NOVELSUncategorized

AHUMAGGAH 10

_*♡AHUMAGGAH????*_ 
   _A nigerian historical fiction_             
   *WATTPAD SURAYYAHMS*_        _Brilliant writers association_ 
 _Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ 


_Bismillahirrahmanirrahim_ 


_1⃣0⃣-FATE♡_

Bayan sun sallame ni sai na fita dayan site din,Ina tare da ummah Adama har bansan tafiyar shahrul ba.

  Sadaat kam dadin shi yake taji don gani yake kamar tunda khal ya min tsawa agaban abokin sa yanzu kam ai zan fara jin haushin sa Shikuma sai ya samu damar ganina.

Dan haka ne ma ya kafa hujja da abun d ya faru sai ya dada zuga subaya da cewa shi bawai ya damu dani ba shidai  baya son abunda khaldun yake min ne.

“Cewar sa Ya za’ayi ina matsayin sister sa kuma ya maida ni mai aikin sa.

Subaya dai batace uffan ba dan ta rasa gane musu dukan su.

Ni kuwa tuni na warwashe na cigaba da yadda nake yi ma khaldun har ma na mance da wani fushi da nakeyi dashi.

Kafin zagowar kwana biyu agidan Nikaina nasan Time dina na khaldun ne him and him alone! 

 Yanzu ko big sis bana cika takura mata bare jahaan da ba shiga tsabgar mu take yi ba.

She alwys believe we are good dan in ma munje gaisuwa babu mai nuna mata wani abu musamman ma ni.

Hakan dana keyi kuwa ya bada sadat,subaya har da khaldun din ma mamaki with happen that day duk sun dauka zan dan nuna fushi na amma kuma banyi hakan ba..

Ranar sadat yaga bazai iya ba,ina saukowa daga step na ganshi a main falo yana kallo sai na gaishe shi ba yabo ba fallasa Ya amsa tare da dada gyara zaman sa yana kallo na

Where are you heading to?

A takaice Nace store!

Store?a Cikin daren nan ?are u insane ya kure ni da ido kamar he cares for my safety,to ko miye zakije yi kibarshi
Let me call the maid,sounding carefree ya fada

Nikuwa Dan shiru nayi kafin na furta khaldun yace na kawo masa mango juice kuma na duba babu fresh stock a kitchen store dinsa ina so na duba ne

Sai yamin kallon irin ai dama ya sani ko yaushe dai khaldun ne sai ya dan tabe baki bai tanka ba dan Kokarin tashi yayi zai kira maid nayi sauri nace noo sir…thank you sir kar ka damu ai Aiki na ne,and no one is allow up there
..,khaldun zaiyi fada in wata ta je,. Its an oder..

Cikin wani kallon mamaki mai nuna baya jin dadin abunda yake ji abaki na Yace wai dama ke kadaice kike serving dinsa babu wanda yake masa wani abu sai ke?

Nace eh,Ba yabo ba fallasa Na gyada mashi kai cike da matsuwa nace
zan tafi.. i will just go now

 Yace hmmm ok,ni dai bance komai ba dai nayi yake zan wuce wuf sai naga ogan ya taso kusa dani babu kunya har kaman zai shaki numfashi na “tsaya, yace yana dada kare min kallo,wani miskillin murmushin dayake sake mun sai da na sauke kaina kasa bazata na dan kau da kai.

Yace emm na tuna da wani abu,and it can help you atleast tunda kince ogan naki baya bukatar na kowa sai naki.

 Amma ni nace dole na taimaka miki sai yayi smiles.
ki tsaya anan bari naje ciki na dawo akwai wani mango juice dana sha dazu na kwalba ne but its taste fresh too u can use it ai ko?

Banso ba amma To avoid his looks and annoying smiles sai nace ok

Nan ya shiga wani wajen after like 10 minutes ya taho da mangoe juice a gwalba ya damka min..

 Godiya nayi masa bayabo ba fallasa  na wuce sama, ya bata min lokaci na dan haka ban tsaya sake duba juice din ba na yi aranging akan tray na fito .

 A lokacin karfe 9 na dare ya wuce kusan kowa ya shiga turakan sa.

Ina bude door na samu khaldun na kan waya sai na shiga zuba mashi drink din a glass cup na mika mashi a hannu

Shi kuwa baima dube ni ba ina bashi yakai bakin sa ya hau kurba kamar maijin kishin ruwa.

