NOVELSUncategorized
INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 81-90

INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story & written by
Mmn fareesa
Mmn fareesa
wannan shafin nakine maman feenat kiyi yadda kikeso dashi sbd ke akayisa ina mugun jidake over????????
???? 81&82
Yah Suleiman ne acikin mota shida baby “ahankali yace baby yau
zanyi tfiya zuwa Lagos…..katsesa tayi da cewa amma tare da ni zakaje ko?”murmushi yyi ganin kuruciya ce atare da ita, yace ah ah nima yau da safe akasanar da ni sbd tafiyar gaggawace ,kuma kinga koda akwai aure atsakanunmu bazanje dakeba duk da kwana5zanyi acan, to balle bbu sbd had’arin gurin kiyi hkri kinji baby nah” batace komai ba ta sharesa”
Shiru sukayi har yagaji yyimata mgn wai baby meye haka? “Yakikeso nayi da raina ne wai?” kanta tad’ago saiga hawaye sharr afuskarta a time din kuma yyi parking.
Kallon ta yyi “ahankali yace pls kidena kukan kinji?”
kishare hawayenki nida nikeso kik’aramin karfin gwiwa saiki kuma Sani acikin tunani”yafada had’e da Ciro hand chief mai kamshi yafara share mata hawayen.
Saiso yake su hada ido amma taki yarda”ahankali yace baby bazakimun mgn ba kenan?”
Ahankali tace ah ah yaya ALLAH yatsare yabada SAA kuma insha ALLAH ko byn katafi zan dunga maka addua ai,murmushi yyi had’e da Jan hancinta yace yauwa wana kama? “kingama yimun gwalon ” marairaicewa tayi had’e da shagwabewa wai yyi hkri kadaa yyi latti anajiransa,girgiza kai yyi yace hmmmm aizandawo zankamaki ai ,yanxun bara mufita asamu Yaro yamun mgn da meyin lallen sai insanar da ita tamiki bazan jimaba zan dawo”
Fitowa sukayi dg cikin motar adedenan wasu yara zasu wuce nan yaturasu sukira meyin lallen dan dama acan ne akema angel insa lalle kafin ta bata!
Kallon ta yyi byn yatura yaran yace mekikeso na siyamki?”murmushi tayi tace bakomai yaya nagode sosae da yadda kake kulawa dani….katseta yyi da cewa nikuwa da waya zansiyamiki domin inkiraki inji yaya yan gd da abinda gidan yake ciki kinsan su mommy wato mahaifiyar my angel d’ina sun kusa dawowa wlh amma sai sundawo da kwana1 zandawo insha ALLAH..
Wani fad’uwar gaba taji hakan jin yace sunkusa dawowa,amma afili sai tayi y’ar dariya tace to masha ALLAH gsky ina tayaka murna ALLAH yadawo dasu lfy”cikin jin dadi yace ameen “sannan yace to amma tunda kince bbu komai nafasa siyan wayar….be ida karasawaba tasaki ihu..har saida yatoshe kunnensa ,tana dire dire… Anan kuma me lalle tayi musu sallama dan ita azatonta anga ifti sbd kamarsu datagani d baby”
Byn sun gaisa tace oh ranka yadade’ rabonka da gidan nan tun kafin abin nan yafaru ,amma natayaka murna Ashe anganta?”sai asannan yah Suleiman yafahimci Rana zaton angantane ,girgiza kai yyi atakaice yace ah ah ba ita bace…
Sannan yace pls kimata lalle yyi kyau nanda awa1da Rabi zandawo,amma ki kula da ita kada ta fito ko ina,matar tace to ai kasan itama waccen ina kulawa da ita alokacin, bece komai ba yafito da kudi yabata had’e da duban baby dke turo baki gaba yace oya kuje amiki yanxun kinaso Kisa nayi latti zaki tsiro da wata rigima taki..
Itadai mai lalle gaba tayi dan azatonta matarsace,”ahankali baby tace pls yaya wayar….katseta yyi da kinasone?”tace eh” to shikenan naji oya shige kuje…
Bai bar gurinba said a ta shiga gidan..

Kai tsaye barrack dinsu ya wuce yaje suka gudanar da meeting akan tafiyar tasu ,sannan yawuce office din cpt salim (babban amininsa)
Samunsa yyi yana harhada papers yazauna sukayi musabiha ,yah Suleiman yace to mayen sumayya harda kai zaa naga bakaje meeting bako?”
Murmushi salim yyi yace hmmm naji koma meye zakace kasan kuwa sbd ita nak’i zuwa meeting sbd kawai naga wucewarta..tsaki yah Suleiman yyi yace wlh kai anyi dan iska!kana bada maza wlh ….murmushi cpt salim yyi yace eh naji tunda nibakai bane mata nacewa suna sonsa amma yanak’i,Ima ni nasamu damarka,yanzun yarinyar nan sumayya Dana kwallafa raina akanta tuni Nagano kai takeso kana tozartata amma ta na nunamaka k’auna,nikuwa ko ganina tayi saita canza hanya sbd tsana da kiyayyar datakemun,amma kullum sonta k’aruwa yake araina,WHY…..yafada had’e da dafe saitin zuciyarsa.

dariya cpt Suleiman yafashe da ita daya tuna baby tacewa Sumy basamudiyya!shikuwa salim yakule da haushin yah Suleiman “ahankali yah Suleiman yashe wlh shawarar dazanbaka kadena wahalar da kanka gun basamudiyyar yarin yar nan wlh ka kama kanka mlm kaja ajinka , gaka da kyawunka da komai amma kana bada maza…akule cpt salim yace mlm ya isa haka sbd rashin k’auna har suna kama rad’a mata !
Dariya yah Suleiman yyi yace ah ah banina saka mata ba ,watace tasamata!tsaki yyi yace hmmmm dasanta Dana fasa mata baki….Harar da yah Suleiman ya aikomasa dashi yasa yyi shiru.
Dariya yah Suleiman yyi yace ah ah banina saka mata ba ,watace tasamata!tsaki yyi yace hmmmm dasanta Dana fasa mata baki….Harar da yah Suleiman ya aikomasa dashi yasa yyi shiru.
