Labarai
-
AdminMay 26, 2022Rayuwata na cikin hadari a gidan yari, Abba Kyari ya shaidawa kotu
A ranar Alhamis din yau ne Abba Kyari, mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da aka dakatar ya garzaya wata babbar kotun…
Read More » -
AdminMay 26, 2022Malamin Coci Ya Bace Tare Da Mabiyan Sa Mutum 20 Bayan Yace Subi Bayan Sa
Sama da mako guda ba a san inda Fasto Kalibala Samuel da mabiya 20 daga cocinsa suke ba. An ce…
Read More » -
AdminMay 26, 2022Yadda Ya kashe Yar Yayar sa Ya kuma binne Gawar Ta A Gidan Sa
Kamar yadda na yi alkawari zan ba ku labarin wani kawun shaidani guda ɗaya marar zuciya. Wannan shi ne: Mutumin…
Read More » -
AdminMay 26, 2022Kotu Ta Daure Saurayin Daya Gutsurai Belin Budurwarsa A Lokacin Wasannin Motsa Sha’awa
Yanzu haka dai, wani saurayi Dan kasar Ghana mai shekaru 27 da haihuwa ya shiga hannun hukumar kasar bayan daya…
Read More » -
AdminMay 26, 2022Yadda Wani Malamin Tsubbu Ya Dirkawa Abokiyar Huldarsa Ciki Da Aurenta
Wani Magidanci da matarsa ta kaishi wajen wani boka da sunan Malami domin neman taimakon haihuwa, daga karshe dai Malamin…
Read More » -
AdminMay 24, 2022An caje ni naira dubu 170 na daukar gawarsu zuwa jihar Adamawa sannan na biya naira dubu 30 a dakin ajiye gawa Inji Mijin Matar Da Aka Kashe ta Da yayan ta 4
Mutumin da aka kashe wa matarsa mai ciki wata tara da kuma ƴaƴansa huɗu a jihar Anambra a kudancin Najeriya,…
Read More » -
AdminMay 24, 2022Lauyar Data Kare Martabar Manzon Allah S*A*W , A Gaban Kotu Ta Samu Lambar Yabo
Matashiyar lauyar da ta yi bayani kan dokar “Defense Of Provocation” don kare martabar Manzo Allah S.A.W a jihar Sokoto…
Read More » -
AdminMay 24, 2022Ba Zanyi Kasa A Guiwa Ba Har Sai An Samu Zaman Lafiya A Najeriya —Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatinsa ba za ta yi kasa a guiwa ba wajen ganin an samu zaman…
Read More » -
AdminMay 22, 2022HOTUNA: Kiristoci sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewa da kisan Deborah
Wasu Kiristoci sun fito kan tituna suna zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da kisan da aka yi wa wata dalibar Sokoto,…
Read More » -
AdminMay 22, 2022Ba Za Mu Lamunci Kashe Kiristoci a Bauchi Ba Da Sunan Zagin Annabi, CAN Ta Ja Kunnen Musulmi
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta nuna damuwarta akan zargin batancin da ake yi wa wata a Jihar Bauchi jiya inda…
Read More » -
AdminMay 22, 2022Yadda Zaka Samu OTP Na Nimc Ko Da Layin Ya Bata Yayin Bude App
Kasancewar wasu suna da bukatar login domin printing ko ganin bayanan NIMC naka Amma baka da damar yin hakan domin…
Read More » -
AdminMay 21, 2022Bidiyo:; Na Haifi Yara 4 Tare Da Yayana Munyi Aure Bansan Cewa Dan uwana Bane
wata mata ta ba da labarin yadda ta auri dan uwanta ba tare da sani ta ba. Matar mai suna…
Read More » -
AdminMay 21, 2022Mutum daya ya mutu sakamakon rushewar gini a Legas
An tabbatar da mutuwar mutum daya bayan da wani gini mai hawa biyu ya rufta a yankin tsibirin Legas da…
Read More » -
AdminMay 21, 2022Kullum garin kwaki nake ci, don haka zan fi fahimtar matsalolin talakawa, Amaechi
Rotimi Amaechi, mai neman kujerar shugaban karkashin jami’iyyar APC sannan tsohon ministan sufurin ya ce yafi kowanne ‘dan takara cancanta,…
Read More » -
AdminMay 21, 2022Najeriya na buƙatar shugabanni masu matsanancin hauka – Obasanjo
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, Najeriya tana buƙatar shugaba dan gada-gada, wanda kuma yake da hauka,…
Read More » -
AdminMay 21, 2022Akan dubu 6 matasa sun kulle mahaifinsu a ofishin Ƴan sanda a garin lere kaduna
Daga Aliyu Ishaq Saminaka Wasu Matasa biyu sun kulle mahaifin su a ofishin ƴan sanda akan Naira dubu shida da…
Read More »