HAUSA NOVELYAR SHUGABAN KASA

YAR SHUGABAN KASA

1⃣ To 1⃣0⃣

 

 

 

 

 

Goslow ne wajen yacika da motoci,, se karan horn ne ke tashi…..

 

 

Ta gefen wata motar infinity baka yaje yake bara..” Da sauri ta zuge glass din motar tafara magana…

 

 

 

Dalla malam matsa daga jikin motar nan koh sa’ar kace” ta karashe maganar tana harararshi…

 

 

Kallonta yayi cikin mamaki yake magana,” kiyi hakuri hajiya bansan ba a miki bara ba …ya juya tareda dafa jikin motar daniyar barin wajen…

 

 

 

Kutumar uba! Tafada adai dai lokacin tana bude murfin motar… Fitowa tayi daga ciki sannan,” ta dakamai tsawa tanacewa” dakata malam….

 

 

Tsayawa yayi chak”jin ta dakatar dashi”…

 

 

Karasawa kusa dashi tayi ta zabgamai zazzafan mari, hakan ya jawo hankalin mutanen dake wajen,

 

 

 

Ni zaka renawa hankali mara mutunci, taci gaba dacewa Ku dama yayan talakawa haka kuke,

 

 

Toh walli yanzu senasa a kulle kaf danginku inga kuma uban da yatsayama..” Banza kazami, talaka wulakantacce,” ta karasa maganar tareda tofamai yawu tajuya ta koma motar ta…

 

 

Shikuwa shiru yayi yanabin bayanta da kallo” girgiza kai yayi tareda cewa yarinya kenan, duniyace zata koya miki hankali”..

 

 

 

Yana wannan maganarne ” yaji anmai magana ta nayanshi”/.

 

 

 

Baba kana bukatar wani abune”…da saurinshi ya juyo” dan ganin memai magana”

 

 

 

Wani far in saurayine Wanda bazai wuce 30yrs ba kyakkyawa na ajin karshe , kana ganinshi zakayi zatan dan manyan masu kudine, sedai bahaka takeba…..

 

 

 

Murmushi ya sakarwa dan tsohon nan , sannan ya dora dacewa” baba kayi hakuri INA ganin duk abinda yarinyarcan tayima ” bata kyauta ba gaskiya, dan Allah kayi hakuri ya karashe maganar tare da sa hannu cikin aljihunshi ya zaro gudan dubu daya yamikawa tsohon nan”….

 

 

 

Kwarai yaji dadi tsohon yahau yimishi addu , ya godemai sosai , kowa ya kama gabansa…..

 

 

 

 

 

*Comments dinku* *shine kwarin* *gwiwata*

 

 

*08168733182*
[2/23, 16:58] Sister: ????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????
????????????
????

????????????????????????????????????????

*YER SHUGABAN KASA (A short story)*

????????????????????????????????????????

????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????
????????????
????

 

*NA*

*MEMUNAT HARUNA ABUBAKAR*
( *Ummy Ontop* ????)

 

*????KAINUWA WRITERS ASSOCIATION????*

 

 

1⃣0⃣ TO 1⃣5⃣

 

 

 

Tana zuwa gida ta tadda momy a parlour ” ko kallanta batayi ta wuce dakinta bag dinta tawulla kan tamfatsetsan gadonta irin na sarauta ”

 

 

 

Fadawa kan gadon tayi ta kwanta”…ba abinda take tunowa se dan tsohon data gani yau tamai rashin mutunci… Tsuka taja tanacewa banza mahaukaci “”

 

 

 

Momy ce ta turo kofar dakin tashigo ” kan gefan gadon tazauna….. My baby waye ya tabamin kene naga kinshigo da bacin rai ” shiru tayi batacewa momy komaiba””…

 

 

Haba daughter ni dinma fishin ake danine”…? Nidan Allah ki rabu dani momy tunda nashigo kike damuna da surutu haba ta karashe maganar tareda tsuka…..

 

 

 

Haba babynah kinsan ai bazan iya ganinki aa bacin raiba na zuba miki ido, waye yatabamin ke koh uban waye shi seya gane kuskurinshi , seya kwammace uwarshi bata haifeshiba yazo duniya…

 

 

 

Jin abinda momy tacene yasata tashi dawuri tajiyo tana fuskantar momy” kana tace…

 

 

Wallahi momy wani kazamin tsohone yabatamin rai” tafada tana tsamusa face ,nan ta kwashe komai daya faru tafadawa momy..