Ina daga gefe Me zan gani?a kurba na uku Sai juice din ya dan shake sa har yayi dan gyaran murya

Chan kuma sai naga Tari ya farayi kadan kadan daga haka har abun ya dan mike tari bai sake shi ba, kawai Sai ya sake kurban juice din ya aje sauran akan table shi ya koma kan kujeran sa yadan jingina kai kadan Daga nan Shikenan ban sake gane ma khaldun ba…

Wani irin tari mai kara ya shiga yi Tsaban tarin daya keyin ma saida ya kashe wayar daya keyi gaba daya ya dafe kirjin sa da tafin hannun sa 

A Take idanun sa suka fara sauya kala suna neman taro ruwa

Ina ta kallon shi har zuciya na Gaba daya sai da naji na rude sosai
” sannu, na furta a hankali ina matsowa kusa da shi slowly amma ina jin tsoron kai hannuna jikin sa.

Kansa ya lafar akan chair yana dan nishi alaman yana neman tsayar da tarin amma ina abun sosai yaci tura.

Dana ga dai bazan iya ba So I guickly grab the glass cup  na sake zuba mashi juice din dan yasha ko zaiji sauki,but ina mika mashi sai naga ya riko harda hannu na Gwanin tausayi yana min alaman bazai sha ba.
Baki a sake nake binshi da kallon damuwa nikadai na san yadda Hankali na ya tashi sosai,bansan meyasa ba amma bana kaunar ganin sa a wani hali irin wannan Saukar ruwa mai taste din ،Gishiri akan lips dina yasanar da ni cewa hawayen tausayin sa nakeyi

Daya ci gaba da tarin A dame na tsuguna kusa dashi na aje hannuna daf na dafa arm din chair din nashi

kanshi ya ke kokarin hadewa da gwiwa yana kan tarin ko magana ya kasa fita masa 

Sannu nake mashi har na dada tsugunawa daf dashi ina bashi baki har ya kwanta akan kafar sa dan shiru ne ya so ya ratsa wajen kafin wani tarin ya kuma taso mashi with full force..,slowly nayi mastering courage na sa hannu a gadon bayan sa na shiga petting dinsa ina shafa shi sosai har tarin ya tsagaita mashi.

Nishi yake sauke min, Wani shiru ne ya ratsa wajen sai chan dai ya motsa alaman zai dago kansa sai na mike tsaye a dan tsorace ina kallon shi cike da damuwa

Idanun sa yayi luii Ya dan kalle ni ya kalle juice din..cikin sanyin muryan da ban taba ji yayi min magana da shi ba  yace me kika sa aciki?Did you really wanna kill me?u hate me ko?

Cikin tsananin tsoro da fargaba Na girgiza masa kai hawaye take suka sauko min dan bana jin dadin yadda yake magana.

Bai kula ni ba yayi Kokarin tashi tsaye sai tarin ya sake dawo mishi sai ya koma ya dada zama

Har na yunkuro a dame zan taho wajen sa ya tsayar dani da wani irin kallo

 alama kawai yamin da hannu akan na dauke juice dina na tafi na bashi waje

Zuciya ta kamar zatayi amon wuta,I was soo scared and worried a lokaci guda dan bansan ya akayi na dauke sauran juice din daya sha nima nakai baki na na shanye ba..
Wasu zafafan hawayen son shi ne suka gangaro min

Ina aje cup din ya dago idanun shi
Cike da tsananin mamaki sai ya tsaya kallo na 

Me kika yi?

“sautin murya na mai dauke da damuwa nace.i neva wanted to kill you sir…”Ni bansa maka komai aciki ba..
Dama babu stock din ne a kitchen dinka sai na dauko a kasa,ban..ban san meya faru ba but pls dont take it personal sir
…na furta cikin rawan murya.

Ajiyan zuciya yayi yace hmmm
Shi mamaki ma nake bashi,har ya bude baki zai ce na fita sai nima na fara tari.

Abu kamar wasa inayi ina kauce idanun sa akaina sai gashi na fara tarin slowly yana karuwa har yazo min kamar kaina zai bude

Da shike ni mace ce abun sai ya so y yi min worst fiye da nashi kaina na rike hannu na rike da standing pillar…

Shidai Yana zaune  yana kallo na har na rusuna kasa rike da kirjina,alokacin da  Hawaye suke cike da ido na muka hade ido dashi,
cikin sanyin murya nace pls im sorry kayi hakuri ….i dint know…i..i..sai maganan ya ki fita 
Kokuwa ma na shigayi da numfashi na ina gasping iska ko danyi numfashi da kyau amma kuma nakasa

Shikam Bayan mamakin dana ke bashi har Tausayi na sai da ya shige shi,Daga nan Bansan daga ina ba kawai sa naji mutum ya zube ajiki na..

