HABIBI DA’IMAN 161-180

*page 161-165*
*A*llah sarki sai yau su Rafeeq suka samu damar kiran mutanen gida, Ihsan kuwa harda kukan shagwab’a ta kamayi mashi, duk sai Rafeeq yaji kamar ya gudo yazo inda take Zaune yake saman gado in banda kallon Khadijah ba Abinda yake, a yayin da’ita kuma take had’a kayan su saboda yau aka sallame su Jitayi alamun kamar ana Kallonta, yasa ta d’ago, yanda taga Jiddan ya tsure ta da kallo Abin har mamaki ya bata A hankali ta taka har inda yake tare da zama kusa dashi tace
“yayana wani Abu kakeso?” D’aga mata kai yayi alamar eh, tace “toh mekake so? Jawota yayi jikinshi da hannunshi mai lafiya duk da gudan ma yanzu da D’an sauki yace
“Ke nake so Khadijah” daga haka bai bari ta k’ara magana ba ya had’e bakinsu wuri guda yana tsotsa kamar zai cinyeta don wani salo dayakema harshensu sun d’auki lokaci mai tsawo suna faranta ran juna ta hanyar tsotsan bakunansu, dakyar ya iya zare harshenshi daga nata bawai dan yagaji ba
Bai aje bakinshi ko inaba sai saman kirjinta yana tsotsan kan nipple d’inta tare da kai hannunshi bayanta ya b’alle bra d’inta, da sauri tace
“Pls yayana ka bari muje gida asibiti fa muke” girgiza mata kai yayi yace “no…. Wayar shi ta dauki ringing yana dubawa yaga Rafeeq ne, dauka yayi tare da cewa “yan ruwa sai yau ake jinku”
“Ashe baka mutu ba? Da nace da na dawo zanyi celebration idan ka mutu” Jiddan yace “ai mutuwa saidai kai da kake cikin ruwa” duk wannan hirar da suke Jiddan na makale da Khadijah yana shinshinarta ita kuwa sai hanashi take don kada Rafeeq yagane halin dasuke ciki
Bayan ya gama gaisawa da Rafeeq shima Mujaheed ya amsa yayi mashi ya jiki sukayi sallama ya aje wayar
Yana aje wayar ya cigaba daga inda ya tsaya,bilhakki yake sucking breast d’inta kamar Yaron da yayini baisha ba yayin da d’ayan hannunshi ke murza d’ayan breast d’in nata
Kamar a mafarki yaji wayarshi na ringing, sakin kan nonon yayi tare da jan wani dogon tsoki yana dubawa yaga waye wanda yakatse mashi jin Nice,
Ganin general ne ke kiranshi yasa ya kyaleta, ya d’auki wayar ita kuma Khadijah tamaida bra d’inta ta kumaja zip d’in rigarta, ta kalleshi tana mashi dariya
A bangaren wayar da sukayi general ya tabbatar ma Jiddan antsinci gawar Laila a wani kango dake bayan gari, yakuma shaida mashi yanzu haka an ajeta gawarta a mature har agama bincike kanta, kasancewar tunda abin yafaru aka yad’a hutunanta as wanted
Lokacin da ya gama wayar harta gama had’a kayan nasu
Zaune suke a back seat yayin da wani soldier ke driving d’insu
Fuskar jiddan d’aure take shi ala dole fushi yake da Khadijah, domin danmi zata tashi lokacin dayake amsa waya, kuma har tana mashi dariya
Ita kuwa mentr. pain ke damunta, tana kuma lura da Jiddan yadda yake wani bata fuska, amma ta shareshi bata tankamashi ba
Koda suka isa gida ba Wanda yace ma kowa komai har sukayi wanka, Khadijah ta dafa masu indomie with scramble egg suka zauna sukaci tare amma ba mai magana
Ganin kamar idan ya share ta shi zaici gaba da cutuwa gashi yana bukatar mace sosai yasa ya riko hannunta lokacin harta tashi
Tana jin ya rik’o hannunta idonta ya cika da kwalla saboda tasan hak’uri zai bata, ita kuma tausayi yake bata don ta gane a buk’ace yake
Saida tayi k’ok’arin maida kwallar sannan ta juya ta kalleshi, zaunar da’ita yayi saman cinyarshi yace “andeejana me kike ma fushi” hawayen da bataso su zubo, sune suka shiga zubowa, tana cewa “ba kaine kake fushi dani ba don na hanaka bayan kasan a asibiti muke..” Toh sorry ai kece kika yi Mani dariya amma gaya Mani menene kikace kin hanani asibiti?
