Comment on YAR LESBIAN CE Page 91 to 100 (The end) by Unknown

Page….78
ATAIKAICE
Bayan Sati biyu Leemah da Angonta Nazir Sun kara Shakuwa da juna. kulawa ta musamman Suke bamawa junansu, Nazeer ko kadan bayason Aikata Abinda Zai batama Amaryarshi Rai. bangaren Leemah itama tana kare duk wani Abun data San Zai batama Angonta Rai. Zuwa yanzu dukta aje wata kunya Agefe dagewa take wajen faranta ran mijinta musamman da Abinda ta fuskanta yafi Faranta Ranshi. Wajen Kwalliya,tsafta,kwarewa wajen girki da Nuna bajinta Aduk lokacin daya bukaceta, Dan haka Suke Soyayyarsu Son Ransu Zamansu gwanin Sha’awa. Cikin lokacin Leemah ta Ziyarci Kausar da feenah duk dacewa Kusan koda yaushe Suna tare A waya. bangaren Kausar ma Soyayyarsu kara karfi take Akoda yaushe ita da yusuf dinta. Tare Suke Rainon Cikinsu inda Kausar Zatayita Xuba mishi Shagwaba yana biye mata. Kausar Lokacin data Samu labarin yazeed ya fasa Aurenta komawa Mahaukaciyar karfi da yaji tayi. Musamman dataji Cewa yazeed feenah ya Aura! Ranar Su khady Sunga hauka dan gaba daya hanasu Sukuni tayi. Tun washe garin Ranar dataji ta kara bazama wajen bokaye duk dacewa duk wata kadara data tara na yazeed yanzu babu Amma bata fasa Rantan Kudin mutane dan ganin ta kwace yazeed ba. Saidai dayake Ance Allah ba Azzalumin bawa bane duk wajen bokan dataje Kai tsaye yake fadamata bazai iya Aiki kan yazeed ba,karshe wajen bokan dayamata Aiki afarko takoma Saidai Sanda ta isa gaba daya kasa gane wajen tayi har 3days tana bulayi ganin bazata Samu Nasaraba yasa tahakura. duk wanda yasan Mufeeda ada idan ya ganta Ayanzu Zaiyi tsammanin mahaukaciya ce, Su Seemah dake tare da ita Suma yanzu ba kasafe sukacika biye mata ba. Mufeeda va karamin son yazeed ta kamu dashi ba wanda duk lokacin datayi yunkurin Xuwa wajenshi Saita tuna da labarin da Akabata nacewa yazeed yace duk sanda ya hadu da ita Saiya illata ta Dan haka take Hakura tayi Zamanta. Khady itama wani Alhaji tasamu wanda Suka Shirya yin Aure nan da Sati daya mai Zuwa duk dacewa khady batabar Halinta na lesbian ba Saidai Shi Alhajin betaba gane hakan ba domin bata taba nunaHalinta gabanshi. Mr yazeed da Amaryarshi feenah Zamansu Suke irin Zaman da Akecema ko inkula. Tun Ranar dasuka dawo daga gidan Mamy feenah tafita harkarshi! Koda yaushe tana daki batacika fitowa lokacin dayake gida ba, idan tafito Kausar ce tazo mata dan ita Ke yawan Zuwa Sai kuwa idan yunwa taji Zatafito tayi Abincinta daidai Cikinta taci ta koshi ta tashi. duk wani Hanya data San Zata hadata da yazeed batabi Acewarta Zaman daki yafi mata kan tafito taga yazeed Amatsayin mijinta Suna Zaune gida daya. Yanzuma Zaman da take kawai dan mumynta tayi fishi d itane daga lokacin data daina fishi da ita zata koma gida Acewarta. Tun lokacin da yazeed yalura feenah ganinshi ne batasonyi Shima yadaina Shiga part dinta dan dama duk lokacin daya Shiga da fada Suke Rabuwa. Saidai ya Rasa yanda Akai Zuciyarshi takasa hakura da feenah duk yanda yakai ga fishi da irin wulakacin da take mishi nadan lokaci ne, gaba daya kuma A kullum kara mishi sonta Akeyi, lokacin daya gama yarda da Cewa Zuciyarshi bazata taba Rabuwa da feenah ba yasa Yahura yacigaba da Lallashin kanshi, tunaninshi Ayanzu bewuce yazaiyi yasa feenah taso Shi ba.
