MADADI 1-END

MADADI Page 111 to 120 (The End)

Sai bayan sunci abinci Najaatu ta firfito da kayan tana dubawa, so take ta fitarwa da kowa nashi kada azo ana bacin rai, nan yaga set din sar’kar gold guda biyu, yace.”Wannan keda waye.”?

Kai tsaye tace”Nida aunty Halisa.” Yay jim yana kallonta kafin yace.”Ita Zainab d’in fa.”

Kanta a kasa tace”Ni dai ba ‘yar aikenta bace ballanatana ta bani sautu.” Rai a ‘bace! Yace.”Wannan wace iriyar magana kike? okey kina so ki fad’a min magana kenan lefi ne dan Zainab ta kira ni a waya tace ga abinda take so na siya mata.”?

Tace”A’a ba laifi bane ai bance komai ba ka tambaye ni sar’ka ne nace tawa ce data aunty Halisa maganar ka da Zainab bata dame ni.”

A zafafe! Yace.” Toke a ganinki hakan shine daidai inace ku duka matana ne mai zai sanya ki dinga kokarin had’e kai da wata kina kokarin ware wata idan so kike ki kawo zaman lafiya da daidaito a tsakaninku me yasa baki daukar muku sar’kar ku uku ba.”?

Tace” Kayi hakuri dan Allah naga kamar kaji zafi yanzu ma zaka iya komawa ka siyo mata ai da akwai irinta, ni dai babu abinda ya dameni da ita tayi sabgarta nayi tawa.”

Takaici yasa kawai ya zuba mata ido yana kallonta, tana ta had’awa kowa kayansa, yace.”Ina na daddy.” Ba tare da ta kalleshi ba tace”Ai bakayi maganarsa su Saddiqa kawai kace.” Yaji kamar ya kwada mata mari saboda bala’in haushin data bashi, yace.”Wai ke dan Allah meke damunki yanzu har sai nace ki dauk’arwar Daddy abu zaki dauka wato kina so ki bambamata shi da abinda na haifa ko.”

Kuka tasa tace”Wai to kai me yasa bakayi wannan tunanin ba sai da muka dawo gida kada fa ka manta su Saddiqar ma daka haifa ni kasa na d’aukar musu abinda suke bukata, gabad’aya kana can b’angaran Zainab saboda kana jin tsoron b’acin ranta.”

Wannan kukan da take da maganganunta yasa ya fahimci cewar kishi ne ke damunta, mamaki yake da lamarin mata wato dai shi yanzu shi dik abinda zaiyi a cikin zargi yake, bega abun kishi a cikin abinda yayi ba……shuru yayi mata be sake magana ba ya dauki wayarsa yana dubawa, Ita kuma Tana gama had’a kayan ta tashi ta bar gurin……Wanka taje tayi tasa kayan bacci tayi kwanciyarta tana jin wani mugun kishin Zainab a cikin ranta.

Cikin rashin kuzari ya shigo dakin, Wayarsa ya ajiye gefan drawar ya shiga ya watsa ruwa,…..Zainab ta kira wayar dama ta saba kiransa duk dare suyi hira, Dauka tayi ta duba da taga itace sai ta kashe wayar, Zainab ta sake kiran waya, Najaatu ta dauka tare da sallama, Zainab taji haushin hakan amma ta daure tace”Ina Abban Mufida.”? “Me zakiyi masa.”? maganar ce ta su’buce mata bata shirya ba…..Zainab tace” Ikon Allah nida mijina kike tambayata me zanyi masa.”? Najaatu tsaki taja tace”Yau ban bashi izinin d’aga wayarki ba malama sai kiyi hakuri insha Allah gobe i yanzu mun dawo sai ki zuba ruwa a ‘kasa kisha.” Kashe wayar tayi tana jin wani irin zafi a kirjinta…..Zainab a fusace ta sake kiran wayar akace mata a kashe take, tsabar bakin ciki da ‘bakin kishi yasa ta zube a gurin tana zubar da hawaye amma Najaatu ta takaiceta. hannu tasa ta dafe kanta kawai ta dinga zirarar da hawayen takaici

 Najaatu kuwa bargo taja ta lullube jikinta tana lumshe ido yau dai ko banza ta huce fushinta akan irin abubuwan da Zainab keyi mata……Turare kawai ya shafa a jikinsa ko jallabiya besa ba ya kwanta kusa da ita daga shi sai gajeran wando….Takure jikinta tayi guri guda tana dan janye jikinta….. hannuwansa yasa ya janyota jikinsa ya matseta sosai tare da sumbatar gefan fuskarta, ajiyar zuciya ta sauke ‘kamshin turaransa na hargitsa ta.

