Uncategorized

Comment on DOCTOR ESHA Page 41 to 50 by Unknown

Pooja tayi murmushi tasa aka kashe wuta guri gabadaya, guri sai yayi dulum Kamar bakowa, sai Kara Ac kawai kakeji.

Essha ta fito ta samaishi a zaune Khirr dishi yake ci hankali kwance Yana ganita yamike yace” mum Kai huwa?  

Bata bashi amsaba tayi murmushi tace” shigo” ta koma ciki da sauri…

Sadik ya shigo a hankali gani yadda guri yayi duhu bagani komai yasoma Kira suna mummyshi bai ji ta amsaba ya Soma tafiya Yana Kai tsakiyar parlor aka Kuna haske, ballon dake tsakiyar parlor yabada Kara shining glitters✨✨????????suka fara Mai poping a jiki, Nan aka fara singing mishi happy birthday , Sadik yakasa motsi ya bude baki cike da mamaki da annushuwa, he was surprised, ya bin parlor da kallo Yana murmushi idoshi ya sauka aka cake, ihu murna yasa, ya daka tsale ganishi kawai nayi a gaba cake din, camares sai daukoshi hoto ake, saban mamaki ma kasa magana yayi, da gudu ya rugume Essha ya rakwafar da ita yabata peck a goshi Yana hawaye yace” *mujhe **tumse Pyaar hai mum* “(I love you mum) thanks mum, thank you thank you, Pj masks are my favorite” ya Kara rugemeta.

Yan guri video suke musu sbd subasu sha’awa, Pooja ta janyeshi tace” common boy come and cut your cake” ta dagashi ya rike hannu Essha Dana Amir suka karasa gaban cake din, sadik yakasa rufe baki saban murna.

Pooja ta dauki lighter ta kunna wuta candle na guri yasake canzawa sai glowing yake, kowa na murna yanayi guri, waensu na tafi wasu Kuma na hotuna, birthday boy nananda ya murtuke fuskar, Idona yayi rau rau kamar zaiyi kuka, narasa dalili canzawarshi, guri kuwa bawanda ya lura dashi.

Murya Pooja naji tanacewa” Boy say ur wish and blow your candle” 

Kowa aka natsu kallo yakoma kan sadik daya shiru duk yanayishi ya canza.

Pooja ta matso gefe Essha tace” Dr maiyasameshi?

Essha ta kalleshi shiru duk jikita yayi sanyi tace” Nima bansaniba”

Amir yace” sis ko ki mishi wani abune kafi kunshigo?

“Aa amir kana kallo fa ya shigo na da fara’a shi farat daya kawai yacanza ni ba’a abunda namai”

Amir yaiso gaba Sadik ya tsuguna yarike Mai kumatu yasoma Mai magana da turanci yace” common boy, yaufa Ranar ka ne , Yar Ranar murna ne a gareka , duk na a taru ne saboda Kai, Kar ka canza mana maza, ga mummy ma gan anty Pooja ga Arundh”ya pointing Arudhati dake rike da water gun… 

 “Kaji boy give me that ur smile”

Sadik ya da saki fuska kadan ama kwaya idonshi kwalla ne cike dam kiris suke jira su zuba.. 

Amir yamike ya kaishi gaban cake din yace” common boy say ur wish and blow ur candles”

Sadik yadaga Kai yakalli mummy shi Nan take hawaye suka zubo, da sauri ya share karta gani, idonshi a kanta yakai baki zai hura.

 Arudhati takaraso ta tareshi tace”wait sadik, u didn’t say ur wish, say it before blowing the candle”

Sadik yayi shiru na waesu minti na, ya sauke wani nanauya ajiya zuciya yasoma furta wish nashi, a hankali yake furtawa yace” *I wish to see my Dad*” Anashi zato a ranshi yake fada, baisan ya fito fili ba. Haryana sauke ajiya zuciya…….

.

Da Allah ku manage ba time muna busy shiyasa ????????????

More comment more typing ❤️❤️

♥️Love you guys ♥️ 

????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️

     DOCTOR ESSHA

????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️

WRITING BY

J Hajara

???? MANAZARTA

WRITERS ASSOCIATION ????????️

          M.W.A

Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin’kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta kuma Nishad’antar da masoya ta.????????

https://www.facebook.com/107980080946102? referrer= whatsa

_________________________

   5️⃣8️⃣&5️⃣9️⃣

Sadik nagama fada haka Yan guri sai duk jikisu yayi sanyi, su tausaya Mai, anasu tunani mahaifi shi mutuwa yayi, Essha binshi kawai take da kallo har idonta ya Tara kwala tarasa baki magana.

