AUREN GADO Page 31 to 40
.. A zaune take tayi tagumi, domin Momy har part din ta shigo take fadamata tafito ta jira a gefen Amarya domin taga harkar Arziki bata tsiya irin tasu ba, batada zabi dole tabi umarnin ta tabiyo ta, Wanda ba Abinda ya daga mata hankali da duk Dukiyar da aka narka a part din, domin iyayen ta basu ginata akan hassada da ganin k’yashi ba, saidai kuma Abinda takeji na daban Wanda tasan dalilin hakan, haka momy ta tasa ta sukaje part din ta tayita yimusu girki badon babu masuyi ba sai don ta dai kuntata mata domin ta bata mata rai, yes ranta na baci domin ita ma mutunci tanada wannan dunkulalliyar tsokar a Kirjin ta, itace zuciya, daurewa takeyi saboda tarbiya da biyayya ana gaba da aka ginata akai, bazata taba yiwa momy ba dai dai ba da izinin ubangiji domin ita din uwace ga mazajen datake Aure, busy din datayi na tsawon lokacin yasa bata damu da rashin dawowar shiba duk da zuciyar ta na kanshi,
Saida yaji ana kiran isha’i ya dago kanshi, wayar shi ya ciro tareda kiranta, a zaune take akan dadduma ta zuba tagumi, Ina yake meke shirin faruwa? Kodai itama salifa zai bata kulawa kamar y’an da yake bata tunda wsiyayyr yayan shi yake son ya cika, yanzu rayuwar da yakoya mata cikin kwanakin zaiyi da Salifa? Taji karar wayar dake gefen ta kamar jiran kiran nashi takeyi ya dauka da sallama, wani irin natsuwa yaji tafara dawomai a zuciya,
“Hmmm Naziya ‘ yakira sunan ta cikin wani irin salo tareda sanyi, tanajin muryar shi saida tasan akwai damuwa, ” please will you do as I said? Yanayin da yake ciki yasa taji harshen ta na amsawa ” yes. ” please get ready as I said, kinyi min Abinci? ” yes. “Take it were I told you am coming, set water for me. Ya katse kiran, kawai taji jikinta yayi sanyi kuma taji tana son bin umarnin shi batareda musu ba, don haka ta mike tareda duba waldrp din da ya shirya mata kayan bacci, taciro wata baka mai shara shara iyakarta guiwa, hannun ta d’an siriri sai kokon bra Wanda dai dai yake da kirjin ta har sun wani irin tasowa gwanin burgewa da rikita namiji, ta zura wani d’an guntun wandon kayan Wanda Ana ganin shi saboda shara sharan net din,
Zani ta dora a kai ta dauki hijabi ta zura, dinning table dinsu taje ta shirya Abincin a basket tareda rufewa da farin kyalle mai tsafta, saida ta rufe gidan ta fita a natse tana jin tsoron karonta da Momy, ko motsi tayi kanajin y’an da take tashin kamshin Humrah, hade da tattausan kamshin perfumes din ta, Allah ya taimaketa duk sun watse suna gefen Amarya domin tarbon ta, Saurin shigewa tayi cikin sauri ta na jin dadin rashin haduwar ta da Momy, tura kofar tayi taga dakin fes sai dai laptop dinshi da yabari a bude bai rufe ba, saida ta Ajiye Abincin a center table, ta nufi gefen gadon ta zauna tareda zubawa laptop din ido, tasan bakyau bincike Amma kawai jikinta ke turata tareda zuciyar ta, tasan kan computer kadan a school don haka she can operate laptop, budewa tayi tareda zubawa hoton farko dake kan screen din hoton tane, Wanda batasan lokacin da ya dauketa shiba, kuma ba yanzu bane, zaro idanun ta tayi domin ta tuna lokacin Ahmed nada raine ranarda suka hadu a gefen shi, ana shirin Auren shi da Salifa, ranar da ya hanasu sakewa, har yabata haushi, wani irin murmushi tayi tana hango reaction dinshi, wuce hoton tayi tareda ganin nashi yana kwance a beach daga shi sai boxer idanun shi rufe da eye glass, yayi matukar haskawa kyanshi da kuruciyar shi ta bayyana, sajen namiji bai taba bata sha’awa ba sai nashi domin ya kwanta lup lup a kan kyakkywar fuskar shi, kirjin shi ta zubawa ido Wanda ko Ina kwantacciyar suma ce, har tsintsiyar hannun shi ma da kafafun shi, khaleel is very handsome and classy ta Y’ar da, har manta kanta tayi wurin kallon hotunan shi bata ma damu da nata da take gani ba, wainda badon tayi nisa akan kallon shi ba, da ta yi tunanin why yake bi biyar rayuwar ta tun tana Auren yayan shi?
