Uncategorized

Comment on AUREN KWANGILA Page 81 to 90 by Unknown

“Ok bari nadauko purse dina”

“Ok” ya amsa yana kallonta

Sauka tayi daga motar tanufi hanyar shiga gidan yabita da kallo harta shiga. Ajiyar zuciya yayi yakoma ya jingina da kujerar motar yana jiranta.

Tadan jima da shiga cen saigata tasake fitowa wannan karon sanyeda maroon abaya tayafa madaidaicin gyalenta.

Iskeshi tayi kamar yadda tabarshi don ki kashe motar beyiba.

Babu yadda ta iya haka ta shiga motar tanajin dama tun farko bata tattagi fitarba, ita a tunaninta ma idan takoma ta gayawa mamy yadda sukayi dashi zata hana fitar saitaga akasin haka don addu’ar allah ya kiyaye kawai tamata.

Maida kofar tayi tarufe tana gyara zamanta, saida yayi making sure tashirya sannan yaja motar sukabar kofar gidan.

Tafe suke babu maicewa kowa uffan, saudart dama tunda tashigo tajuya kanta tana kallon waje ta window kamar yadda tasaba while shi hankalinshi rabi na kan tuqi rabi akanta.

Jinshi yake so happy having her next to him. Dama yana gidansu sadeeq saqonta yashigo wayarshi.

Da farko kasa believing idanunshi yayi dayaga message from *other half* saida ya murza idanunshi yaqara kallo yaga dagaske ita dince.

Cikeda zumudi ya bude saqon ya karanta.

It’s just three words amma yajisu har cikin ranshi most especially na qarshen nan wato *permitted?* 

Yaji dadin ganin tana neman izininshi ne, hakan yasashi jin kamar ta nuna yanada matsayi awajenta.

Babu shiri ya miqe yadauki car keys dinshi ya nufi kofa.

Yanajin sadeeq nata tambayarshi ina zaya yai banza dashi yafice, this is a chance of being with her nawani lokaci and he dont want to lose it.

Saida yakoma gida yayi wanka ya dauki wanka sannan yanufo gidan nasu don kaita dakanshi.

Jin motar tadauki shiru sosai yasashi miqa hannunshi nadama ya kunna disc din motar yasa waqar *sorry* na justin biebier

Ahankali waqar tafara tashi acikin motar in a very emotional mode.

Cigaba yayi da tuqin yanabin waqar acikin zuciyarshi yanajin waqar tayi daidai da yanayin dayake ciki kuma yanajin kamar waqar na isar da saqonshine gareta.

Itama a 6angarenta tunda waqar tafara ta nutsu tana sauraronta, tarasa dalili amma saijitayi waqar na tasiri a zuciyarta, tanasa jin wani sense of emotion a tattare daita.

Haka duk sukayi shiru suna sauraron waqar kowa da abinda yake saqawa azuciyarshi harsuka qaraso saloon din…✍

Ummin fasihu????????‍♀️

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button