Rage kafad’a yah Suleiman yyi yace inkaji shawara ta fine k’ila ma hakan yasa tasoka ,inzaka tafi muje karakani nasiyawa my baby waya nakuma Dakota gdn meyin lalle..
Da mamaki cpt salim yace oh abokina ka kamu kenan?” Tunda gashi kana fadin my baby….katsesa yyi da cewa look mlm dan nace my baby shine yake nufin sonta nike?”
Baka fahimci soba ,nidai nasan nashaku da ita ,sannan maganar so kuwa IFTIHAL nake yiwa SO d’aya aduniya,yanafadin hakan yamike had’e da cewa inxaka muje inbazakajeba kaga tafiya.
Murmushi cpt salim yyi yace hmmm intayi wari maji kada kamanta anan kake cemun kagaji same tabin hankalin nan gashi harta warke,to kadaiyi rainonta in anyi auren dukda bansan taba nasan tama karanta bazata iya daukar kaba…..tsaki yah Suleiman yyi yace aidayake aka cemaka ni Kaine mayen mata,inma kayi Wannan tunanin kacanza dan ANGEl dina natanadarwa kaina insha ALLAH…
Yana fadin hakan yafice ,cpt salim yabisa yana murmushi dan yasan halin aminin nashi inya botsare…
********
Gurin siyar da waya yatsaya yazaba had’e da darjewa me tsadar gske yasiyawa baby da sabon sim card da memory, shidai cpt salim na kallonsa yanaso yyi mgn ganin yasiya mata wayar dubu dari da sittin, kuma natafi 15 years ba yana ganin tamata tsada ,ganin yadda yahad’e girar sama da k’asa yasa yashare kawai..

Sai da yasiya mata ice cream tukum suka nufi gidan kunshin.
Sunayin parking tana fitowa dg gidan Dan hartagaji, da jiransa,aita na ganin motarsa da sauri ta nufo gun motar.
Shikuwa cpt salim tasbihi yake sbd ganin baiwar kyawu nata ,aransa yace wlh abokina yakamu da son yarinyar nan be auneba yaga cpt Suleiman yafito…
Lamar zata fada jikinsa ta je gunsa tana shagwaba r tagaji da jiransa harta fito,girgiza kai yyi yace oh baby wlh yau kinason samun ciwon kai sbd rigimarki ,yanxun banadawoba,shine kika fito salon ki koma guduwa ko?”yafada had’e da tsareta da idanunsa masu kashe mata jiki yana kallon lallen da aka mata ,tsintar kansa yyi da jin haushin cpt salim yasan kilama yafito yana kallonta….
Da sauri ya waigo aiko yaganshi jingine da mota yana kallon su kamal TV ,shikuwa cpt salim da ma soyake yagano wani abu kuma yagano sbd kishin daya gani k’arara a icon cpt Suleiman..
Juyawa yyi dan komawa cikin motar ,yah Suleiman yace baby ga aminina nan kugayyasa cpt salim,cikin sakin fuska had’e da jin kunya tace ina wuni!”dan Batman tare sukeba said a yyi mgn tukum .
“Ahankali yace lfy lau amaryarmu toga amanar abokina nan ki kula….yah Suleiman yakatsesa da cewa mitts dallah mlmya isa !ke kuma muje yafada fuska daure..
Murya kasak’asa tace yaya kaga lallen kuma bakace yyi kyauba. “
Banza yyi da ita yabude mata gidan baya ,tashige ,itama ai sai yan Jan ajin suka motsa.
Ta daure fuska duk yana dubanta a madubi …..wayarsa ce tayi ringing yana dubawa yyi murmushi had’e da d’agawa yyi sallama yans cewa my mommy kin manta da danki..
Ah ah mommy ina kula da ita ,yanxunma muna tare,ok abata Ku kaisa..
Ah ah mommy ina kula da ita ,yanxunma muna tare,ok abata Ku kaisa..
Share..
????????. Mmn fareesa ce✍✍
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story
&
written
by
Mmn fareesa
&
written
by
Mmn fareesa
Kuyi hkuri my fans da yadda kuke samun posting d’ina ba kamar daba ,abubuwa sai ahankali, amma innaga comments kujini xuwa dare nagode…????????????????
NOT EDITED
????83&84
“” yanxun ma muna tare abata Ku gaisa ne?”juyowa yyi yaga yadda taketa shan k’amshi ,beyi mgn ba”yamik’a mata wayar,kasancewar yasan tasan koda wa yake mgn..
Tsintar kanta tayi da jin fad’uwar gaba”cikin dauriya tace salamu alaikum!d’if mommy ta yi sbd sak muryar IFTIHAL taji!muryar baby ce ta katseta gun cewa ina uwuni?”
“Ahankali tace lfy lau y’ata amma yasunanki?
Cikin inda inda tace baby…. amma…hello net work yyi halinsa wayar ta tsinke” mik’a masa kawai tayi tak’i mgn ,shikuma yaki karba har sai da cpt salim yace ana miko maka wayarka abokina,yafad’a cikin sigar tsokana”
Banza yyi dashi yacigaba da driving d’in sa.
Yyinda baby kejin muryar mommy kamar suntaba mgn da ita ko kuma tasanta ,hakanan taji k’aunar matar tun kafin ta ganta.
“Parking yyi had’e da kallon cpt salim yace to mlm zaka iya fita zuwa 3:00pm muhadu a barrack ” murmushi yyi had’e da kallon baby ya ce amaryarmu to asauka lfy !
“Murmushi tayi had’e da cewa ALLAH yasa “

Byn yafice yah Suleiman batare da yajuyoba yace zaki iya dawowa gaba tunda yafita”yatsina fuska ta yi “ahankali tace ah ah barshi namma yayi!
Afusace yace what?”
Kina nufin driver dinki zanzama?”
Cikin dakiya tace inbazaka maidani gd ba nafito natari adaidaita…katseta yyi da cewa bara nafito nasaki ta karfin tsiya naga zaki iya hanawa”
Fitowa yyi yana nad’e hannun rugarsa….da sauri ta yi wuf kafin yabude tawuntsula takoma gidan gaba batare da ta fito dg motarba..koda yabude yahangota ,murmushi yyi yace hmmm haba yarinyar nan wlh zankamaki ,naga kwanan nan kin maidani abokin wasanki”da ki tsaya mana namiki maganin rashin kunya..””””
