DANGIN SA COMPLETE HAUSA NOVEL

DANGIN SA COMPLETE HAUSA NOVEL

DANGIN SA COMPLETE HAUSA NOVEL

kada aliyun yaga abinda me gadin yayi sai kawai ya juya gurin me taxi ɗin
“mlm mu je atm ɗin da ke kusa in baka kuɗin ka” haka kuwa sukayi ya zari kuɗi a atm machine ya biya sannan ya kama hanyar favourite restuarant ɗinsa yaci ya ƙoshi sannan ya koma office ɗin, samun wuri yayi yazauna yana kallon ikon Allah har lkncn da Allah ya kawo tj a mota

ya gane motar tj tun lkcn da ta karyo layin don haka sai yaje ya tare shi a ƙofar get ɗin, tj be ankara ba kawai sai ganin mutum yayi a gaban motarsa kamar an jehoshi daga sama ga uban ƙasum ba ya tara da sauri ya taka birki ya fito ranshi a ɓace 

“mlm lfy kazo ka sha min gaba na ina cikin tafiya idan da na taka ka fa
“ba sai kayi jinyata ba dan ubanka” ya maida masa a zolaye

kai tsaya wannan muryar bata aliyu bace ya faɗa a ransa, ƙarasawa yayi kusa da me ƙasunbar nan ya ƙare masa kallon lallai ba shakka ɗan uwansa ne, rungume shi yayi ya samasa kuka shima aliyun kuka ne ƙwace masa

sai da sukayi me isar su sannan ya sake shi 

“ɗan uwa ashe zaka ƙara gudu ka barni ba kayi min alƙawarin baza ka ƙara tafiya ka barni ba” haƙuri aliyu kawai yake ba tj ɗin don yasan ya bata masa rai ba kaɗan ba

“mu shiga daga ciki ɗan uwa kowa yasan ka dawo”
“mlm inuwa kuwa zai barni in shiga don ɗazu na zo ya kore ni” dariya tj ɗin yayi zo muje sai ka ƙara gabatar masa da kanka

ko da suka je mlm inuwa yai mamakin da tj yace masa yallaɓai ne, sai haƙuri ya din ga ba aliyun , ko acikkn office ɗin ma ma’aikatan office ɗin sun yi murna sannan sunyi mamakin yadda suka ga ogan nasu ya koma,

basu wani daɗe ba suka kama hanyar gida nan ma ma’aikatan sunyi mamakin ganin yadda oga ya koma amma ba damar cewa komai tunda dai bai basu fuskar wasa ba, ya wuce part ɗin sa dirdct don ya gyara kansa

  a cikin gidan zainab ce zaune tana yiwa islam kalba akanta suka ji shigowar tj 

“ɗan uwane ya dawo” ya faɗa, kallon rashin fahinta nayi masa wanda hakan ne yasa shi yi min bayanin wanda yake nufi,murna ce nima ta rufe ni ganin ko ba komai ƙila in koma gida wannan ke nan

 ************


 sai da ajaban yayi kwana biyu ssnnan su tj suka fara shirin komawa gida, gaskiya banso ba, randa zasu tafi har bakin motar na rako su riƙe da islam a hannuna ina ts sharɓan kuka sabo tirken wawa,

ganin kukan nawa yai yawa ne yasa tj ɗin yace min ko a bar miki islam ne in yaso in an kwana biyu sai inzo in ɗauke ta ban san lkcn da na share hawayen nawa ba ina gyaɗa kai

aliyu da ke gefe kawai binta yake yi da kallon mamaki wai zainab ɗin ce ta zama,rabon da ya ganta tun kafin hjy ta rasu amma dubi ɗan canzawar da tayi a ɗan ƙanƙanin lkc, haka sukayi sallama da kowa suka kama hanyar kano ta dabo tunbin giwa sai dai muce Allah ya kiyaye hanya
[7:42PM, 12/7/2017] ‪+234 806 803 7117‬: ????????????????????????????????????
DANGIN SA
????????????????????
????????

