Bakar Inuwa

  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 44

    Chapter 4444 ……….Su dukansu fuskokinsu washe suke da fara’a da farin ciki. Gasashshen naman rago ne a banƙare a tsakiyarsu.…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 43

    Chapter 4343 ………Ta najin shigowar motocin da suka ɗakkosa gidan ta miƙe a ɗan zabure wai zatai fitsari. Bilkisu da…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 41

    Episode 41 ………..Yau kwanan shugaban ƙasa Ramadhan da wasu mutanensa uku kenan a ƙasar UK. Zuwa yau kuma Alhmdllhi jikin…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 40

    ……….Ba sai an mata wani explanation ba tasan shine. Dan mayataccen ƙamshinsa tuni ya ƙara ƙarfi a ƙofofin hancinta. Kasa…

    Read More »
  • BAKAR INUWA 39

    ……..Sai da suka tabbatar ta fita a hayyacinta sannan suka fito a inda suke ɓoye fuskokinsu washe da fara’a tamkar…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 38

    Episode 38_* ……….Hijjab ɗin ya ajiye gefe idanunsa akan hanunta data matse pants biyu da ledar part da Bilkisu ta…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 37

    Episode 37 ……….“Vary interesting”. ya faɗa a hankali, batare da ya basu damar maganaba ya cigaba da faɗin, “Inaga zamubi…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 36

    Episode 36 ………..“Ki rantse bakiji daɗi kamar zai kasheki ba? Nasan dai ustazai basa ƙarya Ustaza!”.Dariyar da tazo mata a…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 35

    Episode 25 ………Shi dariya ma ta bashi, amma sai ya dake abinsa, duk da ya fahimci kusancinsu ne matsalarta yaƙi…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 34

    Episode 34 ……….Bai bata wannan damar ba, sai ma saurin riƙota da yay ya tallafe da hannunsa da ƙyau, dan…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 33

    Episode 33 ……….Yau ta kasance asabar, Ramadhan na gida bai fita ko’ina ba, dan yana buƙatar hutu saboda doctor ɗinsa…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 32

    Episode 32 ……….Buɗe ƙofar ya saka Raudha saurin juyowa dan batai tunanin ganin wani ba a wannan lokacin. Su Bilkisu…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 31

    Episode 31_* ……….WASHE GARI koda Raudha ta farka a barcin safe data koma ta samu Ramadhan ya wuce. Cikin mamaki…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 30

    Episode 30 ………Cikin sauri-sauri Raudha ta sake packaging ɗin komai yanda ya dace. Sannan ta ƙarasa shirinta tare da saka…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 29

    Episode 29 ……………GOVERNMENT HOUSE Tattaunawar sa da dattijan ya bashi ƙwarin gwiwa sosai. Dan yaji matuƙar daɗin shawarwarinsu. Da wuri…

    Read More »
  • BAKAR INUWA

    BAKAR INUWA 28

    Episode 28 BAƘAR INUWA👉🏽 AREWABOOKS👇🏾 https://arewabooks.com/chapter?id=62aafdab52e2996a61a92f3d ………..Tun bayan idan da sallar isha’i take ƙara jin zuciyarta a matuƙar ƙuntace, kewa…

    Read More »
Back to top button