Jobs

Muhimmiyar sanarwa ga Wanda suka cika Scholarship na SEPLAT.

Muhimmiyar sanarwa ga Wanda suka cika Scholarship na SEPLAT.

Wannan sanarwa ce ga dukkan Wanda suka cika Scholarship na SEPLAT sannan suke jiran lokacin da zasuyi test to lokaci yayi yanxu.

Idan kasan ka cika wannan Scholarship na SEPLAT sannan Gmail address Wanda kayi amfani dashi Yana kasa baya Kan wayarka ko computer ka to ya kamata ka Dora shi yanxu saboda sun Fara turawa mutane Sako ta Gmail address nasu.

Idan kasan ka cike to ka saurari jiran Sako shi wannan sakon suna turashi zuwa Gmail da akayi amfani dashi lokacin cikawa.

Zakuga sakon kamar haka cikin harshen turanci kamar haka:-

Dear Usman Suleiman,

You have been shortlisted for the SEPLAT JV Scholarship Test. A Test Code and Password is provided below to take the test. Please note that the link below is opened from Wednesday 30th November 2021.

A harshen Hausa
Barka de Usman Suleiman.
An zabeka acikin Wanda zasu zana jarabawar Scholarship na SEPLAT an baka code na test da password domin kayi test acikin link na kasa.
Dan Allah ka sani link din dayake kasa zai kasance a Bude ne a Bude daga laraba 30 ga watan November.

Muna muku fatan nasara

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button