 By Mmn Walida nd Walid(mrs aliyu) 

???? nasibi writers association????
we shine with the smile of our readers so keep smiling ☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺

  *opps na manta bansa page number a last ɗin ba sorry page 13 ne hope u will enjoy reading love y'all*



Page:14????



     Har su tj suka tashi su zainab na tsaye a wajen get ɗin suna kallon motar yadda take tfy a hankali, ajiyar zuciya zainab ɗin tayi wanda hakan ne ya jawo hankalin aliyu kansu, ta na rungume da islam ita kuwa yarinyar tayi luf a jikin ta, wannan yanayin na su ya ba aliyu sha'awa sosai sai yaji dama islam ƴar sa ce yacce sukayi masa mutuƙar kyau har ya kasa ɗauke idon sa daga kansu,

Wai sai yaushe shi zai fara samun nasa zuri’ar waɗanda zasu kasance jinin sa waɗanda akulum zai kallah ya ji daɗi a ransa waɗanda zai kira su da dangin sa ƙara kalon inda su zainab ɗin suke yayi ga mamakin sa kallon sa take rai ɓace

“sai yaushe zaka gaji da ajiye ni a gidan ka, ka mayar da ni gida, ko kuma a haka zan ƙaraci rayuwata ina cikin kulle a gidan ka” ta faɗa rai aɓace,

be ce mata komai ba sai ma gyara tsayuwar sa da yayi yana fuskantar ta sosai tare da rungume hannayen sa a qirjin sa, ido ya zuba mata wanda ita hakan da yayi ya ƙara fusata

“me na tare maka a rayuwa ne da ka kawo ni gidan ka ka kulle ba tare da ka kuma waiwayena ba ka raba ni da dangin na da ƴen uwana ka kawo nan a wane daliin” ta kuma tambayar sa, wannan karan ma baice mata komai kawai si ya wuce yai part ɗin sa ranshi a ɓace

 Kuka ta saki me tsuma rai wanda hakan ne ya jawo hankalin islam gareta itama ta fara kukan, ganin islam na kuka ya sa zainab ɗin yin shiru ta fara lallashin ta, ko da taga islam ɗin tayi shiru kawai sai ta kama hanyar part ɗin ta itama 



        Lallai ma yarinyar nan wai auren nawa ne bata ɗauka da dajara ba kome da har zata ce wai bata san zaman me take yi ba, bata san yana ciki da ita ba yau kusan satin sa ɗaya da wani abin da dawo wa amma bata taɓa zuwa ɗakin sa a matsayin ta na matar sa ba sai yau zata zo tare da wani zancen banzan ta wai ya kai gida



tsaki yaja har yanzu bata san halina ba ta ɗauka irin mazan nan ne ni masu bin mace tana wulaƙantasu, mu zuba ni da ke maa ga me gaji ya faɗa yana tsaki 

bai yi niyyar fita ba ranar amma ganin yadda zainab ɗin ta ɓata masa rai ya sashi faɗawa banɗaki yai wanka ya shirya yai ficewarsa,

 ba shi ya dawo gidan ba sai 11:30 na dare, wanka kawai yayi ya nemi wuri ya kwanta, amma ga mamakin sai sai bacci yaƙi zuwa maganganun zainab na ɗazu ne kawai suke dawo masa lallai ma yarinyar nan ta raina ni ya faɗa aransa, tashi yayi ya buɗe ƴar computer ɗin gidan sa wacce take ɗauko masa duk wani ilahirin gidan tare da taimakon ƴar ƙaramar camerar da ke manne akowane ɓangare na gidan

directly ɗakin zainab ɗin yayi searching don yaga ko ta kwanta koda kuwa ta ɓata masa rai dole ya duba lfyr ta tunda amanace a hannun sa, tayi ɗai ɗai tana baccin ta cikin rigar baccin nata kalar ruwan madara wato milk, net ce rigar amma me taushi don haka komai na jikin mutin ana iya gani

ya subhanallah ya faɗa a ransa tun da yake be taɓa ganin mace a haka ba kamar ya rufe sai ya tuna ai matar sa sai ya ci gaba da kallon nata, rigar iyakacin ta gwiwa amma kasancewar a kwance take yasa rigar ta ɗage mata da kƴar ma ta rufe mata mazaunanta yana iya hango white pant ɗin 



wani irin miyau ya haɗiya *maƙwat* har da zooming don ya ji daɗin kallon ta, ya kwashe lkc yana kallon ta tana sharar baccin ta peacefully inda daga ƙarshe shima baccin ya kwashe shi cike d mafarkai iri iri na zai zainab ɗin ta kawo masa kanta wannan ke nan



