Uncategorized
BARRISTER IBRAHIM KHALIL Page 11 to 20

“Haba dai Likita kasake dubawa kagani sam ban yarda ba, ciki fa kace? Ciki Halwa take dashi? Ina sam ƙarya ne wlh”.
Halwa kuwa tun sanda kalman cikin yadaki kunnen ta, atare zuciyarta da ƙwaƙwalwan ta suka amsa, tsananin tsoro da firgici yabayyana a fuskarta har sai da komi dake motsi a jikin ta yadena aiki na tsawon wasu sakonni kafin tadawo dai-dai, sai kuma tazamo saman kujeran da take kai tazube ƙasa jikinta na wani irin kyarma tana shatatar da hawaye.
.
_To ya kukaji FAN’S?_
_Ya za’a kaya?._
_Me zai faru?._
_Hmm yanzu aka fara muje zuwa._
Share this
[ad_2]