Kannywood
-
AdminApril 13, 2022
Dalilin Da Yasa Muka Cire Ummi Daga Cikin Shirin Alaqa Muka Maye Gurbin Ta Da Maryam Yahaya
Dangane da shiri mai dogon zango na Alaqa wanda ya dauki hankalin jama’a da dama a makon nan bayan ganin…
Read More » -
AdminMarch 28, 2022
Maryam Yahaya Ta Dawo Fim Inda Zata Fito A Fim Din Alaqa Zango Na 2
Fitacciyar jaruma a Masana’antar Kannywood, Maryam Yahaya ta dawo fim bayan ta murmure daga matsananciyan rashin lafiya da ta yi…
Read More » -
AdminMarch 15, 2022
Yadda Jaruma Maryam Yahaya Tasha Zazzafar Wanka Wajen Dinar Tsohon Saurayinta, Abubakar Bashir Mai Shadda
A shekaran jiya ne aka daura auren producer bashir mai shadda da jaruma Hassana Muhd inda jaruman masana’antar Kannywood da…
Read More » -
AdminMarch 11, 2022
Mustapha Naburaska Ya ýanta Fursunoni 33 Tarar Da Ake Binsu
Shahararren dan wasan barkwanci, Mustapha Badamasi, wanda aka fi sani da Naburaska, ya biya wa fursunoni 33 da ake tsare…
Read More » -
AdminMarch 7, 2022
An sa ranar auren Lilin Baba da jaruma mai tasowa, Ummi Rahab
Yayin da mutane suke ta jita-jita da surutai akan cewa ‘yan fim ba sa auren junan su, Lilin Baba da…
Read More » -
AdminFebruary 14, 2022
Kungiyar matan Kannywood za su maka Nazir Sarkin Waka a gaban kotu kan kalaman da yayi
Labarunhausa ta rawaito cewa a daidai lokacin da wasu jaruman ke kokarin sanyawa lamarin wutar da ta tashi a masana’antar…
Read More » -
AdminFebruary 10, 2022
Har Naira Dubu Hamsin Na Biya Ladin Cima A Fim Din Gidan Badamasi, Cewar Nazir Adam Salih
Fitaccen marubuci a masana’antar Kannywood, Nazir Adam Salihi, ya karyatu batun da jaruma Ladin Cima ta yi cewa ba…
Read More » -
AdminFebruary 9, 2022
Amsar Da Hadiza Gabon Ta Bawa Wani Matashi Daya Zage Ta Yadau Hankulan Mutane A Shafin Twitter
Wani Bawan Allah Ya Yi Wa Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Zagin Rashin Mutunci Inda Ya Kira Ta Da Karuwa Duk…
Read More » -
AdminFebruary 9, 2022
Akwai Yuwuwar Mawaki Ado Gwanja Ya Saki Matar Sa Maimunatu
Wani labari da muke samu marar dadin ji, akwai kishin-kishin din cewa mawaki Ado Gwanja ya saki matar shi Maimuna,…
Read More » -
AdminJanuary 29, 2022
Kotu ta bada umarnin kamo jarumin fim ɗinHausa, Sadiq Sani Sadiq
Kotun shari’ar Musulunci da ke Hotoro Masallacin Juma’a a Jihar Kano ta bayar da umarnin kamo mata Jarumin wasan Hausan,…
Read More » -
AdminJanuary 4, 2022
Babban Burina A Yanzu Na Samu Miji Na Gari Nayi Aure >Fati Zinariya
Shafin Rumbun Nishadi na Jaridar Leardeship Hausa ya zakulo muku daya daga cikin fitattun Jaruman Kannywood wadda take haskawa a yanzu…
Read More » -
AdminJanuary 1, 2022
Yanzu Yanzu : Nafisa Abdullahi ta Sanar Da fitar Ta Daga Shirin Labarina
Tauraruwar fina-finan Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta ce daga yanzu ba za ta ci gaba da fitowa a shirin nan mai…
Read More » -
AdminDecember 29, 2021
Hamisu breaker Mawakin Farko da ya shiga Sahun mawakan Nigeria a YouTube 2021
Tuni dai Breaker, wanda shi ne mawaki daya tilo daga Arewacin Najeriya da ya samu shiga sahun gaba cikin mawakan,…
Read More » -
AdminDecember 28, 2021
Babban Burin Mu Shine Muga Munyi Aure Hassana Da Husaina Na Cikin Shirin Dadin Kowa
Jaruman shirin Dadin Kowa Hassana Yusuf da Hussaina Yusuf wadanda aka fi sani da’ yan biyun Shirin Dadin Kowa sun…
Read More » -
AdminDecember 26, 2021
Sheikh Pantami Baba na ne, Jaruma Adaman Kamaye ta Dadin Kowa
Jaruma Zahra’u Saleh Pantami wacce aka fi sani da Adaman Kamaye a shiri mai dogon zango na Dadin Kowa wanda…
Read More »