yau takama Ranar Monday Ayaune kuma Amaren Sukagama Cinye hutun Amarcinsu, domin Ayau Zasu Koma bakin Aikinsu. Karfe7 daidai tafito daure da towel da Alama Wanka tayi. gaban mirro ta Zauna lokacin data gama goge Ruwan dake jikinta. Saida tagama Shafeshafenta kafin ta jawo wayarta dake gefe. Call….bugu3 Aka daga: daga daya bangaren Naji muryar Leemah nafadin hello besty Good Morning. Morning feenah ta fada Cikin muryar da bata fita Sosai. besty Bakijin dadi ne? Am Normal Leemah Kafin kitafi kibiyo ta nan mutafi tare. Zuwa Ina feenah? Hospital mana! Meyasa Zan biyo bayan yazeed Zai kaiki? Ni nafada miki Shi Zaikaini pls kizo kidaukeni Nidai. Uhumm besty bakida dama Ni mijina yanzu yasaukeni gashi yatafi bare nace yazo ya daukeki. Oh My God meyasa baki kirani ba before kitafi? Ai ba lallai Saida izininki Zani Aiki ba feenah duk kiyi kigama Abinki daga Sanda kika Samu wacce ta Aure miki miji Zaki Aje duk wasu makaman yaki dakika dauka ma kanki. Kuma……dan Allah Leemah kiyi Shiru ba maganar dana kiraki muyi kenan ba, ni banida Wani mijin dazanyi kishi Akanshi dan wata ta Aureshi! Dan haka ya Auri mata dubu beshafeni ba Wlh. dayake ba’a Auren mata dubu Ki kwantar da Hankalinki Uku din nan Zai kara Soon. Mtswww feenah Taja tsaki lokacin data kashe wayar. Numbern Kausar tayi dialling tana dagawa ta Sheda mata tazo ta dauketa. feenah Allah ya yaye miki Abinda ke damunki, duk Naji firarku da Leemah kuma mazajenmu ba bayi bane dazasuzo daukan mace da mijinta….magana feenah Zatai taji kausar ta kashe Phone din. Cije lips dinta tayi daga bisani taja tsaki, Aikin banza ta fada da karfi Sun Wani hademun Kai kan wannan MAN din. Cigaba da taje gashinta tayi lokaci guda takarasa Shirinta tafito. Zaune yake a parlon yanasaka takalmi da Alama Shiri yagama Na tafiya aiki. Cikin takun kasaita tafito face dinta adaure kamar irin baby’s din nan da aka musu tilas din Zuwa Skul. Aje handbag din dake hannunta tayi tanufa kitchen. dago kanshi yayi jin Wani fitinannen kamshin dakeson batar mishi da hankali, ganin bega kowaba yasashi Zaro ido lokaci guda ya Sauke Ajiyar Zuciya ganin jakar feenah data Aje. Haka kawai yaji bazai iya tafiya besata a idonshi ba, farar daya Wani tunani ya fado mishi! Ina Zataje da jaka haka? Hospital Zuciyarshi tabashi Amsa. Chaf yafada Akasan Zuciyarshi. Yau Zanga karshen girman Kai irin na yarinyar nan, tana nufin bazata fadamun zata fara Zuwa Aiki ba? Waye ma Zai kaita ne? yau Xanga karshen Rashin kunya yazeed yafada lokacin dayayi wani irin Murmushi. tsaye take a kitchen din tana Zance da Zuciyarta, ni miye Xan dafa mai Sauki nayi late wlh Allah yasama Nasamu keke’napep