
In haka ne kuwa aliyu kenan be san cewar ɓacin mimma ba shima ɓacin ransa ne, kallon shi nayi baccin sa yake yi peacefully nace araina, bazan barka da wannan halin ba dole i have to tell mimma u r her lost son ko a kawo ƙarshen wannan abin don faɗa mata kamar jifan tsuntsu biyu da dutse ɗaya ne
Ita a ɓangaren ta zata daina blaming kanta na mutuwar ɗan ta kaima ka samu sauƙin zuciyar nan taka, haɗa pics ɗin nayi na ɗora akan bedside so nakeyi idan ya tashi da safe ya gane cewar nasan abinda ya sashi ciwon zuciyar, na koma na kwanta
***************
Kashegari ras ya tashi ba dole ya tashi ras ba tunda ya bar zuciyarsa ta huta, da wuri ya fita tare da faɗa min sai dare zai dawo in tabbatar da na shirya kafin ya dawo,
Yana fita nima na shirya tare da amina muka tafi shopping don banni da kayan da zani partyn,
Mun samu wani boutique a ƙasan hotel ɗin, muka shiga daga gani boutique ɗin na masu hannu da shuni ne ganin yadda ake nan da mu
Na faɗa musu “dinner gown”
“wane irin dinner ne” inji attendant ɗin
“well kamar businee dinner ne”
“mostly cocktail aka fiyi in dai business dinner pls come with me” binta nayi muka je inda cocktail gowns suke, amma to my surprise kusan duk babu wanda musulmai zasu saka
Don haka sai na faɗa mata ni musulma ce, sai tace min in zaɓi wanda nake so za a iya gyara min yadda zaiyi covering ɗin na
Wata armani gown na ɗauka gabaki ɗaya bayanta sa kwashe yake, sai wasu zare da akayi kwalliya da su abayan ta, gaban ta kuma stones ne akayi kwalli da su, sai satin da aka belt da shi tai kyau sosai
Bayan na ɗauka sai muka wuce, ware house ɗin su inda anan tailor ɗin su suke, wai lallab bature ya ci gaba, gida gudane ware house ɗin nasu baka gani komai sai kekuna, baka jin komai tsit kawai kamar ba kekuna ne suke aiki ba
Gurin wata muka je ta gwada ni tare da nuna min yadda rigar zata koma, babu abinda za a taɓa a wajen rigar, cikin ta ne kawai za a saka material da zai rufe jikin mutum, rigar baƙa ce amma sai suka ce zasuyi amfani da silver material a ciki, wanda zasu sa masa kƴalli yadda zai dinga ɗaukar ido ta ciki
Nidai kawai binsu nayi da to sai nace musu suyi min ɗan himar wanda zan yane kaina da shi, nan ma suka amince na biya su kuɗin su inda suka ce min in zo da daddare du shirya ni
Wato bature yana da wayo irin waɗannan designers ɗin idan ka sai kaya a wajen su da wuya su barka ka shirya da kanka instead sai suce kazo su shirya ka ba don komai ba sai don indan suka shirya ka zasu ma yadda duk inda kabi sai an yaba saboda kiran costomers, don in an yaba za a tambayeka a ina ka siya kunga sun kuma samun costomers ke nan
Nai musu complain ɗin rolling ɗin himar ɗin duk suka ce suna da expert kawai inzo har da kwalliya duk zasu yi
Mukai total har da kuɗin shirya ni na biya su na kama hanyar hotel ɗin da muka sauka inda na bar su amina boutique ɗin suna siyayya ko da naje sun gama don haka na biya muka koma sama
you are light, the guide of our life, you are the essence of beau………..ty, the best mankind,for ever you’ll be, the source of truth, peace be upon u ohhh muhammad(saw) even though i cant see ur face, ur presence is always all around me, ur names on my mind, every single day peace be upon u oh muhammad (saw) kar ku damu ina rubutu ina jin waƙar nan ne yasa nace bari in rubuto ta tayi min daɗi sosai by mahir zain
Sai da nayi sallah magriba sannan na na shiga wanka ina fitowa kawai na saka kaya sannan na sauka boutique ɗin don nasan yanzu sai inga aliyu
Kwalliya sukai min sosai don ma ina hana a saka min wani abun ne ɗan ciki na daya fara turowa sai akai wa wurin ciki wani design a jikin rigar baza ka ɗauka ciki bane
Aliyu ya kira ni Nace masa ya same ni a boutique ɗin ko da yazo na fito be gane ni, har na zo gaban sa yana ta kalle kallen sa dariya ya bani na ƙarasa kusa da, kallon ɗaya yayi min ya ɗauke kansa alamar be gane ni
“r u looking 4 some mr” be kalle ni ba sai ma canza hanya da yayi har ya fara tafiya sai kuma ya juyo ya dawo ya ƙura min ido
Dariya kawai nayi,
“wow na zo ne in ɗauki matata zata rakani dinner, amma bari kawai inyi kidnapping ɗinki, muyi sauri mu bar wurin nan kar matata ta ganni”
ya faɗa yana jan hannu na, binshi nayi da murmushi don fahimci da gaske da farko be gane ni ba, buɗemin ƙofar yayi na shiga sannan ya zagaya ya shiga ɓangaren sa na driver ya ja muka tafi
Mutumin nan yana driving amma kusan rabin hankalin sa yana kaina,
“sssshhhhhh hhhhhh, mutumin nan u r very cheap”
“am speecless ne, irin wannan kyau haka na kasa magana ma”
“to amma me yasa baka yaba ba da farko sai kawai kayi kidnapping ɗina”
