MADADI 1-END

MADADI Page 31 to 40

Wannan maganar da yayi tasa taji wani tsoronsa ya shigeta Murya na rawa tace Dan Allah kayi hakuri kada ka ‘kara yi wallahi ba zan iya ba.” Tausayi ta bashi ganin har ta soma hawaye kuma ya hango tsantsar tsoronsa a kwayar idonta, sai yace.”Daina kuka ba zan sake ba shikkenan ko.” Tace”To ka rantse da Allah.” Maganar sai ta bashi dariya yace.” Ba sai na rantse ba tunda nayi miki alkawari shikkenan ki kwantar da hankalinki ki daina kuka.”

Kanta ta shiga d’agawa tana kallonsa wai so take ta tabbatar da gaskiyar maganarsa, shi kuwa hularsa dake saman kansa ya gyara ya kama hanyar fita daga dakin tare da fad’in “Sai na dawo ko.” Kallo tabishi dashi tana jin tsana da tsoronsa na sake ‘karuwa a cikin zuciyata, hakika da tana da inda za taje ta fake to data gudu gabad’aya sun nemata sun rasa…

Halisa da Dr din ya samu a palon suna hira, yana fitowa Halisa ta kura masa ido zuciyarta na tafarfasa! Shi kuwa nan da nan ya daidaita nutsuwarsa cikin dakewa ya kalli Dr Sa’adatu da fadin “Muna iya tafiya yanzu.”

Dr ta kalli Halisa tana dan murmushi tace”To madam Allah ya bamu alkairi.” Ciki ciki tace”Okey.” ya kalleta tare da karantar yanayin da take ciki, yace.”Zan dan futa sai na dawo.” Iskar da yake ma bata kalla ba dan wani irin mugun haushinsa takeji ganin yanda yake ta wani rawar jiki ko maganar zuwa kasuwa ma bayayi.”

Suna fita ta mike ta nufi dakinta, ta dauki wayarta ta shiga sanarwa da Yaya Ramlatu halin da ake ciki.” Yaya Ramlatu tace”Halisa ki rabu dani naji da bakin cikin dake damuna! Halisa tace”Me ya faru dake Yaya.”? 

Yaya Ramlatu tayi ‘kwafa! cikin tsabar bacin rai tace”Mutsiyaciyar yarinyar nan Naja’atu itace ta kai ‘karata gurin Alhaji da Hajiya yau da safe sai ganin d’an aike nayi, koda naje gidan Alhaji baiyi min da sauki ba rufeni yayi da fad’a sosai hajiya har da cewa duk sanda na sake zuwa gidanku bata yafe min ba.’

Halisa tace”Lallai al’amarin Malam Baba yayi tsanani! to nima nan a cikin matsala nake dan gabadaya na kasa gane kan maigidan tun jiya daya kwanta da yarinyar ya zama sakarai sai rawar jiki yake yi yama kasa zuwa kasuwa gabadaya ya lalace a gindin yarinyar……Yaya Ramlatu tace”To ke yanzu wane mataki zaki dauka dangane da faruwar hakan.”? Halisa tace”Kawai so nake na samu malamin da zaiyi min aiki akansa gabad’aya a zare masa sha’awarta a zuciyarsa ko kuma idan yaje zai sadu da ita gabansa ya mutu ya’ki aiki.”

Yaya Ramlatu tace”Wannan aikin ba mai wuya bane mutukar zaki futo da kudi ni kuma zan baki goyon baya dan nima abinda yarinyar tayi min yasa gabadaya na sake tsanarta.

Tace”Wallahi idan zan samu malamin da zaiyi min wannan aikin ko nawa ne zan biyashi.” Yaya Ramlatu tace”Shikkenan yanzu zan kira ‘Yar shagamu a waya zan fad’a mata duk abinda ke faruwa, nasan zata kaimu inda bukata zata biya.” Halisa ta sauke ajiyar zuciya tace “To sai naji daga gareki Yaya Ramlatu nagode.” Sallama sukayi da juna kowanne ya kashe wayarsa cike da mugun nufi 

Bayan fitarsa daga dakin bacci mai nauyi ne ya dauketa, sai ji tayi ana shafa mata tafin kafafunta had’e shara’bar ‘kafafunta.

Bude ido tayi da sauri ganinsa zaune dab da ita yasa ta zabura! da sauri zata mike zaune! ya ri’ke hannunta cikin lafazi mai dadi yace”yi hankali kisa nutsuwa kada ki fama ciwon naki.” Maganar tasa yasa ta tuna abinda ke da akwai.

