Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
GIDAN ƘWARATA COMPLETE HAUSA NOVEL

GIDAN ƘWARATA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ad

_____

Yana yi yana riƙe da Breast ɗin ta,don irin mazan nan ne masu shegen son nonon mace,musamman irin na Hasilen da suke sheki da laushin gske”. Ai duk axaban da takeji bata ji komai ba,sai da ya fara bugun ta da gotso wanda yaaaata taji kamar ranta zai fice,kuka take tana kirar Inna da Oum Mareeya amna ina bamaijin ta sai Allah,haka bb mai ƙwatan ta a hannun shi sai Allah”.

A haka sai da ya dinga shigarta kusan sau 4 sannan ya nufi Toilet,yana tsaftace kanshi.fitowanshi ke da wuya yana goge sumar kanshi kenan,kira ya shigo masa a waya”. Hannu yasaka ya dauka,wanda nan naji cikin miskilin mgnan sa yake cewa gashinan xuwa”. Ajiye wayan yy yana nufo inda yabar Hasile tana cigb da kukan ta,sunkuyowa yy yana ɗa gota jikin gadon,sannan ya kai bakin shi yana kissing ɗin lips ɗin ta…ki tashi ki gasa jikkn ki”. Ga Magani na ajiy maki a Bedside Drower,bibiyu ko wanne zaki sha,sai ki ci Abinci…..ya karke maganar yana ɗagota hadi da nufar Toilet da ita,oready ya hada mata komai sata yy yana fotowa hadi da shirya kansa”.

Bin baynsa tayi da kallon mugu,allah ya isanta,kuka ta saka mai ban tausayi,a,ranta ta gama kisimawa cewa”a gobe zata bar gidan GIDAN ƘWARATAn nan ta huta,mugaye! Haka tayi ta sambatu ita kaɗai,ahaka ta kammala gasa kanta,tana takawa a hankali ta fito toilet ɗin.koda ta fito bb kowa don ya tafi baya part ɗin…yanda yace tayi konai tayi,duk da ji tayi kamar kar tayi,amna jin zafin da takeyi a ƙasan ta,kuma yace zata dainiji idan tasha hakan yasata Zama tasha don dole”.

Tana kuma jah mawa Aliyou Haidar Allah ya isan ta!


Uwani ina zanje yanxu? Kallon ta Uwani tayi,kamin tace Wancan part ɗin zaki ki cleaning. Da tom tace,cike da gajiyadon aikin gidan abun ka gaji ne,sam baka hutawa,gashi duk ta lura Matan gidan da mazan ƙwarata ne!. A haka ta nufi Part ɗin tana kutsa kanta Cikin hadaɗɗen falon daya sha kayan kyel² da more rayuwa.ba taga kowa falon ba,hakan yasata nufar bedroom da restong room tayi gyaran ta….wanda a en daƙiku ta kammala komai….Privacyn inner room ɗin ta shiga da kayan Cleaning din ta,wanda Da shigarta sam bata lura da Mutum ba,sai motsin ruwa da tajiyio a bayan ta!. Wani kyekykyewan matashin sarauyi ta gani….wanda kaman su da Aliyou Haidar ya ɓaci”. Ihu tasaka tana watsi da kayar Aikin nata,cikin sauri da gudu ta yo waje..tana barin part ɗin”.

A harabar gidan ne ta kuma cin karo da wata ma’akaiciya,nan ta tambayeta ta kammalane? Amma sai tace mata aa”. Faɗa tafara mata,kamin tace”Zata jah mawa kanta kora,hakan yasata saurin jutawa tana sharce kwalla a ranta tana kuka da cewa,Kaddara ya kawota cikin GIDAN ƘWARATA!

A falo ta tsaya don ta kasa shiga ciki,a haka tsawon Minti talatin sai gashi ya fito cikin shigar sa ta suit”. Bakin ta na rawa tace Kayi haƙuri”. Kallon ta yy yana bin ta da kallon sama da ƙasa,na ta tattun ƴan duniya,kamin ya sa hannu yana taban kumatun ta da cewa”Nothing dear”. Yana ficewa daga falon”.

Binsa da kallo tayi,kamin ta fara tunanin waye wannan kuma?

Tabbas dabiar su ɗaya ce da Aliyou Haidar!. Kasa aikin tayi,wanda kamar daga sama taji muryar ta tana cewa”Amm Hafsa Ina Airab? Dago kanta tayi,nan take ta ganeta,Murmushi Surayya tayi,don ta lura batasan waye Airab ɗin ba! Sai tace mata Mai nan part ɗin fa? Ehh yanxu ya fita.ok ta ce tana juyawa da sauri haɗi da bin bayan Airab ɗin.


Hasile wannan kayan fah? Ina zaki je kuma? Uwani ke tambayan ta cike da mmkin hada kayanta da take wuri guda!.

Hmmm uwani Zan koma ruga ne a yau ɗin nan!

Kar dai ku manta free page na gab da ƙarewa,maisom cigaba ta biya kuɗin ta tasha shagalin ta ita kaɗai”. Dob ba’a fara komai ba yanxu labrb take za’a fara kuma!
Vip #500
Normal #200mtn card

Ga masu buƙatan duka littafaina zasu iya samun duka a akan farashin 1k.

BAFULLATANAN RUGA
ƳAR AIKI
ƳAR WAYE
DIJAMA ƳAR FULANI
BINTOTO
ƘWARYAR SAMA
ƳAR MAULA

maman teddy🧸
08081202932
[03/12, 8:23 AM] Abdullahi: Loading

  *✨GIDAN ƘWARATA!✨*

Na Ayshatou mohd
(Maman teddy🧸)

Last free p 19-20


ALHERI WRITERS ASSO📚.

