MADADI Page 61 to 70

Baba Magajiya da Hajia Rabi har suka wayi gari a garin jos a kuma gidansu Bash wato gidan alhaji Aminu dan jarida basu ji ance su shirya a nuna musu gidan amarya ba, tun bayan saukar su garin aka saukesu a wani daki ba’a kara bi takansu ba sai dai daga zarar lokacin cin abinci yayi za’a kai musu mai rai da lafiya, Naja’atu kuwa dama suna sauka a garin ko awa daya basu yi ba Bash ya kirata a waya ta sameshi a dakinsa, Munira ce tayi mata jagora har dakin nasa, lokacin abokansa kowa ya kama gabansa sai shi kadai daga shi sai garamin wando yayi wata iriyar kwanciya yana shafa kirjinsa da hannunsa Naja’atu Ganinsa a haka ya tayar mata da wani irin feeling mai zafin gaske! a take tsigar jikinta ta dinga tashi ta dinga tunano irin zazzafar soyayyar da yayi mata al’kwarin zai gwada mata duk randa sukayi aure! Cikin kasala ta karasa shiga dakin, Bash a d’imauce ya mike zaune ya janyo hannunta ta fada saman kirjinsa ya matseta sosai yana kokarin sa hannunsa a cikin rigarta! ajiyar zuciya mai zafi ta dinga saukewa tana langwabewa a jikinsa yana cigaba da lugwigwitata tana jin dadi! bargo guda suka shiga ita dashi suka dinga tsotse tsotse suna rungume rungume! har dai suka kasa hakura suka fara kokarin aikata mai gabadaya! dan saboda yanda suka fita daga cikin hayyacinsu! Na’jaatu kanwa takar tsami kwarnafi ya kwanta dan duk tarin sha’awar data tara tsayin wattanin da suka gabata sai da bash ya kawar mata dashi! Suka yini suna abu daya ko nan da can bash yaki bari ta fita a haka tana ji tana gani ta kwana a dakinsa sai da safe tukkuna ya bari ta koma cikin gidan….Lokacin ne ta tarar da su Hajia Rabi sun shirya tsaf domun tafiya gida! cikin kunya gami da jin nauyi ta samu guri ta zauna tana gaishesu! suka amsa mata babu wata cikakkiyar walwala a tare dasu dan saboda gabad’ayansu sun sha jinin jikinsu dangane yanayin zamantakewar mutanan gidan! haka dai sukayi sallama da juna kowanne da damuwa a cikin zuciyarsa…..Naja’at ta d’an ji damuwa da tafiyarsu amma dare yanayi da ta kasance da Bash ya mantar da ita kowa da komai ya shiga wanke mata zuciyarta da kalolin soyayarsa mai wahalar samu.
To koda su hajia Rabi suka koma gida babu wacce ta fadi wata magana da zata tayar da hankalin jama’a! Hajia ta shiga har dakin Amaryata bayan tayi mata barka da dawowa sai take tambayarta yanayin gidan da aka kai Naja’atun….Hajia Rabi tace”Guri ne mai kyau da tsari sannan kuma kamar yanda Bash din yayi al’kawarin cewar zai sawa matarsa kayan daki da duk wasu abun bukata ya cika alkawari dan haka gida sai dai a godewa Allah. Hajia Abu tayi farin cikin jin wannan labarin da amaryarta ta fad’a mata dan haka gabad’ayansu har gidan baba malam din sai kowa ya kwantar da hankalinsa suka yiwa amarya fatan zaman lafiya tare da mijinta.
A cikin kwanaki bakwai da auran Bash da Naja’atu sun ‘barje soyayya sosai dan gabadaya Bash daina fita yayi kullum yana gida suna aikin abu daya Naja’atu tayi sabo da sex sosai dan wani sa’in ma kafin bash din ya nemata da wata bukata ta nemeshi! haka suke wannan rayuwa tamkar tumakai duk ibadah irin na Naja’atu tarayyarta da Bash sai da tayi rauni yanzu Naja’atu ta daina sallahr asubahi a kan lokaci kullum sai gari ya waye takeyi saboda raba dare suke suna aikin abu daya idan suka gama babu maganar su tsarkake jikinsu Bash zai rungumeta da najasa a jikinsu suyi ta bacci shi kuwa shed’an dama haka yake so kullum cikin kara ingizasu yake suna ya dinga qissima musu a zuciyarsu cewar dan basu yi sallar asubah a kan lokaci ba ai ba wani abu bane….
