NOVELSUncategorized

NAJEEB 12

               PAGE 12
Lokaci d’aya ta ri’ke hannunta domin jin yana mata zugi, zama tayi akan kujeran dake cikin bukka din tana cije baki, ” tare da fad’in Allah ya isa Wlh mugu, “ji yanda ya fama min ciwo na 

Zarah ce tazo inda take “hannunta d’auke da tray dasu snack da
drinks, ajiyewa tayi, tare da kallon fuskan ibtisam tace “lafiya kike cije baki? 

Ibtisam tace nida wancan yayan n….. “sai kuma tayi shuru ba tare data k’arasa abunda tai niyan fad’a ba 

Zarah tace Yadai? “Mai yasa kikai shuru, kodai kin fama hannun ne? 

Kai kawai ta d’aga mata tare da fad’in na buge ne da wancan Karfen “Zarah tace Kedai kullum cikin fad’uwa da bugewa?

Tsaki ibtisam taja tare da k’okarin kunna wayarta da Najeeb ya jefar mata dashi, Aiko tana kunnawa sa’kon Kabir ya shigo cikin wayar, “lokaci d’aya ta saki wani irin k’ayattacen murmushi tare da fara karanta sa’kon kabir din kaman haka…. 

hope lafiya? “muna waya naji shuru, and I try your number switch off

Murmushi tayi tare da k’okarin ta bashi amsa, amma tana d’aga hannunta ta saki k’ara, “tare da fad’in ahh, “Zarah tace lafiya? “ibtisam tace Wlh hannu na zafi, “ko d’agashi na kasa, zugi yakemin Sosai, “yanda kika san ana ciremin jijiyan hannun. 


(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());


Zarah tace sannu ko zamu koma hspt dinne yanzu? 

Ibtisam tace “gobe Dr yace mu koma “inaga mu jira zuwa goben mu gani, yanzu dare yayi ma.

Zarah tace “wani dare kwata kwata miye time yanzu? Koso kike ki zauna da ciwo a hannunki? “is better kizo muje kiga Dr dan Wlh Idan kika kwana dashi zaki sha wuya.

Ibtisam tace leave it I will manage, “Bari goben kawai muje, ni Bari kiga inje in kwanta na gaji Wlh Sosai ” gaba tayi ba tare data jira mai Zarah zata ce mata ba.

Koda ta shiga “a falo ta iske Granny tana zaune, daka gani akwai abunda take jira,

Ganin ibtisam ta shigo yasa Granny tashi tana fad’in yauwa Ina kuka saiga cikin wannan daren? “ko kabirun ne yazo? 

Ibtisam tace a’a Granny muna bukka, “Granny tace ku kullum sai kunje wannan bukka dinne? “Mai kukeyi a can? “ibtisam tace Kai granny ka jiki da wata tambaya, sai kace wasu k’ananan yara. 

Granny taja tsaki tare da fad’in “Ashe kun San kuba yara bane, kuke zaune gida gadai gadai daku “Wlh kuma kanku fad’a, kuji tsoran Allah, “kunga abunda miskili yakeyi saboda boko kar ku biyema iyayenku kuce ku sai Kunje karatu, Inba so kuke ku rasa mazan aure ba “In banda fitsara da rashin kunya babu abunda bokon ke koya muku,  “ni wai yaushe kabirun zai turo ne? 

Ibtisam tace Kai Kai na shiga uku, “waike Granny waya fad’a miki boko na lalata mutum da rashin tarbiya? “Wlh Granny ki iya bakin ki, Idan kika bari boko ya jiki zai kamaki. 

Granny tace au dama bokon mutum ne? “a Ina yake? 

Dariya ibtisam ta saki Wanda a dai dai lokacin Zarah ta shigo itama tana dariyan 

Granny tace aikin banza, ni za’a ma k’arya, “tun kan a haifeku Nasan boko ja’irai, nidai bazan fasa fad’a ba Wlh auren dai shine mutuncin mace, Kun zauna sai tsufa kuke a gida, “ai gwara kuyi auran yafi mutunci, “baku ga yanda akai ta tambaya naba da Naje yola, kowa sai yace kunyi aure kuwa?  “sai dai ince a’a cikin jin kunya, sai kuma ta saki kuka yanzu god’ai god’ai daku ace kuna gida babu aure, “shi miskili d’an banza an kawo mishi Mata ya nuna baya so, “ke kuma ta nuna ibtisam kince zaki sa kabiru ya turo shuru akeji, in bazaki iya cewa ya turo ba, ai saiki fad’amin ni ince ya turo…. 

