MADADI Page 61 to 70

Naja’atu a hankali ta d’an saci kallon inda yake zaune tace”Abbah ina wuni inasu Mussadiq.”? Ya dan kalleta babu yabo babu fallasa yace.”Lafiya lau Naja’atu Mussadiq na gida lafiya.” Shuru tayi na second biyu kafin tace”Abbah Dan Allah gobe a kawo min su inaso na gansu.” Wani irin kallo ya watsa mata wanda yake nuna alamun baki isa ba, ya dauke kansa ba tare da yace komai ba ya mi’ke tsaye yana duba agogon hannunsa ya kalli mahaifiyarsa tare da fad’in shi zai wuce gida sai da safe idan ya shigo daurin aure.” Hajia tace”To Allah ya kaimu amma kada ka manta ka tawo mana da yaran domin nima ina kewarsu koda yake ai kai dama ka saba rowar ‘ya’yanka ko gaisuwar juma’a baka kawo su.” Murmushi kawai yayi ya kama hanyar fita tare da fad’in “Insha Allahu idan be manta ba zai zo dasu.Hajia tunda taji ya fadi haka tasan ba kawo su zaiyi ba sai kawai ta shiga girgiza kanta tana mamakin hallayar d’an nata kamar shi kad’ai ne mai ‘ya’ya a duniya baya so ko kad’an ‘ya’yansa su matsa daga kusa dashi..
*Littafin na kudi ne…*
Koda zaki ganshi a gruops na sata ne idan kina bukatar ki biya kudin karatu ga yanda abin yake….Vip gruop#600 normal gruop#300 account… 0542382124…Binta umar gtbank…Idan kati zaki turo kiyi min mgn ta whasap da wannnan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
Cikin rashin walwala gami rashin nutsuwar zuciya Abbah Abbas ya shiga gidansa . duk a sakamakon tozali da yayi da yarinyar da ya riga ya cire ta gabad’aya daga cikin rayuwarsa to sai gashi a yau ganin da yayi mata ya tayar masa da tsumin sonta da jin wani irin kishinta gami da jin kishin yaron da take shirin aura, tunda ake maganar auran bai ta’ba shiga yanayi na damuwa da tashin hankali irin yau ba, wannan yana nufin cewar yau yayi mata ganin karshe kenan tun gobe zasu daura mata aure da wanda suka kar’bi sadakinta dashi wannan al’amarin shine ya janyo masa ji wasu kibiyoyin kishi wanda suka zo suka tokare masa a maqoshinsa! da kyar yake iya bude baki yayi magana tsabar yanda yake jin wani irin tu’ku’ki! bakin ciki a cikin zuciyarsa, koda ya fito daga motar bai tsaya duguwar magana da Salim ba sai kawai ya daga masa hannu ba tare da yayi wata magana ba ya nufi cikin gidan nasa. Salim kuwa cike da farin ciki ya juya kan motar domin fita daga gidan………….Halisa ta d’an ji dama dama gabadayansu suna zaune a palo ita da yaran ya shigo, suka shiga yi masa barka da zuwa harda Baba larai dake ta kokarin kintsa musu gurin cin abinci……Ya daure sosai ba tare da ya nuna musu damuwar da yake ciki ba ya amsa ya d’an tsaya yana magana da yaran kafin ya nufi dakinshi….Halisa cikin faduwar gaba da tararrabi tabi bayansa, samunsa tayi zaune a gefan gado yana kwance a gogon hannunsa, ta zauna a hankali tana sake yi masa barka da dawowa, bai kyareta ba kuma be hantareta ba kamar yanda yake mata a kwanakin baya ya amsa tare da umartata data hada masa ruwan wanka! Halisa cike da murna da farin ciki ta nufi toilet din tana adduar Allah yasa ya gama fushin da yake da ita dan ba karamin galabaita tayi da tsatstsauran hukuncin da yanke mata ba………To a takaice dai a daran ranar Halisa sai da tayi yanda tayi ya kusanceta ita dashi suka kasance cikin wani irin yanayi na tsantsar tashin hankali da damuwa, dan gabadaya Halisa tayi wata iriyar bud’ewa koda Abbah yasa joystick dinshi zuruf ta shige ya dinga kokarin ganin ya samu satisfaction abun ya fassakara dan gabad’aya joystick d’in yawo ta dinga yi a headquarter din halisa ko’ina ya motsa sai yaji kwararo-kwararo babu inda ya ri’keshi! Gashi a lokacin yayi masifar kwadaituwa da al’amarin burinsa kawai ya samu gamsuwar da yake bukata amma babu dama! Cikin wani irin yanayi na tsantsar damuwa ya zare jikinsa