Uncategorized

YAU DA GOBE 27&28

 ????️27&28

…..wani irin zabura tayi had’e da k’ok’arin turesa….amma takasa k’arfi ba d’aya ba.

Gogan kuwa baya a haiyacinsa  sbd maganin da Dr Nasir yazu mishi a drinks yasha d’azun a asibiti”kuk

a kawai sumayya keyi tana rok’arsa !Amma tamkar badashi takeyi ba”yahaye samanta yasakar Mata nauyinsa”had’e da k’ok’arin keta Mata riga sbd k’in tsayawa datayi”Dan ALLAH Yaya Aliyu karka rabani da martabata!tunda basona kakeyiba…abinda taketa maimaita Masa kenan.. k’ara tasaki lokacin daya keta Mata riga”gaba d’aya sumayya jikinta rawa yakeyi sbd tsoro da tashin hankali”fuskarsu yahad’e Yana k’ok’arin kissing nata ,tayi saurin tafo mishi yawun bakinta”Wai azatonta ko yaji haushi yarabu da itah…saitaga ko ajikinsa…ga dakyar take nishi sbd nauyinsa”innalillahi wa inna ilaihir raju’un sumayya ta fad’a lokacin dataga bbu abinda yyi saura ajikinsu dg ita harshi yarabu da suturar jikinsu…kuka Mai ban tausayi ta fashe dashi,had’e da rintse idanunta…lokacin dataji bak’on yanayi ajikinta ta fasa k’ara had’e da rarumar yatsansa guda ta gartse iya k’arfin ta…Amma be k’yaletaba”yadaiyi k’ok’arin kwace hannunsa…iya nan nagani najamusu kofar”????‍♀️????‍♀️



    Bakajin komai sai shashshekar kukan sumayya”dake agalabaice”Dr safana daya gama samun nutsuwa”tamkar amafarki yagansu acikin wannan yanayin “da sauri yatashi Yana kallonta “ialdanun ta arufe tana tsiyayar da hawayen b’akin cikin…gabansa yaji yyi mugun fad’uwa”innalillahi!yafurta azuciyar sa Yana suturta jikinsa”kafin yaduba bed din yaga jini…ya akai hakan yafaru?”yatambayi kansa…keeeeeee! bud’e idanunta da har sun kunbura tayi akan fuskarsa”ta Masa wani mugun kallo na tsana”kafin tace bantab’a jin tsanarka ba ,irin na yau”baka Sona ,amma kanason jikina??”danasan Kaine zaka mallaki martaba ta wlh dako da hannu ne naraba kaina da budurcina”bazan tab’a yafemaka nabarka da ubanj….look malama anfad’a Miki dasanina hakan yafarune?”shin zina  na aikatane?”nabiya sadaki na”sbd haka ninafi ki jin haushin hakan yafaru”inkin gadama ki tashi kije ki gyara jikinki”yafad’a Yana kallon yatsansa dake d’igar jini”Wanda tacijeshi…majina taja had’e da cewa wlh inbacin bbu kyau mutum yakashe kansa.ayau bbu dana kashe kaina Dana cigaba da rayuwa dakai…cike da mamaki yaketa kallon ta”sbd yasan tunda tazo gdn ,bata tab’a gaya Masa mgn haka ba…wata zuciyar tace sbd karabata da martabar tane…tsaki yaja had’e da cewa ko yanzun bata b’aciba Zaki iya kashe kanki”inhar kikayi hakan d’akin temakeni wlh…yunk’urawa sumayya tayi sbd tana son ta tashi”gashi bbu komai ajikinta”sai bed sheet data rufa dashi…wata y’ar K’ara tasaki had’e da rintse idanunta sbd azabar dataji agabanta”tabe baki yyi had’e da matsawa kusa da ita Yana cewa dole na taimakeki badan halinkiba”karkasake katab’ani….banza yyi Mata yasungumeta yyi toilet da ita…acikin kwamin wanka yasakata, yatara ruwan zafi”yadda zasuyi Mata”kafin yace inkin gadama kiyi wankan ko karkiyi.nabaki 15 minit kifitomin dg toilet .ga towel nan kidaura inzaki fito kije room naki kishirya. bana gayya  ko towel d’in inkin Gama ki y’ar…banza tayi mishi har yafice yarufe k’ofar… sumayya tasaki kuka me cin Rai”afili tace naga takaina ni sumayya”haka tadan gasa jikinta ta tsarkake jikinta ta d’aura sabon towel d’in”tak’i d’aura Wanda yace…tana dingishi ta fito dg toilet d’in”idanunta suka sauka kan bed d’in,taga ya canza bed sheet”Kuma baya dak’in”tana dafe bango hartafice “a parlourn sa tasameshi”ko inda yake Bata kallaba”kidauki magani kan dining table Kisha…banaso ai gara ciwon yakasheni”sai Allah yabimun hakk’ina wlh…kallonta kawai yakeyi harta shige bed room d’in ta…sake gasa kanta tayi sosai “kafin tasaka riga da hijab tayi Sallar magrib duk batajin kanta normal,daurewa kawai takeyi”ranta da zuciyar ta acunkushe suke da b’acin rai..bayan ta idar ta d’akko alk’ur’ani Mai girma ta karanta.