Boye fuskarta ta shigayi a kirjinshi, hakan yasa kasala ta saukar mashi, nan take numfashin shi ya canza
Dago da fuskarta yayi ya fara lashe hawayen dake kan fuskarta, ganin zai fita hayyacinshi baisan lokacin da ya d’auketa yai saman gado da’ita ba
Itama a bangarenta duk jikinta ya mutu shiyasa ta biye mashi suka Lula duniyar romance kamar zasu cinye junansu
Gaba d’aya Jiddan ya fita cikin natsuwarshi don har kyarma yakeyi shiyasa ya shiga rabata da kayanta, saida yazo cire pant dinta tukunna yaga jini sosai
Wani irin bak’in ciki tare da jin haushin Khadijah ne suka mamaye zuciyarshi, da sauri ya hankad’e ta gefe tare da tashi ya fita
Mamakine ya kama khadijah duk da tanajin tsoron Abinda yayi niyar yi mata amma bataji dad’in yadda yayi mata ba, tashi tazoyi sai a lokacin lura da jinin dake jikinta nan ta gane Abinda yasa Jiddan yayi mata haka
Tashi tayi ta shiga toilet tare da gyara jikinta sannan tafita zuwa palour
Zaune yake saman cushion ya tasa lemon tsami gaba yana sha tunani yake wannan wane irin rashin imani ne na khadijah tana sane amma ta barshi yayi nisa haka, tabbas da likitoci basu tabbatar mashi data manta SS ba da yace shine a ranta, yana cikin tunanin sai ga Khadijah tazo tazauna kusa dashi tare da dafa kafad’ar shi tace
“Yayana menene na fushi tunda bani na kirashi ba” fizge kafadar shi yayi tare da tashi yace “dole kice haka mana tunda nake ban taba ganin rashin tausayi irin naki ba ko don kinga ina son ki, gaba d’aya baki La’akari da yadda nake bukatar ki, shiyasa kika bari sai da nayi nisa sannan na gani, ke bazaki iya gaya Mani ba kin cuceni” nan ya shiga wurgi da kaya da hannunshi mai lafiya yana masifa, ita kuma k’ok’arin yi mashi magana take amma Abin ya gagara
Sanadin glass daya fasa hanun shi ya yanke da sauri Khadijah ta rike hannun amma sai ya fizge bata hak’ura ba tak’ara shima ya fizge sai da sukai haka sau ukku, wata dubara ta fado mata
Dama gashin kanta baje yake bata daure shi ba, kawai sai ta rungume shi sosai, kokarin cireta yake daga jikinshi ta fashe mashi da kuka
Jiyayi jikin shi ya mutu sai ya saki ajiyar zuciya tare da kankameta, ko me ya tuna kuma sai ya janye jikinshi
Janshi tayi zuwa d’aki ta dauko first aid box tayi mashi dressing d’in wurin da yaji ciwon, duk ba mai magana a cikinsu, bayan tagama ta fita zuwa gyara inda ya b’ata
Yana nan zaune har ta gama sai gata ta dawo da fresh milk mai sanyi cikin cup ta shiga bashi
Ba musu ya dinga sha a hankali tare da kwantar da kanshi bisa jikinta
Yana gama sha ta aje cup d’in bata bari ya tashi ba ta dinga shafa mashi kai sannan tafara cewa
“Yayana wallahi ban San lokacin da abin nan yazo ba, idan ka lura ai bada yawa bane pls kada ka zargeni wa….” Bata ida ba kuka ya kufce mata
Tausayinta ne ya kama shi, k’ara rungumeta yayi yana lallashinta har ya samu ta saki jikinta sannan yashiga yi mata cakulkuli tana dariya
Da kulawa ya kalleta yace”andeejah na yanzu sai nan da kwana shida ko? Tace “kada ka damu kamar gobene” yace “toh me deeje ta tanadar Mani?
Zumburo baki ta shiga yi tace wlh ni ba deeje bace daga haka suka koma wasa
Washe gari Jiddan yashirya zuwa wurin aiki tunda yana motsa hannun nashi saidai ba sosai ba
A wurin aikin ne general ke sanar dashi haryanzu basu gano iyayen Laila ba ko wani wanda zaice yasanta
Ajiyar zuciya Jiddan ya sauke sannan general ya k’ara da cewa “kana iya zuwa kaga gawar kafin a rufeta”
Girgiza kai jiddan yayi yace “no ba sai na ganta ba tunda ta mutu Allah ya jikanta” murmushi general yayi yana kallon Jiddan
Ganin kallon da yake mashi ne yasa yace “ai musulma ce ‘yar uwata shiyasa hakk’ i nane inyi mata addu,a” daganan kuma suka shiga wata maganar da tashafi aikinsu
Bayan yadawo gida yake sanar da khadijah Abinda ya faru da laila, don bai sanar da’ita tun lokacin da aka gaya mashi ba, itama dai Allah ya ji kanta kawai tace
Yau ne khadijah ke cika kwanakinta, Jiddan kuwa komai ya warke ba inda bai motsawa a jikinshi, shiyasa Khadijah ta gyara kanta sosai don tasan Jiddan yau bazai d’aga mata k’afa ba
Shigowa yayi yana waya dai-dai lokacin khadijah ta sallame sallah, yana gamawa ya matso kusa da’ita tare da daga mata gira d’aya yace “me kika dafa? Tace “fatan dankaline da pepper chicken da zobo” yace” good yayi su Rafeeq zasu dawo yau” tace
“basai sunyi 3 weeks ba? “Ba lalle bane idan sungama da wuri zasu iya dawowa idan ta kama kuma suna iya fin 3 weeks” daga kai tayi tace “Allah ya kawo su lafiya” Har yaje bakin k’ofa sai kuma ya juyo yace
“pls my khady komai yaji dai-dai don akwai hawa da anjima, don kinsa yau Allah kad’ai zai kwaceki hannuna”
Tare da wani yin killer smile sannan yafita, Itakuwa take tashiga zullumi dan tasan yau sai abinda Allah yayi da’ita don ganin jarabarshi take k’iri-k’iri a kwayar idonshi
*_Mrs Abdul Sule_*
[1/17, 10:49 AM] Halima Mk: ????????????????????????
