Labarai
-
AdminFebruary 10, 2022Martanin Ali Nuhu Da Falalu A Dorayi Kan Kalaman Ladi Cima
Jama’a da dama a shafukan sada zumunta musamman Facebook da Instagram na ta ce-ce-ku-ce kan wasu kalamai da ɗaya daga…
Read More » -
AdminFebruary 10, 2022Har Naira Dubu Hamsin Na Biya Ladin Cima A Fim Din Gidan Badamasi, Cewar Nazir Adam Salih
Fitaccen marubuci a masana’antar Kannywood, Nazir Adam Salihi, ya karyatu batun da jaruma Ladin Cima ta yi cewa ba…
Read More » -
AdminFebruary 9, 2022Amsar Da Hadiza Gabon Ta Bawa Wani Matashi Daya Zage Ta Yadau Hankulan Mutane A Shafin Twitter
Wani Bawan Allah Ya Yi Wa Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Zagin Rashin Mutunci Inda Ya Kira Ta Da Karuwa Duk…
Read More » -
AdminFebruary 9, 2022Akwai Yuwuwar Mawaki Ado Gwanja Ya Saki Matar Sa Maimunatu
Wani labari da muke samu marar dadin ji, akwai kishin-kishin din cewa mawaki Ado Gwanja ya saki matar shi Maimuna,…
Read More » -
AdminFebruary 7, 2022Yadda Wata Mata Ta Kashe Yaron Mijin Ta Da Wuka Sabida Ya Fasa Mata Madubi
Wata matar aure ta daba wa dan mijinta wuka tare da aika shi lahira saboda ya fasa mata madubi. Aminiya…
Read More » -
AdminFebruary 5, 2022Rikicin APC A Kano: Ganduje Da Shekarau Sun Sa Labule Da Buni
A karon farko, Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya halarci zaman sulhun da uwar jam’iyyar APC ke yi tsakanin bangarensa…
Read More » -
AdminFebruary 5, 2022Buhari Zai Sayar Da Kamfanonin Gwamnati 42
Gwamnatin Tarayya ta bayar da izimin sayar wa ’yan kasuwa wasu ma’aikatu da kamfanoni 42 mallakin gwamnati. Hukumar Kula da…
Read More » -
AdminFebruary 3, 2022Tsohon Shugaban Hukumar Yaki Da Rashawa Ya Maka Ganduje Kotu
Rahotanni daga Jihar Kano na bayyana cewar dakataccen shugaban hukumar amsa korafi da yaki da rashawa na jihar Kano, Muhuyi…
Read More » -
AdminFebruary 3, 2022Yar Kasar Faransa Mai Shekara 14 Ta Haddace Alkur’ani Cikin Wata 4 A Zariya
Wata yarinya mai shekara 14 ’yar asalin kasar Faransa, Hafizah Fatima Musa, ta kafa tarihi wajen haddace Alkur’ani mai girma…
Read More » -
AdminFebruary 1, 2022Likitan’ Da Ke Wa Bello Turji Maganin Raunin Harbi Ya Shiga Hanu
Wani jami’in lafiya ya shiga hannu kan yi wa kasurgumin dan bindigan da ya addabi Jihar Sakkwato da Zamfara, Bello…
Read More » -
AdminFebruary 1, 2022Ina Bukatar Takardar Saki Daga Wajen Ka, Cewar Matar Atiku Abubakar Jennifer
Daga Abubakar A Adam Babankyauta Daya daga cikin matan Atiku Abubakar, Jennifer Douglas Abubakar, ta bukaci takardar saki daga wajensa.…
Read More » -
AdminJanuary 30, 2022Ya Hada Kai Da Abokansa Wajen Guntule Kan Budurwarsa Don Yin Tsafi
An shiga yanayin fargaba a yankin Oke Aregba da ke birnin Abeokuta na Jihar Ogun lokacin da aka kama wasu…
Read More » -
AdminJanuary 30, 20222023: Matasan Arewa Sun Roki Dangote Ya Fito Takarar Shugabancin Kasa
Labarin dake shigo mana daga Birnin tarayya Abuja na bayyana cewar gamayyar matasan arewa karkashin kungiyar Arewa Youth Assembly, sun…
Read More » -
AdminJanuary 29, 2022Kotu ta bada umarnin kamo jarumin fim ɗinHausa, Sadiq Sani Sadiq
Kotun shari’ar Musulunci da ke Hotoro Masallacin Juma’a a Jihar Kano ta bayar da umarnin kamo mata Jarumin wasan Hausan,…
Read More » -
AdminJanuary 28, 2022Matar Abdulmalik Ta Fadi Wani Sirrin Da Ba Kowa Ya Sani Ba A Gaban Kotu
Aminiya ta rawaito cewa Kotu ta ba da umarnin tsare Jamila Muhammad Sani, matar malamin nan da ya sace dalibarsa,…
Read More » -
AdminJanuary 27, 2022Ban yi makaranta ba amma na kirkiri injin ban-ruwa mai amfani da hasken rana a Sokoto’
Matashin mai suna Murtala Jaɓɓe Shuni ya Ƙirƙiro injin ban ruwan albasa mai amfani da hasken rana. “Banyi karatun boko…
Read More »