Ibtisam tace Wlh Granny karki soma “ni Dan Allah kibar wannan kukan, haba abu kad’an kisa kuka. 

Yanda kuka san ibtisam ta zugata “ta k’ara fashewa da kuka tana fad’in yanzu ko tausayina bakwayi? “so kuke in mutu banga y’ay’anku? ” riganta tasa tana share kwallan fuskanta 

Zarah kam dariya take mak’ewa, domin wannan abunda Granny take fad’i ba k’aramin dariya yake bata ba, “duk da Tana ganin maganan Granny gaskiya ne, aure shine mutuncin mace, “Toh amma miye na kuka sai kace su zasu kamo mazan suce suzo su auresu, duk da tasan ita ko zata mutu iyayenta ba zasu mata aure ba sai ta kammala degree Kafin zasu Fara maganan aurar da ita 

Ibtisam tace Kinga Granny “gwara ki tashi kije ki kwanta, domin wannan kukan naki bashi zaisa muyi aure ba, “sai kace akanki muke duk kinbi kinsa mutane gaba, “wucewa tayi tana fad’in nidai saida safenku bacci nakeji. 

Granny ta bita da harara Tana fad’in aikin kenan dama, “daka ci sai bacci ku tashi kuna kallon iyayenku kaman tsaranku, yara Sun girma Sun ri’ke a gida, harta yanda kuke tafiya ta canza saboda ri’ka

Zarah kam dariya take Sosai tare da fad’in Granny “Nima na tafi saida safe bacci nakeji 

Granny tace Allah ya kaimu rai da lafiya, ” Zarah gaba tayi “granny ta bita da ido tana fad’in jiba yara god’ai god’ai dasu, amma anki musu aure, gaba d’aya in suka juya sak manyan mata, “oh ni aminatu na shiga uku, “tashi tayi itama tana fad’in “Bari inje inbi lafiyan gado in kwanta in huta. 

Najeeb kam tunda ya fita hotel din da Gina take ya nufa, “koda ya isa Bayan ya mata nocking ta bud’e shiga yayi ya kwanta tare da lumshe ido, “ba komai yake tunawa ba, sai yanda ibtisam tayi mishi rashin kunya, “murmushi yayi tare da tunanin hanyar da zaiyi hurting d’inta, danya Lura bata jin tsoranshi, sannan bata da kunya”lokaci d’aya kuma yaja tsaki tare da fad’in ya kamata in fita hanyar ta, but she has to apologize to me, Kafin in barta, I have to teach her a lesson that she will never ever forget in her life….

Gina ce ta katse mishi tunani da tasa hannunta cikin riganshi, “Tana wasa da kirjinshi, tana shafawa tare da mishi tafiyan tsutsa, “lokaci d’aya ya bud’e ido tare da janyota jikinshi, ya bata wani hot kiss akan lebanta, lokaci d’aya ya kuma ya tureta tare da tashi ya nufi fridge din dake d’akin ya d’auko alcohol ya bud’e tare dasha, domin har yanzu abunda ibtisam tayi mishi yana cikin ranshi, burinshi yayi hurting d’inta much da bazata k’ara raina wani ba in her life. 

Shan alcohol d’inshi yake Sosai tunda ya kafa kai saida yasha kusan rabi, “sannan ya cire bottle din daka bakinshi yana sauke wani irin numfashi tare da lumshe ido, “lokaci d’aya ya bud’e idon tare da kurama Gina ido yana murmushi,  “ganin yana sakar mata murmushi yasa ta tashi da sauri ta nufeshi tare da zama akan k’afarshi tasa hannunta akan wuyanshi tana shafawa, “lokaci d’aya kuma ya janyota tare da matseta da karfi a jikinshi yana shakan jikinta lokaci d’aya yasa harshen shi akan lips d’inta ya fara kissing d’inta, “da sauri Gina ta Fara miyar mishi da martani itama

Kissing din junansu suke Sosai, “Gina bakinta nakan nashi take k’okarin cire rigan jikinta, “lokaci d’aya tayi nasara ta cire rigan dake jikin nata, dama babu bra balle pant a tare da ita, “Najeeb cire bakinshi yayi akan Nata inda ya fara wasa da boob dinta yana shafa mata tare da matsesu, “lokaci d’aya ya saketa tare da d’aukan bottle din alcohol d’inshi yaci gaba dasha, saida ya shanye gaba d’aya wannan ya jefar da bottle din a k’asa ya fashe, gaba d’aya ya fita cikin hayyacinshi 