a nata kawai ya zura kafafunsa kasan gado tare da dafe kansa takaici da bakin ciki kamar su kasheshi Halisa ta janyowa kanta babbar illah a rayuwarta ta cutar da kanta da abinda yake da mutukar daraja da martaba a tare da ita a yanzu da ita da babu duk daya suke a gurinsa tunda ta kasa dauke masa bukatarsa dama wannan dalilin ne yasa yayi ta fargabar tunkararta da wata magana saboda yana gudun ‘bacin rai…..Halisa na zubda hawaye ta dafa bayansa tana bashi hakuri duk tayi wani irin sanyi ta zama abar tausayi ita kanta tayi masifar tsorata da jin yanayin yanda gabanta ya bud’e! dan duk wani budiri da yake yi a gurin taji kuma ta gani Jijiyarsa ta kasa tsayawa guri daya sai yawo takeyi a gurin ita a karan kanta tayi tayi duburar da za tayi ta ri’keshi abin ya fassakara gurin ya riga ya sakwarkwace! ya saki tamkar bakin tsohuwar rijiyar data zaizaye ta tana kokarin ruftawa! kokarin kama jijiyar tasa takeyi wai tayi masa dabura irin wanda take masa idan tana al’ada! aikuwa a fusace! ya tureta ya mike yana jan tsaki! bandaki ya nufa domin ya gyara jikinsa, Halisa ta dora hannunta aka tana kuka mai tsanani da fad’in “Na cuci kaina nayi wa rayuwata illah yanzu menene mafita a gareni? na lalata martabata da mutuncinta nasan yanzu zanyi ta fuskantar kalubalan rayuwa…(‘Kalubale gareku mata masu sake saken maganin matsi a gabansu wallahi ku kiyayi kanku akwai manya manyan cutuka da zaku janyowa kanku)
Koda ya fito ya tarar da ita tana kuka babu walwala ko ta kwabo a tare dashi yace ta bashi guri baya son damuwa yana so ya kwanta ya huta! Jikinta a sanyaye ta dauki rigar baccinta tasa ta kama hanya ta fita daga dakin cikin wata iriyar tafiya tamkar wacce ta rasa laka a jikinta, saboda tsananin bacin ran da yake ciki ko binta da kallo beyi ba ya sanya jallabiyarsa ya hau kan dadduma domin gabatar da sallar nafila kamar yanda ya saba yi a dik daran duniya.
*KADDARA TA RIGA FATA!!!!!*
To jama’a da yawa sun sheda da daurin auran Naja’atu malam Sani da Bashir Aminu dan jarida akan sadaki naira dubu hamsin wanda bayan an watse daga gurin daurin auran kowa ya kama gabanshi Alhaji Sama’ila ya samu Naja’atun da kudin sadakinta ya damka mata a hannunta kana kuma cikin tattausan lafazi ya shiga yi mata nasiha mai ratsa jiki! daga karshe yayi mata fatan alkairi gami da zaman lafiya da mijinta….Naja’atu na kuka tana sauraran nasihar da Hajia Abu ke mata itama dai kwatancin irin ta mijinta tayi mata sannan itama tayi mata fatan alkairi tare da zaman lafiya a gidan auranta…..Sannan da kanta ta dauketa ta kaita gaban iyayenta tace lallai su sa mata albarka kuma suyi mata adduar zaman lafiya a gidan auranta….Baba malam addua sosai yayi mata Baba Talatu itama tayi kokarin kawar da abinda ke cikin zuciyarta ta sanyawa auran albarka kamar yanda hajian ta bukata.
Alhaji Sama’ila ne ya yanke shawara kan cewar dole a wakilta mata guda biyu ko uku domin suje suga inda za’a ajiye naja’atun Baba malam yaji dad’in shawarar da alhajin ya kawo babu shakka shawararsa a bar dubawa ce……….Hajia Rabi amaryar Alhaji da wasu mutum uku daga bangaran Baba Talatu suka shirya tsaf domin rakiyar amarya garin jos………Naja’atu jin shawarar da aka yanke yasa ta k’ebe a guri guda ta kira wayar Bash din ta sanar masa halin da ake ciki wanda shi da a tsarinsa kawai yana so ya dauketa ita kadai su tafi, to amma uzirin data kawo masa bai girgiza shi ba yace mata babu damuwa insha Allahu su jiraye shi da misalin karfe biyu na rana yana wani uziri daga ya gama zaizo ya daukesu, dama shi da abokansa guda biyu ne kawai suka rage dan ana gama daurin aure mahaifinsa da sauran jama’ar da suka rufo musu baya suka tafi…Shi da abokansa suka rage domin daukar amarya kamar yanda suka tsara.