        *A.W.A*

      DEDICATION

Wannan littafin sadaukarwa ne gareki Madama Layla,Son so fi sabilillh!

Ga mai buƙatan cigaban labarin GIDAN ƘWARATA! zaki turo katin MTN VIP GRP #500, idan kuma normal grp ne #200 duka ta wannan number 08081202932. Yowa!.

In the name of Allah🤲🏻

“Yau Kuma Hasile? Meya faru? Ehhh Hasile? Naga baki haɗa kuɗin da zaayi hidimar auren naki ba,dududu nawa kk tara ne mah?. Uwani ke jero maganan,wanda sam Hasile bata dakata ba,sai da Uwani ta tsagaita da maganan nata sannan ne tace”Ehh Uwani Yau nakeson na koma Ruga…wannan ma dana samu Allah ya samasa Albarka na gode!

Nan ta cigaba da haɗa kayan nata,tana kammalawa ta fice daga Ɗakin don tayo Alwala.itakam Uwani baki sake take bin Hasile da Kallo,a ranta tana tunanin Kodai Tayi mata wani Abun ne? Sai kuma taga kullum suna zaman lfy,ta saki da ita sosai”. Nisawa tayi dai² lokacin da Hasilen ta shigo Ɗakin tana kiciniyar saka hijab”. Uhm Hasile idan kin idar da Sallahn inaso zamuyi mgn”. Tom tace da ita tana tada Sallahn”. Uwani kam ta gaxa motswa daga inda take Tsaye,sai da Ta ida ne,sannan ta samu gyefen katifan su ta zauna hadi da dafa Kafaɗan Hasile tana cewa”Hasile kiyi haƙuri ki zauna,inaso idan zaki tafi tun yau mu sanar mawa Hajiya,zuwa gobe sai ki wuce Rugar naku. Kinga hakan zai nuni ga Munji daɗin zaman tare,ba kawai Hajiya taji lbrn kin tafi ba”. Shiru Hasile n tayi a xuciyar ta tana cewa”Wani daɗin Zama? Andai cuceni Allah yy mun sakayya,Allah ya isa na”. Kinyi shiru Hasile? Uwani tayi maganar tana zaman jiran jib na bakin Hasilen”. Uh..uhm tom shikenan uwani,badamuwa Allah ya nuna mana goben lfy”. Ameen uwani tayi maganar tana janyo wani flask da tataho dashi daga Sasan Ammin Aliyou”. Buɗewa tayi nan Naga Lafiyayyayir Jalop rice da yaji Kayan Salad Da kaji yaɓa² a ciki”. Hafsatu xo ga Abinci kici kamin anjima ki koma bakin aikin ki”. Matsawa Hasilen tayi don Dama Tagaxa cin komai tun safe”. Hakan yaasata matsawa kusa da Flask ɗin tana ɗauko plate don ta ɗiba”. Ƙamshun Abincin ne ya daki Hancin ta,wanda yakai mata har ƙwaƙwalwa,nan take kanta ya hau juya mata gab². Cikin sauri ta saki plate ɗin tana Mikewa don barin Ɗakin,ji tayi ƙamshin abincin na shirin Sa numfashin ta ɗaukewa…..ganin ta nufi ƙofa yasaka Uwani saurin cewa”Ina kuma zaki jene? Uhmm Uwani na ƙoshi Allah,Bari naje Wajen Gidan nan nasha iska”. A kofa ta ƙarke mata maganan tana saka kai haɗi da ficewa daga Ɗakin”. Da ido uwani tabita,kana ta ɗau plate ɗin data ajiye gyefen tafara Zubama Kanta”. Tana mmkin chanjin Hasile,a sarari ta furta yarinya ta koma kaman me shafin Aljanu,duk ta ririce,kawai a maidata Ruga,abin da take ci anan ina zata same shi a ruga? Ni a tunanina ma idan ta taho nan,xata ce tabar ruga har Abada,amma gashi a watanni ƙalilan Tana shirin guduwa tabɗijam”. Haka dai Uwani tayi ta surutun ta ita ɗaya”.


Kee Surayyah Ina zaki tafi a haka? Hjy kaka ne mai maganar tana bin surayya da take sanye da Wasu irin English wears masu bayyana surar jiki baki ɗaya.leg jeans ne blue jikin ta,sai Riga Mai kama da t.shirt an basa Adon Zanen blue,ɗaura kallabi tayi ɗan siririn mayafi,wanda hannun ta ɗauke da ƴar ficiciyar handbag mai masifar kyau,ƙafarta kam sanye cikin Wasu irin Ɗuma² n combus…daka ganta kaga irin Yaran nan ne da’ake kira da manyan yara,ko ajebourters”. Juyowa tayi tana kallon Kaka Kamin tace”ohh wannan wanj irin tmbyane haka kuma? Nan nazo ɗazu ina tambayar ki Inda Airab yake,amma ki kayi mun banxa wai kina lazimi,amma,yanxu da yake gulma ne kin iya mgn”. Lahhh Haillah haillah…yao ni duniya takawoni? Surayya ni nake gulma….shaƙiyiyar yarinya…nan Hjy.Kaka ta hau sababi yayin da Surry tasaka kanta tana ficewa daga falon hajiya kaka”. Sukam su Sajeeda da Zaitun dariya suke mawa Hjy.Kaka don Ita irin tsofaffun nan ne fitinannu ga sa ido”.

Ad

_____

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button