     Cikin ikon Allah saitaji sanyi aranta”Koda tayi isha’i”adaddafe ta Isa kitchen ta had’a tea Mai kauri ta dauko ruwa ta koma d’akinta”

Bayan Tasha tea din”ta fito da paracetamol da ibrofen data siya rannan a skul da tana zazzabi”shine yanzun Tasha ta kwanta…wani tausayin kanta takeji yakamata”ga gaba d’aya cinyoyinta ciwo sukeyi..ahaka baccin wahala yyi gaba da ita…



Abangaren Dr safana kuwa”sumayya nashigewa dak’in ta,shima nasa d’akin ya wuce”toilet yashige”Yana wankan Yana tuna moment d’insu na d’azun”gefen zuciyarsa Kuma na tunanin gsky akwai wani Abu ak’asa”Yaya akayi yakasa controlling d’in kansa yahaike Mata”abinda bai tab’a zoton ko a mafarki zai hadashi da wannan yarinyar”yanayin yadda yajishi wasai”yatabbatar ma kansa Yana buk’atar mace kusa dashi…gara nan da wani lokaci ayi bikinsu da rukky…da wannan tunanin yagama wankan,yaduba sabon towel nasa be ganiba,ga tsohon nan arataye”afili yace sbd tarainani shine  ta d’auki sabon kenan? yafad’a cikin b’acin Rai.. tsohon yadaura”yyi alwalla yafito, agaggauce ya shirya cikin jallabiya Fara,yawuce masjeed…be dawoba sai bayan isha’i”yawuce yyi dinner kafin yafice zuwa part d’in su ummi…

Yana shiga yasami ummi da zarah a parlour suna fira”Zama yyi kusada zarah”bayan yagaida ummi”zarah ta dubi yatsansa dayyi dressing tace lah Yaya ciwo kajine aya tsa?”kallonta yyi had’e da cewa eh atakaice”ummi tace babana yaya Sumayyar take?”yace lfy qlau”Masha Allah ,yakamata gobe kuje kaida ita ku gaida abbanku ,kaga gashi Kuna niyar wata2 atare  amma Bata tab’a zuwaba…gaba d’aya rasa me Dr safana zece yyi”sbd yasan muddin suka fita gobe sai angane meya faru tsakaninsu?”kobaka jine Wai?to ummi amma abari sai week nan Kinga Ina gd abbanma haka”to shikenan Allah yakaimu…sallama yyi musu..

Koda yakwanta yakasa mance abinda yafaru Yana aransa…har bacci Mai dad’i yyi awon gaba dashi..


*Washe gari*


Babu laifi jikin yamata sauk’i”Saida tagasa kanta sosai tukum tayi wanka da Sallar asuba”ta koma tayi kwanciyar ta…Dr safana kuwa beyi mamakin ganin bata zoba yasan k’ila jikinnata ne”hakan Kuma be damesa ba”warning kawai yakeso yamata…Yana gama shiryawa”yanofa d’akin ta”knocking yyi kusan sau 3 tamasa banza!Afusace yakoma d’akinsa ya d’akko key”Yana gwadawa yak’i budewa”afili yace wato ajikin k’ofar tabar key d’in?”kwafa yaja yyi tafiyarsa.

Sumayya kuwa duk tana jinsa”gaba d’aya yanzun ko ganinsa bataso”wani haushinsa da tsanarsa takeji had’e da mugun tsoronsa”gani takeyi inyashigo zaisake maimai tawa be.shiyasa Tasha alwashin “ko kasheta zaiyi bazata koma shiga d’akin saba inyana gdn..wayarta tajawo ta Kira sameera akan cewar batajin dad’i bazatozo skulba… sannan ta Kira mama”jitake kamar tasanar Mata,Amma saitaji nauyin haka”har sukayi sallama”kafin ta wuce kitchen tasami indomie da k’wai tadafa…bayan taci”ta k’ok’arta ,tagyara parlourn da kitchen”ta d’auki kayan tea da cornflux sai ruwa d drinks,ta wuce d’akin ta ta saka key abinta”sbd tasan bbu Mai zuwa wannan lokacin…ko zarah sai marece take zuwa…



*************


A riception na asibiti suka had’u da Dr Nasir”yadubesa sbd ganin fuskarsa awashe “aransa yace komai ya wakana kenan?”bara natsokanesa…ango ango!!barka da shigowa!”harararsa Dr safana yyi had’e da cewa kaifa d’an iska ne”biki kusan 2 month kana kirana da ango”Nasir yyi murmushi had’e da cewa eh Mana abokina kaganka kuwa?”har k’yallin angunci goshinka keyi”ga haske da k’iba kayi… lallai sumayya ta iya kiwo… tab’e baki yyi sbd ba Nasir ne na farkon cewa yyi k’iba da haskeba…ajere suka Ida tafowa”anan nasir yalura da ciwon dake yatsan Dr safana”kallon yatsan yyi,kafin yace abokina ciwo kajine?”tsaki yaja aransa”zarah ta tambayesa gashi shima Nasir Yana wani tambayarsa”kayi shiru my man!yamutsa fuska yyi had’e da cewa eh d’azun najishi… subahanallahi garin Yaya hakan yafaru?”bansaniba malam sarkin jin labari,ka wuce office naka kawai…Dr Nasir yakece da dariya kafin yace wlh bakada gsky”Kuma Ina zaton sumayya ce tayi maka wannan aikin…banza yyi mishi yabude office nashi yashige….Zama yyi kan kujera idanunsa alumshe…shafa cikinsa yyi”sbd yasaba tun bayan zuwan sumayya gdnshi kullum saita mishi break fast”sai yaune kawai batayiba”gashi besan yaje yacewa ummi zaiyi break zata tambayesa lfy?”wani Ibrahim yakira”akan yamasa take away….bayan yakawo, yafara cii!saidai me?”sai yaji gaba d’aya chips din da tarkacen dake Kai bbu dad’i bbu testing…turewa yyi yabude frige yafito da frash milk yasha kawai ,kafin yafara duba patient…

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button