Awaje. Let me eat this ta fada lokaci data dauka Ayaba guda daya, barewa tayi taci Sai Wani drink data Sha tafita daga kitchen din. lumshe ido yayi lokacin daya kalli beautiful face dinta, masha Allah yafada Cikin Ranshi yana Murmushi. Karar bude door din parlon yaji yasa ya waiga. Lallai yarinyar nan batada hankali Taxi Zata hau She’s mean? Hade fuska yayi yakoma ainayin yazeed din da. Ke ina Zaki yazeed yafada Cikin Wata irin murya Mai kama da bacin Rai. Arazane ta waigo dan ita harta gama zagayenta bataga kowa Cikin parlon ba. dafe kirji tayi ta waigo ganin yazeed yasata bata fuska. Kawani bani tsoro wajen Aiki Zani mana. Wa kika tambaya? Sainace maka Zanfita? karfa kamanta ni bazamanka Nake ba dan basonka Nake ba, kuma Ni bance Ka kainiba bare kace….Zooo Nan yazeed yafada Cikin daga murya! Kallonshi tayi Akaron farko ganin idonshi ya Chanza gashi ba Alamar wasa yasata tsorata. Amma saita dake Nayi late kabari idan nadawo tunda kai bakada Alamar tafiya,mai yuwuwa Mufeeda din Bazata Hospital dinka yau ba Shiyasa. Wata irin iska yazeed ya furzar lokaci daya yakara daka mata tsawa Zo nan nafada miki. kafa tasa Zata fita dan Zuwa yanzu ta tsorata da yanayinshi. Taku daya yayi yakamota Ciki yadawo da ita kan kujera yazauna inda yashake wuyan Rigarta, Riketa kawai yayi yarasa mai Zaimata ya huce haushinta. dan Allah bro Yazeed kayi hakuri wuyana Xan mutu. Runtse ido yayi yanajin yanda take kuka Saidai yakasa Sakinta! Wayyo mum Zai kasheni Wlh dama bayasona kawai dan yarinka dukana ya Aureni, Saida nafada muku Amma kuka Aura minshi Wayyo yaya Nazeer Za’a kashe maka ni! Yazeed dan girman Allah ka kasheni na huta Nasan dama kiyayyar dakakemun tafi haka…..
Sakin wuyanta yayi lokaci guda yajawota tafada jikinshi..bro yazeed kayi hakuri bazan karaba nafada maka…..bakinshi yakai daidai nata kissing dinta yafara Azafafe lokacin daya kama lips dinta. Kissing dinta yake Sosai iya karfinshi banda Sauke Ajiyar Zuciya babu Abinda yakeyi. feenah Hawaye kawai take Dan gaba daya takasa tureshi Ga wani irin radadi da lips dinta Sukeyi kamar Zasu Cire, gashi gaba daya a takure take Kan kujeran dasuke. Ringing wayan yazeed tafara Wanda Ita ta dawo dashi daga inda ya lulaaaa. Sauka yayi kan kujeran, yakoma gefe yana Sauke Ajiyar Zuciya. daker yasamu yadaga kiran dake kara Shigowa wayar. Yazeed inata kira baka dauka ba why? Sorry Yusuf. Uhum yakamata kafito haka 8:30 dan bakufi Kowa Son Zaman gida ba. Yanzu Zanzo kaina ke Ciwo yusuf. Hakane muryarkama ta Nuna Hakan, Amma tunda Ansamu Akasi kaje jinya tare d phone dinka Saika fito katawo Aiki. Gaganin iskanci yusuf keson mishi yasa yakashe