MADADI Page 101 to 110

Tace”Eh shikkenan nafi so da kagama kwana ukun ka ka dawo gurina, tunda dai ai na kusa ar’bain.”
Yace.”To shikkenan sai ki sallami masu tayaki zama dan ba zan dinga sintiri a gaban mutane ba.” Tace”Ni yau ma zan sallemsu su tafi.” Mikewa yay cike da takaicinta yace.”Ni zan tafi sai da safe.” Da kyar tace Allah ya bamu alkairi.” Abbah ya juya ya fita daga dakin……..(Kunga mutuniyarku ko da d’anyan jego take gayyato miji sai kace wani abun arziki zata iya yi????)
Sha daya da kwata na dare ya shiga gidan, ya fito daga mota a nutse maigadin gidan ya karaso har kasa ya durkusa ya gaishe Abbah ya amsa cikin sakewa tare da bashi umarnin ya rufe gidan…………Motsin bude kofarsa ne yasa ta nutsu ta tsirawa kofar dakin ido…. kusan minti biyar da jin motsinsa sannan taji ya turo kofar dakin ya shigo, ajiyar zuciya ta sauke tasa masa ido tana kallonsa tare da kyataccen mirmushi a fuskarta, Abbah lafiyayyan kamshin humrar daya cika dakin shine ya saukar masa da kasala, ya karasa inda take tare da zama gefanta ledojin hannunsa ya ajiye a gabanta a hankali yace.”Amarya.” Dan mirmushi tayi tana wasa da hannunta tace Abbah sannu da zuwa.” Yasa hannu ya dago fuskarta tare da tsira mata ido yace.”Ina sunan da kika saka min? naji kin kirani da Abbah.” Yana ‘bata fuska yayi maganar.
Ta dan ji kunya a hankali ta cire fuskarta daga hannunsa tace”Annur.”! Yaji wani sanyi ya sauka acikin zuciyarsa mirmushi yayi mai ma’ana yace”Naji dadin wannan sunan da kika saka min ina rokan Allah ya dawwamar mana da haske a duniya da lahira.”
A hankali ta amsa da ameen ya Allah.
A nutse ya juya bayansa yana kallon Daddy dake bacci cikin net dinsa, Yace.”Ina fata kinyi masa addua ko.” kanta ta daga a hankali tace”Eh.” Yace.”Masha Allah. To yanzu ga kayan amarci nan na kawo miki kici sosai sai kizo ki bani labarai masu dadi……Dan mirmushi tayi gabanta na faduwa tace”Naci abinci a gida…Kashingida yay yana mata kallon kasan ido yace.”Wannan na mussaman ne dole kici ko yayane sai mu miqa godiyarmu ga Allah daya sake hadamu zama a karo na biyu bayan nan kuma sai mu fuskanci abunda yake gaba…….A hankali ta sauka kasa ta bude ledar robar yught ta dauka ta bude tasha rabi ta ajiye, yace.”Ai baki ci sauran ba.”
A sanyaye tace”Ai kace ko yaya ne naci shiyasa nasha yogurt. ” Yace.”Okey to jeki yi alwala ko.” Mikewa tay ta nufi toilet ya bita da kallon sha’awa, tana fitowa ya shiga ya daura tasa ya fito……..Nafila sukayi irin ta sababbin ma’aurata, Abbah ya jima yana addua kafin ya rufe da fatiha, ya shafa a fuskarsa itama ta shafa…..Kai tsaye daya miqe zuwa yay ya kashe haske dakin. Ya karaso inda take zaune, lalubarta yay ya miqar da ita tsaye, hijabin jikinta ya cire ya rungumeta ‘kam a jikinsa.
A haka suka isa bakin gadon… zama yayi gafen bed din ya dorata a cinyarsa tare da rad’a mata magana a kunnanta……”Ya zakiyi da abokina ne ina ganin ki sanja masa gurin kwanciya kada mu danneshi.” yana nufin Daddy. Najaatu
Ta dinga jin wani irin abu na yawo a jikinta kunya duk ta isheta, a sar’ke tace “Aa kawai a barshi a gurin ai.” Sai tayi shuru yace.”Ai me? humm! aikin ai bana wasa bane dole a janza masa gurin kwanciya dan kada kina cikin yanayi ki kai masa duka baki sani ba.”
