AUREN GADO 1-END

AUREN GADO Page 41 to 50

Khaleel kuwa dole badon yaso ba ya hakura da Naziya, don tun yana satar dare ya shiga tana bacci, zata zabura tafara kelaya Amai kamar zata suma ya hakura da zuwa cikin gidan sai dai ya kirata a waya inkuma ya shigo yaganta yana daga nesa zaiyi magana ya juya, duk ya dawo gwanin tausayi, ankwashe kusan sati biyu a haka ita kuwa ta murtuke takara murjewa da cikar d’an yen ciki. Shiyasa bayako son kallon ta. 

Zaune yake a office ya kasa yin komai, Allah yagani shifa ba karfe bane da zai zauna kusan sati uku ba mace bayan yasaba da ita, rabonsu da kebewa tun a bangkok, marar shi har wani nauyi take yimai, ranar bai tsinana komai ba har lokacin tashin shi yayi ya buga mota yayi gida, wani irin zazzabi zazzabi yakeji ma, 

Duk ya sukurkuce, 

Ita kuwa ranar taci adon ta domin Shukrah tazo ta zana mata lalle ta Y’ar fa mata kana nan kitso mai kyau, ta cancara ado cikin super wax dinta mai kyau taji dinkin yayi Riga da sket ta murza d’auri, tayi kyau fiyeda tunani kamar wata sabuwar Amarya, kana ganin ta kaga mace mai d’an yen ciki, 

Dawowa tayi falon dauke da kwanon awarar da tasa Shukrah tayi mata kafin ta tafi, momy dake zaune kan kujera tana duba jarida domin hannun ta daya ya saku saura kafar kawai itama tana janta a hankali yanzu, tace “kici yaji a hankali Naziya karki haifo yaro ya cikamun gida da kuka. Murmushi tayi tana cewa “momy inban sa yaji ba baya mun dadi….. 

Shigowa yayi da Sallama kasa kasa, tun shigowar shi ya zuba mata ido yana kallon y’an da tayi kyau sosai, Kirjin ta ya kalla da suka Kara kunbura kamar zasu faso, 

Samun kusa da Momy yayi ya zauna tareda yin Ajiyar zuciya idanun shi akanta ya koma kamar wani maraya ya dora kanshi saman kafadar Momy, yana gai sheta, cikin tausaya wa tace “yadai Ibrahim? “Momy am sick. “Subuhanallahi. Tafada, itama Naziya da duk ta kasa natsuwa ta yi saurin dago kanta ta kalle shi domin Allah yagani kwanan nan tana mugun kewar shi so take taje gareshi tanajin nauyin momy gashi ya janye gaba daya, ganin y’an da take kallon shi yasa yace ” Momy yaushe zaki Kara yimin wani Aure? Yafada cikeda tsokana. Ture shi tayi a kafadar ta tace ” banson iskanci wane irin Aure Kuma? “Momy nifa kinsan na saba zama da biyu kawai kidawo min da fauziya ko ki karamin wani Aure. 

Wasu irin miyan kishi ta hadiye tareda ture plate din awarar ta na mai kallon kurulla, dauke kanshi yayi tareda cewa “momy inkin yanke shawara please kiyi sauri kiyimin nagaji da zaman kadaici, and please kisa mai aiki ta kawomin coffee inaso inkwanta ne anan dakina, agyare yake? ” yes agyare yake ai kasani, kuma kagama mafarkin ka ka farka ba wata mace a gidan nan again kayi hakuri da wadda kakeda banson iya shege. 

“Nidai Momy kiyi min ko inkoma China in dakko miki suruka. Yafada yana juyawa, tayi mugun kunbura saboda kishi yana wucewa dakin shi ta mike tareda d’an gwarar da plate din awarar ta a kasa tayi kitchen. Momy tayi dariya domin tasan wasa yakeyi don ya tsokaneta kuma yayi nasara don gashi tama kasa boye kishin ta, cikin fushi ta hada mai coffee ta nufi dakin nashi lokacin ya kwabe dagashi sai towel ne a jikin shi, yasan kishin ta sosai don haka yayi expecting dinta don haka yanajin anturo kofa yayi biris yana cewa ” come in. Y’an da ta d’an gwara jug din coffee din yasa ya juyo yaga takama kugu idanun ta sun ciko, wani irin maida yawu yayi yana kare mata Kallo da sama har kasa,,ace Matar shi ce wannan amma tana mai kwalelen wainnan kayan, kukan data samai ne yasa yadawo cikin hayyacin shi, 

Cikin kwantar da murya yace me yafaru? batareda ya matso kusa da ita ba. 

