AUREN GADO Page 21 to 30

“Hmmm kinyi bacci mai dadi harda kari ko? “Come” zoki saka ni bacci ni ma. Yafada yana d’an tura ta a hankali gefen gadon, zama tayi ya bita tareda kwantar da ita muryar shi kamar mai jin zazzabi yace ” kin iya yin bacci? Tell me wane hali Yaya na yafi ni da kike sonshi? Meye banda atareda ni, uhm tell me? Zuba mai ido tayi ga kamshin shi ya cikata ya rankwafo zuwa fuskar ta suna kallon juna cikin ido, wani namijin Baka iya hada ido dashi Amma khaleel mace bata iya kaucewa idanun shi, yasan duk inda kwayar ta ke boyewa yayi connecting,
Kirjin ta ya zubawa ido duk da tana rigingine suna nan cur dasu, hannun ta ya riko tareda dorawa a kugun shi yace “hold me tighter please”, ki koyi janyo ni zuwa jikin ki I need that very badly, I need you right now, Ina son natsuwa banda natsuwa, me zanyi kibani natsuwar ki. Duk ya gama kashe mata jiki kalaman shi sunfi na Abdullah Ummu Ruman, he is very romantic duk da ba soyayya a tsakanin su, to idan soyayya sukeyi kamar itada Ahmed wane irin jin dadi zatayi? Tuni zuciyar ta tafara hasaso mata rayuwar farin ciki da kuma soyayyar da tayi kwadayin samu tun a wurin yayan shi, shi bai da boye boye, bai da kunya, komai nashi straight forward yakeyi,
Batasan lokacin da ta rungume shi ba gam tareda runtse idanun ta domin bazata iya tsallake tarkon da ya d’ana mata ba, jin bakinshi tayi akan nata kamar Wanda yake saka mata remote control, bude bakinta tayi tareda welcoming dinshi duk tana hasaso soyayyar Ruman, yanda ta rike harshen shi yasa ya saki jikin shi akan ta domin zai iya suma, salon ta zai kashe shi, kamar zautacce yazamar mata duk ya rikice ya rude sai shanye mata miyan baki yakeyi kamar zaiyi maganin yunwar da ya Kwana da ita, har yasa tafara tsorata ta d’an fara tureshi domin har harshen ta da lips dinta sunfara zafi, ba karamin sha yake musu ba, fisgewa tayi ta mirgina tareda tashi zaune tana kauda kai saboda kunya, jikin ta na son bada ita, idanun shi kamar zasu shige ciki ya matso yana nishi tareda dorata kan cinyar shi cancakar kamar wata yar tsana, “stop running away karki kasheni kinji ko, please just relax I can’t take any of your rejection now. Hannu yasa tareda daga shimin ya wullar, “Ahhhhhh, Yafada da karfi ganin yanda sukayi wani bouncing ya kife kanshi saman su yana lashe each and every skin dake wurin, baya tayi ta zube domin khaleel mugun d’an Romance ne ya iya kashe ta da way’ennan touch din nashi.
Lokacin da ya riko niple dinta kuwa wani irin bankare mai tayi tareda zungura kafarta tsakanin cinyar shi da ta Kara watsawa kananzir fetur, “Ahh Yafada tareda rike kan nippy dinta kamar zai cire ya damke su gam da hannun shi don ji yayi kamar da gangan tayi hakan, hannu yasa ya zame boxer dinshi cikin sauri tareda kokarin kwance zanin ta, lokacin ta dawo hayyacin ta tafara ture shi, tana girgiza kai domin da bata karanta littafin jiyaba kila sai yayi taji zafin Amma yanzu kam bazata yar da ba, sai dai ta yaya zata tsira domin har ya zame zanin yasaka tafin hannun shi saman gaban ta yana shafawa cikin zafi zafi har ya cisge pant din kamar yaki, Y’ar Kara tasa kadan tana please stop kadaina banaso don Allah karka kasheni.. Bubbugata yakeyi yana lallashin ta tareda bude baki dakyar yana fisgo maganar ” please kibar ni inaso inji ya Abun yake nima karki hanani bantaba yiba zan iya mutuwa I want to test you inji please, Naziya ki tai make ni for the sake of my brother nima kibani kulawa kinji. “Bantaba yi ba” nidai ka kyale ni ni kabarni tafada tana yi kamar zata suma, baya jin zai iya sauraran ta ko lallashin ta, ware