Jin yana yawo da hannayesa a jikinta yasa tayi gaggawar sanya hannuwanta duk biyun ta rufe breast dinta bata so ya ta’ba mata yasa shaawarta ta tashi, yau Zainab ta janyo masa……Ganin abinda takeyi ne yasa ya dora hannunsa kan nata yana kokarin cirewa tana sake rufewa tare da kokarin yin ruf da ciki………’Karfi yasa ya fincike hannayenta dake rufe da breast d’inta, ‘kasa-‘kasa yace.”Meye amfanin abinda kikeyi yanzu? kuma meye amfaninsu idan baki barni nayi wasa dasu ba.” Kuka ta shiga yi tana tureshi, Kawai ya yasa mata karfi ya danneta ya cire rigar jikinta, breast din ya shiga luguda yana murza nipples d’in! sai kawai ta shiga yin wata iriyar sheshsheka tana rintse idonta tare da cizan lips d’inta……..Ya riga ya gama gane lagonta shiyasa duk turjiyar da take masa daga yayi mata wannan salon take saduda yanzu ma shakaf tayi ta daina abinda take na rashin yarda tura masa breast d’in ma take a bakinsa tana shashshafa ilahirin jikinsa.

Bangaran Zainab kuwa da kyar ta iya bacci…… tana idar da sallar asuba ta kunna wayarta, number shi ta nema lokaci suna airport jirginsu zai tashi bema kunna wayar ba yana so su tashi sai ya cire sim card din yasa na ‘kasarsa….Zainab sai da ta kusa kuka jin wayar a kashe shin kodai da gaske Najaatu take ita ta hanashi ya dauki wayarta! Tayi zaune a gurin tana sa’kawa da kwancewa ta rasa yanda zata ‘bullowa al’amarin.

Tunkafin su sauka ya kira wayar Dan Azimi yace masa yazo da mota ya daukesu, kai tsaye kofar na’isa yace masa ya wuce dasu……….Abbah Abbas sai da ya gaisa da iyayensa tukkuna ya nufi gurin iyalinsa Najaatu kuwa cewa tayi ba zata koma gidanta ba sai ta huta, shuru yay mata a lokacin da take maganar yasan kawai tana neman rigima dashi ne, bangaranta kuwa tana ganin kota koma gidanta ita kad’ai zata kwana yasa ta fad’i haka in yaso ranar da girki zai dawo hannunta sai ta koma……….wannan dalilin yasa ta saki jikinta a tare dasu Hajia, Daddy na ma’kale a hannun Yaya Ramlatu sosai tayi mamakin wayon da yayi yayi ki’ba tamkar wanda ke tare da uwarsa, koda ta kar’beshi tana kokarin sa masa nono a bakinsa ‘kin kar’ba yayi, Hajia tace”Ai ba zai kar’ba ya riga ya yaye kansa kema kin huta tunda yana cin abinci.”

Cikin farin ciki tace”Wallahi Hajia sosai nayi mamakin girman da yaron nan yayi sati uku kacal amma ya manta da nono.” Yaya Ramlatu tace”Abinci yake ci sosai shiyasa ya yaye kansa bayan tafiyarku ya d’anyi rigima amma kwana biyu ya bari ya manta dake ya kama abinci..Najaatu dariya tasa tana girgiza kai

To kafin ta shiga gidan Baba Malam duk sai da ta fitarwa da kowa tsarabarsa hajia da Ramlatu sunji dadin ganin yanda Najaatun ta karramasu sai kace wacce taje aikin hajji ta kawo musu hijabai da mayafai masu kyau sai wani takalmi mai kyau data siyawa Hajia, takalmin ya birge hajia sosai tayi ta shi mata albarka.

Iyayenta ma tayi musu nasu tsarabar daidai gwargwado Baba malam daya ga abin yayi yawa ya shiga yi mata fad’a akan me zata sa mijinta kashe kudi idan ta kawo musa carbi da dadduma ma ya isa…..Murmushi kwai tayi saboda tasan mahaifin nata da gudun abin magana Baba malam sam bashi da kwad’ayi da son abun duniya shiyasa kullum yake zaune lafiya…….

Sanin da tayi cewar idan tace zata kwana a gidansu Hajia ba zata ji dadi ba yasa tana idar da sallar ishai tayiwa mahaifiyarta sallama domin komawa gidan Alhajin, da zata tafi Baba Talatu taba sa’kon gaisuwa zuwa ga Hajia.

‘Bangaran Abbah Abbas kuwa yana isa gidansa a maimakon ya nufi gurin uwargida kai tsaye gurin Zainab ya nufa dan ta kirasa a waya ya kai sau bakwai gabad’aya hankalinsa ya karkata kanta jin abinda tace masa wai kada yaci abinci a ko’ina akwai tanadin da tayi masa, Namiji kenan kamar wanda ya shekara be ganta ba ya dinga gaggawar zuwa yaga tanadin me zai samu, mugun marmarinta yake dan dama tunda tayi ar’ba’in bai kusanceta ba shiyasa yake jin d’okinta gami da son kasantuwa da ita………..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button