*HABIBI DA’IMAN*
*WRITTEN BY*
*HALIMA MK*
DEDICATED TO SA’ADATU ALIYU KABUGA
*page 166-170*
*T*ana nan zaune tana zullummi ya zasu kwashe da J anjima don bak’aramin tsoron abin take jiba, jin ringing d’in wayarta ne yasa ta tashi ta d’auko ta bisa dressing mirrow,ganin Iman ce ke kiranta yasa ta d’an ji natsuwa k’adan d’auka tayi tare da yin sallama, daga d’ayan b’angaren Iman ta amsa tace
“sannu amaryar Jiddan kwana da yawa ya me jiki?” “uhm mai jiki da sauki…”
“Toh ya na jiki wani kala kodai Jiddan yabige aiki?”
“Uhm zai dai bige yau d’innan, ni duk ya Sani cikin zullumi don banga alamar zai barni ba gashi ni ina tsoron wahalar da akace mata nasha a daren farkonsu” murmushi iman tayi don ita tasan dawon garin don Khadijah ba budurwa bace hakan yasa tace
“ke suma fa suna shan wahala saboda idan namiji yayi sex na farko a rayuwarshi zakiga har ciwo suke, wannan yana daga cikin alamar Namiji virgin wanda baitab’a kusantar zina ba, ke kuma da kin zauna cikin ruwan zafi shikenan”
Ajiyar zuciya tayi tace “yanzu Iman ba Abinda zanyi in samu sauki?”
“Abu d’aya ne kawai shine ki bashi had’in kai yadda ya dace, kuma ai nasan kinashan wannan kayayakin da Mama taba” eh kawai Khadijah tace sannan Iman ta cigaba da bata shawarwari sannan sukayi sallama
Shikuwa Jiddan koda yafita sai yayi ta tunanin alk’awarin da ya d’auka nacewa bazai tab’a kusantar Khadijah ba sai lokacin da ta tuna komai, toh amma ya zaiyi yana buk’atar ta sosai kuma zaiso ace yayi spending irin wannan moment d’in da’ita batare data tuna kowa ba
Bugu da k’ari da yardarta zaiyi komai, da wannan tunanin yatafi
La’asar nayi bayan yayi sallah suka tafi d’auko su Rafeeq tare da sauran soldiers, bayan sun kammala da general akan abin da ya kaisu sannan suka wuce gidan Jiddan
Wurin k’arfe biyar suka isa lokacin Khadijah tasha kayan mata har ta gaji, wanka tayi tasa wata purple d’in doguwar Riga batayi kwalliya ba sai ta yane kanta da black d’in veil dukda haka saida tayi kyau sosai
Saida tagama shirya masu abincin sai gasu sun shigo, bayan sun gaisa ne suka zauna tare da fara cin abincin, shidai Rafeeq ganin Khadijah duk yasa tunanin Ihsan ya dameshi
D’aki Khadijah ta tafi don ta basu wuri, ai kuwa kamar jira Jiddan yake ya bita, ji tayi an rungumeta ta baya
Murmushi tayi tace “ka k’oshi ne?” Yace “a,a ke nazo gani” daga haka ya fara k’ok’arin kwance veil d’in datayi rolling dashi
“pls yayana mu tapi munbar bak’i fa” kyaleta yayi suka tafi yana cewa a ranshi ai dai anjima za’ayi ta tak’are
Ana kiran sallar magrib suka ta shi suka nufi masallaci, saida sukayi sallar isha’i sannan su Rafeeq suka wuce barrack shima Jiddan yakama hanyar gida
Akan hanya ya tsaya ya sai masu roasted chicken and fish sannan ya wuce, harya kusa isa gida yaga wasu rose flowers masu kyau
Tsayawa yayi ya sayi wata red daga ciki don tafi d’aukar mashi hankali sannan ya k’arasa gida
Zaune take bakin mirror ta shirya kanta cikin wata black din riga mara hannu tsawon ta da kadan ya wuce kugunta
Takalmin soso mai tudu red ta saka shiyasa ta shafa red din lipstic, gashinta ta tattara gaba daya ta maido shi saman kafad’arta tadama sannan ta tuke shi ba tare da ta kai k’arshe ba tabarshi, sai ga bazar gashin har saman kirjinta
Gaskiya Khadijah tayi kyau kamar ka sace ta ka gudu dukda batayi make up ba, ga fatar jikinta har wani sheki takeyi
Jin k’arar motar Jiddan ne yasa ta tashi tare da feshe jikinta da turare sannan ta fita zuwa palour
Jiddan na shigowa ya aje kayan hannunshi saiga Khadijah ta rugo da gudu ta rungumeshi,
K’ara matseta yayi jikin shi sannan yad’ago da kanta yace “baby mun dad’e ko? Wallahi su Rafeeq ne suka tsaida ni” shafa fuskarshi tayi tace “tunda Allah ya maido Mani kai lafiya ai shikenan”