Batayi mgn ba tasharesa da haka yabude motar yajasu ,ko parking be gamaba ta bude murfin motar ta fice yana kiranta tayi banza dashi..
Direct part d’in Ummi ta wuce,tasamesu a parlour zama tayi tanama Ummi sannu da gd su Fatima nata santin kunshinta,dining ta wuce danyin lunch.,,,,,,
Yah Suleiman kuwa part d’in sa yanufa yaje yyi wanka yacanxa kakinsa yanufo sashen Ummi da kwalin wayar baby ahannunsa da ice cream dinta daya fara narkewa”
Ummi ce kawai a parlourn nan yazauna yasanar da ita batun tafiyarsa Lagos yanxun,tamasa fatan alkhairi da samun nasara ,sannan yaje yaci abinci,yana jiyo surutunsu Fatima amma beji alamar mgnar baby ba har ya idar da cin abincin..
Kallon Ummi yyi yace ina yarin yar nan?”
Girgiza kai tayi tace tana bed room d’ina tana jeramun kaya a wardrobe “tasameni inashiryawa shine ta karba,murmushi yakuccemasa sbd yaji dad’in yadda take kyautatama mahaifiyarsa.
” ahankali yace dama sallama zan mata ,nabata sakonta gashi kibata….katsesa Ummi tayi tace ah ah shiga kuyi ban kwana halin rai!
Tashi yyi yanufi bed room d’in, tun bakin k’ofar yaji tana ta yan wakokinta ,sallama yyi yahangeta tana gyara bed”sarai taji muryarsa aciki ta amsa had’e da juyawa ta kalli Wadrop.
Cikin husky voice yace baby nikike juyawa baya?”waimiyasa kikeson batamun rai ne?”amma yyi kyau dan kinga nadamu dakene ko kuwa…katsesa tayi ashagwabe gurin cewa haba yaya yanxun adalcine ka kaini amun lalle amma kaki yabawa dan ALLAH sannan kuma kayita dauremun fuska agaban abokinka ,dan yasan basona kakeba dukda dama nasan din basona kakeba am….maganar ta mak’ale sbd kukan dayaci k’arfin ta…
Dafe kansa yyi yanajin wani tausayinta”ahankali yace yah salam!pls baby kiyi shiru haka ,indai kunshine aiyyi kyau ko yanxun ma shinazo nagani nakuma yi miki pics innatafi narunga kalla gakuma wayarki ko…
Saurin kallon sa tayi yad’aga mata kai had’e da zaro hanunsa merike da kwalin wayar dake bayansa yamik’a mata, batasan sadda tasaki murmushi ba tana zuba godiya da ihun murna gakuma hawaye afuskarta …hannunta guda yarik’e “ahankali yace to ya isa haka ihun yanxun aikin huce ko?” Munshirya !
cikin damuwa tace eh yaya nah amma banason inga na wuni bangankaba ai”
Cikin rarrashi yace aiga waya ko ?yanxun muje kishiryamun kayana na wuce ,kada ayita jirana bbu dadi…
To tace had’e da bin bayansa,suka fito parlour, cikin xumudi taba Ummi wayar ,sannan suka nufi sashensa..
Zama yyi kan bed yanuna mata trolley d’in sa yace tashirya masa Kananun kaya set2 yunifoam set5.
Wardrop d’in ta bude “saida tayi tasbihi ganin yawan suturarsa ,nantafara shiryama sa harda na ciki ,tsab duk abinda yake bukata saida tashiryamasa.
Byn ta idar tarik’e trolley d’in had’e da cewa yaya muje ko?”
Tashi yyi yace to na gode sosai baby sim card dinki yana cikin wayar amma sai zuwa gobe zaifa aiki amma inmun sauka zankira Ummi tabaki muyi mgn “
Cikin shagwaba ta ce to shikenan amma ina key din dakinka?”zarosa yyi dg aljihu yace gashi aringa ygaramun kullum kinji my baby?”
Ahankali tace to yaya ALLAH yatsare yabada SAA “
Lumshe ido yyi yace ameen,,adedenan driver yabude masa gdn baya dan yashiga,su Ummi yahango da su Yusuf d Fatima tsayawa yyi suka iso suka masa ban kwana da fatan alkhairi.
Baby kuwa taki tafiya haryashiga motar”ahankali yamiko mata hannu ganin zatayi masa kuka,bbu musu ta miko masa nata yajawota tashigo ciki ta zauna kusa dashi.,fuska bbu walwala yacewa driver din muje ka kaini kadawo da ita””
Da sauri driver din yace to y’allab’ai “
Bbu Wanda yyi mgn sunata tafiya ,can murya k’asa k’asa yace baby pls banason kina damuwa haka ,nima hankali na bazai kwantaba harnayi abinda nazoyi tunda kema kina cikin damuwa!
“Ahankali tace to yaya ” amma kada ka kula wannan Sumyn…murmushi yyi yace hmmm baby kenan haryanxun bakison koni waneneba “aibatakai matsayin dazan kulataba ma ” amma miyasa bakison na kulata?”
Da sauri ta ce bbu komai…
Parking driver yyi ,yah Suleiman Yakama hannun baby “ahankali yana murzawa sannan yafito da wayarsa yyimusu pics 2suna murmushi, sannan yyimata rad’a akunne yafice dg motar.
Murmushi kawai naga tanayi dan banji meyace mata”
Cike da kewar yah Suleiman baby ta koma gd ta karbe wayarta tana latsa..
************
Washe gari gurin karfe 8am mm zulai ce tsaye a dining area itada su zubaida sunajera break fast.
Fuska bbu walwala mm zulai ta kalli zubaida tace, anya yaron nan lfy tun dg jiya da na dawo har yau babushi bbu alamarsa ,yana qlau?”
Tabe baki zubaida tayi tace ohon masa mudai rabonmu dashi tun shekaran jiya,mm zulai ta ce kwana2 fa gsky abincika…Rukayya tace hmmmm wai mama meye naki na damuwa da d’an da besan darajarkiba?”