legs dinta ya yi ya saita kanshi jikin shi na rawa da wani irin fisga, daga ganin shi kasan yafita a duniyar mu yayi nisa bayajin call, lalabe yakeyi Abunka da ba saban ba yarasa hanya baisan a kulle take ba so yake yajishi yana yawo ciki batareda ya sha wahala ba Amma bai tunanin zai samu hanya, tsabar dumin da yakeji yasa yayi explode tareda zubewa a jikinta yana shasheka, he is disappointed, wani tunani ne yafado mai ya zuba mata ido ” ist true yayan shi bai taba kusantar ta ba? Yatuna this is the second time da take fadamai bata taba yiba. Wasu irin hawaye ne suka fara zubo mai masu zafi da mugun tausayin d’an uwan shi, yanzu haka ya tafi, yana kishin ganin su tare lokacin yana raye, Amma baitaba kawo yayan shi bai kusance ta ba, sheshekar kukan shi ya tsorata ta tazabura tareda tashi taja zani ta rufe jikinta ganin shi akaro na biyu yana kuka nafarko lokacin Ahmed na raye, na biyu kuma yanzu. Batasan lokacin da ta dafashi ba domin Allah ya sakawa zuciyar mace rauni da tausayi, ga wani yanayi dayake ratsa zuciyar ta a dangane dashi, Wanda batasan na meye ba she don’t hate him for touching her kawai tsoro takeji Amma idan a kan hakane bazata barshi ba gwara ta mutu da fushin Allah ya hau kanta, dagowa yayi jin hannun ta, yaga tana girgiza kai saboda kukan da hawayen shi.
“Why kika yi haka Naziya, meyasa kika hana d’an uwana kanki ya tafi a haka, kuma kikayi takaba da iddah bayan bata hau kanki ba Iddar why? Bakya son shi ne dama, Toh ni kuma da nayi forcing dinki fa, so you don’t care about him gudun shi kike yi like me? Girgiza kai tayi domin bataji dadin Abinda yake fada ba baisan ba laifin ta bane, bata san lokacin da tace ” ban hanaka ba tsoro nakeji. “Yaya na fa” meye laifin shi kin san irin soyayyar da yake miki kuwa?, because of you he face a lot a wurin mommy why why why Naziya? Tashi yayi yana mata kallon tuhuma. Ranta taji ya baci haka kawai batasan lokacin da tace ” ni ko ban matsa ka Aure ni ba” da kai ma kana bin umarni irin na yayan ka gefe na bazaka shigo ba don haka in ka gaji let me go, bawai jin dadi ya dawo dani ba am trying inga na tursasa zuciya ta akan Abinda bata so. Tasa kuka mai tsayawa arai, tuni yadawo hayyacin shi domin ya gano ba laifin ta bane domin koshi Ambashi doka wadda zai ketare ta ta hanyar da bazaiyi wa mommy dadi ba, ya shirya nuna mata biyayyar da Ahmed yayi mata ya shirya nuna mata kuskuren ta domin kawo gyaran da haryau bata gane ba. Janyo Naziya yayi tareda rungume ta gam a kirjin shi yace “Am sorry”, tausayin Yaya na nakeji. Dago kanta tayi ta kalle shi cikeda tuhuma ” baka da kishine? Why kake fushi akan haka? “Kishin ki? Ya tanbaya cikeda rainin hankali ” ke kina kishi nane? Girgiza kai tayi. “Hmm, yace ” now enough of all this tears, muje muyi wanka kinga a she dukan mu dalibai ne na dauka ke malama ce zaki koyar dani, dukar da kanta tayi akan kirjin shi, saida yaji wani irin sanyi domin ya lura every moment sai yaga takara sakin jiki dashi Wanda har yanzu bai gano shakuwar su tafi tsakanin ta da Ahmed ba, cikin Kwana biyu cikin kashi dari na gudun shi Saura hamsin Wanda one more effort zai iya siyeta batareda ta shirya ba.
Mikewa yayi zigidir tayi saurin rufe idanun ta, “hhhh karya ne yarinya kima bude idanun ki ko indawo sai na bude wannan hanyar da ke rufe, “don Allah kasa kaya”, Kinsan Allah? open your eyes ko indawo, kima daina wannan kunyar bazan dauka ba, before Ina son mace mai kunya yanzu bana bukata ki bani Abinda nakeso kawai shine kulawa I need All of you. Tana kukan shagwaba ta bude idanun ta tareda cewa na bude don Allah ka wuce.