Jan hannunta yayi tare da zaunar da’ita saman cushion, sannan ya fiddo Rose din da ya siyo ya bata tare da durk’usawa a gabanta
Da kyau ta kalleshi sannan tace “thank you my habibi Allah ya barmu tare yanzu ka tashi muci abinci kayi wanka…
“Sai kuma me? Sadda kanta k’asa tayi tana jin kunya
Tashi tayi batace komai ba ta d’auki ledar da ya shigo da’ita tanufi kitchen
Yana nan tsaye ta gama had’a abincin saman center carpet din dake palourn, indomie ce sai kifi da kazar da ya shigo da su da ruwa mai sanyi
Sai lokacin ta kalleshi tace “muje kayi wanka muci abincin” ba musu ya bita saida takai shi har toilet sannan tasamu yabarta ta fito
Fiddo mashi kayan da zai sa tayi sanan ta zauna jiranshi, baifi 5 minutes ba sai gashi ya fito yace ta tayi alwalla suyi sallah sadda kanta tayi sannan take f’adin mashi tana da alwalla
Sallah sukayi raka’a biyu sannan Jiddan ya dafa kanta tare da karanta addu’ o’i tukun ya ja hannunta suka tafi wurin cin abincin
Cikin natsuwa yake bata abincin batare da kowa yayi magana ba har suka gama amma basu cinye kazar ba
Ido kawai ya zuba mata kamar zai cinyeta duk sai taji ta kasa had’a ido dashi, Rose din dazu ya dauki tare da cinko flower d’aya ya saka mata a gashinta
Ganin yadda tayi kyau sai ya Ciro phone d’inshi yayi snapping d’inta sannan yajata zuwa bedroom d’insu
Zaunar da ita yayi saman gado, ya cire flower da yasa mata, a hankali ya dinga goga mata ita a fuska har ga wuyanta
Jitayi gaba d’aya tsikar jikinta ta tashi bata iya jure abinda yake mata kawai sai ta tura kanta cikin jikinshi
Tallafo fuskarta yayi tare da kwantar da’ita ya fara cire mata yan kunne don shi so yake yabi komai a hankali don ya lura tsoro takeji
Kissing d’inta ya shigayi duk inda ya samu but a hankali yakeyi, harshen shi ya saka cikin kunnenta da sauri ta mak’alk’aleshi tare da rufe idanunta
A hankali kamar mai rad’a yace “menene? Ba ta iya cewa komai ba sai jikinshi da tak’ara shigewa, d’an karamin murmushi yayi don ya gane itama ta fara sakin layi saboda so yake taji dad’in abin
D’an girgizata yayi yace tabud’e idonta, ba musu ta bud’e nan take sha’awar shi ta k’ aru saboda yadda kwayar idonta tayi
Romancing d’inta ya cigaba yana cewa “Khadijah I don’t know how much I luv u, l’m always want be with u loving u is like breathing….I just can’t stop because it’s running through my veins..that feeling can’t express and thoughts can never imagine..pls…pls andejana karki barni no matter how situation is I’ll be… Gani tayi kamar yana Neman zauce mata shiyasa ta hade bakinsu kamar yadda taga yana mata
Rud’ewa ya k’arayi, jikinshi duk ya d’auki kyarma ya manta da yace a hankali zaiyi
Gani nayi Jiddan na Neman hanya shiyasa na fito da kayan rubutu na amma sai na tsaya a bakin k’ofa nace “oh ni mk bari in tsugunna kada in gaji da tsayuwa, ina nan tsaye saiji nayi Jiddan na addu’ar saduwa da iyali, take nace tabbbb anzo wurin
Bayan karma mitina goma naji yana cewa
“Khadijah na baki gidan nan, zan siyo maki mota mai k’afa goma, anything kikeso I’ll do it for u, Khadijah me kike so? In goyaki?…
Ji nayi surutun nashi yayi yawa amma naki tafiya saboda ina son ganin yadda zasu k’are yasa nak’ara mak’ale kunne na ga k’ofa
Da misalin 2:17am na leka d’akin sai naga Jiddan zaune bisa gado yana tunanin yanzu haka SS yaji koma ya fishi ji tunda shi ya kawar da budurcin Khadijah ji yayi wani irin masifafen kishi ya taso mashi, har baisan lokacin da yake zubda hawaye ba, tunawa yayi da SS kusan shekara d’aya kenan da rasuwarshi yasa yayi mashi addu’a amma badan yadaina jin wani pain a cikin zuciyarshi ba
Addu’a ya shigayi cikin ranshi har ya samu ya daidaita natsuwar shi, sannan Brain dinshi ta shiga tariyo mashi abin da yaji game da Khadijah kamar bata taba aure ba
Godiya ya shigayi ma Allah da ya azurta shi da mata mai ni,ima kamar khadija..