       ************

Ɗakin zainab yanzu ya zama nan ne film ɗin aliyu yini yake yi yana kallon duk wani mƙtsin ta in dai yana gida idan kuwa dare yayi kusan computer ɗin tasa akunne take kwana yana kallon duk wani shige da ficen ta, ya riga ya saba da kallon ta kullum wannan ɗabi'ar sa ce tasa yai developing feelings 4 her amma shi sai yake gayawa kansa cewar kawai dai yana kula da amanar Allah ne ba komai ba, yana kallon yadda take kula da islam daga ganin ta tana da son yara sosai, in ma taƙi kawo masa kanta don ra'ayin kanta zai iya maida islam ɗin gidan su sannan ita kuma yace mata idan tana da ra'ayin ƴaƴa nata na kanta, ta iya kawo kanta gareshi ko Allah zaisa ta samu, wani ɗan murmushi yayi da ya hango ta ta faɗa tarkon nasa ta kawo masa kanta yana sarrafa wannan ɗanyan jikin nata da yanzu sai dai ya kalla a computer



    tafiyace ta kama aliyu zuwa lagos inda har gidan  su zainab ɗin yaje sun sha hira sosai da babanta har yake cewa baban ai bai daɗe da dawowa ba, ya buƙaci ya gaisa da ƴen uwan zainab ɗin inda baban yaiwa su maryam waya ai kuwa sai gasu kamar dama suna kusa,


  sunyi masa ƙorafin rashin kiransu da zainab ɗin takeyi inda suka buƙaci number ta daga wajen sa nan fa yai zuru zuru wayarsa ya ɗauko ya basu wata tsohuwar numbersa da bata yi suka kira a kashe ba yadda suka iya haka suka haƙura sai da ya tashi tafiya ne ya nemi khadija ta bashi number ta inyaso idan yaje sai ya kira ƙila zainab ɗin ko bata da numbers su ne 



  kashegari da wuri ya je gidan inda ya ɗauki baba ya kaishi ƙaton shagon da ya buɗe mai a oshodi mrket baba kasa godiya yayi sai kuka



da murnar sa ya dawo abuja don gani yake yi yanzu ya samu damar yiwa zainab ɗin magana dama da rashin sanin abin faɗa ne yasa shi bai doshe taba, don kar tace ya yada girman sa a matsayin sa na namiji

linda ya kirawo ya shaida mata yau a part ɗin zainab ɗin zaiyi dinner don haka tayi setting table ɗin da shi, yes sir kawai ta iya amsawa,

ina kwance gab da magariba Tunanin da nakeyi ne de kullum shi nake yi yanzu naji an turo ƙofar, linda ce ta turo ƙofar
“madan is time 4 ur bath”
ta faɗa miƙewa nayi ina rage kayan jikina
“linda a haɗa min ruwan wankan kawai amma banason ganin kowa a toilet ɗin”
“yes mam” ko da suka gama ta zo tace min
“ma’am d water is ready”
“ok linda tank u”

 shiga cikin jacuzzi ɗin nayi na kwanta inda ruwan ɗimin wanda ba abinda yake tashi sai ƙamshi a cikin sa yake ratsamin ko ina na jikina ina jin daɗin yadda ruwa yake gasa min jikina sosai, sai da gaji don kaina sannan nayi wanka na fito inda na tarar ɗda masu kwalliyata suna jirana, kwalliya sukai min kamar wacce zata wani shahararran diner




 closet ɗina na shiga da kaina don yau ni nake da ra'ayin ɗauko kayan da zansa da kaina shi kanshi closet ɗin nawa gidan wani ne don tsabar girman sa, inda ɓangare komai daban yake har spa gare ni a cikin  closet ɗin nawa kaya kiwa kusan kullum sai an kawo sababbi an zuba, matsala ɗaya ce da closet ɗin nan nawa wato ba kayan mu na hausa daga english wears gown sai abaya of different designs