wayar. Juyawa yayi ya kalli feenah dake kwance har yanzu kan kujeran Runtse da idonta….Saiyanzu yaji haushin kanshi, me yasa Na yarfa kaina bayan Hukunta ta yakamata nayi? mtsww yaja tsaki Akasan Zuciyarshi. Kara kallonta yayi Sai yanzu ya lura hatta rigan dake jikinta Saida ta yage. Oh god me Nayi mata haka tausayinta yaji farar daya. da Ker yasamu yatashi Rike da mararshi yayi dakinshi. Wanka yayi yafito Still tana wajen daya barta. Karasawa yayi wajen kujeran ya Zauna gefenta. feenah! feenah! Ganin batada niyar amsawa yasa wata dabara ta fado mishi. Ouk tunda So kike nakara bari na……da Sauri ta tashi tana jije lips pls ni kamaidani gidanmu. Waike bakya gajiya da korafi wato punishment din nan be miki ba?? turo baki feenah tayi Cikin Ranta tana fadin punishment ko iskanci ba. Wace Matar Aure kika taba ganin tafita b izini mijinta? ganin bada wasa yake maganar ba yasata yin kasa d murya, kayi hakuri. Cije lips yazeed yayi haka kikaga Ana Zaman Aure agidanku, 5days kenan bansaki a idona ba, baki damu da kizo kigaidani ba, baki damu da kula dani ba, Cina, Shana wannan itace tarbiyar gidanku? Kifa Sani Aure ba Abun wasa bane koda ace bakisan waye niba yazama dole kimun wa’inan Abun Dana lissafa Amatsayina na mijinki feenah. Kina tunanin bakya kyautatamun Ahaka zancika Alkwarin danamiki na Rabuwa dake? Idan har kinason Zaman lfy dakuma son barin gidan nan yazama dole daga yau kizama kowace irin Matar Aure. Cina, Shana, tsaftacemun muhalli, hadamum Ruwan Wanka da Sauran Abinda kika Sani,idanma baki saniba ga kawayenki nan kitambayesu. Muddin kika Kula wa’Inna nikuma Xan cikamiki burin barinki da gaggawa. Idan kuma Zaman gidana kika Zaba ki karya doka daya daga wainnan kiyi kallo. Sannan ba Rashin kunya idan kikaimun Abinda yafi nayanzu Zan miki. Maganar Xuwa Aiki kibari Xuwa gobe idan nakawo miki wasu uniform din.yazeed Yana kaiwa nan bejira cewartaba yatashi yabar gidan. Yana fita feenah ta hada Kai da quiwa tashiga raira kukanta. Sam inno bataimun Adalciba data hadani da yazeed Nasan Abinda yafi hakama duk Zai iyamun tunda dama baya kaunata. Wani Sabon kukan tasaki yayinda Cikin Ranta sake sake kawai takeyi.
????????????????????????????????
YAR LESBIAN CE
????????????????????????????????
By
Nadeeya mohd Ahmad
(Nadseer)
dedicated to
Xaynab Ummu mahbub
*I really really appreciate the direct messages,tags,Comments, likes,Call and prayers???????????? Showered n us by family and friends….the joy of been loved and Cared by people you barely knw is also Over whelming…..thank you So Very much for rejoicing me lover’s. My baby Name is fatima* (farha)????????????????????????????
