UBAYD MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

 • UBAYD MALEEK

  UBAYD MALEEK 40

  Ad _____ Tun ranarda jekadi tadawo labarin dawowarta ya Isa ga neges suka tsaya jiran Jin wani labarin dazai fito daga gareta Amma shiru ba wani zancen komai karshema daya bugi cikin Anneti saiya samu labarin maleek na Nan kalau daganan suka lalibi padima  sai sukaji shiru babuta Babu labarinta…

  Read More »
 • UBAYD MALEEK 39

  Ad _____  **************** Direct dakin afia din NURU ta nufa data fito farhat ma ta tashi tana biyeda ita suna shiga dakin ta waiwayo tana kallonsu farhat ta qarasa gurinta da gudu  cikin tsananin farin ciki me yawa tana cewa” Yeeee afia. Rungumeta afia tayi cikin farin cikin ganinta da…

  Read More »
 • UBAYD MALEEK 38

  Ad _____  *********************Kallo daya yayi Mata ya dauke Kai ya ajiye wayoyinsa tana ganin Haka ta dauke Kai ta nufi kofa ta fita tana sauke ajiyar juya ta nufi kitchen ta bude fridge ta dauki ruwa Mara sanyi sosai Tasha ta juyo tana rarraba ido kan kofofin palon tana tunanin…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • UBAYD MALEEK 37

  Ad _____ *********************Kallo daya yayi Mata ya dauke Kai ya ajiye wayoyinsa tana ganin Haka ta dauke Kai ta nufi kofa ta fita tana sauke ajiyar juya ta nufi kitchen ta bude fridge ta dauki ruwa Mara sanyi sosai Tasha ta juyo tana rarraba ido kan kofofin palon tana tunanin…

  Read More »
 • UBAYD MALEEK 36

  Ad _____  **************Suna fitowa Kai tsaye wani qaramin underground gidansa dake cikin anguwar suka nufa Wanda keda 2 bedrooms rak da manyan Palo guda biyu sai kitchen me hade da dining acikinsa komai na gidan is milk Mr Omar ne kawai yasanda gidan Babu Wanda yasan gidan nasane Haka gidan…

  Read More »
 • UBAYD MALEEK 35

  Ad _____  **************NURU dake tsayi tajisa tsayuwarsa a bayanta ta ta rufe idanuwa mararta na sake murdawa ta bude idanuwanta batareda ta juyowa taji takunsa ya tsaya gefenta tareda kallonta kafin ya juya ya kalli afia data sake Shiga rudu da firgici ta matso qafafunta na rawa ta bude Baki…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • UBAYD MALEEK 34

  Ad _____  *_Mamuhgee 34_* ********************Suna shigowa gidan farhat tafara tarbonsu da gudu ta fada jikin afia tana Dan bayyanarda tsoronta afili tace” Afia mum tazo tana ciki tundaxu da kuka fita…… NURU data jefa qafarta Palo ta tsaya cak Jin abinda farhat tafada zuciyarta na dakatawa na ‘yan mintuna kafin…

  Read More »
 • UBAYD MALEEK 33

  Ad _____ ********** Ruwa farhat ta dauka a cup takai bakin NURUn cikin kulawa tana cewa” Sorry Aunt. Karban ruwan tayi takai bakinta Tasha bada yawaba ta ajiye cup din tana daukan Tissue ta goge Baki. Kasa hakuri afia tayi sbd girman mamakinta ta kalli NURUn cikin son tabbatarwa da…

  Read More »
 • UBAYD MALEEK 32

  Ad _____   *************** Da sauri ta dago ta kallesa lokacinda ya jinginata da kofar dakin bayan ya rufe, ta kalli faffadan kirjinsa dake bayyane sbd fitowarsa wanka kenan daure da brown towel ta ‘dan juyar da kanta ahankali ta iya bude Baki tace” Afia na Palo tare muke… Wani…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • UBAYD MALEEK 31

  Ad _____   ***************Washe gari tunda safe Kamar kusan dai yanda ta Saba kitchen ta nufa aikin breakfast tayi su Fana da mum Sarah na tayata suka hada abincin safen saina maleek data hada Masa daban ta jera a tray sbd har lokacin Bai fara saukowa qasa cin abincin tareda…

  Read More »
 • UBAYD MALEEK 30

  Ad _____   ************* Mr Omar ita yafara budewa kofar mota tashige kafin ya zagaya ya budewa MALEEK yashige shima ya zagaya yashige ya tada suka bar asibitin sbd fita irin wannan Mr Omar shine yakejan MALEEK hardai idan zasuyi sirrantacciyar magana sai basa fita da drivern maleek din. Tafiya…

  Read More »
 • UBAYD MALEEK 29

  Ad _____   ********** Harta Gama zuba Masa ta ajiye Bai Bai Kuma waiwayowa ba amfani yake da wayarsa sai farhat dayake tankawa ahankali, Juyawa tayi zata fice batareda ya kalla inda take ba yace” Kijira ki tafi da kayan. Dakatawa tayi tareda sauke ajiyar zuciya boyayya sbd atlas dai…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • UBAYD MALEEK 28

  Ad _____   Mamuhgee 28_*Da asuba Saida afia ta tada ita sbd nannauyan baccin daya dauketa ta bude ido daqyar ta kalli afia kanta na wani irin sarawa sbd nauyi dayayi mata sbd rashin bacci da damuwar abinda yafaru cikin daren. Tashi tayi daqyar ta nufi toilet tashiga tayo alwala…

  Read More »
 • UBAYD MALEEK 27

  Ad _____   Mamuhgee 27_*Wani irin ‘dumi taji Yana yawo cikin jikinta sbd akaro na farko arayuwarta da jikinta ya hadu Dana wani ba kayan komai ajikinta ga jikinsa da zafi Sosai sai qara manne jikinsu yakeyi Yana sassauke ajiyar zuciya ajere batasan lokacinda ta rufe idanuwanta ba tana sake…

  Read More »
 • UBAYD MALEEK 26

  Ad _____  26_*Washe gari sakayau taji ta Dan rage tashin hankalinta sbd ta rabu da dukiyar Dan hakanan taji Kamar jakadi Bata yarda da itaba ita yanxu data tabbatarda mutuwa ba abin Wasa bace data ji tafara Jin kamshinta zuwanta gizah sbd jiya harzuwama yanxu cikin matsanancin tashin hankali takejin…

  Read More »
Back to top button