A hankali ta saukar da kafafunta kasa tana so ta mike tsaye ya kama hannunta suka mike tare….kamar me koyon tafiya suka nufi toilet brush tayi suka fito tare…….zama tayi gefan bed tana jin yanda cikinta ke murd’a mata yunwa takeji sosai….Idonta ne ya sauka kan ledar Osis daya shigo dashi. dauka yayi ya mika mata da fadin”kici abinci sai kisha magani ko.” 

Kar’ba tayi tana kokarin sauka kasan kafet, shi kuma sai ya shiga duba maganin da Dr ta bashi……..abinci taci sosai ta had’a da lemo mai sanyi lokaci guda ta dawo cikin hayyacinta. ganin ta samu nutsuwa sai ya mika mata maganin da ruwan dake hannunsa, kamar zata fashe da kuka ta kar’ba tana jujjuya maganin a hannunta, a rayuwarta ta tsani had’iyar ‘kwaya. Yace.”Kisha mana kin tsaya kina kallonsa.” ‘Daya bayan d’aya tasha maganin tana wani ya mutsa fuska.

Ya dan sassauta murya wanda idan ba ita d’in ba babu me ji yace”Yanzu sai shiga ruwan zafi ko.” ?

Tsintar kanta tayi da kallonsa domin ita wallahi abinda yake mata mamaki yake bata tsakanin jiya da yau duk ya sanja magana ma idan zaiyi mata da wata irin murya ta mussaman yake mata babu abinda yake bata haushi dashi sai munafikin kallon da yake mata ta ‘kasan ido……kawai ta shiga bin bayansa da kallo a lokacin da yake kokarin shiga toilet din.

Minti goma ya fito yana kallonta yace”Zo muje ki shiga ko.” Ta mike a hankali dan itama tana so ta shiga ruwan zafin ko ta samu saukin wani abun.

Ya nufeta yana tattare hannun rigarsa yace”Ki cire kayan jikinki sai ki daura towel sai kinfi sakewa.” Kafin tace wani abu ya sata a jikinsa yana kokarin kwance mata zani!

Da sauri tace”Zan iya cire kayana dan Allah kyaleni.”

Girgixa mata kai yayi ya cigaba da kwance daurin da tayiwa zanin jikinta yanayi yana sumbatar wuyanta, ji tayi tsigar jikinta ta soma tashi sakamakon gemunsa da yake goga mata fatar jikinta.

Jin yana kokarin cire zanin gabadaya yasa ta dan ture fuskarsa dake wuyanta ta matsa gefe tare da jan zanin saman kirjinta ta daure! sosai sannan ta cire rigarta sai ta kwance dankwalin dake kanta ta rataya a wuyanta, kai tsaye toliet din ta nufa ta barshi a tsaye a gurin……Ya dan jima a tsaye a inda yake yana kokarin saisaita kansa kafin ya samu gefen bed din ya zauna yana jiran fitowarta…….Tunda ta fito yake mata wani irin kallo na ma’kurar kurrula. ita kuma ji tayi kafafunta na rawa gabanta kuma na faduwa, ta dauka ya gaji da jiran fitowarta ya fita daga dakin, shiyasa ta share kusan mintina ar’ba’in a ciki ashe yana zaune bai fita ba.

Kamar ta koma toilet din haka taji sai dai ta daure ta ta nufi bed din domin daukar rigarta tasa….hannunta ya fizgo da karfi sai kawai ta fada kansa! ya wani matseta sosai a jikinsa yana ya mutsa mata jiki…Kuka take tana kokarin mikewa yana sake matseta hade da so ya kwance zanin dake daure a jikinta…Tace”Abbah dan Allah kayi hakuri dan Allah kada ka sakeyi min irin na jiya ka duba ‘kan’kantata ba zan iya ba.”

Bakinsa yasa a kunanta ya shiga tsotsa yana hura mata iskar bakinsa! lokaci guda jikinta ya rikice ta dinga kyarma tana kiran sunansa, wannan soyayya ta Abbah Abbas ta mussaman ce kuma babu shakka Naja’atu karonsu na farko dashi ta tabbatar da cewar lallai maza ma suna suka tara…….Gabadaya Abbah Abbas bai bar mata komai a jikinta ba sai da yayi mata haihuwar uwarta tukkuna hankalinsa ya kwanta ya shiga sarrafa albarkatun jikinta mussaman breast dinta da sukayi masifar tsone masa ido sha yake hade da murzasu tamkar zai tsinke mata nippels….Sun dauki kimanin mintina ar’ba’in cikin wannan yanayi kafin ya samu da kyar ya samu satisfaction duk ya ‘bata mata jikinta da uban sperm dinshi mai yawan gaske 

Tana kuka tana komai ta mike zaune da kyar tana duban jikinta, wannan abin da ya zuba mata a jikinta yayi masifar bata haushi wannan ai kazantace! kamar ta rufeshi da duka haka ta dinga ji.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button