Page…..79
Saida tayi kukanta mai isarta Kafin ta tashi takoma dakinta. gaba daya kasa Zama tayi kewaye dakin kawai take tana kara tunano maganganun yazeed dayayi mata dazun, bangare guda Radadin da takeji a lips dinta ya hanata Sukuni. Hawayen da take makalewa Shine yacigaba da Zuba kan fuskanta wani irin daci takejin Zuciyarta namata. Wannan wani irin adalci kenan iyayena Sukaimun? Su Rasa mijin dazasu Hadani Aure dashi Sai yazeed wanda Sunfi kowa Sanin bana jituwa dashi! Wani irin Zama Zanyi da yazeed wanda ganinshi ma banason inayi? Kai nikam inno bataimun adalci ba datasa Aka hadani da wannan Azzalumin yazeed din mai girman Kai da fariyar tsiya. Yanzu ya Aureni Dan wata manufa tashi ta dabance ni nasan hakan, Lallai dole Nasan matakin dazan dauka na Rabuwa da yazeed Cikin lokacin Nan Kafin ya maidama iyayena gawata. dafe kai tayi ganin tunanin Zaimata yawa yasa tayanke Shawaran kiran mum dinta Awaya, wasu Sabbin hawayen ne Suka wanke mata fuska tunowa da mum fishi take da ita duk dan Akan yazeed. Kai Subhanallah wannan wace irin kaddarace tasameni Zama da wanda ban taba tunanin Hakan ba? Inama da Ace dan kauyen nan na aura da Zuciyata bataimun Zafi kamar yanda Nakeji Ayanzu ba. Kallon Agogo tayi lokacin data gama tunanin daya zamanmata dole, ganin har karfe1 yasa ta tashi tashiga gyaran gidan kamar yanda yazeed ya Sanar da ita, Tana kammalawa tashiga kitchen domin daura Abinci. Mema Zan dafa yanzu ne?? Mtswww ni Wlh an hadani da Aiki insha Allah lokaci kadan ne Zaka gane kuranka. Shawaran da Zuciyarta ta bata na dafa white rise and Stew ta dauka. Nan da Nan tashirya Kayan hadinta gaban gas. Cikin minti40 tagama Shirya komai kan dining table, turaren wuta ta kunnah nan da nan gidan ya gauraye da kamshi mai dadi! Saida ta tabbatar tagama Shirya komai tanufa dakinta, badroom tashige daret Danyin Wanka. Bata dau wani lokaci mai yawa wajen Shirya kanta baa. Atamfa ta dauka tasa wanda dinkin ya Zauna tsam jikinta bawani make-up tayi ba Saidai tashafe jikinta da mayuka Masu kamshi hade da turare. wayarta ta dauka tafara Chat Dan yadebe mata kewa. 2:30 daidai yazeed yayi parking motarshi Cikin Harabar gidan. tun daga Harabar gidan kakejin wani irin daddadan kamshi na tashi lumshe ido yazeed Yayi Cikin Ranshi yana fadin Kamshin wani gida har nan. fitowa yayi inda Leemah dake dayan bangaren ta fito tana fadin Wow wannan kamshi haka, daidai Sanda yusuf yayi parking din motarshi fitowa Sukayi atare shida Kausar mushiga Ciki yazeed yafada inda yayi gaba Suna binshi Abaya. Sallama Sukai bakowa parlon dan haka yazeed yayi Ciki dan kiran feenah. dakinshi yafara Shiga Wani irin daddadan kamshi yayi arba dashi, Wow yafada Cikin Ranshi domin kamshi na daya daga Abinda yazeed yafiso, karasawa yayi Cikin dakin, mamaki yashigayi ganin komai a gyare hatta kayan dazai Saka Aje Suke a gefe. Murmushin jin dadi yayi ganin feenah taji maganar dayayi mata. Wani irin farin Ciki yaji Cikin Ranshi hade da kara Son feenah, ko bakomai tafara jin magana ta dasannu Zansamu Soyayyarta insha Allah. tunowa dayayi Yabar Su yusuf Zaune yasa yashiga toilet da Sauri Watsa Ruwa yayi A gurguje yafito, bayan yagoge jikinshi kayan da feenah ta Ajemai ya dauka yasa yayin daya kara feshe jikinshi da turare. fita yayi Zuwa Room din Feenah Cike da Nishadi Cikin Ranshi. Yana Xuwa daidai room din ya daure fuska bayanzu yakamata nafara sake mata fuska ba yafada Cikin Ranshi. Tura dakin yayi hade da Sallama yashiga Ciki.
