Uncategorized

Comment on DOCTOR ESHA Page 41 to 50 by Unknown

Pooja ta Mike ta juya mata baya tana share hawaye, Essha ita ma ta Mike tazo ta dafata ta juya da ita suna fuskata juna Essha tayi murmushi tace” na Miki Alkawari zan riga zuwa”ta fada Tana ja mata kumatu.

Pooja ta sauke hannu Essha murya kuka tace” waye mahaifi Sadik? 

Essha ta bude baki dun mamaki tambaya ya Bata dun tunda suke da Pooja Bata taba tambayata ba, Pooja ta katse mata tunani” Dr tell me waiye mahaifi Sadik? Doctor Kar kimin karya kigayamin gaskiya”

Essha ta kada Kai, kwalla yacika mata idon ta rufe baki tana tace” bansashiba, Pooja bansashiba” 

Pooja cike da mamaki amsa da Essha ta Bata, ta karaso gaba Essha tasa hannu tana jijigata ciki da tsawa tace” tayaya zakice min bakusan mahaifi dankiba, tunda nake dake na taba tambayi ki? 

Essha ta girgiza Kai fuskana ya Gama baci da haweye gabadaya..

“Toh kigayamin gaskiya please nd please Doctor, Sadik he’s in pain, daurawa kawai yakeyi saboda baison gani bacinraki, kullum baida wani buri daya wucd yaga mahaifishi, yaro ki tun Yana karami kinason kisamishi bakiciki rufewa yakeyi baison kigane, why because he’s a strong boy.

 Essha please nd please kigayamin inda papi Sadik yake ni zan kaishi”

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button