Fitowarta ne daga toilet ya katse mashi tunaninshi
A hankali ta tako zuwa inda yake tace tana jin yunwa, sauran kazar da suka rage ya dauko mata da freshmilk tashiga ci don ji take cikinta ba komai
Shidai Jiddan kallon ta kawai yake saidai a hankali yakejin sanyin masassara na rufe shi hakan yasa ya kwanta tare da lullubewa, ita kuwa Khadijah bata kawo komai a ranta ba, har tazo kwanciya sai lokacin ta t’aba jikinshi taji zafi sosai
Tunawa tayi da abinda Iman tagaya mata, murmushi tayi taje ta d’auko mashi panadol yasha sannan bacci ya kwashe shi, itama bata Dad’e ba yayi awan gaba da ita
*page 171-175*
*D*a asuba da k’yar suka tashi sukayi sallah saboda baccin dake idon su shiyasa suka makara ga jikin Jiddan har yanzu da zazzabi
Saida Khadijah ta bashi tea yasha tare da pain relief sannan suka koma bacci cike da kaunar juna
Wajen k’arfe 08:00am Jiddan ya fara bude ido bai sauke su ko ina ba sai kan fuskar Khadijah da ke rungume a jikinshi
Tsintar kanshi yayi da shafa kumatunta hakan yasa ta tashi itama tana kallon shi sannan tace
“Ina kwana? “Lpy lau na tada ki ko? D’an k’aramin murmushi tayi tare da D’ora hannunta saman wuyan shi tace “ya jiki? “Da sauki ya naki jikin? Cewar jiddan, sadda kanta k’asa tayi alamar kunya takeji
D’ago da habarta yayi yana kallon cikin idonta yace “na d’auka na cire wannan kunyar jiya da daddare toh amma naga akwai saura bari na ida cireta yanzu” Gani tayi ya fara yamutsa gashin kanta yana Neman hade bakinsu da sauri tace
“a’a wallahi ta fita babu saura”
Dariya ma ta bashi yadda tayi wuki-wuki da idanu, dama gwada ta yayi don yaga kunyar tayi yawa, sai da ya kalli cikin idanun ta sannan yace “da gaske ta fita? Daga mashi kai tayi yace” uhm toh ce wani Abu da zai gwada Mani hakan”
Ita tarasa mai yasa Jiddan keyi mata haka, daurewa tayi tace “wai ..toh..ni meyasa banji… Uhm…banji zafin da..ake cewa ba? Hancinta ya ja yace “Toh ai saboda nine don haka daga yau ina son ki cire kunya da tsoro tsakanin mu….wayar shi ce ta fara vibration
Mik’a hannu yayi ya d’auka daga can bangaren Rafeeq yace “J lafiya muka jika shiru?” Yace “am ban d’an jin dadine”
“a,a a,a Jamilu yaushe ka koyi k” arya? ko tsorona kakeji? Toh nidai bazan iya gaya ma general cewa soldier kamar ka ba baizo aikiba saboda bakajin dad’i, toh idan da’a filin yak’i kakefa? Oh ai……”
“Kai dalla sarkin surutu sai wani zuba kake kamar kanyar da ba dad’i toh Khadijah ce bata lafiya”
“bata lafiya! Me ya sameta…”ban sani ba” sannan ya kashe wayar, lokacin khadija harta tashi tana kitchen tana had’a masu break fast don haka shima ya tashi ya bita
Shi kuwa Rafeeq dariya ya dingayi shi kadai don har ya d’ago jirgin mutumin nashi, wayar shi ya jawo tare da kiran Ihsan
Sai da suka sha firar su ta masoya sannan yake sanar da’ita gobe zaizo katsina don ya ganta
Zaune take saman cushion yayin da Jiddan ke kwance ya Dora kanshi saman cinyarta, ita kuma tasa hannunta cikin sumar shi tana yamutsawa, shi kuma ya tura hannunshi cikin rigarta yana wasa da hannunshi saman cikinta
