MADADI 1-END

MADADI Page 61 to 70

*Littafin na kudi ne….!*

Koda zaki ganshi a gruops to na sata ne idan kina so ki biya kudin karatu ga yanda abin yake Vip gruop#609 normal gruop#300 account…0542382124…Binta umar gtbabk..idan katin wata zaki tura ki min mgn ta whasap da wannan numbar

*07084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*

*A lokacin da kake had’a mutum da Allah kan ya daina abu to shi kuma a lokacin shed’an yake ‘kara ingiza shi!????????‍♀️ Masu fitar min da book na had’a ku da Allah ku bari masu sharing a gruops ina kallon ku a groups d’in da muka had’a daku kuna shearing hankalin ku kwance???? ba zance muku komai ba saboda nasan da baku ganshi ba ba zakuyi sharing ba amma dai yana da kyau kuyiwa kanku hisabi abinda kasan idan anyi maka ba zakaji dadi ba to kaima kada kayi wa wani! Masu karanta book din Madadi baku biya ba kuma duk ina kallonku???????? ‘Kauna ce ta janyo haka amma dai dan Allah a rage son kai da son banza azo a biya kudin karatu mutum sai ya karanta hankalinsa a kwance☺️ Gabad’ayanku masoyana ina ‘kaunarku????*

52

Jin irin yanda headquarter d’in nata ke mata wani irin ‘kai’kayi da rad’ad’i ya sanya da sauri ta turmutsa yatsunta a can ciki inda tafi jin kaikyayin ta dinga kwakula tana lumshe idonta sosai take jin dadin yanda take sosa gurin da k’aikyayin ya dameta duk ta wage kafafunta kamar zararriya sai zura yatsunta take a gabanta tana kwakula….Cikin wannan yanayin ya fito daga wanka ya sameta, gabadaya ma hankalinta baya kansa tana can duniyar susa tana lumshe ido, razananniyar tsawa! ya buga mata da fad’in “Halisa meye haka kikeyi.”? A firgice ta cire hannunta daga gurin ta mike zaune tana kallonsa! kafin tayi magana taji tsinkewar wani ruwa daga gabanta yana bin cinyoyinta…Murya na rawa tace” Wallahi bayan rabuwar mu naji gurin yana min wani irin kaiky…..Kafin ta ‘karasa maganar tayi saurin sake sa hannunta a gurin tana sosawa sakamakon jin yanda gurin yayi mata wani irin caccaka ta dinga sosawa tana masa bayanin halin da take ciki…Yace.”Sau nawa ina hanaki cushe cushen magungunan banzan da kikeyi! aikin banza kawai kinje garin shashancin ki na banza da wofi kinsa abinda zai cutar dake sai ki tashi kije ki wanke gurin da ruwan d’umi.” Halisa wasu zafafan hawaye ne suka shiga zubo mata wai shin me yake shirin faruwa da ita ne? wane irin magani ne wannan wanda Ya sa’adu ta siyar mata wanda yake kokarin janyo mata gagarimar matsala? jikinta a mace ta mi’ke da kyar ta nufi toilet…Shi kuwa jallabiyarsa ya dauka yasa ya fice daga dakin ya nufi nasa.

Halisa tsugunawa tayi a toilet din tana sake zura yatsunta tana sosawa nan taji wani katon nama ya fito daga gabanta ya cika gurin yayi fam!! yunkuri tayi ta sake d’ora hannunta a gurin taji wannan tsokar naman ta sake girma! Ihu!! ta kurma ta mi’ke tsaye gabanta na dukan uku uku? shin me yake yunkurin fitowa daga jikinta sai kace wacce zata haihu! cikin fad’uwar gaba ta sake tsugunawa a tsorace ta sake sa hannunta still wannan tsokar naman na nan a inda take! jikinta ya dinga kyarma! ta dinga tsiyayar da wani irin gumi na tsantsar tashin hankali da rud’ani!!!

Halisa ta kai awa guda a toilet tana aikin abu daya da ta yunkurin mayar da abunda yake kokarin fitowa daga gabanta sai ya sake dawowa haka ta dinga yi tana kuka da kiran sunan Allah dan gabadaya ta tsorata da al’amarin! wannan karon maganin gurin ‘Yar Sa’adu na nema ya janyo mata matsala babbah! …..Da kyar tayi wanka ta shiga ruwan zafi ta dade wai ko abun zai koma sai dai har ta gama zamanta a ruwan d’umin ta fito abun bai motsa daga inda yake ba, cikin wata iriyar tafiya ta fito daga toilet din ta kwanta bed dinta cike da alhini da damuwar bala’in da yake shirin rikito mata.