Kwance take Kan makeken bed dinta Rike da phone dinta,hanunta daya fillown data daura kan Cikinta ta Zagaye dashi. Hausa novels group tashiga daidai lokacin da Aka tura Cigaban book din da take jira, dan Haka batawani ji Shigowar Yazeed ba bare Sallamar dayayi Akasan makoshi. tsayawa yayi Chak yana kallon yanda Murmushi ke bayyana kan fuskanta da Alama tanajin dadin karatun da takeyi…. Alhmdllh ya Allah dakabani kyakyawar Mata kamar feenah Ubangiji Kasamata Sona koda bekai irin Son danake mata ba Cikin Zuciyarta. Lumshe ido yazeed Yayi lokacin daya kalli yanda lips dinta yayi jaaa Sosai, Oh God meyasa nayi kissing dinta da Zafi haka? Laifi tamaka dayar Zuciyarshi tabashi Amsa. Jitayi Kamar mutum na kallonta dan Haka ta dago idonta daidai Sanda yazeed ya kalleta, ido biyu Sukai da karfe tasaki ihu yayin data kara Shigar da kanta Cikin bargo. Wayyo Mumy Aljani….Wayyo yazeed dan Allah kazo Aljani Agidanka. Ihu tarinkayi tana kiran Su leemah dasu dad. dariyama Abin yaba yazeed wannan tacika tsoro, Sosa kai yayi tunowa dashima yataba jin irin wannan tsoron. Karasawa yayi gaban bed din yana kokarin janye blanket din data Rufa,Kara kankameshi tayi tana ihu Wayyo mun dita. Is O.k. feenah nine yazeed bude idonki. Ahankali tashiga Cire bargon harta janye ganin da gaske yazeed din ne yasata yamutsa fuska. Shine Ko Sallama bakayi ba! daure fuska yazeed yayi kinachan kina Shashanci yaushe zakisan nashigo. Turo baki feenah tayi gaba. idan baki daina turamun baki ba Saina karasa Cireshi, ina dan kwalinki kuma? Ni idan nasa kaina Ciwo yake. Kallonta yayi d mamaki dama bazakirasa Aljanu ba wannan fitsarar taki, daga yau yana daya daga Cikin dokokina Kirinka Saka dankwali. Shiru tayi batai magana ba. Bakiji ba kenan. “Najifa” Oya Su leemah najiranki a parlo kuma kisaki Ranki kada Su dauka ko Wani Abun naimiki. Tashi tayi da Sauri jin su feenah sunzo, tana kaiwa kofa tafara magana Zan iya cemusu dukana kakeyi kullum Sugayama mamy Kasan dai Saura idan mamy taji. Me kikace Zo nan. bata saurareshi ba takarasa parlon da Sauri, tun daga nesa take fadin my baby’s Leemah da kausar. dariya duk Sukayi lokacin dasuka jiyo muryarta. Karasawa tayi Suka Rungume juna ita da Leemah, kallon Kausar Tayi Sannu Maman Twins. kiga twins a Cikinki dariya Suka kwashe dashi daidai Sanda yazeed yakaraso wajen. Jita yanda take dariya da friends dinta kamar ba feenah ba. yaya yusuf ina yini? Lfy qalau feenar yazeed kun shanyamu kafin kufito. Murmushi feenah tayi Wlh kuwa yashiga yanata faman yimun surutu befadamun kunzo ba Sai yanzu. bro Yazeed din ke Surutu feenah? Lallai Leemah bakisan brother dinki parrot bane? dan rainin wayo yanzukuma yafito yana shama mutane kamshi Yusuf yafada yana kallon yazeed. Shikuwa gaba daya mamakin feenah Rufeshi yayi wannan yarinyar Sai nayi maganinta yafada Cikin Ranshi. fira Suka Rinkayi gaba dayansu bazaka taba cewa Akwai Rashin jutuwa tsakanin feenah da yazeed ba Ayanda Suke Zaune. Saida Captain Nazir yakaraso Suka nufa dinning dan Cin Abinci. feenah ce tayi Svn dinsu gaba daya Sunaci Suna santin girkinta, banda yazeed da duk