Jitayi yana yin sama da hanun shi, sai tayi saurin rik’e hannun, langab’e mata kai yayi yace “uhm wasafa kawai zanyi” batace mashi komai ba ta saki hannun nashi, ayayin da shi kuma yaci gaba da abinda yake idanuwanshi a rufe kamar mai bacci
So take ya bari suyi firar bikin dake gaban su amma da alama abin na mashi dad’i, light kiss ta manna mashi da sauri ya bud’e idonshi da suka sun canza kala yace
“Khadijah….” Na’am”
“In fadi maki wani Abu? “ina jinka” yace “pls ki dinga hak’uri dani kinji nasan ina da too much desire..” Uhm nifa matarkace ko ka manta hakk’in Kane? Daga mata kai yayi, sai kuma ta shiga tunani, can sai tace
“Yanzu idan bazan iya jurewa buk’atar kaba aure zaka k’aro ko? Tana maganar ne kwalla cike da idonta, girgiza mata kai ya shiga yi yace
“pls kada kiyi Mani kuka Khadijah koda baki da komai bazan iya had’aki da ko wace mace ba, sanki Nike so kuma na har abada, DA’IMAN ni da ke zamu rayu” a ranshi kuwa cewa yake ko lokacin da na fidda rai da samunki banyi tunanin yin aure ba ballantana yanzu da na sameki…
Tunanishi ne ya katse jin Khadijah na k’ok’arin had’e bakinsu wuri d’aya, damashi kamar jira yake nan ya shiga nuna mata yadda kaunarta ta illata zuciyarshi
Yau saura kwana 9 bikin su ihsan duk wani shirye shirye anyi su, Wanda cikin yan kwanakin nan Jiddan ya nuna ma Khadijah kauna fiye da tunanin mai karatu
Itama a b’angaren ta tana biya mashi buk’atarshi yadda ya dace, duk dare kuwa ta saba kuka ne da sumbatu sai tasha su da kyaututuka narashin fasali don har cewa yake yabata b….????
Zaune yake a office ga aiki gabanshi amma ya kasayi sha’awar Khadijah kawai ke adabbarshi, agogo ya kalla yaga k’arfe 12:13 gashi bazai iya jurewa har La’asar ba, kawai sai ya d’auki key d’in motarshi ya fita
Tana kitchen taji k’arar motar Jiddan mamaki ta shigayi don tasan lokacin dawowarshi bai ba, sai gashi kamar daga sama , nan take ta gane a buk’ace yake shiyasa tayi saurin kashe gas d’in
Baice mata komai ba sai dan kwalinta da ya zare ya shiga kissing dinta idanunshi kuwa duk sun rine don jaraba, Allah yasa jikinta tsab yake don hatta gashin kanta kamshi yake mai dad’in shak’a
_(kira garemu mata ya kamata ko da yaushe mace ta kasance cikin k’amshi da tsabta ta shirya k’arbar mijinta saboda kowane yanayi mijinta na iya zo mata ba kaje ka tarar da mace bakin murhu ba da d’aurin gaba ko kallabi babu akanta tana girki, karshenta a tsinci gashi a ciki abinci, don Allah mukula mu gyara Allah yasa mudace)_
Janshi tayi suka tafi bedroom, tsabar rigima irin ta Jiddan ko k’ofar bai bari ta kulle ba, saidai ni na rufe masu k’ofar sannan na tafi kitchen na tsamo cinyar kaza a tukunyar miya na faraci
Oh ni mk sai da na kusa manta inda nake shiyasa na dauko Leda na zuba don in kai ma fans d’in HABIBI DA’IMAN suci suji girkin Khadijah lol????