Gina ganin haka yasa ta “Fara k’okarin cire Mai kayan jikinshi, amma ta kasa “saboda janyota yake jikinshi yana k’okarin yayi sucking boob d’inta, “ganin haka yasa ta hakura tare da bashi boob din Nata Wanda suke manya kaman irin wanda Najeeb din yake bukata da kuma so, “Fara sucking d’insu yayi Sosai 

Baka jin k’aran komai saina nishin Gina domin ba k’aramin dad’in sucking din takeji ba, “lokaci d’aya taji ya tsagaita da sucking d’in, “kallonshi tayi taga bacci ya D’aukeshi, “wani irin tsaki ta buga alaman jin haushi, janye jikinta tayi tare da kwanciya tasa hannunta cikin hq d’inta tana shafawa, wanda take matukar bukata, gashi “Najeeb ya tsokanota ya’ki biya mata bukata, “tsaki ta kuma saki tare da fad’in mai yasa na barshi yasha alcohol da yawa? Is ol my fault. 

Haka taita wasa da hq d’inta tana nishi, tun tanayi kad’an har ta farayi da k’ara Sosai, lokaci d’aya ta saki wani irin ihu alaman tayi realising da kanta, cire hannun tayi akan hq din Tana sauke wani irin numfashi tare da sauke ajiyan zuciya, “hannunta tasa ta rungumo Najeeb tare da manneshi bata dad’e ba bacci ya d’auketa itama. 

Washe gari da safe, tunda asuba da ibtisam ta tashi hannunta yake mata zugi Sosai, “dakyar take d’aga hannun, haka dai ta daure tayi alwala tare dayin sallah, “gaba d’aya ta kasa komawa bacci so take gari ya gama wayewa taje taga Dr dan ya duba Mata hannun, “gashi sai taga kaman lokaci baya gudu, wani irin yanayi ta shiga Mai ban tausayi domin tana jin zugi da zafi har cikin kanta”mugu azzalumi, sai Allah ya sakamin, kuma Wlh saina rama abunda kamin, Dan baka jima banza ciwo ba n…..  “lokaci d’aya tayi shuru dan tunawa da abunda yace mata jiya, “Hmmm ajiyan zuciya ta sauke tare da fad’in ina tunanin ya fara shan wani abu, Inba wani abu yasha ba ai bazai ce zai aureni ba, “murmushi ta saki lokaci d’aya Toh yana tunanin ni ibtisam nice zan bashi hakuri? “lallai gwara ka canza tunani amma zan nuna mishi who I am, “dana aureka gwara na mutu babu aure, tsaki taja, tare da fad’in “Allah na godema daka had’ani da Kabir mutun mai tausayi, tare da sanin darajan mutane ba irin wancan mugun ba, Wanda bai San darajan kowa ba mara mutunci,, za Kaga abunda zan maka wlh…. 

Zarah ce ta Katseta da fad’in lafiya kika tashi sai tsaki kike bankawa, kaman wata tsaka? 

Hararanta tayi tare da fad’in “Zarah dan Allah tashi muje hspt, wlh hannu na kaman zai fita saboda azaba, plz ki taimaka min ki tashi muje, kinga ko d’aga hannun bana iyayi. 

Zarah cikin tausayawa tare Allah sarki sannu Kinji? “Kema kin cika kafiya babu yanda Banyi dake ba akan muje hspt jiya ba, kika k’i, “yanzu sai munje ki Fara kuka in an taba hannun 

Ibtisam tace uhm, nidai ki tashi muje kawai.

Tashi Zarah tayi ta nufi toilet tayi brush ko wanka batayi ba, tasa jallabiya tare da yafa gyalen jallabiyan tace muje. “ibtisam hijab tasa suka fita 

Direct asibitin suka nufa ko Mum bata sani ba, domin bata fito ba, “koda suka isa asibitin bayan driver ya faka motar, fita sukayi suka shiga, inda suka ga Dr aka kira Dr din daya dubata, bai dad’e ba yazo, inda ya fara duba hannun yana tabawa tasa k’ara alaman zafi, “Dr din murmushi yayi tare da fad’in kina da raki Ibtisam, “ibtisam kam haushi ya bata akan Mai zaice tana da raki Bayan ita d’aya tasan irin wahalan da take sha….  Ihu ta kuma saki tare da k’okarin ta kwace hannunta daka ri’kon da yayi ma hannun amma ta kasa, “hawaye ke fita daka idonta, domin azaba, irin wahalan da takeji yau yafi Wanda taji shekaran jiya, “hawaye kawai ke fita daka idonta dan azaba, “Zarah kam gaba d’aya tausayin Itbtisam din take itama lokaci d’aya taji kwalla nason zubar mata, da sauri tasa hannu ta goge tare da fad’in sannu ibtisam

