DANGIN SA COMPLETE HAUSA NOVEL

DANGIN SA COMPLETE HAUSA NOVEL

DANGIN SA COMPLETE HAUSA NOVEL

 By Mmn Walida nd Walid(mrs aliyu) 

???? nasibi writers association????
we shine with the smile of our readers so keep smiling ☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺

I dedicate dis page to u all

  Page:10????

    Yau kwana na goma sha biyu a gidan, har yanzu ina nan kan baka na na bazan ci abinci ba sai an mai dani gida, linda kullun idan ta shigo ɗakina sai tayi kamar za tai kuka don tausaya min inda ni kuma zaki ganni ina langwaɓewa ina ƴen nufarfashi ni ban yadda ba yunwa tana galabaitar dani 

Ban fasa shiga kitchen ba kullum da daddare sai naje na ɗebo abinda zanci, sannan in dafa indomie ta Allah bai taɓa sa wata ma’aikaciya ta kama ni ba,

 kwance nake akan gado, linda ce a gefe na tana ban bakin akan in haƙura in fara cin abincin, ni kuma si wani botsarewa nake yi, 

“ni fa sai ya mai dani gida” na faɗa a shagwaɓe

“ya za ayi ya maida ke gida ba kya jin maganar sa, sir bazai taɓa cutar da ke ba akwai dalilin sa na kawo gidan nan, kuma da yaga condition is ok zai mai da ke, just trust me”

“how can i trust u wen i don’t even know u” na juyo ina kallon, shiru tayi

“ok just have faith dat he wil never harm u” shiru nayi kawai na rasa abinda zance, ganon nayi shirun ne yasata ci gaba da lallashina, ni ma kuma on d other hand ina buƙatar lallashin don na gaji da cin indomie da daddare da snacks ɗin da nake ci da safe da rana kawai basarwa nake yi da jan class

Sai da na jaaa aji na sannan na ce mata na haƙura, murmushine fal fuskar ta 

“nasan sir will be very happy, let me set d table i will be right back” tashi tayi ta fita

Ko da ta gama tazo ta kira naje to my surprise tuwon dawa na samu tare da miyar ewedu sai dage dage, ai kuwa na zauna na daki abuna ohhhh yaushe rabon duniya da ayyaraye, ko da na gama ranar har zagaye gidan nayi ba kamar da ba da nake akulle kullum

   **********

        *kano*

  hjy ce a kwance a gadon asibiti daga ganinta tana jin jiki sosai,

“sannu hjy” inji aliyu ajaban, juyowa tayi ta kalle shi da mamaki don bata san ya zo, harara ta jefa wa tj wanda yake kusa da aliyun tasan shi zai gaya masa bata da lfy shi da yace kar a faɗa masa

  "me likitocin sukace" ya tambayi tj, kanshi a ƙasa 

“da sauƙi”
“da sauƙi magana ce meke damunta”
“ciwon kai ne kawai” ya faɗa yana sosai ƙeya

ya buɗe bakinsa zaiyi magana sai hjyr ta katse shi
“yaushe kazo” Juyowa yayi ganin tayi masa magana

“da la’asar ya jikin naki, muna miki processing visa sai mu fita da ke a duba ki sosai”

“hmm aliyu kenan ni dai da zaka min abu ɗaya da nafi son shi akan fita wajen nan, tun da wannan ciwon ba lallai bane in tashi ba”

“hjy me kike so ki faɗa ko a ina ake siyarwa zan siyo miki don Allah hjy ki faɗa” ya faɗa da ƙwalla taf idon sa saboda tausayin baiwar Allah da yake ji ita ce komai nashi yau idan akace ba ita ya zaiyi

“kayi aure aliyu naah, tunda yanzu ka samu wadda kaga tayi ma duk da dai banganta ba amma nasan zatayi hali na gari” zuƙar iska yayi tare da fesar da ita da ƙarfin lallai hjy kin kawo babban zancen, in akwai abin da aliyu ajaban ya tsana bai wuce ace mai yayi aure

“kar ka damu aliyu nidai kawai alfarmar da nake so kaimin ke nan kafin in mutu inga auren ka” tare suka fashe mata da kuka shida tj wai ta daina faɗan hakan

“hjy duk abinda kike so za a yi, zan sa aje a tambayo yaushe kike son ayi bikin”

“ran jumma’a ta sama,”
“an gama hjy Allah ya kaimu”
“yauwa ɗan albarka Allah yai ma albarka da kai da zuri’ar ka” addu’a tai masa sosai shida tj ɗin sannan ta bisu da nasiha mai sanyaya jiki

“zansa ayiwa su mlm magana sai muga yadda za ayi ko” to anan gizon yake saƙar don idan akwai abin da aliyu ya tsana a rayuwar sa to bai wuce yaji an anbaci dangin sa ranshi yakan ɓaci zuciyar shi tai mai kunci, amma ya zai yi hjy ce ba yadda zai yi da ita

 "shike nan ka tafi kawai duk yadda mukayi da su mlm ɗin kaji a wajen tijjani" ta faɗa, to kawai ya iyace mata ko sallama kasa yi mata yayi don idan ya buɗe bakinsa sai ya ji wani ƙululun baƙin cikine a maƙogoronsa wanda yake hana shi maganar, itama fahimtar yananin da ya shiga ne adalilin ambaton *dangin sa* da tayi ne ya sa bata kuma ce masa komai ba har ya bace,

tj ne ya rako shi har gurin parking space, shima ba abinda yace masa kawai shiga motar sa yayi yai gaba a guje

“Allah ya sauke ka lfy ɗan uwana” ya firta a fili????????????????????????????????????
DANGIN SA
????????????????????
????????

“Allah ya sauke ka lfy ɗan uwana” ya firta a fili

sai dare sannan yaji zai iya magana, ɗauko wayar sa yayi ya kira tj akan ya same shi a hotel ɗin daya saba sauka, ba a wani ɓata lkc ba sai ga tj nan ya zo sai bayan da suka ƙara gaggaisawa ne sannan suka shiga abinda ya haɗa sun

aliyu ne yai wa tj bayanin halin da ake ciki na sace zainab ɗin da yayi, tj yai mamaki sosai amma kuma sai be ce komai ba don yasan halin ɗan uwan nasa
“to yanzu yaushe zaku lagos ɗin” inji aliyu

” gobe zan tafi in shaa Allah don dole zanje in samu ɗan uwan hjy dake agegen mu samu mu gyara wannan ɓaran ɓaramar da ka tafka”

harara aliyun ya bishi da shi, amma kuma yasan maganar tj gaskiyace, don haka sai bece komai ba
“ka zaɓi gida guda a cikin gidajena na agegen a bashi don bana son aje neman min auren mata a inda suke a raina ni” ba ce komai ba suka ci gaba da tattaunawar yadda bikin zai kasance daga ƙarshe sukayi sallama akan sai tj ɗin ya dawo zai kira shi yai masa bayanin yadda ta kaya
[7:42PM, 12/7/2017] ‪+234 806 803 7117‬: ????????????????????????????????????
DANGIN SA
????????????????????
????????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31Next page

Leave a Reply

Back to top button