HEEDAYAH 10

auren ki bane, Ashe ke ya kawo wa shegiyar yarinyar nan kika karba kika rike tunda dama kina sonsa da aure, to don kaza kazan ki nace baki isa ba,
mijina ni kadai ne shi din, baxan hada shi da karuwa ba yar boko da ke yawon duniya don ma kiji, don haka tun wuri ki san inda dare yyi maki” Tunda
ta fara Mami ke kallonta, duk da maganganun sun ma Heedayah girma ba duka xata iya ganewa ba hakan bai hanata dinga kuka ba tana kiran Mami, Mami
ta nufi gun wayarta ta dauka cikin few seconds tayi dialing number Abba, yana fara ringing kuwa ya daga ta sa hands free tace “Ahmad kana ji na?”
Yace “Yeah ina ji my barrister, ya gidan?” Tace “Alhmdllh, dama nace ne you can come forward with ur pride price to my elders ko gobe, na karbi
tayin auren ka idan Allah ya yrda” Yace “Da gaske kike barrister, pls don’t joke with me” farin ciki ne sosai tare da words dinsa, Mami tace “I’m
not joking barrister, na baka go ahead, we will talk later in sha Allah” daga haka ta katse wayar, Hajiya Maryam da wani xaxxafan xufa ya keto mata
ta dinga kallon Mami so speechless, Mami ta isa gabanta ta tsaya tace “xa mu shigo gidan barrister Ahmad tare da wannan yar yarinyar nan da sati
daya, sai dai ciwon xuciya ya kashe ki a banxa, sannan wnn yarinyar da kike gani ita xata xamar maki nightmares dinki kafin ni…. Lastly kin ci
sa’ar mijinki na da k’ima da daraja a idona sannan ga soyayyar da nake masa, wllh da yau bbu abinda xai hana ke da mahaukatan kawayen ki kwanan
cell kuma in ga uban da xai bada bail dinki, amma soyayyar mijin ki baxai bar ni inyi hakan ba…” Tana fadin haka ta ja hannun Heedayah suka fita
xuwa gun mai gadi tace “Salisu ka tattaro abokanan ka masu gadi ka fitar min da wasu mashaya da suka shigo min gida, and from henceforth duk wanda
ya xo ka fara sanar min kafin ya shigo” da sauri ya fita yin yanda tace.
Start patronizing Heedayah lovely fans…. last free update later at night in sha Allah????