lokacin daya fuskanci feenah na kallonshi saiya yamutsa fuska Alamar Abincin be mishi ba.Cikin Zuciyarshi kuwa fadi yake banda Abincin Mamy betaba cin Abinci mai dadin wannan ba. Suna kammalawa feenah da Leemah Suka kwashe kayan Saida Suka wanke kafin su fito daga kitchen din. dakin feenah Suka wuce su3 Sukabar mazan a parlo. feenah yanzu dakice mawa yazeed yakaiki Hospital kin gwammace kiki Zuwa gaba daya? Kafin feenah tayi magana Leemah tarigata. Hmmm kausar baki fahimce komai ba kenan? Aa Leemah fesamun. Ai feenah a gabanmu ne kawai take Cika baki saiyanzu nagano Rashin zuwanta Aiki, kawo kunnenki kiji….dariya Kausar da leemah Sukai Shiyasa Naga lips dinta yayi jaaa Ashe yau nasafe Akai. Aeh mana kuma baki lura da fahimtar junan dasukai Ayau ba? Naso na fahimta tun daga kan wannan Abinci mai dadi haka, dama dai Mu ake rufewa kuma mun gano. feenah tunda ta fuskanci Abinda Suke magana Akai tayi Shiru Acewarta koda tayi musu bayani bazasu gane ba,garama tayidr Shiru yafi. Haka Kausar da leemah Sukayita tsokanarta tanaji karshe firarsu Sukasha Sosai. Saida Sukayi Sallah Mazajensu Suka kwashesu Zuwa gida.har Zuwa Harabar gidan feenah da yazeed Suka rakasu. Suna fita yazeed ya kunna motarshi Shima yabar gidan. Ganin yabar gidan yasa feenah takoma parlon ta Xauna, TV ta kunnah tacigaba da kallon ta Anan.
Misali karfe8 yashigo gidan. parlo ya tarar da feenah kan kujera kwance tana bacci Rungume da fillow. Wannan Karan wata karamar pink din Vest ce jikinta Sai wani Shot jins iya quiwanta tayi pakin gashinta da reborn pink Colour. Masha Allah yazeed yafada ganin irin dressing din dayake matukar so yau Shi matar dayake kauna tayi. idonshi yakara kaiwa kan beautiful face dinta,idanonta Alumshe inda take Saukar da Ajiyar Zuciya Ahankaki, She’s so beautiful yazeed yafada Akasan lips dinshi, karasawa yayi kusa da ita ya Ajeyi laidan dake hanunshi gefe, hura mata iska yashigayi Ahankali Dan ta tashi. ganin ko motsi batayi yasa yakai face dinshi saitin nata feenah yashiga kiran Sunanta Cikin Sanyin murya. Kara juyawa feenah tayi da Alama baccine Sosai a idonta, kara matseta yazeed Yayi lokacin da idonshi Suka Sauka kan Mararta data bayyana. Tsintar kanshi yayi da daura hanunshi daidai inda Riganta ta daga Sunkuyar da kanshi yayi adaidai Wajen,Wani irin kamshi yaji yaziyarci hancinshi Wow ko’ina najikinta kamshi yake yazeed yafada Cikin Ranshi, Shafa mararta yarinkayi Ahankali Yana lumshe ido, tsintar kanshi yayi Awani irin yanayi dan Haka yafara kai hanunshi Kan kirjinta ,Ajiyar Zuciya yasauke da karfe lokacin dayaji hand dinshi Saman manyan brest dinta. Nan da nan yazeed yaji Wani irin feeling besan lokacin daya daga Vest din jikin feenah ba. Subhanallah ya furta ganin na shanunta A bayyane dama feenah nada manyan brest haka? Hannu Na Rawa yashiga Wasa dasu yanda yakeso. Cikin bacci feenah takejinta Cikin wani irin yanayi. Tun tana tunanin mafarki take Har ta tabbatar dacewa a gaskene ta kejin wannan Abun. Azatonta Kamar Yanda Sha’awa ke tashin mata lokaci Xuwa lokaci yauma hakan ne,dan haka tarinka Cije lips dinta Stile idonta