AHUMAGGAH 23

_*♡AHUMAGGAH????*_
_The love triangle_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
_Bismillahirrahmanirrahim._
_2⃣3⃣-wrecking ball♡_
Washe gari Da safe tunda sukayi sallah ta kasa mikewa daga kan gadon kuma tsaban yadda takejin kanta not in the mood of everything yasa bata ma bi su dija sunje lectures ba
soyayyar khal ne kawai yake cizon ta ta sake jiki ta rungume pilow tayi lumui Tana juyi from end to end har sanda tagaji ta sauko tukun ta fada wanka.
Wani kwalliya ta zauna ta tsala ma fuskan ta kafin ta dauko deep blue jean da white tshirt a kuma sakaya kimono jacket mai kauri shima white ta lullube kanta da blue rolling veil sosai tayi kyau kamar a sace ta
Juyi tayi akan sandal heel tana dan rangwdi ba tantama tasan duk halin datake ciki a duniya muddin khal ya dan mata magana sai taji duniyan ta ya dawo mata sabuwa.
Fita tayi tayi ta nufi bank tayi widrawing minimal amout,kashi daya ta kara akan business act din su…daya na kashewa sauran kuma da su zata kai kawayen ta shoping
By noon,lokacin daf sun fito daga lectures ta tare su
Happy mood din ta ya sa suka mance da gajiyan da suka debo,sai take cewa suje suyi lunch zata siya musu,hakan kuwa suka jeru suna tafiya suna hira .
very unique restaurant suka zauna tasa aka kawo musu favourie dish dinsu suna kan ci,nan take basu labarin inda kudin ya fi