HEEDAYAH 12

yace “To ina xuwa in dauko abu a mota” daga haka yyi ficewarsa, dawowar da bai sake yi ba kenan.
Abba ne tsaye kan Heedayah dake bacci saman gadon kaka, Mami kuma na xaune gefenta tana rike da hannunta, Aunty da Baffa da Umma ma duk suna dakin,
kowa yyi jigum, can na hango kaka rakube jikin kofar bandakinta ko ganinta bata son a dinga yi sosai, Baffa yace “Toh wai ma ina aka ta6a sa mara
ido aiki fisabilillahi??” Kaka tace “A’a ni dai kar a min sharri ita tace xata yi, tana ganin na hada kayan wanke wanken tace Kaka kawo in taimaka
maki, to sai in hanata sbda mugun hali ko me? Kuma da kke wnn maganar so kke Allah ya tambayemu tarbiyar da muka mata? Don tana makauniya shkkn sae
a fake da haka a ki bari ta ta6uka komai??” Baffa yace “Ta ina makaho xai iya wanke wanke kaka???” Kaka tace “Ni dai kar a min rashin kunya ba
ruwana, Kuma flask din ruwan xafi na da ya gamu da ajalinsa daxu da plet dina da suka fashe guda biyu duk a biyani kayana, hatta kujerar tsungunnon
ma yyi targade ba ita kadai ba, targade mana tunda kafa daya ya karye, Kai kuma Amadu wllh jidali ka haifar ma kanka kana tunanin d’a ne, sam
xuciyar wnn yaro naka shuree yake ko wa, bashi da kyau, xuciyarsa bakikirin yake, ni Yaron ma idan ba tsoro yake bani ba shegiya nake, mugu ne
axxalumi na bugawa a jarida, wllh yarinyar nan na tsala ihun axaba gwanin ban tausayi ya tsallake da shegen idanuwansa kamar naka yyi wucewarsa ko
ta mutu ko tayi rai oho, tsaf xai iya kashe mutum har ya kai sa makwancinsa, ni abun hannunsa ma na daina ci daga yau, inda Sudess ya fi sa kenan,
shi dai bar shi da cin Haram amma xuciyarsa fari ne fatt wllh” Abba dai bai ce komai ba kuma bai kalli mahaifiyar tasa ba….
I appreciate ur patronage and patient fans, Allah ya kawo budi me yawa ya bar mu tare…. Su kuma masu jiran Heedayah su karanta a bati, here is
it… But don’t forget it’s not free, it’s nothing don ka fidda dari uku kayi subscription to read what gives you so much joy, bbu abinda hakan xai
raga ka da shi, and it’s a way of showing u appreciate ur novelist and her handwork, don’t forget writing isn’t easy even if it’s a hobby….. I
Khaleesat Haiydar write just once a year and I make sure na sa farin ciki a xukatan mutane da dama, toh me yasa nima baxa a min haka ba, patronize
so I will be happy too…. kyautatawa ma yana cikin so ai… ????
All the same ina ma kowa fatan alkhairi, anywhere, anytime.????