Uncategorized
HEEDAYAH 7

assignment din?” Tace “Ehh na gama” Mami ta xaga xuwa side din Heedayah tace “Junaid ya xo kuwa?” Yarinyar ta girgixa kai tace “A’a..” bude motar
tayi ta sakko da Heedayah, xaro ido yarinyar nata tayi tace “Mami who is she?” Mami tace “Bakuwa” daga haka ta rufe motar tana rike da hannun
Heedayah ta nufi entrance din shiga cikin gidan ‘yar ta Farida na biye da ita a baya…