MADADI Page 61 to 70

”Bash kaji tsoron Allah kada kayi Luwad’i dani kada ka janyo mana azabar Allah Bash!! kada ka cutar dani ni ban cuceka ba ka nufi zuciyar da take kauna da alkairi kada ka nufe ni sharri! dan Allah kada kayi wannan harkar dani ni musulma ce.”!! Sambatun surutan da takeyi kenan tana tureshi had’e da kokarin kwace jikinta
A lokacin ne shi kuma shed’an yake ‘kara tunzura shi ya dinga dukan mazaunanta yana bud’esu da kokarin tusa tsayansa a cikin duburarta sai wani irin nishi yakeyi yana goga mata jijiyarsa a jikinta!!! Sai da ya bud’e duburar sosai kana ya d’agota ya matse mata wuya tare da had’eta da jikin katon gado ya fara kokarin tusa sandar tasa a inda yayi masifar kwaid’utuwa dashi!
“Wayyo Abbana! Wayyo rayuwata Abbah Abbas ka taimaka min! Ya Allah kada ka bari bukatarsa ta biya a kaina nayi nadamar wannan rayuwar da nake cikinta Allah ka dauki raina na huta da ganin wannan ranar.”! Surutan da takeyi kenan tana kuka had’e da kokarin kwace kanta! Bash bai saurareta ba sai ma sake matseta da yakeyi yana sake bud’e kafafunta yana kokarin shigar da sandarsa a inda yake so………….”Innalilhi wa’ina ilahi raji’un! Na shiga ukuna Bash kada ka kasheni wallahi bazan iyaba! Dan Allah ka sawwake min wallahi na yafe maka! nima na gane rayuwa yanzu kuma nayi nadamar abinda na aikatawa Tsohon mijina Nasan hakkinsa ne yake bina Abbah Abbas ka gafarce kaga dai rayuwar dana jefa kaina a cikinta.” Kamar zautacciya haka ta koma sai sambatu take tana fizge fizge! duk ta galabatar dashi ta hanashi ya ciki muradinsa! A kid’ime! a kuma fusace! ya shiga kwakkwad’a mata mari! ta koina yana furzar da wani irin huci yace”Nace ki daina kiran mutsiyacin mutumin nan kin’ki ko lallai babu shakka sai ya ba’kunci lahira.”
Tana kuka wurjajan! duk ta furgice ta fita daga hayyacinta tace”Bash dan darajar Allah da manzonsa kayi hakuri kada ka kashe shi wallahi Abbah bashi da laifi ni na zalince shi ka huce fushinka a kaina idan zaka zane ni da blet irin jiya bazan damu ba amma dan Allah kada ka sake yunkurin yin luwadi dani ka duba girman Allah kada ka sake zaka iya kwana a kaina kana biyan bukatarka bazan gaji ba zan jure har sai sanda kayi gamsuwar da kake bukata.” Tana maganar tana tsiyayar da hawaye tare da had’e tafikan hannayenta guri guda sai wani irin mazari da numfarfashi take tamkar wacce tayi ‘yar tsere.
Tsaki mai karfin gaske yaja ya wani janyo kafafunta ta fad’o saman jikinsa, rugumeta yayi qam!qam! a jikinsa yana sansanta had’e da sumbutar sassan jikinta! Gabanta faduwa kawai yake tana adduar Allah yasa dai yaji magiyar da tayi masa wallahi zata iya yarda ya yini akanta mutukar bai zaiyi luwadi da itaba.
Bash jagwalgwala ta ya cigaba dayi yana ta marmatsa mata brest sai so yake su hada baki ta’ki bashi damar haka kyankyamim hada baki take dashi saboda yanda take jin yanda bakinsa ke fitar da wani irin wari mara misali……To duk irin wassanni da bash ke mata hakan besa taji sha’awarsa a jikinta ba, gabadaya ma ruwan jikinta kafewa yayi HQ dinta ya bushe qamas! Tana ji tana gani Bash ya danna mata sandarsa a jikinta ta dinga rintse idonta tana jin yanda yake wani irin sukuwa a kanta yana bugunta da karfin gaske! Rashin wadatacciyr ni’ima ya sanyata tayi muguwar galabaita kafin Bash ya samu satisfaction tasha bakar wahala mutuka haka ya sauka daga kanta ta kasa motsa ko da yatsanta guda saboda tsananin halin azabar da take ciki.
Tana sallar tana kuka gami da rokon Allah ya fitar da ita daga wannan babbar masifar data jefa kanta a ciki! Eh gaskiya ne ita da kanta tasan rashin jin maganar na gaba da ita ne ya janyo mata shiga wannan masifar! sai yanzu take ganin irin babban kuskuran data tafka a rayuwarta! Wai shin ma meye laifin Abbah Abbas data ‘kishi! meye aibunsa? zuciyarta tace mata “Tsufa ne babban abinda yasa kika tsaneshi.” Wasu hawaye suka shararo mata! E gaskiya ne a wancan lokacin taqi Abbah Abbas saboda tsufansa tana ganin Kamar akwai matsala idan ta zauna dashi tunda ba tsaran auranta bane, shiyasa ta dinga yunkurin rabuwa dashi domin ta auri daidai da rayuwarta wanda take tunanin shine zai iya bata dukkanin soyayyar da take bukata!! Sai gashi kuma tun ba’aje ko’ina ba taga bambamcin auran tsoho da yaro! Wane irin kulawa da soyayya ne bata samu ba a gurin Abbah Abbas? wane irin rarrashi da kyautatawa ne mutum nan beyi mata ba? Tun kafin tasan wacece ita yake hidima da ita shine cinta shanta suturarta iliminta da duk wata dawainiya tata! komai na rayuwa ta samu a hannun bawan Allah nan, amma sabida tsabar son kai da rashin adalci ta watsa masa qasa a ido ta fujire masa ta dinga nuna masa qiyayya qarara har sai da ta samu nasara a kansa ya saketa, burinta ya cika na auran muradin zuciyarta sai gashi kwalliya bata biya kudin sabulu ba tun kafin aje ko’ina Bash ya yanke mata mummunan hukuncin da bata ta’ba tsammani ba, Hakika da ta zauna zaman aure da d’an ta’adda! kuma dan Luwad’i irin Bash to gwara ta zauna zaman aure da tsoho dan shekara saba’in ko tamanin dan tasan a gurinsa zata samu nutsuwa da kwanciyar hankalin da take bukata! Hakika sai yanzu tayi karatun ta nutsu kuma ta fahimci alherin da iyayenta suke nemanta dashi tana fujirewa shin yanzu da wane ido zata kalli Iyeyenta ? da wane kuma zata kalli Abbah Abbas din? me za taje ta fad’a musu yana faruwa a tsakaninta da Bash, shin zasu kar’bi maganar ta da muhimanci ko kuwa? Duniya dasu gabad’ayansu sun san da cewar ita da kanta ta za’bi Bash tace musu shi take so ya zama abokin rayuwarta… kuma har hanzu bata manta gargadin da Baba talatu tayi mata ba yana nan a kwakwalwarta bata manta ba! A yanda rayuwar nan ta juya mata baya wa zata tunkara a cikinsu ta fad’a masa matsalarta ya yarda…..
*Ayi hakuri da error????????*
[ad_2]