  wata pink armani gown ce taja hankali na daga gani sabuwa ce don acikin ledar ta take a jikin hanger nayi murmushi nace wannan 



ko da nasa rigar tai min kyau sosi sai anci mutunci yadin sosai don gabaki ɗaya bayan rigar a kwaye yake sai da aka kai rigar saman duwawu sannan aka barta anan ga gaban rigar shima a buɗe duk rabin boobs ɗina suna waje sai wani shegen yanka da aka ɗauko tun daga saman cinya har izuwa kasan rigar inda in mutun zaice zaiyi tafiya to gabaɗaya kafarsa ta hagu tun daga cinyar sa har ƙasa a waje zai kasance 




wannan wace irin riga ce na tambayi kaina,

” d dinner table is set ma’am” inji ɗaya daga cikin yaran
“ok” na faɗa ina yin gaba wannan wace irin rigace na kuma faɗa araina ganin yadda ko ya na motsa sai tasa jikina motsi

direct dinner room ɗin namu na nufa ina kallon kaina wannan riga ai ba ta irin mu bace ina gama cin abincin cire ta zanyi, karo naji munyi da mutun inda nayi ƙasa zan faɗi, yayi yunƙurin kamoni amma kuma na riga nayi ƙasa shima sai yayi losing balance ɗinsa ya faɗo kaina, inda lips ɗin mu suka haɗe waje ɗaya, tsotsan lips ɗin nawa naji yana yi wanda hakan ya jefani a cikin wani yanayi wanda ban taɓa shiga ba

mun shiga cikin wannan yanayi inda hannayen sa suke dumu dumu akan boobs ɗina yana massaging ɗin su wanda hakan yasa tsigar jikina gabaki ɗaya tashi nayi losing control gabaɗaya na, deep down in me nasan abinda yake min be dace ba amma i cant stop him he is too darm good

    shaiɗan shaiɗan wannan shine kalmar da zuciyata take faɗa bansan lkcn da ƙarfi ya zo min ba na hankaɗe shi daga kaina na tashi a guje nayi ɗakina na rufe ƙofa har da sa key  ina haki ina maida numfashi haka kurum bazan bari ya cuceni ba na faɗa a raina dinner da banyi ba kenan a ranar na kwanta da yunwata

[7:43PM, 12/7/2017] ‪+234 806 803 7117‬: ????????????????????????????????????
DANGIN SA
????????????????????
????????

 By Mmn Walida nd Walid(mrs aliyu) 

???? nasibi writers association????
we shine with the smile of our readers so keep smiling ☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺

 Page :15????



   Kasa tashi yayi, duk ilahirin jikin sa a mace yake, sai da ya ɗan nutsa sannan ya samu ya miƙe tare da taimakon bango da yake dafawa,


part ɗinsa ya wuce ya faɗa toilet ya sakar wa kansa ruwan sanyi ko yaji daɗi a ransa, ruwan ya daɗe ya zuba a kansa inda duk wani da ya faru ɗazu da shi da zainab ɗin yake faɗo masa aransa,  *shit* ya faɗa tare da dukan bangon tiles ɗin da ke toilet ɗin, tun da ta fito daga ɗakin natan yake ƙare mata kallo wanda wannan ne yasa ya kasa ɗauke idon sa daga gare ta har ya matso kusa da ita inda ita kuma ta faɗi 



   Sai da yaji ya nutsa duk wasu jijiyoyin jikin sa da suka tashi don bada action sun kwanta sannan ya cire kayan jikin sa ya fito ɗaure da tawol, 


