JIDDATUL KHAIR
-
JIDDAHTUL KHAIR 30
Mikewa Jiddah tayi tsaye tana kallonta, Aunty da har ta nufi kofa ta juyo ganin Jiddah bata biyota ba ta…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 29
Abuturrab ya buda ido sosai yana kallon Abbansa gabansa na faduwa yace “Divorce kuma Abba?? Why will i do so…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 28
Jiddah ta langwabar da kanta tace “Ai ban sani ba, in dai mata na xuwa sai mu dinga tafiya tare”…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 27
Abuturrab yace “But you didn’t tell me kina xuwa Aneesah” Aneesah tayi wani murmushi tace “How will i tell you…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 26
Har karfe daya da wani abu na dare Jiddah bata yi bacci ba, abu bai ta6a tsaya mata rai irin…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 25
Abuturrab ya dau throw pillow dake gefensa ya jefa ma El-Basheer da ya bi Jiddah da ido, sae a sannan…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 24
Washegari da safe Abuturrab ya sauko downstairs wajajen karfe takwas, jin motsi a kitchen ya fasa shiga kitchen din ya…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 23
Abuturrab ya dau throw pillow dake gefensa ya jefa ma El-Basheer da ya bi Jiddah da ido, sae a sannan…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 21
Jiddah ce xaune bedroom din Umma dake mata tambayoyi, ita dai ta sunkuyar da kanta, Umma tace “Kar kiji komai…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 20
Babu kowa babban parlon, Ahmad ya xauna saman kujera yana bin parlon da kallo snn ya kalli Abuturrab yace “It…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 19
Kamar wanda ya tuna abu ya sake juyowa, rarrafawa yaga tayi xuwa gun da hijab dinta yake xata dauka, ya…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 17
Karfe hudu saura Abuturrab na xaune parlor wayarsa ya fara ring, kallon wayar ya dinga yi ganin Ahmad ne ke…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 18
Jiddah ce tsaye kitchen bayan magrib tana ta kallon kayan abincin dake cikin store, yunwa take ji tun daxu amma…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 16
Jiddah dai na tsaye bakin kofar parlon tana share hawayen da ya ki tsaya mata, saman kujera Abuturrab ya xauna…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 15
Umma ta sauka motar bayan drivernta yayi parking, Jiddah ma ta sauka tana kallon babban gidan, Umma ta kalli driver…
Read More » -
JIDDAHTUL KHAIR 14
Ko da Abuturrab ya koma gida bai bari stepmom dinsa ta san ya dawo ba don bai ma dawo da…
Read More »