“i was soo shoked ne shi yasa u really took my breath away, zainab ina ƙaunar ki a kullum ban san yadda rayuwa zata kasance min ba in babu ke pls ba don ni ba ki daure ki ci gaba da haƙuri da ni nasan kina yi amma don Allah ki ƙara, na kasance maraya tun daga ranar da aka haife ni ban taɓa samun soyayya ba sai a wajen hjyta wacce na bar gaban ina da shekara13 don kawai gudun ɓacin rai da gori na sha wuya sosai a rayuwata, da rayuwa kawai nake yi babu purpose kullum jiran randa zanji ance yau zan mutu nake yi,amma tun da haɗu da ke na zama ɗan adam wanda bashi da buri a kullum da ya wuce ya rayu, wallahi da idan akace wane ya mutu har cewa nake yi dama nine, amma yanzu wai nine nake roƙon Allah ya bani doguwar rayuwar duk saboda ke, don Allah ki so ni ba don halina ba ko be kai kamar yadda nake son ki ba ni is ok by me indai zaki zauna da ni am ok”
ya ƙarashe zancen sa muryar sa tana rawa
"i love u to the moon and back, nima am not any better than u amma kuma ka zaɓe ni kake zaune dani duk da fault ɗina don haka i love u sooo much my one and only ɗan rigima"
Murmushi yayi min “wannan maganar taki ta sai miki ticket na zama ke kaɗai” a dai dai lkcn muka ƙaraso inda za ayi partyn, parking yayi sannan ya ɗauko wani ɗan ring box a aljihun sa,
“wannan ring ɗin da zan samiki shine yake da license ɗin nace cewa da ke kaɗai zan zauna iyakacin rayuwata babu ke babu kishiya” rungume shi nayi tare da godiya muka fito a tare kamar wasu taurari ????????????????
yau nishaɗi nake ji don haka ga wata waƙar maher zain
“`i praise Allah 4 sending me u my love, u open my heart I was always thinking that love was wrong but everything was change when u came along ohhhh, there are couple words I wanna say
for rest of my life I’ll be with u I will stand by ur side honest and truth to d end of my time I’ll be loving u….. Loving u
for the rest of my life to days and nights I will thank Allah for opening my eyes now and 4 ever I will be with you deep in my heart ????????????????????????????
I feel so blessed when I think of you and I ask Allah to bless all we do, u r my wife nd my friend and my strength and I pray to be together in jannah“`
[7:46PM, 12/7/2017] +234 806 803 7117: ????????????????????????????????????
DANGIN SA
????????????????????
????????
By Mmn Walida nd Walid(mrs aliyu)
???? nasibi writers association????
we shine with the smile of our readers so keep smiling ☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺
page:50????
Cocktail party ne kamar yadda me boutique ɗin nan tace, kowa a tsaye yake sai waiters da ke zagayawa suna raba drinks da kuma snacks,
Kowa ya samu wanda ya sani suna tattaunawa, muna shiga peter yayi mana iso sannan ya raka aliyu gurin waɗansu turawa wai suna ta jiran shi,
Mun gaisa da su inda sukai ta yabon kyau na duk sai naji babu daɗi kasancewata musulma kwalliyaya ga mijina kawai zata tsaya
Barin wurin nayi na koma ladies rest room ɗin hall, wanke fuska ta nayi sannan na ɗan saka ƴar powder na fito don nasan mijina da kishi
Ko dana fito ya ganni ba make up sai na ga ya kuma washe baki alamar yaji daɗin abinda nayi
nayi mamakin yadda turawan nan suke so suyi magana da mijina, peter ne yin introduction yawanci hirar tasu akan business ɗin su ne, so it was boring to me don ni ba gane wa nake ba
Mun ɗan daɗe da zuwa kafin mc ɗin ya ƙaraso kowa ya gyra tsayuwar sa aka fuskanci stage, yayi introducin kanshi da ragowar manyan da ke wurin
Nayi mamakin da naji sunan mijina akan shine ya fi kowa jigilar kaya a africa, aka kira shi ya fita yayi ƴen bayanan sa da ban fahinci komai ba
Bayan ya gama aka bishi da tafi raf raf raf raf raf raf raf raf raf ni dai ban gane me suke yiwa tafi ba kawai na biye musu ne don mijina na ne
Ko bayan da aka gama intro ɗin sai aka ce kowa yayi enjoying partyn, nan fa naga mutane kowa so yake yi yayi wa mijina magana amma kasancewar akwai peter sai ya ce duk wanda yake son magana da shi ga peter nan
Wannan abin da mijina yayi ya shafa masa lfy inda ya haɗa peter da ƙwallan mangwaro, muka koma gefe, can na hango mimma ita da mijinta suna ƙarasowa gurin mu
Mimma na faɗa tare da rungume ta
“hello habibti ya kika je gida” mimma ta tambaya
“lfy”na ansa mata sannan na juya muka gaisa da mijin ta
Ina lure da aliyu sai yayi kamar be ga mimma ba, ita ma sai bata damu ba, muka shiga hirar mu kowa da ɗan uwansa,
Mijin mimma ne yace wa aliyu
“mr aliyu ni da matata muna shirin zuwa boat trip jibi ko zaku biyo min da matar ka it will be fun, kwana biyu kawai zamu yi”
“oh yi haƙuri muma in shaa Allah jibin zamu bar gari” na ansa shi
“no habibti ki bari muje muga teku mana, mr muktar i will really apriciate dat, in shaa Allah zamu zo” aliyu ya ansa
“yauwa kai naji daɗi sosai” inji mr muktar ɗin
Tsayawa kawai nayi ina kallon sa,
“mr muktar amma zaka taho da ƴaƴan ka ko, don it will be much fun with dem”