AUREN GADO 1-END

AUREN GADO Page 31 to 40

Kashe wayar yayi tareda rike kugu yana kallon Abincin da takeci, tareda kallon y’an da take kallon shi kamar mayya, matsawa yayi ya d’an bata fuskar shi, ” baby! Wannan pepper din will affect your health is too much, koni banacin yajin su saboda is too hurt amma look at the way you are eating this please. Yafada yana zama kusa da ita tareda dafa kafadar ta, ” uhm ni dai inajin dadin shi ne inba yaji baya mun dadi sosai karka hana ni don Allah. 

Fuskar ta ya kalla data marai raice saboda shagwaba yace, ” is OK but idan nayi Ajiya anan no more pepper OK!yafada yana shafa cikin ta dake dame cikin shimi tareda zubawa welcome dinshi ido, 

Kallon shi tayi cikeda tuhuma ” Ajiya kuma? 

” yes now, my little prince or princess, oh god baby am earger when please zaki bani baby? Zaro ido biyu tayi ” ciki? “Yes ciki baby. Yafada yana kallon kwayar idanun ta da yanda ta budesu cikeda tsoro, 

“Gaskiya akwai wahala ban shirya ba. Tafada tana tura baki. Dariya yayi ya dora lips dinshi a saman d’an mutsilin bakinta ya tsotsa kadan tareda saurin cirewa ” oh my god baby this kind pepper. Yana hura baki saboda zafi, tayi dariya tareda tashi ta haye cinyar shi ta mayarda bakinta tana. ” ai sai ka karasa min bayan yafara dadi zaka cire. Ta hade bakin su tana lashe each and every corner na bakinshi domin jinshi takeyi kamar sweet saboda test, tuni tasa yayi lakwas tareda sake mata ragamar bakin da jikin shi ta dora hannun ta daya akan kirjin shi tana cusawa ta cikin rigar shi domin tayi wasa da nippy dinshi da suka zamar mata toy, 

Hannun ta ya rike tareda d’an cire bakinshi idanun shi na wani irin shigewa yace ” baby if you touch me that way am going to strip you right here. 

Wani irin kallo killer smile ta sakar mai tareda kashe mai ido kamar yanda yake mata ” am ready for th…., bakinta ya cafka ya cirata sama cak sukayi master bedroom………… ????

*Matar Soja*

5⃣5⃣&5⃣6⃣

…………… Shafa mata mai yakeyi bayan komai ya lafa har sun sheko wanka tana lafe a jikin shi kamar wata jaririya, sai jujjuyawa takeyi a jikin shi, “hay” kinga banason Ina matsa miki Amma kina kureni fa baby, kinfasan inada lafiya, zan iya Kwana Ina baki aiki but ina jin tausayin jikin nan kar in jawa kaina jinya kin ga bazan iya hakurin Kwana daya ko wuni batareda na yi aiki ba, kinga kin sabamin zaki bani breakfast lunch and dinner every day, shiyasa nake lallabawa. Idan ina period fa ya zakayi? tafada tareda kallon shi. Tureta yayi fuskar shi a hade, that is my rival bazai zoba saboda yasan ma bazan iya hakuri ba. “Dariya tayi tareda cewa ” zakayi dole gashi sai nayi one week. Hararar ta yayi ” sai yazo ingani look karki sa jini na yahau tun yanzu ma, wait ba every month akeyi ba? “Yes yanzu satin mu na uku anan da sauran time. “Aa nifa ya kusa zuwa yamayi latttin zuwa koda naje gidan Aunty banyi ba…. ” oh stop this story please ya mike tana mai dariya ya kwabe towel din jikin shi tareda juyowa ya kalle ta, “yazakiyi da ita da kike wannan maganar sati daya, bayan koda yaushe tana mike bata taba kwanciya because tana ganin ki…. Hannu ta daga sama tana dariyar tsokana tace ” baruwana bani bace kaga masu laifin nan. Tafada tana janye towel din jikinta a hankali ta saman, suka yi mai hy. Saida ya kusa zubewa yaja numfashi tareda hadiye miyau masu kauri, ” you see. Fuskar shi kamar yayi kuka, ” kinja sai na Kara wallahi haba don Allah. Ya nufota a sukwane yana wurgar da towel din hannun shi, tayi tumbling tana kyalkyale mai dariyar tsokana domin tasan tagama kunno shi, 

Wasan tsere suka farayi a cikin dakin tana zille mai, Saida ya gaji batareda tabari ya kamata ba ya zauna a sofa cikin wayau yace “Ahhhhh cikina zan mutu….. 

Wani irin tsalle tayi tareda direwa kanshi saboda tsorata tana “me ya sameka zauji? Fisgota yayi yasa Dari ya, ” nakamaki. Ya cafki Abin da ta rikitashi dasu yana murzata domin debe takaici, koda zai making love da ita sau dubu baya taba gajiya da ita don haka ko yanzu tuni ya nemi kwanciyar hankalin shi a jikinta. 

