin hikima, duk da itama ta lura tana so tayi kuskuren ta hanyar wancakalar da damarta, ba inda Abun ya burgeta sai ranar da Abdullah yafara romancing Ummu Ruman, tsigar jikinta saida taji ta mike , kuma taji tsoron yanda suka kare a daren farko har tafara hasaso idan hakan yafaru da ita, zaro idanun ta tayi data tuna lokacin da yasa ta rike gaban shi, dafe kirjin ta tayi ta tuna how thick taji Abun a tafin hannun ta, tashiga uku idan yace zaiyi, wata zuciyar tace Naziya stop dreaming momy bazata taba barin shiba kamar Ahmed, tashi tayi tayi sallah ta maida baccin da batayi ba. 

Gefen khaleel kuwa yana fita da daren part din Fauziya ya wuce domin bayaso momy tagano akwai matsala tsakanin shida Naziya, tana nan a hakimce a falon anci lingerie guntu ana jiran Oga, sai gashi, fuskar shi Sam ba walwala ya shigo ya zauna, yunwa yakeji, gashi yayo fushi yayo nan, tasowa tayi tana karai raya ta fada jikin shi, “baby welcome back, muje ka kwanta, tafada tana shafo kirjin shi, zuba mata ido yayi kamar ya watsa mata Mari yakeji domin tabashi da takeyi karamai bakin ciki tareda kewar Naziya takeyi, yanajin inama inama……. ????

*Matar Soja*

3⃣3⃣&3⃣4⃣

08032252760

08175479641 contact this numbers for more information 

………… Kamar tana watsa mai wuta haka yake ji inta tabashi, bai ankare ba yaga ta wurgar da yaloluwar rigar jikinta ta balle bra din ta jefar, saurin zubawa kirjinta ido yayi a cike suke tam amma sunyi sujada, basu burgeshi ba Sam bai ji koda inchi daya na sha’awar shi ya motsa ba, runtse idanun shi yayi gam, the more he look at fauziya the more he’s missing Naziya, dafe kanshi yayi ya mike cikin hanzari yayi dakin shi dake part din ya shige tareda datsewa, ya fado katon gadon yabarta nan, ba Abinda yake hangowa sai Naziya her chest her perfect figure, her face, beautiful lips and sweetness dinta, gurnani yaja, “my diamond” you are the only woman who can move the man in me, Kwana yayi juyi sai da kyar ya runtsa tareda mafarkai masu dadin gaske akanta har ya samu yayi releasing, koda yatashi ji yake kamar mafarkin shi yazama gaskiya dama za ta zo gareshi dama za ta bude bakin ta tace tana son shi dama zata bashi kulawar da yake kwadayin samu, da yafi kowane namiji sa’a, he is craving for her love and care, when zai samu ? Dole ya kwantar dakai domin jiya kadai ya cutu, ita ko a jikin ta. 

Saida yayi wanka ya zura only boxer ya sa doguwar jallabiya fara Kal mai hula a baya, ya fito ya kalli falon yaga ba fauziya, dafe goshi yayi ya tuna what happened, he is blaming himself, dole ya gyaro Al’amarin zaman shi da ita shima idan yana son nashi farin ciki, may be Allah na fushi da shi ta wannan hanyar shiyasa shima yake horuwa da soyayyar Naziya yaji yanda fauziya keji.zaiyi kokari ya tursasa zuciyar shi ya bata nata hakkin ko zaiga dai dai. 

Daga masallaci bai tsaya wata wata ba ya nufi gefen Naziya Wanda yayi Amfani da extra key ya bude, wani irin numfashi yaja tareda sauke doguwar Ajiyar zuciya ya lumshe idanun shi, he don’t really know why, yake jin ni’im a duk lokacin da ya zo inda take, jikin shi mutuwa yayi ya nufi hanyar dakin ta, turawa yayi a natse, jingina yayi tareda sulalewa a hankali ya zauna domin kafafun shi are weak, kasala ganin ta ke saka mai, bacci takeyi akwance akasan dadduma gefe daya hisnul Muslim ne datayi Azkar, yasani ita batada matsala shine ke cikin babbar matsalar soyayyar ta, dakyar ya iya mikewa ya nufeta hijabin yayi kokarin zare mata, “Hmmm. Ya sauke Ajiyar zuciya, domin shimi ce ta kamata dam dam sai zani data daura tayi sallah, tayi matukar burgeshi dama zata iya tsayawa a gaban shi a hakan, yaushe zaiga tanayin Abu don ta burgeshi, dagata yayi sama, Wanda ta bude idanun ta kar, domin batayi nauyi a baccin sosai ba, saurin durowa tayi domin baida kuzari,

Kokarin kallon kanta takeyi taga ya zuba mata ido ko Ina yake bi da kallo a jikinta, komai nata is perfect, jikinta dai dai da shekarun ta tsarin ta west dinta dake dame like coca cola, kirjin nan masu cika da firgita brain din maza ya kurawa ido sunyi mai kyau a cikin shimin fara dal, saurin juya mai baya tayi saboda kunya, yana tsaye kyam, saida ya daga hannu tareda zare rigar shi yarage daga shi sai boxer ya matso tareda juyo da ita ta kalli murdaddun kafafun shi na maza dake cike da kwantacciyar suma irin ta zaratan maza, domin kasa take kallo, 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button