MADADI Page 61 to 70

Tsananin azabah! yasa Naja’atu fita daga cikin hayyancinta dan yanda Bash ke jajjagarta zaka gane ba dan taji dadi yake ba kawai dan ya azabtar da ita ne aikuwa ta azabtu mutuka dan tunda ya d’ora kafafunta saman kafadarsa ya rike bai saurara ba sai da yayi release sau uku tukkuna ya jefar da ita a gurin ya tashi yaje ya kwanta! Naja’atu wani irin nishin wahala take saki tana zirarar da hawayen azabah! yau Bash ya nuna mata rashin imani ‘karara! gabanta wani irin motsi yake yana mata mugun zafi! ga cinyoyinta sunyi wani irin tsami! saboda yanda bash ya tale mata su tamkar wacce za’ayi wa kaciya!! motsin kirki ta kasa yi sai wani irin nishi takeyi kamar wacce ranta zai bar gangar jikinta….
*Littafin na kudi ne…!*
Koda zaki ganshi a groups na sata ne idan kina bukatar ki biya kudin karatu ga yanda abin yake Vip group #600 normal grupp#300 accont numbar…0542382124..Binta umar gtbank…Idan katin waya zaki tura kiyi min mgn ta whasap da wannan numbar.
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
***** Yanda Bash ya barta a wulakance a kasan ties a haka Wani wahalallan bacci ya d’auketa baccin mara dadi mai cike da firgici gami da mafarkai marasa kyau da ban tsoro!…..Shida da wani abu Ya farka garau! ya mike zaune yana sakin wata shegiyar hamma! hannuwansa ya d’aga sama yana wata iriyar miqa!!! karaf idanunsa suka sauka a kanta tana yashe a inda take sai kace mushe sai baccin wahala takeyi…….Bash miyau ya had’iya yana lasar le’bansa na qasa tare da tsirawa tsayayyun nonowanta ido! wata gawurtacciyar sha’awa ce ta taso masa! tunda yake mu’amula da matan bariki bai ta’ba cin karo da wacce takai dad’in Naja’atu ba shiyasa idan ya hau kanta baya gajiya ko kadan ita……..Ido a rufe ya nufi inda take..Daukarta yayi ya nufi bed din da ita yana kokarin sa’bule karamin wandon jikinsa ta bud’e idonta a tsorace ta matsa gefe guda dan har tana bugewa da katakon gadon! hawaye ne suka fara tsere a kumatunta murya na rawa tace”Bash dan Allah kayi hakuri kada ka kasheni! al’kawari da amana bece haka ba me yasa zaka dinga azabtar dani? dama ashe duk al’qawarrikan da kayi min na kar’ya ne? Jiya ka bani wuya ka zalince ni gashi kana so ka aikata sa’bon Allah dani! wallahi Bash ban ta’ba tsammanin haka halinka yake ba.” Tana wani irin kuka da makyarkyata take maganar.
Fuska a murtuke yace.”Ke ki shiga taitayinki wallahi duk sanda kika sake jifana da mummunar kalma sai naci kutumar ubanki! inace ke d’in matata ce sai da na bada sadaki naira dubu hamsin aka daura min aure dake to kan me zaki ce ba zanyi abinda nake so dake ba! ki sani duk ta hanyar da nayi niyyar saduwa dake tanan zan sadu dake banga uban da ya isa ya hanani ba tunda na biya sadaki.”
“Innalilihi wa’ina ilaihi raji’un! Bash kasan kuwa abinda kake fad’a? kasan irin bala’i da masifar da kake kokarin jefa kanka a ciki? Wallahi Bash Ubangiji ya tanadarwa masu aikata Luwad’i azabah mai tsananin gaske a ranar lahira dan Allah ka tuba ka daina wannan mummunar dabi’a.
Wani bahagon mari ya kwada mata yana huci yace.” Dan Ubanki idan na daina ke zaki bani sana’ar yi ko kece zaki dauki nauyina da duk abinda nake bukata da har zaki zo kinawa mutane wa’azi? to bari kiji ni ba kafurci nake aikatawa ba wannan harka na dauketa a matsayin sana’a kuma da ita na aureki dan haka ki iya bakinki a ko’ina idan naji maganar a bakin wani naki wallahi sai na baki mamaki sai na wulakantaki!
Bedshirt taja ta rufe jikinta tana wani irin kyarma! tace”To wallahi tunda haka ta kasance kai mushiriki ne kuma fasiqi mara jin magana da rashin tsoron Allahn daya halliceshi! inaso ka sauwake min tun tafiya ba tayi nisa ba a tsakanimmu kuma ba zan gaji da fad’a maka cewar nayi nadamar auranka ba.