Arufe Suke. Jin Abin na Mata yawa,ga wani irin nauyi datakeji Ajikinta yasa tafara bude Ido Ahankali. Ido biyu Sukayi da yazeed wanda gaba daya yafita hayyacinshi idonshi yayi jajir kamar Wanda yadade yana kuka. Zaro ido feenah tayi lokacin data fahimci ba Riga jikinta. Zamowa tashigayi daga Kan kujeran dan Allah yazeed kabari banaso. Kasa Amsa mata yayi Saima biyota kasan dayayi,Hannu tasa takare kirjinta tanaja da baya. taku daya yazeed yayi yakamota badai bakyajin Magana ba,Ina Abincina? Wlh gashichan na daura Maka kan dining table. Ok ni sa’anki ne dazun kikemun Rashin kunya? kayi hakuri Bazan karaba. Me yahanaki Saka brezia? Sabida bacci Xanyi. Anan kike bacci daman? Aa bansan Sanda nafara ba. Babu Wani Nan daman Abinda kikeso ayi miki Kenan yasa kikazo Nan. Wayyo ni Wlh ba haka bane. Shitttt yazeed yafada lokacin daya daura hannunshi kan lebenshi. Shiru feenah tayi Sai shashshekar kukan da takeyi. Jawota yayi kan jikinshi yayinda yacigaba da Shafa kanta. bacci Xanyi. Kiyi Anan. Rigata. Kiyi Ahaka. juya baya feenah tayi tana Kara jin haushin yazeed cikin Ranta. Saikace Anfada mishi ni irin mufeeda ce, Azuciya tayi maganar batasan Sanda tafito ba. tunda kinfi Mufeeda kwarewa bari nagani yazeed yafada lokacin daya juyo d Ita. Cigaba yayi d Wasa d kirjinta……yazeed kayi hakuri karkamun haka,Kada kamance Xamanmu bamai daurewa bane pls kabari ni banason…….hanata karasawa yayi lokacin daya hade bakinsu waje daya kissing dinta yafara Sosai, Wanda yasa gaba daya jikin feenah yin Sanyi…kasa hanashi tayi,ganin da yazeed yayi tanajin dadin yanayin yasa yakara chanza salo wanda Hakan yasa feenah Harta dan fara biye mishi. gaba daya Sun fita hayyacinsu har Zuwa Wani dan lokaci da feenah tafara girgizama yazeed kai Alamar kada yacigaba. Tunanin yazeed yayi na gara yabari lokacin data Amince ya Shigeta, gefe yakoma yana Sauke Ajiyar Zuciya. feenah kuwa take wani bacci yayi gaba da ita. Saida yazeed yayi mintuna Ahaka kafin yasamu natsuwa daukan feenah yayi yamaidata kan kujeran yayi room dinshi. Wanka yayi yafito d niyar tashin feenah tayi Wanka Saidai yanakai hanunshi Kan jikinta yaji Wani irin Zafi. Zazzabi yafada Ahankali,nida ba Abinda nayi mata, wannan yarinyar Raguwace. daukanta yayi daret dakinshi ya wuce da ita, toilet yashiga ta’ita yana Ajeta tafara kuka. Menene kuma? Kafita Xanyi da kaina.ware hannuwa yazeed yayi yafita yabarta. Saida taci kukanta kafin tayi wankan towel din dake Rataye ta daura tafito. Kofa tayi da Sauri zatabar dakin, Raguwa ni mezan miki Kuma yanzu? Ki fita Ahankali. fita tayi yabita da drugs da Ruwa. tana Shiga tasaka Sleeping drs ta kwanta. Jin anturo kofar yasa ta tashi da Sauri. Me yakawo miki Zazzabi? Ulser feenah taba yazeed amsa ataikaice. Murmushi yayi yaciro Allura da Sirinji.Me Zakamun? Zan dinbi blood dinki dan natabbatar da ulcer din. Ni banaso. Kinaso namiki Abin da bakyaso? da Sauri ta girgiza kai. Ok bari na’iba jininki. Mikamishi Hannu tayi ya diba yabar dakin.
Alhamdullah hakika dukkan godiya ta tabbata ga allah (s.w.a) da ya nuna mana karshen wannan littafin cikin koshin lafiya.