Wata arniya daga ciki colleague na Essha ta karaso gefe Sadik ta dafashi fuskar tausayi tace” Don’t worry son, you will meet your Dad in heaven, am very sure he is here with you, Jesus Christ has bring him down to celebrate your birthday with you, now blow ur candle”  

Sadik bai tanka mata ba yajaye hannu ta yakarasa gaba Essha da harta fara hawaye, ya rike hannuta yace” mummy stop crying, let’s go and blow the candle together” 

Essha ta kalli Pooja , Ta kada Kai ta mata thumps up tace” You deserve it Doctor, Do it”

Essha ta murmusa a hankali ta sukunyar da kai, suka hura atare one blow ya mutu, Nan aka sa tafi. Sadik ya yaka cake yayi kamar zai sama ma Essha a baki har ta bude baki kawai gani nayi ya dangwala mata a goshi da kumatu ta, duk aka sa dariya, yakara yaka yasa ma Essha, Amir da pooja.

Essha takai hannu kamar zata yanka cake din, Bata yanka ba, tasa yatsa ta lakuta cream din cake din ta shafa Mai a fuska, duk suka fashe da dariya, Essha ta kada Mai hannu a fuskar tana murmushi Alama ta Rama, sai daukasu akeyi domin su burge. Amir har Kira su mummy yayi Video call Bata kusa khairat da mufeedat ne suka dauka,wow su zama yanmata, Suma suka wishing Sadik happy birthday, mufeedat harda guntu kukata na Rashi zuwa da Amir bai je daitaba, su jima sosai kamar karsu rabu, sanda Amir ya shaida musu cewa gobe zasu dawo sanan sukaji sanyi suka kashe.

Aci asha a watse a taro birthday lafiya, Gifts kala kala Sadik yashasu, gifts boxes su cika room nashi dam(hhhh yaro dun ba daddy ka kenan????)

*************************

Aliyu tunda suka koma lodge nasu yakasa sukuni, yarasa Mai ke Mai dadi, yasan ba results din daakace gobe sun dawo bane, dun yariga yasani abun daya yake nunanawa, so bazai damu kanshi ba.

Ya kwanta rigine ba riga dagashi sai wando suit daya cire, ya lumshe idon sai tsaki yaketa ja.

 Suhaima ma yau taga bambaci,yau ko kallon dun da suka dawo daga hospital Bata ishe Shiba, Abun ya taru ya mata yawa, tanason ta koma Asibiti na gashi Aliyu ya canza mata lokaci daya, abun mamaki yake bata, Aliyu ne zasuyi tafiya ba shawara kawai yace su zo asibiti, kodai maganine ya karye? 

“A’a wlh yanzu sai na Kira mummy, Dan wlh bazaiyu ba” ita kadai a toilet tana ta sambatu ta.

Ta fito daga toilet ta samaishi a kwance, Aliyu naji fitowarta ya bude idon, idon su kada suyi jawur kamar ja gauta, suhaima ta tsorata dagani kwarya idon, kawai sai ta daburce abun da Mara gaskiya, dun kallon da Aliyu ke binta dashi ita kanta ta kasa fasara iri kallo.

Aranta tace”anya likita nan bai tura mishi results bako? Wayyo !! Ta ciji yatsa can tacigaba” Kai no, kafi suyi haka sai na sa yanda zanyi na koma asibiti na, let me just pretend for now”

 

Takara Dora zama towel, tabin jikita da kallo, dun Aliyu tun dazun data fito shima yake binta da kallo .

Tasaki murmushi tace” nasan shape da skin Dina yake kallo”. Takara bin jikita da kallon tana saki wani miskili murmushi.

Suhaima ta tafi single ba Oyoyo ba bye bye????????, ko hips dima babu a haka har slimming tea tanasha, nonuwa misili kamar na wata kwaila, ita a dole model Bata San ta tsufa ko jikita ya lalace.

Ta karasa gaban Aliyu ta ta kife kanta a ruwa cikishi, baice mata uffan ba, kauda Kashi gefe daya yayi yaja karami tsaki, deep down yanaji kamar yarasa wani abun Mai mahimaci ne a rayuwashi, yanaji suhaima kuwa kamar asa mishi dolene, yanason yafadi abunda ke zuciya shi ama Yana kasawa ji yake kamar anrike mishi baki..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button