Wani murmushi mugunta yayi ya tusa hannunsa a cikin tarin sumar dake kansa yana yamutsawa yace”Haba beb ai banga uban daya isa ya sani na sake ki ba hahahahaha! qarya ma kenan! na sake ki? ashe bani da hankali ai kin shigo hannuna kenan yarinya ni ba gaulan namiji bane da zan sake ki wannan shashashan tsohon ya mayar dake gidansa! Ko yanzu idan na tuna bani na fara fasa tantanin budurcin ki ba to nakan ji haushi da bakin cikin wani tsohon banza ya rig……! Kafin ya karasa maganar ta katse shi ta hanyar d’aga masa hannu hawayen tausayin Abbah Abbas gami da nadamar abinda tayi masa na sakkowa a kuncinta tace”Bash kada ka sake zagin wannan mutumin a gabana domin ni yafi min kai sau dubu ka bani mamaki wallahi! nayi maka rana kai kayi min dare! meye banyi maka ba? wace irin sadaukarwa ce banyi maka ba amma abinda zakayi min kenan.”!!! Bash ya ta’be bakinsa yana mata kallon banza yace.”Wannan maganar da kikayi a yanzu ta nuna min cewar har yanzu da sauran kaunar tsohon mijinki a zuciyarki ko!? Da sauri tace”Kwarai kuwa Ba zan ta’ba daina kaunar Abbah Abbas ba domin yayi min hallacin da kai ka kasa yi mi……”Gigitaccan mari ya taska mata! ta zabura da sauri ta dafe kuncinta tana kallonsa bakinta sai kyarma yake.
Ya tsira mata jajayen idonsa yana huci! Yace.”Zaki janyo nayi aika aika Naja’atu zan iya kashe shi wallahi! ke! baki san waye Bash ba ko.”!!? Ya’kare maganar yana zazzare mata idonsa jijiyar kansa tayi wani rud’u rud’u!…..A tsorace take kallonsa tana mamakin furucinsa kisa! wannan kalma ta tsaya mata a cikin ranta! Qus! tayi da bakinta jikinta sai rawa yake tana binsa da kallo taga ya nufi wasu drowars guda uku da suke kusurwar dakin…Wani guri taga yana ta’bawa a jikin drowars ta bud’e sai kawai taga ya dauko bundiga ya nufo inda take.
Ta mike tsaye a tsorace tana rufe jikinta da bedshirt tana karkarwa had’e da maqure jikinta a jikin bango(garu) zama yayi gefan bed taga ya budeta yana gyarawa tunda take bata ta’ba ganin bundiga da harshashi (bullet) ba sai yau! duk sanyin da ake a gari gumi takeyi sai kallonsa take le’banta na rawa
Ashe d’an ta addah ta auran bata sani ba, waye ya bawa Bash lasisin ri’ke bindiga a garin jos?
Cikin gangarewa da nuna shi isheshshene taji yana cewa .”Wallahi duk ranar da kika sake ambato sunan wannan banzan tsohon mijin naki a ranar sai ya kwana a lahira da kaina zanje na sheqe!! shi da wannan bindigar ta hannuna! Zakiji mummunan labari wallahi zan kasheshi na kashe banxa babu abinda wani ko gwamnati ta isa tayi min.”!
Murya na rawa tace”Kayi hakuri dan Allah ba zan sake ba insha Allahu.”! Ya mike da bundigar a hannunsa da fad’in” Na fada miki bana magana biyu idan na sake jin sunan Abbas a bakinki to zakiji mummunan labari.” Shuru tayi tana kallonsa ya mayar da bindigar ya dawo inda take….kusantota yayi ya matseta jikin bangon yana shanshana wuyanta hade da so ya kwace bedshirt din data rufe jikinta dashi…..Kauda kanta ta shiga yi tana jin yanda zuciyarta ke tashi sakamakon jin wani irin wari mara misali da bakinsa keyi gabad’aya hucin numfashinsa da yake fesa mata nema yake ya bugar da ita dan wani irin jiri ne yake d’ibarta kanta ya dinga juyawa yana sarawa…..Kafin tayi wani yunkuri ya dauketa cak! ta kaita bed ya kwantar da ita ruf da jiki ya haye kanta bayan ya sa’bule wandonsa! kuka takeyi tana tureshi da ragowar karfin da ya rage mata.