Labarai
-
AdminApril 11, 2022Mutum 68 Ne Muka Sace A Harin Da Muka Kaiwa Jirgin Kasa
Akalla mutum 68 rahotanni ke cewa na hannun ‘yan bindigar da suka kai hari jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a…
Read More » -
AdminApril 9, 2022Na Azurta Sama Da Mutum 2000 A Jihar Kogi – Yahaya Bello
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce gwamnatinsa ta maida aƙalla mutum…
Read More » -
AdminApril 7, 2022Muna Son A Haramta Auren Mace Fiye Da 1 A Duniya —MDD
Hukumar Kare Hakkin Bil Adama ta Majalisar Dinkin Duniya da Hukumar da ke yaki da cin zarafin da ake yi…
Read More » -
AdminApril 7, 2022Za Mu Kashe Fasinjojin Jirgin Kasa Idan Gwamnati Ta Ki Biya Mana Bukatu”
Yan bindigar da suka yi garkuwa da fasinjoji bayan harin da suka kai kan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, sun…
Read More » -
AdminApril 6, 2022Najeriya Ba Ta Taba Dacen Shugaba Mai Nagarta Kamar Buhari Ba —Masari
Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce Najeriya ba ta taba samun shugaba kasa mai nagartar Muhammadu Buhari ba.…
Read More » -
AdminApril 5, 2022Wani Matashi dan shekara 25 zai auri sa’ar kakarsa yar shekara 85
Wani matashi dan shekara 25 mai suna Muyiwa na shirin angwancewa da masoyiyarsa yar shekara 85. Matashin ya ce yadda…
Read More » -
AdminApril 4, 2022Sharrin Shaidan Ne Ya Sa Na Kona Matata Da Kaninta’
Wani dan kasuwa da ke Jihar Legas da aka kama bisa zargin babbake matarsa da kaninta, Ogudoro Benjamin, ya ce…
Read More » -
AdminApril 3, 2022Wani Matashi Ya Daddatsa Mahaifinsa Da Adda Saboda Tayar Da Shi Daga Barci
Yan sanda a Jihar Ogun sun cafke wani matashi da ake zargi da daddatsa mahaifinsa da adda, saboda ya tashe…
Read More » -
AdminApril 2, 2022An Dakatar Da Nuru Khalid Daga Limancin Juma’a Saboda Caccakar Buhari
Kwana daya bayan yi wata zazzafar hudubar da ya caccaki gwamnatin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kan matsalar tsaro, Kwamitin Masallacin…
Read More » -
AdminApril 2, 2022A Kiyayi Almubazzaranci Lokacin Azumi – Buhari Ga Musulman Najeriya
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya yi kira ga mawadata a cikin Musulman Najeriya da su kiyayi almubazzaranci lokacin azumin watan…
Read More » -
AdminMarch 31, 2022Gobara Ta Kone Shaguna Sama Da 300 A Kasuwar Abuja
Gobara ta tashi a kasuwar Karmo da ke Babban Birnin Tarayya Abuja, inda ta yi sanadin asarar kayayyakin makudan miliyoyi.…
Read More » -
AdminMarch 30, 2022Bayan Sakin Matar Sa:; Wani Magidanci Ya ďirkawa Yarsa Ciki Har Sau Biyu Sabida Karfin Sha’awa
Wani mutumi a jihar Legas ya ɗirka wa ɗiyar cikinsa juna biyu, ya zubar sannan ya ƙara mata wani cikin…
Read More » -
AdminMarch 30, 2022Dalilin Da Yasa Na Bar PDP Na Koma NNPP :; Kwankwaso
Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya…
Read More » -
AdminMarch 29, 2022Nayi Bakin Cikin Faruwar Harin Jirgin Kasa Da Yan Bindiga Sukayi A Hanyar Kaduna :; Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana bakin cikinsa kan harin da ’yan bindiga suka kai kan jirgin kasan da ya…
Read More » -
AdminMarch 29, 2022Ya Kamata A Fara Yi Wa Duk Mai Mace Daya Bulala Har Sai Ya Kara Aure’:; Bello Yabo
Malam Bello Yabo ya shawarci Gwamnatin Najeriya da ta fito da wata doka da za a rika yi wa duk…
Read More » -
AdminMarch 28, 2022Maryam Yahaya Ta Dawo Fim Inda Zata Fito A Fim Din Alaqa Zango Na 2
Fitacciyar jaruma a Masana’antar Kannywood, Maryam Yahaya ta dawo fim bayan ta murmure daga matsananciyan rashin lafiya da ta yi…
Read More »