Girgiza kai mm zulai ta yi tace hakane ,amma ai Nina azasa akan gurbatacciyar tarbiyya ko?”
Kafin Rukayya tayi mgn wasu mutane sunyi sallama ,a parlourn suna cewa me gidan na nan?
Mm zulai ta nufi part d’in Abba,bbu jimawa suka fito atare,adede k’ofar parlourn Abba yatsaya ganin yan C I D ,hannu yabasu suka gaisa ,byn sun gama gaisa daya yace Sunana mahamood Ahmed da abokin aikina Mustapha lawal dg hukumar binkice ankama danka yaseer acikin yara3da ake zargin sunyiwa yar deputy Governor fyad’e sun kuma kasheta gudun to non asirinsu agurin wani bath day party da akayi a shekaran jiya da misalin karfe10:00 pm.
Dan haka yana hannunmu zamu cigaba da binkice harzuwa karshen wata dg nan amik’a case din zuwa kotu…
Zaka iya zuwa office dinmu sbd wasu tambayoyi daza miyimaka zuwa anjima…..
Salati kawai da anbaton ALLAH abbu kawai yakeyi had’e da zufa ,nan sukayi sallama suka wuce Yakoma ciki cikin bakin ciki dan yana ganin yaseer yagama bata musu suna ga icon jama’a ,sannan ya yarda tabbas yyiwa yarinyar fyade sbd tunawar da yyi lokacin da yyi kokarin yiwa baby fyade….
Su mm zulai yasamu suna salati itada yaranta ,alamar sunji komai.
Tsaki yyi had’e da barin parlourn, azuciyar sa yana ganin duk laifin mm zulai ne itace ta bata yaronta…
Da misalin karfe 9:30am baby ce apart din yah Suleiman tanata gyara masa dakin,harta idar.
Wasu kayansane dke shanye a toilet ta fito dasu ta bude wadrop ta Jere su har zata rufe taga album dan karami me hotuna ,tsintar kanta tayi da daukar album din.
Budewa tayi….zaro ido tayi waje sakamakon ganinta datayi tana yarinya, zaune atsakkiyar cinyoyin yah Suleiman suna murmushi anmusu hota ahaka.
Sake ware idonta tayi dan tabbatarwa…..
????????????????
????????. mmn fareesa ce✍✍
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(Palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story & written
by
mmn
fareesa
by
mmn
fareesa
Wannan page nakune shukra novels&ina tare da ita fans club kuyi yadda kukeso da shi comments dinku yafi na kowa”ku nada banne azuciyar mmn fareesa ina mugun yinku irin totally d’in nan❤????????????
Inajin dad’in comment naku..
Aysha aliyu
Mmn Bilkisu
Samira yahaya
Fatima
Habeeba Muhamma
Aishatou
Fatimatou
Rims
Mmn Bilkisu
Samira yahaya
Fatima
Habeeba Muhamma
Aishatou
Fatimatou
Rims
????85&86
“Sake ware idonta tayi dan tabbatarwa kanta ” mafarkine ko gaske?”
Cigaba tayi da kallon pics d’in Wanda dukan su ita da shine wasu kuma ita d’aya.
Zuciyar ta ce taitamata sak’e sake had’e da jero mata tambayoyi “
Itadai tasan photon ta Wanda take yarinya yar 6 years abbanta yabata suna kasan akwatunta ak’auye Wanda tana yawan kallon su a time din datake ak’auye to kuma yanxun taganta da ita da yah Suleiman kuma tabbas itace! ba kama bace to dama yasantane tuni ko kuwa?”wata zuciyar tace hmmm keda yatsinta yataimaka “
shiru tayi had’e da Ciro photo guda Wanda suke tare ita dashi,tasaka acikin rigarta had’e da rufe sashen ta nufi part d’in Ummi dan tanason duba wayarta taga in sim card din yahau takira abbanta wato(mlm) danyimasa wasu tambayoyi.””””

******
Abbune da Abba ke tafe cikin mota ,dukkansu fuskarsu cikin damuwa take suna tafe suna jajanta abin.
“Can Abba yace gsky yaya na yarda da fyaden da akace hardashi aka yima yarinyar amma ina zaton gsky bbu hannunsa a kisan”
Abbu yace ah ah abdullahi kada kayi saurin zatonsa k’ila ma bbushi aduka laifukan…..katsesa yyi da cewa hmmmm ko kamanta halinsa na bata y’ayan jama’a?”bacin har yarinyarnan baby yaso yiwa fyad’e ,dan haka halinsane…
Shiru abbu yyi yana nazari har suka iso police station din.

Byn sun gabatar da Kansu ,suka nemi ganin yaseer d’in, nan bbu jimawa aka fito dashi Wanda ko tafiya bayayi saidai kamosa akayi….
Inhar ba farin Sani kayiwa yaseer ba to wlh baza ka ganesaba sbd dukan dasuka masa na fitar hankali akan ya amsa laifinsa “fuskarsa akumbure take da bakinsa da har hakora 2akafitar masa dasu ,idonsa guda akumbure,muryarsa adashe sbd kuka .atake idanun abbu suka cika d kwallah sbd ganin halin da yaseer din yajefa kansa aciki…
” abban ma yatausaya masa amma be nunaba hasalima harararsa yyita yi da aiko masa d mugun kallon ,amma azuciyarsa tausayinsane fal aransa..
Abbune ya matsa ganin yaseer din na kuka da hawaye “ahankali yace yaseer miyasa ka aikata abinda ake zarginka dashi?”
Murya adashe yace wlhy! wlhy!! abbu ban aikata duka laifikan nan 2 da akamun azaba sbd na amsa su.nadai taka sawun barawone kawai “amma nasan kaida Abba kun yarda sbd abinda nayi yunkurin yiwa baby”
dan ALLAH abbu da Abba kuyafemun kuyimun addua nasan alhakin kune wlh natuba nabiku zan kasance da nagari insha ALLAH inna kubuta dan ALLAH abbu kafito da mama kace itama ta yafemun tamun addua nayi nadama….
Yafada had’e da sake fashewa da kuka!