Rufe fuskarta tayi tace”Kai dan Allah.”! Abbah yasa dariya kasa kasa tare da sumbatar gefan fuskarta, Bedlamp ya kunna yayi dubarar janyo net din da yaron yake kwance ya sauke shi kasan gadon ya gyarashi sosai kana ya dawo gareta………kamar kwai ya kwantar da ita kan bed din yasa hannu ya kashe bedlamp din, jallabiyar jikinsa ya cire yasa hannu a hankali ya dagota rigarta ya cire mata yasa hannu jikin dogon wandon dake jikinta tay saurin dora hannunta akan nasa…..Abbah wani irin salo ya shiga yi mata wanda yasa ta saki hannunsa bata sani ba.. gabadaya sai da ya rabata da komai na jikinta ya wani maqale mata a jiki yana shashshafa guraran da yake da muradi…..Najaatu jikinta ya saki sosai ta riga ta gama kawadituwa shiyasa duk inda ya kai hannunsa take bashi gudumawa da goyon baya,ita dashi sun riga sun shiga yanayi sai shafa junansu suke suna tsosar kansu da kansu nishinsu ne kawai ke tashi a dakin………. Abbah babu inda bai tsotse a jikinta ba mussanan HQ nata yasha tsotsa kamar me har kuka sai da tayi saboda tsabar shau’ki da kanta ta kamo jijiyar tasa data wani kumbura ta dinga wasa da ita a gabanta, wannan salon yasa shi kusan zautuwa sunanta kawai ya shiga kira yana sake nane mata a jikinta, Najaatu ita da kanta tasa jijiyar a jikinta ta d’aga masa sosai ya fara safa da marwa a ciki…………..
*Abbah Allah yasa kwallonka ya shiga raga????*
*Littafin na kudi ne…..*
Koda zaki ganshi a gruops na sata ne idan kina bukatar biyan kudi ga yanda abun yake…..Vip group #600 normal group #300 accont number…. 0542382124…..Binta umar gtbabk….Idan kati zaki tura kiyi min mgn ta whasapp da wannan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
****82 Zainab da ‘kyar ta iya rintsawa a daran ranar saboda mummunan kishin daya tokare mata ma’koshi, daga zarar ta rintse idonta Najaatu take hangowa tare da mijinta yana gwada mata soyayyarsa mai wahalar samu, tana jin baby Ummi na kukan neman nono taki daukarta har sai dai daya daga cikin masu taya ta kwana ta tashi ta kunna fitila tana kiran sunanta.
“Zainab ki tashi fa yarinyar nan tun dazu tana kuka da alama yunwa takej……Sheshshekar kukanta ne ya katse ta da sauri tace” Zainab Lafiyarki kuwa.”?
“Aunty Balaraba wallahi na kasa bacci tun dazu hankalina gabadaya yaki nutsuwa sai hango abunda yake faruwa a tsakaninsu nake, aunty Balaraba wallahi yana sonta irin son da baya yi mana nida aunt Halisa shiyasa gabadaya na tsaneta bana kaunarta ko kad’an sabida ina ganin kamar tafi ni a gurin mijina bayan haka kuma ubanta malamin zaure ne a tsaye yake a kanta ba zai ta’ba bari ta wulakanta ba ni yanzu tunani na ya za’ayi na janyo hankalinsa kaina ya daina rawar jiki da zumud’in da yake a kanta.”
Aunty Balaraba ta gyara zamanta da murmushi a fuskarta tace”Lallai kina da kishi Zainab sabida kina tunanin abinda zai faru tsakanin mijinki da kishiyarki kika kasa rintsawa….Humm koda yake kusan duk ‘yan gidanmu haka suke da kishin tsiya amma gaskiya naki yafi na kowa, ni lokacin da Idiris ya ‘kara aure ban hana idona bacci ba kwanciya nayi nai baccina na more ban tashi hankalina ba saboda nasan a shirye nake da zuwan shegiya sharri da makircina kadai ya isheta, kin san dai ko wata uku Amina ba tayi a gidana ba tayi waje, har sharrin zina sai da nayi mata sharrin sata ke abubuwa iri iri gefe guda na dinga had’ata da mijinta, dan haka kema ki kwantar da hankalin ki duk wasu dabaru zan koya miki babu boka babu malam da kafafunta zata fita.
Zainab ta sauke ajiyar zuciya tace”Wallahi har na d’an ji sanyi a zuciyata aunty Balaraba nagode sosai yanzu dame kike ganin zamu fara so nake a rikirkita musu hankali gabad’aya wannan kwanaki ukun bana so suyi cikin nutsuwa saboda naga alamar zumudi a tattare dashi……..Aunty Balaraba tace”Na fahimci yana da son ‘ya’ya asubah nayi ki kirashi ki sheda masa cewa ‘yarsa bata da lafiya sai da ta suma sau uku a dare.