MAKAUNIYAR KADDARA 42

mutuncinsu ko za’a zauna lafiya.

      Su Zinneerah kam koda suka fahimci ɗunbin farin cikin da hajiya iya ke a ciki suka tambayeta catai babu komai. dan sunyi magana da Baffah akan zasubar 

zancen kar Zinneerah ta sani har sai sun dawo Nigeria saboda sheɗancin su Mammah. Baffah yace yana tsoron su sani subi ta wata hanyar su cutar da yarinyar 

mutane a ƙasar da batasan kantaba. Amma tunda nan da sati biyu zasu koma ayi haƙurin hakan kawai dan za’a haɗe bikinne da nasu Ni’ima. Hajiya iya kuwa ta 

gamsu da wannan shwarar ɗari bisa ɗari. Dan haka bayan Khalipha tai gum da bakinta………..✍

*_ZAFAFA BIYAR  NEXT LEVEL sunzo da sabon salon da duk ya zarta na baya_*

Dan haka masoya karku bari ayi tafiyar bana babu ku a ciki????????????????.

[ad_2]

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button