GIDAN ƘWARATA COMPLETE HAUSA NOVEL

GIDAN ƘWARATA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ɓangare guda kuma Sumayya na hango tayi goho ta dafa Jikin gado,itama ana buga mata gotso tana ihu….kai Abun bb Armashi”.

Tom jama’a free page na gabda Karewa fah…don haka hajiya ta maza ki kokarta wajen biyar wannan buk kar abaki lbr”. Gamai bukatar normal grp is #200 MTN CARD. VIP grp #500 duka ta wannan number 08081202932. Plz matan Aure zallah,ban yarda budurwa ta karantamun lbr ba.

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Koda Aliyuou Ya koma part din sa,inerroom ɗin shi ya shiga ranshi a ɓace,maganganun Hjy kaka sune suke masa yawo a kwakwalwa”. Bazan daina Son Ta ba! Da soyayyar hafsa Zan koma ga mahalicci na! Shiru yy yana kallon Magungunan da Hjy Kaka ta bashi kan yafara tuno da Wasu abubuwan da suka faru a shekaru Goma Sha shida baya”.

Ba likitocin dake kanta ba,harta nurses Zubar da hawaye sukeyi akan wannan baiwar Allah…yarinya ce ɗanya sharaf wanda a shekaru bata haura 16 ba a duniya,da’ala Karɓar haihuwarta ne zasuyi amma Lokaci baiyi ba”. Bakin ta da maganar ta bb abunda take ambato sai sunan Allah,wanda a halin Onconsious take,amma Karatun Suratul Maryam ne Ali-imran ke fita daga bakin ta”. Tare suka shigo ɗakin da Inna da itama Zubar da ƙwallah takeyi,juyowa tayi tana cewa”Aliyou Ga Hafsa,kayi mata Addu’a kaga halin da take ciki”. Allah sarki Wani irin Kuka yakeyi yana cira,kunsan dai ace maku cikakken nmiji kaman Aloliyou yana zubar da kwallah tabbas Baƙaramin Abu bane”. Muryar ta yaji ta dawo dashi daga hayyacin shi da natsuwar sa”. Aliyou Haidar”. Cikin muryar gazawa da karaya da komai na Rayuwa ta ambaci sunan Sa”. Wanda yasa Kowa hankalin sa ya dawo kan na Hafsa”. Cikin sauri ya matsa gareta,wanda nan take ta kafe sa da ido,kwallah na bin kuncinta,shima hakan ne,Hafsa na kece haka? Murmushi tayi kamin tace Aliyou ga Amanar ɗan da zan haifa nan,ko ƴar da zan haifa,don Allah ka kulamin da ita,bata da gata sai na Allah sai naka….ka ɗau duk abin da yafaru tsakani na dakai a matsayin Haka Allah ya hukunta,bazamu rayuwa tare ba”. Amma zan tafi zan bar maka Ita amana,ka raineta tamkar ɗiyar ka,ka tarbiyarta munnnnnnn….nan take bakin ta ya ƙame daga wannan kalami,nan ta hau fixga tana jan Kalmar shahada…wanda tuni jikin ta ya saki idon ta suka kefe suna kallon sama………allahu akbar,Nan take Aliyou yy baya…yana jin mgnan mitane sama² doctors ɗin ba cewa”Kamam ta cika”. Muyi saurin ceto rayiwar ɗan dake cikin ta”. Tun daga nan yaji ɗiffff…….

Nisawa yy yana sharce kwallahn dake Shirin sakko masa,A hankali ya mike yana nufo falon sa,hadi da tmbyar xuciyar sa inda Zai nemo wannan Amanar da Marigayiya Hafsa ta bashi ina take ne???…………

Tom pah??? Ku muje xuwa mutanena????????????????????????

Labarin GIDAN ƘWARATA! na kuɗine akan farashin sassauƙa
Normal payment #200
VIP payment #500
Duka MTN CARD zaku tura ta wannan number 08081202932

Plz hjy Idan kinsan baxako biya wannan lbrn dai² kudin shiba,karki biyoni da wata mgn don Allah,ko maganar ragi,haka yake….Ƴamma ta banyarda a karanta mun lbr ba,na matan Aure ne zallah????.

Maman teddy????
[03/12, 8:23 AM] Abdullahi: Laoding

  *✨GIDAN ƘWARATA!✨*

Free page 7-8
Na Mmn teddy????

     _*DEDICATION*_

Wannan littafin tun daga farkon shi har ƙarshe sadaukarwa ce gareki Madam Layla,Matar manya Allah ya kareki daga duk kan wani sharri,alherin Allah ya cimmaki ta wajena.

Bamu damu da Mahassada ba! Bamu da magulmata ba,bamu da Ƴan hassada ba!????????
Kuna tayi ina jin daɗi????????
Mahassada na!
Inbaku ni fah banjin daɗi….!!Mahassada na????????
Ku ne kuke daɗa mun ƙaimi,mahassada na!????????.
Hajiya ta banason Wasu ƙananun mgn plz beb”. Idan kin san zaki karanta mun lbr don kibiyoni da wasu shirmen mganan ki ne,tom kar ki soma”. Domin ko Idan kk biyoni da kananun mgn zan kyeta maki rigar mutuncin ki! Zan ci mutunci Allah…..

       *Gargaɗi*

Ban yarda wata ko wani suyi amfani wajen juyamun Fasahar rabutu da wayo ba,yin hakan kuskure ne Babba,don haka plz a kiyaye”.