Har yara suka tafi skull Halisa na cikin daki bata fito ba, baba larai na ganin maigidan ya fito ta gaishe shi a nutse ta bar palon, Abbah Abbas ya zauna gurin cin abinci da wayarsa a hannunsa, Salim ya kira yace maza yazo ya daukeshi da wuri yake so ya fita….Bayan sun gama waya da Salim a nutse ya karya ya mike ya nufi dakin Halisa, nan ya tarar da ita tana kuka ta takure jikinta a guri guda.

Cike da mamaki yake tambayarta abinda yake faruwa take kuka da safe dan shi gabad’aya ma ya manta da abunda ya faru da ita a jiya….Kasa fada masa tayi saboda tana jin tsoro kada yayi mata fad’a! Yace”Ba zaki fad’a min abinda ke da akwai ba kin zauna kina kuka meye amfanin hakan da kikeyi ke ba yarinyar kankanuwa ba ki zauna kina aikata abu irin na yara.

Da kyar tace”Wallahi tun jiya wani abu yayi tsiro daga gabana na rasa kome ye nayi nayi ya koma ya’ki komawa.” Cike da mamaki yace.”Wane abu ne zaiyi tsiro ya fito daga matuncinki sai kace wanda akayi shuka gurin Kinga kiyi min bayani yanda zan fahimta.” Hawaye ta share tace”Wallahi Abban Mufida ba karya nake ba nima na tsorata mutuka wata ‘Yar tsokace ta bullutso daga gurin…..!

‘Yar dariya yayi domin shi abun ma dariya ya bashi Kai tsaye yace”Bud’e min naga tsokar naman data bullutso.” Yafad’a yana nufar inda take…. Halisa a tsorace take kallonsa dan gabadaya bata so yaga abin tana jin tsoron abinda ka iya zuwa ya dawo

Zama yayi kusa da ita yana jan kafafunta had’e da so ya yaye zanin dake jikinta, jikinta ne ya dinga rawa cike da fargaba da tsoro tace”Abban mufida ka bari dan Allah ba sai ka gani ba.

Yace.”Aikuwa dole sai naga wannan tsokar data bullutso komai ‘boye ‘boyen ki sai na duba nagaji.” Cike da zolaya yake maganar dan gabadaya ma ya mayar da abun wasa da dariya! Halisa hakura kawai tayi ta kyaleshi ya bude mata jikinta yana duba headquarter dinta yana laluben abun da idonsa

Lokacin da idonsa yayi masa tozali da abinda halisa ke fada masa sai da gabansa ya fadi! da sauri ya kalleta cikin wani irin yanayi na tashin hankali yace.”Wannan wane irin abune ya fito miki a matunci gashinan har yana kokarin rufe miki kofa shin tun yaushe ne hakan ya kasance dake.”?

Halisa data muzanta! mirya na rawa tace”Jiya ne bayan abunda ya faru tsakaninmu sai kawai naji kamar ana caccaka min allurai a ciki ga kaikyayin da gurin ya dinga yi bayan na gama sosawa ina shiga bandaki naga abun ya fito.

Kici kici da fuska yayi yana mata wani irin kallo yace.”Ki dauko min maganin da kika sa wanda ya janyo miki wannan masifar.”! Rantse rantse ta shaga yi ita wallahi bata sa komai ba…Yace.”Halisa kome ki keyi fa na sani nasan irin shaye shayen magunan da kikeyi akaina kuma watarana ina ganinsu da idona na tabbata akwai abinda kikasa a gabanki wanda ya janyo miki wannan abu saboda haka tun kafin ranki ya ‘baci ki tashi ki dauko min maganin.” ! Halisa ganin yanda yasha kunu ne yasa ta mike a sanyaye ta bude wardrobe inda take ajiye ajiyen magungunanta ta laluba ta dauko kwalbar maganin saboda haukanta sai da ta kusa sanya maganin gabadayansa kadan ta rage bayan kuma ba haka ‘Yar sa’adu tace mata ba!

Mika masa tayi ya kar’ba yana dubawa! Bude kwalbar yayi ya shanshana maganin yaji yana wani irin kamshi tabbas idan bai manta ba jiya yaji kamshin maganin a jikinsa dangwalar maganin yayi a hannunsa yaji wani irin danqo tamkar cingum!! yatsun hannunsa suka had’u da maganin suka manne guri guda!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button