 Directly wurin computer tasa ya nufa ya kunna ta don yaga a wane hali zainab ɗin take ciki, tana tsaye dai dai saitin camerar har yanzu nishi take yi wanda hakan ne yasa boobs ɗin ta suna ɗagawa suna komawa ???????????? ido kawai ya ƙwalalo yana kallan kayan gabas ba damar taɓawa



  a guje ya koma toilet ɗin ya kuma sakar wa kansa ruwa don yaji jijiyoyin nasa sun fara harbawa again ko da ya fito bai iya kallon computer ba sai kawai ya rufe ta ta baya ya shiga shiryawa, sai da ya gama abinda yake yi tas sannan ya ɗauko computer ya ɗaura a kan bedside kusa da shi ya kwanta yana kallon ta tana ta sharar bacci ta peacefull




  Daina fita nayi ya kasance komai a ɗaki nake yi hatta abinci sai ince a kawo min ɗaki dƙn bana son abinda zai kuma haɗa mu da wannan bawan Allah da ya kawo ni kuma yake son ɓata min rayuwata don kawai yaga bamni da gata ubana bashi da abin duniya 


 yau garin an tashi da ruwa, garin ya ɗanyi sanyi sanyi haka na tashi duk jiki na ba daɗi burina in ɗan motsa shi ko naji daɗi tun da yanzu bana fita balle in ɗan taka, shawarace ta faɗo min na ɗauki wayata inda na kunna kiɗa na fara tiƙar rawa ai shima exesice ne kuma zai ɗan motsa min jiki



ganin bana ganin abin ciki wayar sosai ya sa na kira linda akan taimin connecting wayata da tv ɗin ɗakin don in dinga bin mawaƙan muna taka rawar tare

“madan today u r in a good mood oooh”ta faɗa tana dariya
“yess ooooh linda come and join me”
“aah noooo am busy” ta faɗa ko da gama ta fice sao na rufe ƙofa ta harda key don kar wani ya shigo min

 doguwar rigar da ke jikina ita na cire don inji daɗin yin rawa ta ya kasance daga ni sai ɗan pant da bra, na shiga rawa ta ina kwaikwayan mawaƙan


  wata waƙar ariana grande ce ta shigo me suna side by side, ina son wakar sosai don dana fara ganin ta har tsalle sai dana yi kafin in fara bin salon nasu, slow music ce sai sexy moves da ake yi, inda aka nuno su suna tuƙa keke ni kuma sai na dafe gado na ina juya ɗuwawu, ina bin kiɗan 




   babu wani move da na bar ya wuce, ko da waƙar ta ƙare si na sake dawo da ita baya don waƙar tai min daɗi sosai, haka na dinga rawa ta har na gaji na kwanta ina maida numfashi



 ya zaune a gaban computer tasa yana kallon duk abinda take yi, ƙanƙara ce sukutum da guda ɗinta akan ɗan gajeran wandon nasa don in haka yayi ba sai hakimar tasa ta tsere ????????‍♀ ta tafi gurin zainab


 wai ita wannan wace irin yarinyace bata san cwwar ana kallon ta ba ko kuma yana kallon ta zata dinga irin wannan abin mai tadawa da mutum hankali bayan ba wani kulawa yake samu daga garea ta ba, iska ya fesar da ƙarfin sa kana ya tashi ya faɗa banɗaki dole yana  buƙatar wanka da ruwan sanyi sosai duk da dai sanyin ake yi amma yau ya cancanci wankan da na sanyi



 ************

 bayan kwana biyu na saki jiki na saosai na manta abinda ya shiga tsakanin mu da aliyu hidimata kawai nake yi kamar banida wata matsala, islam tana ɗebe min kewa sosai da sosai duk da yarinyar ƙarama ce amma tana wayo sosai don haka sai nake jin daɗin zama da ita sosai 


 kamar kullum yau ma na gama komai na shirya islam na kwantar da ita har tana fara bacci nima nayi abinda ya kamace ni na kwanta sai na kasa bacci don haka sai na ɗauko waya ta na shiga whatsapp,


  grp ɗin da nake na shiga na wata shahararriyar marubuciya wato mmn farida, grp din ta na samun wuri ina duba wa ko ta aiko da cigaban littafin ta na samun wuri ɗin amma kamar yadda nayi tsammanin haka bata aiko da shi ohhh mmn farida akwai shiririta na na faɗa a raina, wani saƙo ne ya ɗauke min hankali, 

