Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
GIDAN ƘWARATA COMPLETE HAUSA NOVEL

GIDAN ƘWARATA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ad

_____

Ku rufemun baki dukan ku,wannan ai shashanci ne,Tom ban yarda ba sam…Hjy kaka ne mai wannan maganar cike da masifa,wanda jin furucin ta nan take wani sanyi ya xiyarci zuciyoyin mutane da dama,ciki kam harda Aliyou Haidar,wanda baisan dalilin dayaa sa yaji daɗin Maganan Hjy kakan ba”. Tom ban yarda ba,shashanci kaawai,annan ƙasƙantacciyar yarinyar ne er aikin mu,xakace kana so? Haba Airab?. Hawaye ne yafara bin kuncin Hasile jiri na ɗibarta. Hjy….da katar dashi tayi daga maganar,kamin tace”Tom a yau zata bar gidan nan,bata ƙara xama gidan nan….ai ni a ƙaidan gidan nan ba’a auro bare sai ɗan gida”. Kan ta ƙarke maganar ne Hasile ta fice da sauri daga falon ta tafe tana xbar da hawaye mai ɗaci da baƙin ciki,meyasa Airab zaka mun haka? Nifah ba abokiyar Aura tayyar ka bace,kafini komai kaman yanda kakan ku ta faɗi……Wayyoo ni Hasile tana tafe tana sambatu kaman Xararriya”. Ji tayi ta bugi wata mata,wanda yasata saurin ɗagowa tana buɗe idon ta haɗi da ƙara ware su kan Kyakykyawar fuskar Ahlan da saukarta ƙasan kenan! Sanye take cikin Jallabiya me kyan gske da ka ganta kaga Cikakkiyar balarabiya da ta ansa sunan ta”. Girgixa kanta tayi tana gyara Gashin kanta da ya rufo mata saman goshin ta,Yi Haƙuri Don Allah…….. Hasilen tayi magana tana saurin raɓata ta wuce,sam bata ji me tace ba,don ba Hausa takeji ba ita,batayi Rayuwa cikin Hausawa ba,kuma idan ta shigo gidan ɗan larabawa Yaran su suke na iyaye da kakannni”. Gyara mayafin kanta tayi,tana kutsa kanta cikin falon Hajiya kaka”.

Itakam Hasile da shugarta part nasu ta kinkime kayan ta da ta kullesu a zanen ta,da ƴan chanjin kuɗaɗen ta,ta fakaici idon mutane ta fice daga part ɗin….nufar gate din estate din tayi,nan security suka fara tmbyar ta lfy…amma bata basu amsa ba ta fice daga gidan da sauri!

Tofah Anan ne free page na wannan littafin yaƙare,ga mai bukatan cigaban lbrn zai turo katin .TN naki ta wannan number 08081202932
Idan Vip grp kkso xaki biya #500
Normal grp kuma #200

Don Allah kiyimun share xuwa wasu grps naki…….

Mmn teddy🧸

Ad

_____

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button