Tallafo ni yayai jikin sa cikin rudewa yana tapping fuska ta da palms din sa yace why did you take it?Ni sa’ar kine da zanyi abu kema kice zakiyi?wai mesa baki da wayo  tambayr ki kawai nayi Ni bance nayi fushi dake ba. Dada riko ni yayi a dame  gashi yana da kawaici dan haka ya kasa dora hannun sa akan akirjina kai tsaye,see how ure suffering now,wai meyasa kika sha?ya rike ni dam dam amma ya ke furta i knew u wudnt hurt me comn get up and go…

Nikam Babu bakin amsa shi Sai uban gurnanin nishi na mai nauyi daya ke fitowa yana dada gauraye wajen kirji na na bugu ina nunfashi very slow kamar mai zazzabi mai zafi.

Heyy….hey look at me,naji shidai yana dada matsowa amma karshen maganan sa danaji kenan numfashi na sai ya dauke mai gaba daya.

Jin bana motsin ya riko ni sosai ya manne ni da kirjin sa kamar mai shirin maida ni cikin sa..

Baya na yake ta shafawa a hankali da duka iyawar sa har baisan iya lokacin daya dauka yana hakan ba 

Dana dan motsa sai ya dago da ni Wanni irin piecing
Look ya bi surar fuska ta da shi for some seconds bai kiftawa,.. sanyin iskan bakin sa ya shiga hurawa akan kwantaciyar halittar suman gaban goshi na da suka kwanta sukayi luguf sabida zufan da ya fetso min a bazata.

Gashi har na riko rigar shi agajiye duk na cukuikiya shi,Ji yayi hankalin sa ya tashi,wani tattausan kallo yabi closed eyes dina da dashi a tsanake ya dada tallafo ni yana mai furta
“..BAHIYYAH are you alright?
…baiji na amsa ba sai ya dada jawoni ya shimfida ni a kirjin sa yana shafa gadon baya na wai ko zan farka na mishi magana,ina dan jinsa kam But Still banda karfin yin hakan,sai nashiga nishi kadan kadan dan hankalin sa ya kwanta 

Daya lura da hakan sai ya dago ni a hannun sa muka mike tsaye tare ya lafar dani akan kafadar sa.

Wayar sa ya dauka ya kira ya sa aka tambaya ma sa maid aka gaya masa inda daki na yake dan shi bai ma sanin inda nake kwana ba.

 Nikuwa sai layi nake yi ajikin sa ina narkewa kamar kar na tashi tsaban dadin dana keji.

 Daga ni chak yayi Daga nan Site dina ya nufa da ni ya bude dakin ya aje ni akan gado na.

His room is 10 times better than mine amma sai daya yayi admiring  tsarin sa aransa.

Kusa da ni abakin gado na ya zauna Kallo na yake har cikin ransa yana jin tausayi na..

Wato dan na sha poison shine itamaa zata sha ko!
 This girl is soo anoying…yayi karamin tsaki idonshi yana dada observing tsiraran yatsun hannaye na har Ya riko yatsun nawa zuwa nashi yana massaging gently yana min tausa cike da kulawa,tun ina jin dadi har bacci mai nauyi ya dauke ni

Shikuwa kallo na ya cigaba dayi dan Yau ne rana ta farko daya fara jin zai karbe ni arayuwar sa.

 Sai da ya shafi kusan minti 15 sannan ya shiga gyara min zaman pillow akaina yana kallon super cute face dina yana maganan zuci..

“I just have to accept you little angel ure now my family,pub kaman ya bata kalma sai yayi murmushi kadan yace ok my sister…so very innocent and
I think you derseve it …Ya sauke ajiyan zuciya ya jawo bargo na mai laushi ya kuma Rufe ni 

Rage min wutar dakin yayi ya juya zai rufe min kofa aikuwa Yana sa kafar sa kofar dakina charaf suka hade ido da saadat da subaya dukan su suna masa wani irin mugun kallo.
#follow
#SURAYYAHMS

*So Hows todays chapter?*
*COMENTS And SHARE with your friends????*

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button