Abbu yadago kai idanunsa sunyi jawur har cikin zuciyarsa ya yarda da yaseer ,sbd tun alokacin dayaso yiwa baby fyade yasaka ido akansa dasawa ayi bibiyarsa ko awaje yana Neman mata yagano bashi aikata hakan …”ahankali yace kayi hkuri insha ALLAH zaka fito muddin kanada gsky kuma kadage da addua muma zamu tayaka..cikin kuka yace abbu nagode sai dai ko yankan naman jikina zasuyi sbd azaba bazan amsa laifin dabanyiba sbd ni……dan sandan dake tsaye yace to time d’in da aka Baku yyi ….
Abbu yadubi Abba dake kallon waye yace muje ….muryar yaseer yaji yana cewa abbu dan ALLAH ka cewa Habiba ta yafemun tamun addua kuma inasonta….iya nan sukaji suka fice zuciyarsu fal da tausayinsa…
__________________
bayan sun koma gd kowa da kowa yasan halin da yaseer yake ciki ,mm zulai hankalinta ba k’aramin tashi yyiba danma Ummi na tausarta ,sannan gefe guda koda abbu yagayama Habiba sakon yaseer bata wani ji tausayinsa ba dan ita ta yarda da abinda yyi in aka cire kinsan,hakan yasa tasakejin sabuwar tsanarsa azuciyarta.

Abbu da Abba da mm zulai sundage da addua dg karshe abbu sukayi shawara akan zasuje gun shugaban yan C I D sbd abokin abbune kozai taimaka musu sbd ansanar dasu nanda 7days zaa Shiga kotu…koda akwai taimakon dazaimusu dan bbu maganar nuns duniya a wannan tannin sbd yarinyar y’ar deputy governor ce..,,,,,,,
Bangaren baby kuwa kanta yyi zafi dan takira Fatima asiyasance kasancewarta me ilimin addini,ta tambayeta dan ALLAH ta nuns mata photon IFTIHAL, bbu musu ta nuna mata saidai me ?itadai ce din a pic din ,bata nunama Fatima kobai ba tace oh ALLAH yabayyanata,tace ameen..
Bayan Fatima ta fice ,tunani ta fada dan duk pics din ba a k’auyeneba a birnine akayisu to bama wannan ba ance wai IFTIHAL ce !to wai meke faruwa ne?”sannan gashi yah Suleiman baya gd balle ta tambayesa wani abu”wata zuciyar tace kidai kira mlm kawai ko kije k’auyen sbd ki fita aduhu…
Wayarta ta duba taga sim card din yahau ,ajiyar zuciya tayi ta tahi ta nufi parlour gun Ummi dan karbo number mlm da tasaka awayar ummin..
Wayarta ta duba taga sim card din yahau ,ajiyar zuciya tayi ta tahi ta nufi parlour gun Ummi dan karbo number mlm da tasaka awayar ummin..
“Koda taje byn tasaka number din sai da Ummi tace mata aiko baby dazun babana yakira da Ku gaisa bakya kusa ,sannan hankulama ba a kwanceba sbd halin da Dan gidan nan yake ciki wato yaseer” sauna kashe wayarma yanxun na budeta..
nan ta sanar da ita lbrin”.
nan ta sanar da ita lbrin”.
Salati tayi had’e da jajanta mata da adduar nemar masa kubuta.
Sannan tace ai dama sim card dina ne dabe hauba amma zankirasa yanzun ,ta fad’a had’e da sunne kai” cikin jin kunya. murmushi Ummi ta yi dan tanajin dad’in yadda baby keda kawaici.;;;
dakin yara ta koma taduba contact kawai taga ansa yaya nah!murmushi tayi dan tanazaton number dinsace.
Seving number din mlm tayi takira amma akashe tsaki tayi ta saka kira a number din yah Suleiman…
Harta tsinke be d’agaba “kafintasake kira ,kiransa yashigo.
Sai gab da zata tsinke ta da’aga cikin shagwaba tace yaya gsky bakayi missing d’ina ba”
“Ahankali yace oh baby sarkin korafi ” wayace banyi missing nakiba?”
To ai baka kiraniba nice na kiraka ko”yer dariya yyi yace to ai nakira Ummi dazun baki kusa!
“Ahankali tace to ya aikin yanzun ?”
Yace hmm baby yanxunfa muna daji, d’azunma sauka kiris aharbeni akafad’a wlh dannayi saurin kaucewa….zaro idanu tayi cikin masifa tace wanne marar imanin ne ze harbemunkai yaya?”
Mamaki yake dama baby ta iya masifa haka….muryarta yaji tana cewa wlh dama inagun amma to miyasama yake son yaharbeka?”
Cikin jin dad’in yadda tadamu dashi yace ai kinsan yan fashine basaso Muka masu to yanxundai cikin mu 20ankashe mutum5″
Zaro ido tayi had’e da cewa ankashe mutum fa 5kace pls yaya dan ALLAH,ka dawo wlh banaso nida iftihal murasaka !ta fad’a hade da sakamarmasa kuka…..
Gaba daya yarude musamman data anbacci itfi dakuma yadda tadamu tsoronsa kada ta d’agawa Ummi hankali ta sanar da ita gashi dama hankulansu ba akwanceba sbd yaseer dan dazun abbu yasanardashi..
“Cikin rarrashi yace my baby kada muyi haka dake dan ALLAH ki kwantar mun da hankalinki kimun addua kefa malama ce ko addini yamana nuni da muceci ran musulmi wlh ko ankasheni muddin mun kamasu munkashe nakashewa alhmdllh Burina yacika ,sannan inbanida Rabon mutuwa a can xandawo pls kimun addua kinji Tawan?”
“” sannan dan ALLAH kiyi shiru kada kisanar da Ummi kinjiko?”ahankali tayi ajiyar zuciya dan ta gamsu da bayaninsa tace to yaya dan ALLAH ka kulamun da kanka ,kuma insha ALLAH zandage da maka addua..
Murmushi yyi yace yauwa ko kefa ,kinga inharmunci nassara har girma zaa karamin..
“Ahankali tace to ALLAH yataimaka nan sukayi sallama dukda taso tamasa tambaya game da pics din data gani,amma dataga ayanayin aikinsa sai ta bari har yadawo..
