Labarai
-
AdminMarch 27, 2022Wata Amarya Taki Yadda A Daura Auren Ta Saboda Ta Gano Angonta Na Da Sanko
An tashi baran-baran a wani biki da aka yi a Indiya bayan amaryar ta ki yarda a daura aurenta da…
Read More » -
AdminMarch 27, 2022Tun bayan haihuwar jakin da ta yi, mutane sun daina siyan abincinta
Matar da ta haifi jaki a farkon makon nan ta fara fuskantar kalubale iri-iri tun bayan aukuwar mummunan lamarin nan.…
Read More » -
AdminMarch 27, 2022Dan Majalisa A Amurka Ya Rasa Kujerarsa Saboda Dan Najeriya
Wani dan Majalisar Wakilan Amurka ya sanar da ajiye mukaminsa bayan samunsa da laifin zabga karya kan batun wani tallafin…
Read More » -
AdminMarch 26, 2022Wani Matashi Ya Kashe Kakar Sa Ta Hanyar Lakada Mata Mugun Duka
Matashi Naziru mai shekaru 25 ya lakadawa kakarsa mugun duka inda ya halakata tare da wurga gawarta cikin wata rijiya.…
Read More » -
AdminMarch 26, 2022Yadda Fashewar Bam Ya Jikkata Mutum 3 A Kaduna
An shiga rudani a mahadar Yazufa Danmani da ke yankin Rigasa a Karamar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna, yayin da…
Read More » -
AdminMarch 25, 2022Wata Uwa ta kona hannun ‘yar ta mai shekaru 5 saboda ta cinye mata Kifi na siyarwa
An zargi wata mata mai ‘ya’ya biyu, Tina Idoroyen da sanya hannun ‘yarta ‘yar shekara biyar a cikin ruwan zafi…
Read More » -
AdminMarch 22, 2022An Kai Shi Gidan Yari Kan Satar Dunkulen Dandanon Girki
Kotu ta tisa keyar wani matashi zuwa gidan yari kan satar dunkunlen dandanon girki a Kano. Alkalin Kotun Shari’ar Musulunci,…
Read More » -
AdminMarch 21, 2022Kotu Ta Tura Wani Mai Gadi Gidan Yari Na Tsawon Wata 3 Sabida Ya Saci Naman Miya
Wata kotu da ke yankin Dei-Dei a Abuja, ta daure wani mai gadi mai suna Okoh Richard tsawon watanni uku…
Read More » -
AdminMarch 21, 2022An Kama Wani Matashi Dan Shekara 18 Da Wata mata Yar Shekara 59 Suna Lalata
An yi wa wata mata mai shekaru 59 hukunci a bainar jama’a saboda yin lalata da wani yaro mai shekaru…
Read More » -
AdminMarch 19, 2022Bazawara a Kano ta fasa aure sabo da an kai mata kayan lefe a leda
Wata bazawara mai ɗa ɗaya ta fasa aurenta bayan da bazawarin da zai aure ta ya aike mata da kayan…
Read More » -
AdminMarch 19, 2022Putin Ya Kori Ma’aikatansa 1,000 Saboda Fargabar Saka Masa Guba A Abinci
Shugaban Kasar Rasha, Vladimir Putin ya kori ma’aikatansa akalla 1,000, saboda fargabar da yake yi kan za a iya amfani…
Read More » -
AdminMarch 19, 2022Sojoji sun bude wa mata ta wuta bayan sun nemi ta yi tsirara ta ki, Sheikh Ibrahim Zakzaky
Sheikh Ibrahim Zakzaky shugaban mabiya shi’a na Najeriya gaba daya ya bayar da cikakken labarin artabun su da sojoji. A…
Read More » -
AdminMarch 19, 2022Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Karu Zuwa Tiriliyan 40
Ofishin kula da Basussuka na Kasa (DMO) ya ce yawan basshin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan 39.56,…
Read More » -
AdminMarch 18, 2022Abin Da Ya Sa Na Dalla Wa Matar Tsohon Gwamnan Anambra Mari – Matar Ojukwu
Matar tsohon shugaban ’yan tawayen Biyafara, Ambasada Bianca Ojukwu, ta bayyana dalilin da ya sa ta mari matar tsohon Gwamnan…
Read More » -
AdminMarch 18, 2022Kotu Ta Tura Wani Matshi Gidan Yari Kan Satar Taliya Guda Bakwai Da Indomi Kwara 5
Babbar kotun Gwagwalada da ke Abuja, a ranar Alhamis ta daure wani dalibi mai shekaru 19, Hillary Yunana a gidan…
Read More » -
AdminMarch 18, 2022Dalilin Da Yasa Na Rubuta Wa Buhari Wasika —Turji
Kasurgumin dan ta’adda, Bello Turji, ya ce tausayin talakawa da jami’an tsaro suke kashewa ne ya sa shi rubuta wa…
Read More »