 

 

 

Murmushi momy tayi tareda cewa toh ai lefin nakine daughter da bakyason fitada securities sekice ke kadai zakiyi yawo a garin” kinga kuwa dole kike samun matsala,takarashe maganar tana dafa kafadar yer NATA…

 

 

 

Cikin muryan shagwaba take magana,” haba momy kuma shikenan duk inda zanje banida yencin kaina dole sena tafi dawasu securities, gaskiya ni bazan iyaba wallahi, takarashe maganar tana turo baki gaba

 

 

Sannan taci gaba dacewa,”. Niyanxu gaskia momy acanjamin mota” dan wallahi tunda kazamin tsohonnan yataban mota bazan sake shigantab””

 

 

 

Motar kanta wari take yanzu,” tsantsaninta nakeyi” kuma kinsan momy jinina behadu da talakaba” sabida haka ni acanjamin mota”, ta karashe maganar cikin muryan kuka….

 

 

 

Muje zuwa yanzu aka fara

 

 

*Comments dinku* *shizai karfafamin gwiwa* …

 

 

 

*08168733182*
[2/23, 16:58] Sister: ????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????

????????????????????????????????????????

*YER SHUGABAN* *KASA(A short story)*

????????????????????????????????????????

????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????

 

*NA*

 

 

*Maimuna Haruna* * *Abubakar*
*(Ummy Ontop????)*

 

???? *KAINUWA* *WRITERS* *ASSOCIATION*????

 

 

 

 

*Wannan page nakune masoya buk dinnan” nagode soyayyar* *dakuke nunawa buk din nan tunkan isowarshi”, sabida kunema* *nayi* *kokarin farayinmiku typing din shi ayau, Da fatan zaku bada hadinkan biyoni danjin* *yanda lamarin ze kasance, Domin buk din yana tareda darusa iriri, daga *karshe ina muku* *barka* *dashigowa sabuwar* *shekar* * ” *Allah* *yasadamu da Alkhairin cikinsa yakuma karemu daga duk wani sharri dake cikinta Ameen*

 

 

 

1⃣5⃣TO1⃣6⃣

 

 

 

Tana gama wayar ta fada toilet dan watsa ruwa” batafi 20mnt tafito”,

 

 

Shiryawa tashiga yi cikin zafin nama take shirin sabida , 6:00pm tawuce,”” zama tayi aganban tamfatsetsan dressing metro dinta wanda bango gudane,” …shafa wancen goge wancen ,saka wance” sadatayi kusan 30mnt tana abu daya, Wai kwalliyan..

 

 

 

Sedata shirya tsaf cikin riga da wando blue masu fararen stones ajiki” ta hade gashin kanta tasamai ribbon faridaaani karamin mayafi ta daure kanta” sosai tayi kyau fuskarnan tasha makeup se sheki take, tasa wani hill dinta fari sannan ta zari wata yer purse dinta fari,.. Banda kamshi ba abindake tashi..

 

 

Tafi 2mnt tsaye gaban mirro tana karewa kanta kallo” yes ita tasan tayi” wani murmushi tasaka metareda fassara iri iri.. Sannan ta sa kai tafice daga dakin…

 

 

Sakkowa take daga step a hankali kamar wacce take tsoran taka KASA”..

 

 

Nan parlour ta tarar da momy da dady suna hira irin tasu ta many a”.. Tasyawa tayi gabansu” momy zanfita, ah harkinshirya to Allah yakiyaye ,ammadai bake kadai zaki fitaba cikin darennan ko sabida nasan halinki yanzu seki fits ke kadai batareda securities ba wanda hakan kuma hatsarine a rayuwarki da tamu gaba daya

 

A a momy ni kadai zanfita ai ba dadewa zanyi shiyasa, kawaide kimin addua

Shikenan toh tunda haka kikeso Allah yakiyaye ,ameen momy ,sannan tamayar da kallonta gun dady ,” dad sannu da dawowa, wallahi bansan kadawoba, da tundazu Nazi nagaishe ka ” ta karashe maganar tana selfie a wayarta”..

 

 

Shikam shiru yayi kamar bazece komaiba ” kuma cen yace” toh yayi kyau yanzun ina zaki cikin Daren nan”..Waini dan Allah dad meyasa kullum idan zanfita seka wani tambayeni sekace wata karamar yarinya” ta fada tana turo baki gaba”

 

 

Haba da Allah dad” bakaga yanda momy ta keba ” koh dan ita tafi sona ,nigaskiya kadaina min haka idan bazakamin addu”a ba toh kadingayin shiru.takarasa maganar tana Dada turo baki gaba”…sannan tasakai tafice daga gidan…

 

 

 

Ikon Allah dama akwai irin wadannan fitsrarrun yara aduniyar???? toh Allah. dai yashirya…

1 2 3 4 5 6Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button