   *GIDAN ƘWARATA!*
  Labarin da Mmn teddy take tafe maku dashi kawai don faranta ran masoyanta!. Plz wannan labarin bana ƴan matane ba....Matan Aure Zallah plz.....Labarin daban yake da yazo maku da sabon ɗanɗano fiye da Zaƙin????????. Ku nuna mun soyayya ni kumq na jajirce hurunn sambado maku wannan buk nawa....Ƴar maula fans mmn teddy tana gdy,naga har Link wasu daga masoyana suka buɗe nasu zallah. Allah yabar ƙauna.
     *GIDAN ƘWARATA*

COMING SOON INSHAALAH


ALHERI WRITER’S ASSO.????????️

        *A.W.A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
https://chat.what.com/JcwN25cbC4PB0DUkvu7TtY

Ƙungiyar ɗaya tamkar da dubu,alheri gidan Karamci da Sanin Ya kamata,masu faɗakarwa tare da nishaɗantarwa,Alheri sai Ɗan Alheri...????️


Bismillah”

” sai Jiyo ƙamshin wani daddaɗan turare da tayi ya Mamaye falon baki ɗaya”. A hankali Kunsan dai Salɓi ta Fulani ta fara ɗago da Dara daran Idanun ta,tana kara fito dasu waje don son ganin daga inda wannan ƙamshi yake tunkaro ta”.

Ƙurr tayi ma Aliyou Haidar da idonun ta,hadi da sakin baki,daka ganta kasan Da rashin wayewa nan wurin”. Keehh Hasile me kk nan wurin? Muryan Uwani ya katseta da take fitowa daga kitchen tana nufo Falon,wato inda Hasile kye a tsaye tana bin Aloyou da Kallo”. Jin maganar Uwani yasaka ta gigif juyowa tana inda Inda da Ina guga ne Uwani”.

Sai a sannan ne jin Yanayin hausan tada baya fita yasa shi ɗago kai ya yi mata kallo Ɗaya haɗi da binsu duka da kallon gayinan dai ya kauda kanshi,don hankalin shi baki ɗaya na akan wayar hannun shi”.

Duƙawa Har ƙasa Uwani tayi jiki da baki na Rawa take gaisar dashi hadi da masa barka da Safiya”. Wanda Ba yabo babu fallasa ya amsa mata,still dai bai ɗagoba”.
Ganin Haka yasa Hasile itama sunkuyawa tana fadin Barka da Safe Yallaɓai”. A wannan karon ita bai bata amsa ba,don surutun ya ishe shi hakannan”. Uhhhmm sai da ya dauki mintoci biyu ne sannan ya ɗaga masu hannu na ya isa Din nan da Allah”.

Ji yanda yakeyi kaman wani basarake? Tab Lallai ƴan binni badai Iya Wulaƙanci ba’. Hasile tayi maganar tana Sunkuyar da kanta ƙasa,hadi da yin maganar a karkashin zuciyarta. Tom Hasile ki dakata idan Alhji yakammala Karin kumallon shi ki gyara komai,kin san dai aikin ki basao na Ƙara fadi maki ba?”.
Ehh Na sani”. Tom tace da ita sannan ta miƙe tana nufar Part ɗin su tabar Hasile tana kwankwaɗan Baƙin miskilancin Aliyou Haidar,don yamaida ta kamar wata Dotse baisan da Dasuwar ta wurin ba”.

Huuuuu Eyyyy huuuuu Taji wata irin siririyar voice ya kaɗare falon,Wanda yasaka Hasile saurin dago kai tana sakin Baki gami da bin Watannan kyakykywar Beb ɗin da kallo,wanda a shekaru takai 25 a duniya”. Da ganin ta kaga Aji da wayewa,domun ko Duk Gidadanji irin na Hasile sai da Tace Lahhh An binni”. Tun ihin da tsayuwar da Zaituna takeyi bai Dago kai ya kalleta ba har ta ƙarako inda yake,bai bi takanta ba,maganar hasile ne yasa shi jin wani Dariya ya zo masa,nan ya ɗaga kai yana bin yarinyar da kallo,kan ya girgixa kai kurum yana cewa kodaga wani ƙauyen fulanin take oho”. Murmushi kurum yy yana mikewa yabar Zaitun da take Ware da Hannu a dole yy hugging nata”.

Amma sai ya rabata yana jutawa don nufar dinning”. Danna wani abu tayi a karkashin maƙoshin ta,da ƙyar ta iya kakaro murmushi dole,kana ta nufeshi haɗi da Hugging din Haidar ta baya,a hankali cike da muryar kissa take ce masa”Haba My Hayatee,tun jiya fah na dawo kasar nigeria,amma sam baka neme ni ba”. Wannan wani irin miji ne wanda baya neman matan sa,kama matan ne kaɗai takeson shi?.. Kas…Keehh Zaitun Cika ni Ibeg”. Are you mad? Ni kk Fadi mawa wannan maganar,waye mijin naki? Will You go awey frm dis place??. Yy maganar yana fixgarta hadi da hankadata da jikin sa,ya wani gintse fuska tamkar ma ada Yafi sassauci”.

Itakam Hasile da tasaki baki tana ganin bariki, tayi nisa da fadawa duniyar tunani,batasan lokacin da tayi gigif tana mikewa tsayeba ganin ya angaza Zaitun”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Leave a Reply

Back to top button