After 30 minutes na koma dakin don ganin meke faruwa sai na tarar da Jiddan yanata lallashin Khadijah ita kuma tana ta shagwaba wai yunwa takeji
Acewarta da Jiddan ya kusanceta yake kwashe mata abincin cikinta, tashi yayi yaje cikin fridge ya d’auko mata cake da fresh milk ya bata
Saida ta gama cinyewa tana k’ok’arin tashi yayi saurin riketa yace “pls ki bari in kara ko kadan ne” zaro ido tayi tace “yayana na gajifa… “hak’uri zaki d’an k’adan ai zanyi kinji”
Ba yadda ta iya haka ta barshi ya k’ara suburbud’arta sannan yayi wanka ya koma ma wajen aiki
Washe gari saura 7 days bikin su Rafeeq shiyasa suka shirya zasu wuce katsina harda Rafeeq da Mujaheed d’in
K’ananan kaya Jiddan ya saka sai wani Rainbow eye glass black dayasa da yayi mutuk’ar yi mashi kyau duk sai na raina kyan Khadijah duk da itama tayi kyau don bakar gown ta saka da black d’in veil
Kama hanunta yayi suka fito, da yake da mota biyu zasu tafi, shi da Khadijah su shiga d’aya, gudar kuma su Mujaheed
Saida Jiddan ya bud’e ma Khadijah k’ofa ta shiga, shima ya zagayo zai shiga Rafeeq yace “uhm uhm uhm ba sabun ba dai….. Cikin d’aurewar fuska Jiddan ya waigo yace “me kace? “a’a bance komai ba” Cewar Mujaheed, sai Rafeeq ya kama cewa
“Yo ni rabon da inga Jiddan yasha mur irin haka tun lokacin…da sauri Mujaheed ya rufe mashi baki ya tura shi mota, shima Jiddan kai ya girgiza ya shiga tasu motar
Yana shiga ya tsaya yana kallon Khadijah da mamaki yadda ta bingire tana bacci, kujerar ya k’ara kwantar mata da ita sannan yaja suka tafi
Suna isa gidan su khadijah suka fara zuwa saida suka gaisa da Mama lokacin Baba bayanan suka bar khadijah nan sannan suka wuce gidan uncle
Sai da sukaci abinci suka huta Jiddan yake sanar da uncle cewa zasuje su kama hotel saboda bai dace su zauna nan ba ana hidimar biki ga kuma bak’i, shima kawu haka yaga yafi dacewa shiyasa yace suje
Zaune suke su biyu suna firar yaushe gamo sai ga mai gyaran jikin Ihsan ta shigo tare da Mama
Nan Mama ta gwada mata Khadijah tayi mata bayanin daga yau harda ita zata dunga yi mawa sannan duk abinda ake ba Ihsan naci itama a bata…….
*page 176-180*
*Y*au saura 3 days a fara biki, amare sunsha kyau har sun gaji, Khadijah kuwa har wani yellow yellow fatar ta keyi ga kirjinta da ya kara cika sosai, sai dai tun ranar da sukazo har yanzu jiddan bai samu ya ganta ba
Don kullum idan yaje gidan sai ace batanan shi kuma bazai iya tambayar mama ida ta tafi ba _uhm ashe su jiddan an San kunya_
Ita kuwa tana sane take guje mashi don yasan cewa zaiyi ta bishi al halin ga yan uwa tana Gani harda wadanda ta Dade bata Gani ba kuma ai akwai kunya aga tabi miji hotel shiyasa ta kashe wayar ta
Zaune suke parlourn ba kowa daga mai kunshi sai mai gyaran jiki tare da su ihsan sai khadija dake zaune gefe don ita an gama mata na kafar har ta wanke yanzu ma na hanun da akayi take jira ya bushe
Seema da ake cikin yi mata kunshi tace ” Allah Yaya Khadijah bakiga yadda Jan kushin nan yayi maki kyau ba” tace “kedai seema ko zagina kike? Sai ga iman ta fito daga kitchen tace ” toh uwar kuri an yabeki madadin ki gode kin tsaya kina wata magana gaskiya jiddan na fama dake”
“Wallahi ba wani fama ke daice za ace kina fama da mijinki tunda har yau bamu taba gaisawa ba kullum baya gari halinsu daya da mijin saudat” duk tana maganar ne kamar tana tsiwa shiyasa iman tace
“Oh ni nashiga ukku da Khadijah sha kuruminki ranar daurin aure zaizo Ku gaisa ni kuma in huta da gori, zabura Khadijah tayi kamar wadda aka tsikara, iman da har ta tsorata tace “lafiya?
” Allah wani irin fitinannen fitsari nakeji wallahi ban iya rikeshi” iman tace “toh ai sai ki sakeshi a gaban kananki da yafi”
Jiddan da yazo shigowa parlourn yaji abin da khadija ke cewa sai ya tsaya yana sauraranta
Ihsan ce keyi ma Khadijah dariya, khadijah tayi saurin kallon ta tace”ke ni tsararki ce shekara nawa na baki? Ihsan tace “yi hakuri 6 years kika ban..”toh gara ki shiga hankalinki”
Sai kuma ta tabe fuska tace”ya zanyi bari in tafi toilet din can baya in wanke don gaskiya ban iya rike fitsarin nan har ya bushe” tashi tayi iman na mata dariya sai kallabinta ya fadi kasa
Tace” iman don Allah dauko ki daura mani ” tace “haba yariya sai dai ki tafi haka” tsoki ta buga sanan ta kama hanyar fita
Shi kuwa jiddan yanajin inda zata tafi sai yaje wurin ya boye yana jiranta, tana zuwa ta durkusa zata bude famfo saiji tayi an rike mata hannu, da sauri ta bude baki zatayi ihu yayi saurin rufe mata baki
Shiru tayi tana kallon shi, baice mata komai ba ya jata zuwa toilet din sanan ya tartare doguwar rigar jikinta
Tsaye tayi hakan yasa ya daure fuska kamar bai taba dariya ba yace “tsuguna mana kiyi! Ba musu ta tsugunna tayi, tana ganin ya debo ruwa zai mata tsarki tai saurin rufe idonta aranta kuwa cewa take ai wanan iskanci ne ba tsarki ba….