Dr kam Jan hannun yake, ba tare daya saurari ibtisam ba, saida ya gama abunda yake sannan ya saki hannun yana fad’in “sannu ibtisam daurin da aka miki ne ya k’ara gocewa, garin ya akai kika bari ya goge again, sai kin dinga kula Sosai fah, domin in k’ashin bai had’e ba hannun zai tsaya a haka, “ko so kike ki zama mai hannu d’aya? 

Ibtisam dake hawaye ko kallo bai isheta ba, domin azaba, kuma tana ganin yanda yaita Jan hannun nata ba tare dajin tausayin taba. 

Dr yace zaku iya tafiya amma ki dinga kula, “rubuta musu magani yayi, ya basu, “Suka fita inda suka amshi maganin suka bar asibitin, “gida suka nufa inda fuskan ibtisam duk tayi fayau gashi kallo d’aya zaka mata kasan tayi kuka, ga idonta da yayi ja dan azaba. 

Koda suka isa Gida sunga an bud’e gate din tun Kafin su k’arasa Mota ta shiga, suma suna zuwa suka shige, fita sukayi. 

Najeeb ne ya fito daka cikin motar, hannunshi d’auke da wata Leda Fara babba, idonshi ya sauka akan ibtisam ta fuskanta ke d’aure duk tayi fayau 

Kauda kai yayi inda Zarah take fad’in morning bros 

Amsawa yayi tare da fad’in yakike cikin harshen turanci. 

Ibtisam Hararanshi tayi tare da k’okarin yin gaba, da sauri ya matsa inda take tare da shiga gabanta, “Zarah kam gaba tayi tana fatan Allah yasa abunda take Fata ya faru tunda taga Najeeb harya Fara magana da ita, domin abunda ta gani yanzu. 

Najeeb kallon fuskanta yayi lokaci d’aya yace, wa kike harara? “yace am not your mate, kina d’auka na kaman sa’anki right? 

Bata kulashi ba sai hannunta dake cikin hijab da take kokarin matsarwa Dan karya fama mata shi again.

Yace I want you to apologize to me right now. Idonshi na kanta yake fad’a mata haka 

Ibtisam murmushi tayi tare da girgiza kai alaman Kama rainani Wlh 

Jan hannunta yayi lokaci d’aya tasa k’ara tare da fad’in plz Najeeb kayi hakuri ka barni, hannu na yana min ciwo tare da zubar da hawaye. 

Bai saki hannun ba, sai ido daya kura mata, yanda take hawaye tare da bashi hakuri wanda baiyi zato ba, danya Lura she has attitude.

Tace plz Najeeb kayi hakuri dan Allah, wlh daka hspt nake, ance hannun ya k’ara gocewa saboda jefar dani da kayi jiya, yanzu kuma ka ri’ke wajan, plz I Apologize let me go. 

Sakin hannun yayi tare da murmushi yace I accept your apology, but let me tell you one thing. “bana d’aukan raini from anyone, balle keda kike mace wacce ban d’auka komai ba, “and kar kiji jiya nace zan aureki ki Fara acting like big girl…. “murmushi ya saki Wanda yake k’ara mishi kyau, tare da fad’in even as house Girl bazan iya d’aukan kiba, balle as my wife, inna aureki maina aura? Funny ince na auri mace ko me? 

Ibtisam kam hawaye take cikin kunan rai, na farko gashi yana fad’a mata magana babu daman bashi amsa, na biyu ga fama mata hannun da yayi tare da ro’kan Allah kar yasa ya k’ara gocewa, dan tasha azaba, gashi yasa ta bashi hakuri dan dole, Wanda bata taba zata, zata bashi hakuri ba, domin batai mishi komai ba, shine ya Mata abu…. 

Katse mata tunani yayi tare da fad’in, as from today karki k’ara repeating abunda kikayi min idiot. Yana fad’in haka yayi gaba abunsa 

Ibtisam kam shuru tayi cikin mamaki tare da takaicin abunda yayi mata, lokaci d’aya kuma ta saki murmushi alaman yayi wining akanta yasa tayi apologizing d’inshi, a hankali ta furta Wlh saina rama inban rama ba, ba sunana ibtisam ba, zan nuna mishi na isa mace cikakkiya……. 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button