Ba hoton da yafi burgeta a ciki kamar Wanda yake cikin sweeming pool idanun shi a kan camera, “Hmmm shiyasa kake son yawo ba kaya saboda kanada jiki mai daukar hankal…… ” yes All yours baby. Taji sassanyar muryar shi mai cikeda kasala da Y’ar sauran damuwa ya zuba mata ido kamar ya hadiye ta, wani irin zabura tayi ta kife laptop din tareda sakkowa cikeda kunya bataji shigowar shi ba, hotunan shi sun dauke mata hankali har ta manta kanta, nade hannu yayi ya tsaya daga bakin kofar saida ya dauki lokaci kafin ya fara takowa bayan jan dogon numfashi,kanta a kasa ya matso gab fa ita, ” my pain relief. Yafada cikeda kasala, “you are allowed to touch my things, ni din kaina ikon kine mulkin kine you can check me in and out, you have the right over Ibrahim I told you um, Hmmm am exhausted muje kitayani wanka please. Saurin dagowa tayi tareda girgiza kai ” no please bazan iya ba. “Don’t worry bazan cire boxer ba, ba yanzu kike kare min kallo ba kaya ba, muje ciki ki kalla ki more mijinki ne kin riga kin ganni meye na kunya, nifa so nake idan Ina kusa All this clothes are not needed. Yafada yana kokarin daga hijabin ta, rikewa tayi domin tasan bazaici Abinci ba inyaga shigadar dake jikinta yanzu, ” your food is ready. “Tank you wife am very hungry, bari inci inyi wanka baki daya, ko yatsan ta baiyi kokarin rikowa ba sai numfashin da yaketa ja saboda kamshin perfumes din ta dake ruda mai kwakwal wa, juyawa yayi ” set the food I forget something. Ya juya da sauri, Wanda yana fitowa momy na shigowa falon, ta saki fuskar ta tareda cewa “kaga Angon Salifa Ashe kana nan? Sakin fuskar shi yayi like nothing happened ya d’an matsa ya rungume ta yana gaisheta, amsawa tayi tareda cewa Ina zakaje? “Abu na manta a mota am coming. “Kadawo nan Ina jiranka karkaje gidan ka kana jina? “Yes. Ya fita saida ya dakko ledar kafin ya kalli matan dake shirin tafiya y’an rakiyar Amarya, ko kallon gefen su baiyi ba don baida lokacin kowa yanzu sai na Naziya, ya koma tana zaune a falon rikeda wata gora Y’ar karama, matsowa yayi “gani Momy any problem? ” yes zauna. Ba musu ya Ajiye ledar ta kalla tace ” meye a ciki? “Kaza ce. Ba wani jan dogon zance Yafada. Murmushi tayi, “Toh ga tawa gudun muwar kasha, nasan yau yarona zai san yayi Aure. Ta fada tana mika mai gorar kallon maganin yayi akwai rubutu a jiki, man power ne na bature, ” I don’t need this Momy. Yafada yana juya gorar fuskar shi a ya tsune, ” you need it domin Ina tantama akan ka ace tun shigowar fauziya harta fita ka kasa kusantar ta, Anya kanada lafiya Khaleel? Gashi sai yawo zance yakeyi agari kai ba namiji bane, inaso ka tabbatar wa dakowa cewa kai jinin babanka ne kuma kanada lafiya inba karfi ne bakada wannan zai tai make ka.