“Ahankali tace to ALLAH yataimaka nan sukayi sallama dukda taso tamasa tambaya game da pics din data gani,amma dataga ayanayin aikinsa sai ta bari har yadawo..
Number din mlm tasaka calling atake tashiga ringing 3 tayi mlm yad’aga hade dayin sallama.”
Cikin murna ta amsa…
share..
???????? mmn fareesa ce✍✍
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
story & written by
mmn
Fareesa
mmn
Fareesa
Wannan page din nakune halak malak MMN FAREESA FANS PAGE kuyi yadda kukeso da shi naji dad’in comments naku sosai..????????
NOT EDITED
????87&88
“” Cikin murna ta amsa sallamar sa”
bayan sun gama gaisawa had’e da tambayarta mutanan gd tace duk suna lfy..
“Ahankali tace am dan ALLAH Abba zanmaka wata tambaya,kabani dama?” haka kawai yaji gabansa yafadi amma sai yace to inajinki!”ahankali tace”
agaskiyya Abba nashiga rudanine agidan nan sbd wani photo dana gani…..labarta masa komai tayi harda yadda sukayi da Fatima…..shiru mlm yyi yana wani nazari..katsesa tayi da cewa miyasa naga photo na amatsayin IFTIHAL? “mlm yyi ajiyar zuciya yace jibi zamuxo gdn insha ALLAH akwai bayanin da zan miki amma kada kisanar da kowa cewa kece a photon dukda ni bantabbata kecenba amma in munxo da photonki nakina yar shekara 6na gwada dashi duk kece to tabbas zatona gsky ne….da sauri ta ce mekake zato Abba?”
cikin muryar rarrashi yace banison tambaya ki nutsu ,ALLAH yakaimu jibin kinji?”
Ahankali tace to Abba Ameen nan sukayi sallama akan jibi shida zuri’arsa suna a hanya..

Mlm kuwa suna gama waya da baby yasanar dasu inna kuluwa komai game da tambayar sa datayi.
“Kallon su yyi yace to Ku yanxun me kuka fahimta?”
Kuluwa tayi ajiyar zuciya tace to mlm nidai ga tunanina anya yarinyarnan bata kusa gane iyayantaba ,sannan inbaka mantaba sadda Muka tsintseta bata kiran kowa sai yah eleeee !kotace yah Suleiman sai da kamata rubutu tukum ta mantashi…
Gyaran murya mlm yyi yace hakane nima tunanina kenan amma insha ALLAH jibin zamuje da duk wata shaidarmu akanta inhar ALLAH yasa itace din, kinga ALLAH yakaita har gd amma suna TARE DA ITA basu San ita bace!
Atine tace hakane”amma meye shaidarka yaya?”
Mlm yace eh atine inada shaidar kamar kayanta dake jikinta harda takalmi duk suna nan dakuma hotunan danasaka amata sbd irin wannan ranar..
Nan sukayita fatan alkhairi akan ALLAH yasa iyayenta ne na gsky..
************
byn kwana2 yah Suleiman ne zaune kan wasu duwatsu gefensa cpt salim Wanda yyi tagumi .
Kafadarsa yah Suleiman yadafa had’e da cewa yayadai mutumin?” Fuska bbu walwala yace gsky abokina kaduba abin nan !ace mu 20mukazo saura11 ankashe 9 amma mu mutum 3muka kashe mun kama biyu maimakon ace mudawo sai aturo atafi da wadanda Muka kama mumuna nan…

Murmushi yah Suleiman yyi yace hmmm hakane damuwar?”yace eh “
Girgiza kai yyi yace to wlh kabani mamaki haba kamar ba jarumiba!
Tsaki slim yyi yace to gsky nidai gd za koma innabiye ta mutanan nan zanmutu ban aury my Sumy ba……doguwar tsukar da yah Suleiman yyi ce tasashi kin k’arasawa.
Cikin jin haushin kalamansa yah Suleiman yace dama sbd mace kake son yin abun kunya ka gudo ?”bacin kai bata sonka kaike haukanka akanta..
Hmmmm to bari kaji wlh ko iftihal danikewa son dabanawa kaina ko?”tadawo yanxun ta furtamun bata sons wlh zan hakura da ita sai sonta yyi ajalina ,amma nafi karfin inyiwa mace dole sbd tasoni NEVER…
Cpt salim yace abokina banda cika baki bafa”harararsa yah Suleiman yyi had’e da cewa nibani guri nayi waya da my baby ko jiya bamuyi mgn ba sbd bbu lokaci..
Kiranta yyi alokacin da cpt salim kecewa bbu Inda zani sai dai kai katashi.
sai da yyi 2 miscall sannan ta d’aga had’e da cewa sorry Yayana wlh nuns aikine acikin!
Ahankali yace baby aikin me kuke ne haka?”kona tarban su mommy ne?”
Cikin xumud’i tace eh kuma abbana dsu ummana zasuxo duk ayau ta fada cikin murna harda y’ar dariyar ta”
Ahankali yace baby aikin me kuke ne haka?”kona tarban su mommy ne?”
Cikin xumud’i tace eh kuma abbana dsu ummana zasuxo duk ayau ta fada cikin murna harda y’ar dariyar ta”
Ajiyar zuciya yyi yace oh nikuma kinmanta dani ko?”
Cikin shagwaba ta ce ALLAH ah ah yaya!
“Yace to miyasa jiya da bankiraba kebaki kiraniba?”
Turo baki tayi tace tobana kiraba najita akashe,sannan kuma kaki dawowa ai gd ko kanacan Lagos ,ni mun ma bata dakai….dit ta katse kiran …
Murmushi yyi a fili yace oh baby sarkin korafi da rigima nima ainakusa dawowa ,konaga su mommy da daddy na yafada fuska bbu walwala sbd tuna ifti da yyi….
Gaba daya gidan shire shire ake na tarban baki2wato mlm dasu mommy, gefe guda kuma mm zulai gabanta na dukan Tara Tara sbd ita tuna su mommy sbd batan ifti sukabar gdn ,tsoron guda shine duk ranar da aka gano cewa da saka hannunta abatan iftihal, shiyasa duk Tarame tayi baki sbd zulumi,akan hakan dakuma halin da yaseer ke ciki.