Da gudu ta matso kusa dashi tareda fadawa kirjinshi ta kankame shi gam tasa mai kuka mai karfi, “nidai ban yarda ba. Tafada tana murza fuskar ta a kirjinshi ya yi baya tareda zubewa a gefen gadon yana riketa jikin shi na rawa ” baby why are you punishing me? Kince bakyason kamshina na hakura na Kyaleki yanzu kinzo kina daukar Alhaki na,yazaki zo kina bugamin wainnan balloons din masu laushi? “Kayi hakuri karkayi Aure please. Murmushin karfin hali, yayi “oh saboda zanyi Aure ne yasa kikazo wurina? Bakya jin kamshin nawa ne yau? Ko zuciyar ki bata tashi yau ne? 

Ai kamshin baya damuna yanzu. “Hmm why to baki koma dakin kiba? ” kunya nakeji ai. “Ok jekici gaba da zama da Momy ni zanje in Auro wadda zata zauna dani batareda tabarni ina walagigi ba kamar maraya, kinsani baby kinsani this is not easy for me amma kin kyale ni kusan tree weeks marana na ciwo look. Yafada yana zameta tareda zare towel ya nuna mata hajiyar, ” kingani she needs you badly kin gujeta bayan kin saba mata da dumin ki da dadin ki. Yafada yana fitar da nishin sha’awar ta da kuma zakuwa. Hannun ta mai laushi ta saka ta kama kamar tanajin tsoro ta d’an murza kamar mai lallashi tace “Sorr….. Saurin kama bakinta yayi domin gudun karya kurma mata ihu momy tajisu, jikin shi na rawa ya dora hannun shi saman marar ta” Sorry baby I miss your momy badly kasa an horani. 

Tsit kakeji na tsawon awanni baka kuma jin duriyar suba nidama na tsere don kar in makance, koda naga ankwashe hour biyu na koma naganta dunkule a cikin bargo, yana makale da ita kamar ya shige jikinta yana rage murya, ” baby last round please please please…. “Um um wayau ne kace last dazu yanzu kuma kace last nidai a’a. “Oh baby wallahi kece kikaja fa how many weeks? Da wayo yasamu ya shige cikin bargon na kuma guduwa,, domin gwara inyi musu nisa Aunty Aisha ta hanani leken Asiri, 

Har dare momy bata kuma jin duriyar suba, tayi dariya tareda wucewa dakin ta da taimakon mai aiki nurse dama zuwa takeyi kullum ta zo ta dubata ta tafi. 

Dadduma ta hau ta yita addu’oin ta na neman kariya tareda yiwa Ahmed Addu’a, sukuma tayi musu Addu’ar Daurewar zaman lafiya. 

Zuwa dare kuwa tattarawa sukayi suka gudu gidan su, soyayya ta dawo sabuwa fil, tattali da tarai raya kamar ya mayarda ita ciki, Washe gari koda ya tashi yayi sallah da kanshi ya hado mata breakfast ya bata yace su koma bacci kafin suje part din Momy, kallon shi tayi ” bazaka je aiki ba? “Yes am the boss so na dauki hutu saina huta kafin inkoma sai duk kinbiyani bashina da kika dauka. “Nafa biyaka tunjiya. ” waya fada miki ko yanzu kar’i nake nema yafada yana hayewa jikinta tasa Y’ar Kara, “cikina! Yayi saurin sauka tareda shafa cikin “sorry baby na dady wants more, kasan momyn takace ta mallake ni.

Basu suka fitoba sai karfe shabiyu, sunci adon su kamar ka sace su ka gudu saboda haskawa fuskar khaleel shar ya wani murmure tsab kamar bashi bane jiya kalar tausayi, momy na ganin su taji wani farin ciki, bakin ta kamar ya yage tayi hamdala, suka tsuguna tareda gaishe ta, tace “khaleel ya jikin? “Jiki kuma momy? Waye ba lafiya? Naziya da duk kunya ta gama rufeta ta dukar da kai tana murmushi, “kace jiya bakada lafiya, ka warke ne? Sosa kai yayi yace ” oh momy kaina ne ke ciwo dama yanzu kuma yadaina saura kadan shiyasa ma bazanje office ba sai man da sati biyu. “Hmmm yayi kyau Allah ya bada lafiya, shikuma maganar Auren fa yasha ruwa kenan? Tafada tana dariya tareda kallon Naziya, da duk kunya ta rufeta, ” momy ni na isa inkara Aure bayan inada mata am just kidding karkija a hanani sakewa kuma. 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button