*Littafin na kudi ne…!*
Koda zaki ganshi a gruopa na sata ne idan kina bukatar ki biya kudin karatu ga yanda abin yake Vip group #600 normal gruop#300 accont …0542382124…Binta umar gtbank…Idan katin waya zaki tura kiyi min mgn ta whasap da wannan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
***** Rayuwar Bash da Naja’atu haka ta cigaba da tafiya cikin rashin tsari! Sun mayar da kansu tamkar tumakai basu da aiki sai abu d’aya su kwana su yini a makale da juna Naja’atu ta zama wata fitinanniya ta gaske inda shi kuma Bash ke kara d’ora ta a kan hanya ta hanyar kawo mata magungunan turawa wanda suke sanya ta tayi ta zubar da ruwan dadi yana hawa kanta yana shanyewa…………..Watansu daya da aure Bash ya koma harkokinsa, sosai ta shiga damuwa saboda ta daina samun abunda take so a kai a kai dalili idan ya fita tun a subah baya dawowa sai cikin dare mafi a kasari a buge yake dawowa shiyasa ko taje kusa dashi baya iya yi mata komai haka zata hakura ta kwanta kusa dashi tana hawaye ta riga ta saba da sabon da yayi mata shiyasa duk dare kafin tayi bacci sai taci kukanta ta koshi…Tsayin sati biyu haka al’amuran suka cigaba da tafiya a tsakaninsu Bash idan ya fita tun asuba baya dawowa sai tsakar dare kai wani lokacin ma kwana yake, a’lamarin ya dinga damunta yana ci mata rai…..Akwai ranar da suna zaune da munira tace”Munira dama Bash yana shaye shaye? kusan kullum sai naga kamar ba’a cikin hayyacinsa yake dawowa gida ba sannan dan Allah inaso ki fad’a min sana’ar da yake kinga fa idan ya fita tun farar safiya baya dawowa sai dare ya raba ke wani lokacin ma kwana yake a waje….Munira tace” To ke ina ruwanki da sana’ar da yake yi? ke dai ba’a kawo miki abinda zaki ci kisha ba me ya dameki da sanin dole sai kin san sana’arsa? Maganar shaye-shaye da kikayi Eh yanayi a wannan zamanin d’ai-d’ai na matasan samari ne wanda basa shaye shaye meye laifi a ciki tunda ba da kudin wani yake siyan kayan shaye shayen ba.
Tace”Munira daga tambaya sai magana mai zafi ina laifi dan na tambayeki sana’ar da mijina yake yi ina da hakki na sani ai.”! Munira tace”Dan Allah Naja’atu mu bar maganar nan haka kada rayukanmu suzo suna ‘baci na fada miki cewar ki bari duk ranar da kika rasa abinda zaki ci sai kiyi wannan tambayar amma yanzu baki da hurumin yinta tunda bamu gaza miki da komai ba, tsayin wata daya da kikayi a tare damu ki duba kiga yanda kika dawo jawur dake kinyi ki’bi kin murmure to me zai dame ki.”
Naja’atu na kokarin yin magana Mommy ta fito daga dakinta ganin fuskokinsu babu walwala yasa ta tsaya tana tambayar ba’asi! Munira cikin fusata! ta shiga fada mata abinda ke faruwa.
Mommyn ta yiwa Naja’atu wani irin kallo rai a ‘bace! tace”Ke! bana son bindiddigi da sanin sai kin san komai na sirrin gidan nan ki tsaya a matsayinki na matar Bashir meye na cewa dole sai kin san sana’arsa ko yankan kai yake ina ruwanki? kedai a kula dake a sauke miki hakkin ki shine bukatarki saboda haka kada na sake jin kinyi wannan maganar Bashir sana’a yake mai kyau da inganci a matsayinki na matarsa kiyi masa fatan alkairi kawai ba sai dole kinbi diddigi a kansa ba.”
Kanta a ‘kasa tana kokarin mayar da ‘kwallar dake kokarin sauko mata tace”Mommy kiyi hakuri ba nufi na mummunan abu ba amma tunda kince babu ruwana insha Allah bazan kara magana ba.”
Mommy taja tsaki tare da kallon Munira tace”Ni zanje gidan bikin Hajia Lailah sai na dawo.” Munira tace”Mommy tsaya ni muje tare ni kaina zaman gidan ya isheni.”
Mikewa tayi da sauri taje ta dauki gyalenta suka fita ba tare da sun kula Naja’atu dake zaune a gurin ba.