Da misalin karfe 1:40pm abbane da abbu da Ummi sa mm zulai ,zaune a parlourn ummin.
Abbu yace insha ALLAH yau komai zai warware zuwa gobe ko jibi zaidawo gd sbd munje gun wani abokina munyi shawara Atake yamana wata dubara wadda muke ganin inhar hakane yaseer indai da gskyarsa to zai fito…
Ummi ta ce to Alhmdllh, amma abbu yimana bayani”
Abbu yace eh yau da dare cikin yan CID d’in mutum 2 zaishiga cell din daabin yin recoding yabugi cikinsu yji gsky akan lamarin ,amma suma zasuje amatsayin masu laifi kamasu akayi..
Ummi ta ce nafahimta gsky Wanda yyi tunanin nan yabada shawara me kyau sbd ta hakane zaa gano gsky.
Nan mm zulai taita godiya tana hawaye….
Karfe 3:00pm su mommy suka dira agdn ,Wanda duk yaran gidan na waiting parlour suna sallama da gudu su Fatima ,Habiba ,Rukayya da zubaida suka zo suka rungume mommy yyinda mazan suka rungume daddy..
Su Ummi na tsaye sunanta murmushi itada abbu yyinda baby ke zaune tanajin wani mugun fad’uwar gaba…
Idanuwan daddy suka haskomasa ita !kureta yyi da ido da sauri yakalli abbu yace yaya wacece wannan? “
Kafin abbu yyi mgn yaji muryar mommy tana cewa wacece wannan me kama da IFTIHAL kodai nikadai ke ganin kamarsu? Daddy yyi saurin cewa nima abinda nagani kenan..d’agowa baby tayi sukayi ido2 da mommy da sauri Ummi ta ce oh baby ce fa surukarku…cikin wani yanayi mommy ta ce wa baby xonan y’ata…yayinda daddy yyi mata kuri da ido suna tsaye shida mommy sun kasa zama ,yyinda Muhammad da yan uwansa ke murnar ganinsa basuma San me akeba akan mamakin baby da su mommy keyi…
Lokacin da baby ta tashi da niyar nufarsu mommy adedenan mlm da inna kuluwa,atine da Jidda sukayi sallama acikin parlourn………
Share
???????? mmn fareesa ce ✍✍
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
story & written by
Mmn fareesa
Mmn fareesa
Dedicate to all my fans ????????
Hakik’a naji dad’in comments naku na last posting d’ina wasuma sbd yawansu banmusu reply ba da yan PC kuyi hkri, sannan rashin jina da kukayi banida cajine nagode sosae????????????????
NOT EDITED
????89&90
“” Cak! baby ta tsaya sbd ganinsu inna kuluwa”aituni suka rungume juna da Jidda, yyinda Ummi keta musu sannu da hanya ,mlm kuma suna gaisawa dasu abbu Wanda daddy hankalinsa nagun baby..
Mommy dke tsaye tuni ta matsa kusada baby sbd lokacin da suka rungume juna da Jidda taga wani tabo ga hannun babin”dasauri ta kama hannun tana dubawa”zaro ido tayi tasake dukawa tayi sama da siket din baby atake gwiwarta ta fito nanma saiga t abo….d’ago fuskar ta mommy ta yi tana kallon daddy dke kallon su murya akarye tace wlh ITACE! ITACE! wannan y’atace IFTIHAL… ta fad’a tana hawaye had’e da kokarin rungume baby,hakan ya jawo hankalin mutane akansu.”
Ita kuwa baby jikinta sai kirma yake ganin mommy da daddy sunrungumeta tuni ta kalli gefensu mlm taga su yake kallo “
Kallon tambaya ta masa”,abbu kuwa kallon su daddy yyi had’e da cewa wai meke shirin faruwane?”kafin yyi mgn mm zulai ta yi sallama a parlourn sbd zubaida taje d gudu ta sanar da ita anga IFTIHAL kuma Ashe baby ce iftin”.
Mlm yyi gyaran murya had’e da salati yace masha ALLAH godiya ta tabbata ga ALLAH madaukakin Sarki ,inaso kuyi hkuri kubani hankalinku anan zanmuku wasu muhimman bayanai akan IFTIHAL dan tabbas y’arkuce!
Yafada yana nuna su daddy,Wanda suke ruk’e GAM da hannuwan baby kamar wani ne ze kwaceta….
Cikin mm zulai yyi k’uuuuuuuuu! Gabanta na dukan Tara Tara sbd fargaba..

Mlm yafara fito da pics na ifti da yamata lokacin da suka tsintseta ,sannan yafito da kayan dke jikinta alokacin da suka ganta yashe ahanya…atake jamar parlourn sukayi kabbarah yyinda mommy keta hawayen farinciki da tausayin autar ta ta.”””‘
byn su abbu da daddy sun gama gani kowa yace tabbas itace!abbu yace to dan ALLAH mlm a ina kuka tsintseta?”
Mlm yalabarta musu komai tundaga sadda sukaji ihunta acikin ciyayi zuwa sadda aka daukota da sunan yah elee da tayita kira har mlm yyimata rubutu ta manta dashi, da kuma lbrin baffa habu da mai gari da labarin Abbas duka mlm yazaoyane musu..
Ifti kuwa shiru tayi tana tunanin yah Suleiman d’in da tausayinsa dake damunta ,Ashe wai itace IFTIHAL ikon ALLAH kenan “wai Ashe yah Suleiman dinma natane! ta tuna yadda yake bata labarin angel dinsa da shagwaba rta Ashe itace amma besan ita bace” wani sonsane takeji had’e da k’aunar familynta wani sashen xuciyarta kuma tana kara kaunarsu mlm dan baza taba mantawa da suba arayuwarta sun cika iyaye na gari ,Ashe dama basu suka haifetaba jiddace yarsu,amma basu taba nuna mataba ,lallai samun irinsu mlm sai antona a wannan zamanin….amma kuma meye dalilin b’atanta?ko saceta akayine?”