saƙo ne akan breast cancer yadda mace zata gane cewar cancer ta fara zuba ƴaƴanta a cikin maman mutun don ayi saurin ɗaukar mataki kafin abin ya ɓaci, saƙon ya ɗau hankalina sosai inda akace ya kamata mace ta dinga bincikar breast ɗinta a kullum to ensure she is safe

    zata dinga checking nonuwan taji idan akwai ɗan ƙullutu ƙullutu, idan akwai to ta garzaya asibiti idan kuma babu to she is safe, wannan ne yasa zainab ɗin yin zunbur ta miƙe daga gadon da take kwance akai tayi wajen madubin ɗakin, inda saman  madubin ƴar munafukar camerar ɗakin take


 cire ƴar rigar baccin tawa nayi na tsaya ina kallon boobs ɗin nawa kafin daga bisani na fara checking ɗin nasu out for lumps kamar yadda suka ce inayi ina ɗan ɗaga idanuna sama alamar ko zanji wani abun???????????? 



   jin alamar cewar banji komai bane yasani na ɗauki rigata na maida na koma na kwantasai da nagama ƴen karance karance na sannan nai mana addua na kashe fitilata, bacci me daɗi ya sure ni 




 yana zaune agaban computer tasa kamar an dasa shi duk jikin shi sai da ya yi paralyzed na ƴen sakwanni kafin su dawo su cigaba da aiki, kallon ta kawai yake yana ƙarawa ji yake yi inama shine yake checking mata ƴen abebaɗan nata, ya rasa zai yi da yarinyar nan kullum sai ta fito da sabon salon da zai sa ta rikita masa lissafinsa, kai amma ganin tan nan da yayi yau ba zai iya haƙura ba sai yaje yau ko ta halin ƙaƙa an bashi haƙƙin sa, haba ace mutun kusan wata nawa da aure ba wani cigaba kullum sai dai ta tayar min da hankali sannan ta barni da wanka da ruwan sanyi too yau da sake don yau haƙƙina nika karɓa



  da ƙwarin gwiwarsa ya nufi part ɗin nata amma kuma sai dai kash ɗakin natan a rufe yake ta ciki ɗan handle ɗin kofar ya dinga murɗawa da ɗan ƙarfi yana ɗan ƙwanƙwasa kofar ko Allah zai sa taji ta buɗe yana yi yana waiwaye don baya son ma'aikatan da ke part ɗin nata su fito su ganshi ai girma kuma ya faɗi ya faɗa aransa, ni kuwa nace mlm aliyu bata matse bata matse ka bane da ta matse ka baza ka kawo komai a ranka ba


zainab na kwance tana bacci taji kamar ana ƙwanƙwasa ƙofar gabanta ne yai mugun faɗuwa inda tatashi taga da gasken ƙofar ɗakin ake niyyar buɗewa harda murɗa handle ɗin ƙofar Allah ya taimaketa tana kullewa da Allah ne kaɗai yasan mutumin da yake son shigo musu da kuma wace irin mugunta da ya zo da ita, tashi tayi a hankali ta ɗauki islam ta nufi cikin closet ɗin ta, can ƙarshen closet ɗin taje ta rakuɓe tana mai kiran sunan ubangiji ya kawo mata ɗauki tare da kuka mara sauti




 ko da yaga taƙi buɗewa haka ya haƙura don kansa ya koma part ɗin nasa tare da yin abinda ya saba yi wato wanka da ruwan sanyi sannan ya kwanta haushin da ta bashine yasa ko buɗe computer ma bai yi don yasan sarai tana jinsa

[7:43PM, 12/7/2017] ‪+234 806 803 7117‬: .????????????????????????????????????
DANGIN SA
????????????????????
????????

 By Mmn Walida nd Walid(mrs aliyu) 

???? nasibi writers association????
we shine with the smile of our readers so keep smiling ☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺☺

  Page:16????