Tunanin ta ne ya tsaya saboda jin yadda tsigar jikinta ke tashi, haka ta daure har ya gama suka fito , shima tsarkin da yayi mata ba karamin tada mashi hankali yayi ba
Sai da ya tattara natsuwar shi sanan yace “Khadijah guduna kike ko? Tace ” a,a” yace”toh ina kallabinki…”yana parlour ” yace ” toh je ki dauko mayafinki ki rakani idan munje kin wanke kunshin” daga mashi kai kawai tayi, sai da ta bari tayi nisa sanan ta juyo tace
“Nizakayi ma wayau toh ba inda zan bika” sanan ta ruga da gudu, lips dinshi ya dan lasa yace” yariyar na ta raina ni but zanyi maganin ta
Haka yaja mota ya tafi cikin fushi, washe gari ma da akayi kamu baije ba don fushi yake da Khadijah, itako harkar gabanta ma take
The next day ya kama ranar dinner, zaune suke kowa ya shirya suna jiran azo daukar su ita dai Khadijah tayi shiru tana sauraron iman dake ce masu ihsan wai bayan aure idan kuka dan saba da namiji yanaso wani lokacin mace ta nuna tana bukatarshi amma a cikin kissa….
Motocin da suka fara zuwa ne yasa suka fita ita dai Khadijah ta manta da tayi ma jiddan laifi
Suna zuwa kowa ya kama gaban shi ,sai ware idanu take taga ta inda zata ga jiddan amma har amare suka shigo bata ganshi ba
Daga can baya ta hango shi zaune shi kadai, murmushi tayi ta nufi wurinshi sai dai yana ganin ta ya dauke kai
Zama tayi tana bashi hakuri don ta tuna laifinta amma sai yayi banza da ita,
Mai wakar ne ya fara kiran sunan jiddan hakan yasa ya tashi ya nufi cikin taron yana barin kudi
Dandanan idon yan mata yayi kanshi, shi kuwa mai wakar sai wasashi yake tare da kiran sunan uwar gidan shi
Khadijah da kishi ya gama cikata, tashi tayi taje cikin taron tare da rike hanun jiddan, gudan kuma ta Dora saman kafadar shi
Ganin yadda take taka rawa duk sai taji kishi ya dameshi, Jan hanunta yayi bai zame ko ina ba sai cikin mota
A back seat ya aje ta shima ya shiga, kamota yayi zai rungume tace “yayana lafiya bafa gida Muke ba” kwalla ce ta taru cikin idonshi yace”so kike in maki kuka sanan ki bani hakkina? Sati daya kenan rabona dake amma guduna kike, Ko kin manta annabi yace ko akan dabba ne miji ya….bata bari ya ida ba ta hade bakinsu
Har sassarfa jiddan keyi saboda yadda yayi missing dinta sai da ta lallabeshi sanan ya kira daya daga cikin soldiers din dake wurin yayi driving dinsu donshi bai iyawa
Suna zuwa hotel din ya shiga nuna mata yadda yayi missing dinta, har sunyi nisa sai wayar shi ta fara ringing don ita khadija tata na gida
Dauka yayi yaji wai su ihsan ke Neman khadija shine ya kira yaji ko suna tare, amsa mashi jiddan kawai ya iya yi don baya cikin hankalinshi sosai don ba karamin canza mashi Khadijah tayi ba ga kirjinta da ya cika fam
Washe gari jama’a suka shaida saurin auren Rafeeq da ihsan, samra da muhsin, seema da Abdul jabar, mujaheed da Islam duk da amaryar na Kaduna amma kawu yace a daura anan don a rage ma mutane wahala
Lokacin kai amare nayi aka kai ihsan wajen ammi don tace Egypt zasu wuce washe gari don akwai bikin da ta hada can saboda yan uwanta
Motar shi yayi parking a gaban gidan su seema sanan ya kalli Khadijah yace” kiyi sauri don Allah” toh tace dashi ta fara kokarin bude kofar sai ga iman, gasawa tayi da jiddan sanan take ce ma Khadijah tazo su gasa da adnan gaya can tsaye dasu seema hakan yasa ta nufi inda suke
Seema ce ke kuka sosai adnan na lallashinta, cikin kuka ta fara cewa “dole inyi kuka wlh mutuwar Yaya SS ta dawo Mani sabuwa saboda yadda yaci gurin ranar nan…
Dai dai lokacin khadijah ta iso, jin abin da seema ta ambaci SS yasa ta shiga tariyo kamanin mai sunan, bakin ta had kirma yake tace” S..S..” Adnan da baisan da ita abayanshi ba saijin maganar ta yayi shiyasa ya juya
Shima tana ganin shi ta tuna inda tasanshi, ja da baya ta farayi har ta hau saman center din bata sani ba,
Ba abin da take furtawa sai “S..S..SS…S.S wata mota ce ta shigo layin batareda mai tukin ya kula da Khadijah ba ji kake..