Muryar daddy taji yana cewa tabbas yau muna cikin farin ciki dabazamu taba. Mantawa da shiba arayuwarmu, munbar gd sbd mu manta da abun hankalinmu yakwanta ,saigashi mundawo munsami IFTIHAL agdn.alhmdllh ALLAH yakarawa annabi daraja ameen, nan abbu yalabarta ma su mommy ayyada yah Suleiman yatsinto ifti ,sannan yasanar dasu mlm cewar wayuwar gari akayi basugantaba!
Mm zulai wacce ke zaune tayi shiru jitake kamar ta tona ma kanta asiri amma tana tsoron.abinda zai biyo baya “
Itama zubaida duk jikinta yyi sanyi kuma tasan mm zulai ce ta salwantarda iftin.,,,
Daddy yace to gsky Mlm mu bamuda bakin yimaka godiya ko biyanka da wani abu saidai ALLAH yabiyaka dan sbd shi kayi sannan mun kulla zumunci dakai tun anan har gobe jiyama ALLAH yabamu dacewa mungode ubangiji yabaka ladar ….jaar parlourn sukace ameen.,,_,
Nanfa kowa da kowa kallon sa takoma kan ifti sunata mamakin wai itace amma basu ganetaba sai surutu suke yyinda ifti ke like da iyayenta ….Ummi ce ta kallo mommy ta ce nikaina wlh tunda naganta naji kamar nasan ta “ikon ALLAH iyaye baa bin wasaba juna zuwa kuka ganeta!mommy tace kedaibari inama ace my son yana nan naso inga murnar da zaiyi…
Ummi ta ce aikodai wlh amma ckin kwana2 nan zaidawo banaso asanardashi nafiso ayimasa surprise…. yah Yusuf yace eh wlh Ummi yadda zaifi mamaki…dariya sukayi ga ba daya,wasu suka fara ficewa a parlourn sbd abawa baki guri su sake .
Jidda ma namak’ale da iftihal tana mamakin wai Ashe ba mlm ne babantaba.
Bayan anci ansha abbu yace wa mlm sufa yadawo nan kenan da zama akwai part su zauna tare da iyalansa ,bbu musu mlm yyi godiya yace jibi zasu koma gd yyi shawara da yayansa habu dan yanxun yashiryu,sukace bbu damuwa.
********
Su mommy kuwa suna gamayin lunch suka nufi part d’in su dan dama ashirye yake itasu ifti da Jidda.
Zama sukayi aka fara firar yau she gamo,sannan kuma mommy ta fara bawa ifti labarin yadda yah Suleiman keji da ita bayaso n bacin ranta duk abinda ta keso yana mata . dg karshe kuma tace dan ALLAH auta ki kulamun da my son kimasa biyayya ,yanada saukin kai amma kuma akwai zuciya ni nasan Suleiman yanamiki son dabayawa kansa ….nan talabarta mata halin dayashiga sadda ta b’ata….sai kuka ifti keyi tanajin shaukin k’aunar ruhinta jinin jikinta yah eleee dinta tana hasko ma kanta irin murnar dazaiyi inyagano wai itace angel insa….
Share mata hawaye mommy ta yi ,tasaka tayi wanka da kanta mommy ta shirya autar tata yah Muhammad na tsokanarta iron abin mabiyi da mabuyi duk akwai tazara atsakanunsu dan yabata shekara4 sa I turo baki take tana cewa saita had’ashi da yah Suleiman inyadawo…shidai murmushi yyi had’e da kallon Jidda yace ke yar Fulani bakya mgn ?”
Murmushi tayi batace komai ba ,ifti race hmmm yaya wlh ko agd haka take surutu bedametaba ,kinga zo muje gunsu Abba nah mugaisa dazun ban samu time ba.
Tashi tsaye Jidda tayi ta bita sukabar mommy da yah Muhammad a parlourn…
bayan kwana2
acikin kwana 2 kacal baby tadawo iftihal sbd gata da shagwabarta datake na autanci sannan mommy ta sake Nuna mata yadda ake dressing da iya tafiya da kwarkwasa hade da kamun kai irin na yan bokon asali,sannan ga kayan gyaran jiki tasata tana amfani dasu da turaruka masu fitinan k’amshi itada Jidda tuni suka canxa ga sabbin d’inkuna ammata ..

Tuni daddy yaje wata tsadaddiyar skul yakaisu itada jidaa ,ita ifti ss3 Jidda js2amma ifti na mata lesson yanxun haka gobe Monday zasu fara zuwa akuma yau mlm yatafi k’auye dan Neman shawara agun baffa habu….
Yah Suleiman kuwa bawan ALLA lH yanacan jeji da saurin yan uwansa sojoji suna artabu da yan fashion besan wainar da ake toyawaba agd sai dai yau yake son jiran baby dan tun randa ta katse kiran bekoma kirantaba sbd tabasa haushi,ko su mommy da daddy sau guda yyi waya dasu sbd beda time..
To masha ALLAH komai yazo karshe sunkama yan fashin duka summa wasu rauni sunkashe wasu sannan sunyi maganin matsalar gun nunawa gwamnati dole ta kula da tsaro again had’e da saka ido .
To acikin su 20saura 9 ankashe 11 .
Ayau da dare yaci alwashin kiranta ya rarrasheta su shirya…
**********
Mm zulai ce zaune itadasu zubaida zaune suna tattaunawa akan maganar dawowar yasser amma haryanxun shiru bbu labari.
Suna nan sai ga Abba nan mm zulai ta ke masa maganar fuska adaure yace yanxun police station d’in zamu nida yaya zaki wani dameni mitttts yaja tsaki ya fice dg parlourn.
Shiru mm zulai ta yi dan tunda abubuwan da suka faru baya sakarmata fuska ko kadan saima ta kama yake mata mgn…
Da misalin karfe 9:12pm yah Suleiman ne kwance kan mattress yayiwa wayarsa kuri da sexy eyes d’in sa yana kallon pic nasu shida baby dasukayi amota ranar da zaitafi Lagos sai murmushi yake yana tambayar kansa miyasa yau tamasa masifar kama da angel d’in? “
Tsaki yyi had’e da saurin fita a folder din ,yyi calling din baby….
Share..
???????? mmn fareesa ce✍✍
AWESOME WRITER’S ASSO.????
(palace of excitation and pleasant writer’s)