     Ko da ya tashi da safe be bi ta kanta ba don ba ƙaramin haushinta yake ji ba, office kawai ya shirya ya wuce ya mitar wace irin yarinya ce 


Shi a yadda ya ɗauki mata wasu ababe ne da basu san darajar da Allah yayi musu ba ashe har yanzu be san karatun mata ba, yana mamaki yadda yammata da suke kawo masa kansa suna rushing ɗin sa yana wulaƙantasu amma wannan ƴar ƙaramar yarinyar tana neman rikita masa lissafi mita ya dinga yi har ya isa office ko ɗan fara'ar da yake yi wa ma'aikatan nasa ma yau basu samu ba 


  Sai da naga gari ya waye sannan na iya buɗe ƙofa linda na gani ashe ta daɗe tana bugawa kasancewar ina cikin closet ɗin yasa ban ji ba

“madam are u ok” ta tambaya
“ina fa ok jiya wani ya shigo yana neman shigar min ɗaki” na faɗa mata atsorace, kallo na tayi alamar bata yadda
“baki yadda bane”
“no ma’am but am sure na rufe ƙofar falon nan, ƙila ko mafarki ne”
“mafarkin me abinda na gani da idona”

Na faɗa ina zare mata ido
“ok ma’am zan gayawa oga zai san yadda za ayi” ta faɗa tana mai ƙarasowa cikin ɗakin

Ta dudduba ko ina bata ga wani abin da ba dai dai ba don haka sai tace "bari in kira oga inyi masa bayani, ki shirya ki fito 4 breakfast" ta faɗa tana ficewa daga ɗakin



 yana zaune a office yana tunanin yarinyar nan da take rena masa sense ɗin sa wayar sa ta ɗau ƙara, linda ya gani don haka ya tabbatar wani abin ne ya faru

“hello linda”
“hello sir dama madam ce take complain ɗin ana ƙwanƙwasa mata ɗaki sannan” shiru yayi abinda zata yi asa kenan kuma yanzu ta faɗa wa masu aikinta yana zuwa ɗakinta

"sir y r u quite"

“ba komai abin ne nake tunani, tasan wanda yake buga matan”
“no ita dai kawai tace taji knocking, ni a tunanina imagination ɗinta ne kawai” ajiyar zuciya yayi ganin cewar bata faɗa musu shi ne ba

"ok just assure her cewar she is sfe ba komai"

“yes sir”
“emmm linda prepare today’s dinner with me i will be dinning with her”
“yes sir”

Ta faɗa daga nan sukayi sallama, ko da taje ta faɗawa zainab ɗin cewar ba komai, zainab ɗin dai bata yadda ba amma ta sha alwashin koma waye sai ta kama shi

 ko da lkcn cin abinci yayi linda ta gayyace cin abincin, jeans ne ajikin ta da ƴar ƙaramar body hug wacce ta tsaya mata iya cibiyar ta sai parking ɗin gashin ta da tayi a tsaki kan wanda jelar ya ɗan saukar mata yana lilo 



 fitowa nayi don zuwa wajen cin abin cin

“linda ina islam take”
“tana dining room ɗin”
“ok bari kawai inje sai in bata abinci acan”

su islam wasan ne kuma har dinning room yarinyar akwai ƙiriniya sosai gata bata zama wuri ɗaya so full of energy,




   ko da naƙarasa cikin dinning room ɗin a zaune na ganta a kan kujera tana cin abincin ta

“ohh har kin fara baki jiran ni ba ko” Na tanbayeta ina ɗan dariya

tsoro naji ashe da mutun a ɗakin ban ganshi ba da shigo don yana gurin bar yana tsiyayowa kansa lemo

“bismillah zauna muci abinci tun ɗazu nake jiran ki” ya faɗa tare da ja min kujerar zama

rasa abinda zanyi nayi ga kayan jikina ga kaina ba ɗan kwali duk sai ƙare min kallo yake yi, juyawa nayi da niyyar guduwa ban ankara ba naji ya kamo ni ya haɗa ni da jikin sa yana sauke numfashi da sauri da sauri



 ƙoƙarin ƙwace kaina nayi amma ina ƙarfin namiji da mace ba ɗaya bane

“relax relax kawai naji yana furta min a kunne na inda maganar sa tasa jikina yin shiruda kuma daina kokawar kasanceqar tasirin da tayi a jikina da gaɓoɓina

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31Next page

Leave a Reply

Back to top button