Wanda taji wuya sosai a hannun shi, Saida ya tausaya mata, bayan sun natsa tasa mai kuka ” nidai karka kuma yimin irin haka Allah zangudu Nigeria inbarka anan. 

Lafewa yayi a jikin ta yana maida numfashi, “am sorry baby kece ai, kuma ai duk inda zakije saina biki, I can’t do without you. Bayan kece kika nuna min hanyar datafi kowace dadi, baby Aure da Wanda kakeso akwai dadi, nasani idan zan zauna da wata mace bazan taba jin dadin da nakeji yanzu ba. Ya tashi tareda d’an matsawa zai sauka yace ” Umm tunda inada wadda nakeso zanyi manage in hada da Salifa inji ya abun dayane ko da banbanci, don haka mukoma Nigeria din ko? Tashi tayi tareda sa mai kuka tana jifar shi da filo da duk abinda yazo hannun ta, dariya yasa yana cewa ” Subuhanallah baby kina so ki kone ne kike dukan mijinki? 

Biyoshi tayi tareda murde mai fatar gefen ciki ” yanka ka ma zanyi da ita idan naga ka kalleta. “Auchh baby this is wickedness mana, kaina bisa wuya wane ni inyiwa Naziya kishiya. Yafada ta sakeshi ya ruga yana cewa “bayan wadda kikeda ita fauziya ma zata dawo ai. Yafada bathroom ya kulle kofar don yasan sauran. Kishin shi da take nunawa kiri kiri na bala’in burgeshi, zai iya cewa shine first man da zaiso yaga ta daki wata mace ko tayi fada akan kishin shi don haka yana jin dadin tsokanar ta da zancen kishiya. 

Nigeria 

Tsawon satikan da suka wuce bamasu dadi bane a wurin Mommy, domin zan iya cewa ta hadu da kadarin ta, Salifa da mahaifiyar ta sun mayarda gidan ta d’an dalin y’an iska, tanaji tana gani sun maida ita Y’ar kallo, gashi sun toshe duk wata hanya da sukasan zata samu taimako, sun kori duk ma aikatan gidan sun kawo nasu har mai gadi wani bamaguje suka kawo mara imani tareda bashi umarnin kar Wanda ya bari ya shigo musu gida Saida Y’ar dar su, kab y’an uwanta sama sun dauke kafa sai zarah, ga ta ita kuma tabi mijinta south Africa, hatta da motocin ta duk sun kwashe sun hanata fita saboda sun tsorata ta ta hanyar nuna mata kwalba daukeda zuciyar khaleel, “kinga wannan, duk ranar da kika tsallake dokar mu sai mun fasata kirasa shi baki daya domin muna fasata kwanan shi ya kare. Shiyasa batada zabi sai zubawa sarautar Allah ido, tariga tagama nadama a Rayuwar ta, meye laifin Naziya? Yarinyar nan dai dai da kallon banza bata iya ramawa, ta zageta, ta hantareta, ko sau daya bata daga kai ta kalleta domin taji haushi ba,  

Kuka tasa data tuna yan da ta takura ta lokacin Ahmed, da irin katangar da tasa musu atsakani, da yake Ahmed yarone mai biyayya har yabar duniya bai ketara dokarta ba domin ta sheda. 

Wayyo Allah ni nayiwa kaina, ni naja na rasa dana, ni na hana kabar koda kwanka ne a duniya da zai ragemun radadin rashin ka d’an Albarka, nasan da kaine bazaka taba gajiya da mahaifiyar ka ba d’an Albarka, Ahmed kagama da duniyar nan lafiya Allah ya baka sakamako mai kyau a kiyama ka yafemin d’an Albarka. 

“Ibrahim nagode daka sa na gano kuskure na, nagode daka tsaya da kafafun ka, da na kuma tafka wani kuskure Allah ya tsare min kai. Shigowar su ne kamar wasu karuwai cikin sashin ta yasa tayi saurin goge hawayen ta, Salifa ce da momyn da wasu kawayen nata irinta, suka zube suna mata kallon rainin wayau, “kinga balkisu dafa mana Abinci muci yunwa mukeji ga kuma baki sunzo masu aikin nan duk basu iya girki mai test ba. Tafada tana mikewa “ni bari inshiga daga cikin dakin inkwanta kafin ki kammala. Kallon kawar tata tayi “Yanzu Hajiya sharifa abun yakai can ki kwaso min karuwa….. Wani irin kwashe ta Salifa tayi da kafafun ta, ” kiga karuwa a zuri’ar d’anki kinji. Kara tasa kugunta ya Amsa saboda girma ga jiki, momyn salifa tace “Ashsha uwar miji cefa so kike ki kone an salee na? 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button