MAKAUNIYAR KADDARA COMPLETE HAUSA NOVEL

 • MAKAUNIYAR KADDARA 54

  Ad _____  *Page 54* ………..Duk yanda taso dojewa a baya doleneta ta yarda suka shigo sashen nata a tare, kusan duk sai da suka ɗago suka kallesu jin sassanyar muryarsa na  sallama. Bayansa ta koma ta maƙale saboda kunya da taji na iyayenta da ƴan uwanta. Gani take kamar kowa…

  Read More »
 • MAKAUNIYAR KADDARA

  MAKAUNIYAR KADDARA 53

  Ad _____ Page 53 …………Bai nuna yama fahimci yanda ta firgitan ba ya fara magana a hankali da ƙoƙarin buɗe kular tana a jikinsa. “Wannan ba aikin amarya bane, koda yake amaryan marowaciya ce”.      Yanda yay maganar a saitin kunnenta yasa tsigar jikinta tashi, ga ɗunbin mamakinsa dan…

  Read More »
 • MAKAUNIYAR KADDARA

  MAKAUNIYAR ƘADDARA 52

  Ad _____   Page 52* ………..Gargaɗinsa yasa Zinneerah tana canja kayan tayo alwala da sake naɗe jikinta da lifaya ɗin ta fito duk da kayan barcin wandone har ƙasa da riga, kasancewar rigar guntuwa mara hannu yasa taji bazata iya fitowa da itaba gabansa. Gashi ta cire bra ɗinta dan…

  Read More »
 • MAKAUNIYAR KADDARA 51

  Ad _____   *page 51*………..Kamar jira ƴan kawo amarya na wucewa Farah ta farka, sai dai a yanayin data farka ɗin yay matuƙar tada hankalin su Mammah, AK daya tuna cewar tana tare da ciki ya cema Dr Mahmud suje asibiti kawai kar a rasa abinda ke cikinta. Mammah ce…

  Read More »
 • UBAYD MALEEK

  MAKAUNIYAR KADDARA 50

  Ad _____  *Page 50* ……….Soaai AK yayi mamaki matuƙa da ganin abokansa waɗandama shi kobi takansu bayayi yanzun, hakama abokan harkar business ɗinsa dake anan Nigeria. Dole dai ya ware ya shanye mamakinsa ya shiga basu hannu suna gaisawa da tayashi murna, tare da masa ƙorafin ba’a gayyacesu ɗaurin aureba…

  Read More »
 • MAKAUNIYAR KADDARA 49

  Ad _____  *Page 49* ………..Koda suka wayi gari lafiya ma da ƴan zuwa tabbatar da dawowar Zinneerah suka tashi, dan babu kunya mata keta shigowa da ƴammata da yara. Duk da abinda ya faru a baya yana a zukatansu kwarjini da cikar kamalar Zinneerah a yanzu ya hana bakinsu aibantata,…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • MAKAUNIYAR KADDARA 48

  Ad _____  *Page 48* Duk wacce batayi anfani da sabulunnan ba anbarta abaya acan karshen bayama kuwa duk Mai tantama akan sabulai nagyaranjiki cewa basa Aiki toh yacire mg’s domin kankat ne insha Allah babu Wanda yayi anfani dasabulunmu yace baiyi ba koyaushe mg’s sai sanbarka amare da uwargidaye hardama…

  Read More »
 • MAKAUNIYAR KADDARA 47

  Ad _____   *Page 47* ………..Cike da ɗokin zuwa ganin mmn sadiq dasu Aliyu Zinneerah ta  shirya cikin wando da riga na parkistan red and white, sai gyale red  data naɗa a kanta wanda ya fiddo mata ƙyawun da fuskrta ta ƙara. Kayan  sun zauna mata ɗas a jiki kasancewarta…

  Read More »
 • MAKAUNIYAR KADDARA 46

  Ad _____   *Page 46* ………Koda akazo yin breakfast yau gaba ɗaya gidan aka haɗu harsu  Momie domin nuna murnar dawowar Hajiya iya. Aiko taji matuƙar jin daɗi  dan bakinta yaƙi rufuwa. Little na jikinta tana bashi da kanta. Ita  Zinneerah ma har mamakin yanda ya saki jiki da kowa…

  Read More »
 • MAKAUNIYAR KADDARA 45

  Ad _____   *Page 45* ………..Sai da ya kai zaune sannan ya ɗan dubeta ya kauda kansa yana  maidawa ga Hajiya iya mamaki har yanzu shimfiɗe a fuskarsa. Kansa ta  shafa tana murmushi. “Mamaki ko?”. Ta faɗa tana kamo hannunsa cikin  nata.       Cikin ɗacin murya yace, “Amma…

  Read More »
 • MAKAUNIYAR KADDARA 44

  Ad _____  *page 44* ………..A gajiye suka shigo gidan gab da magriba, dama sun ajiye Dr Mahmud a gidansa. Little kuwa yayi barci jikin Abbansa dan Huzaifa ne yay driving ɗin.          Koda Huzaifa yay fakin a inda ya dace AK fita yay ɗauke da little a…

  Read More »
 • MAKAUNIYAR KADDARA 43

  Ad _____   page 43* ………..A Nigeria kuwa yau cikin farin ciki AK yay barci rungume da Little, haka kawai wata nutsuwa da farin ciki suka mamayesa. Dukan wani ƙunci da  damuwa da tunani akan samuwarsa suka kwaranye, farin ciki da nutsuwa suka maye gurbinsa, jiyake tamkar ya haɗiye abinsa…

  Read More »
 • MAKAUNIYAR KADDARA 42

  Ad _____   *Page 42* _________________________ *MG’S SKINCARE* Hi my peole🙋‍♀️ Are you tired of using different skincare product that won’t work on ur skin no matter what❓then trust me @mg’s skincare is the right plug for you💯 Are you guys battling with pimples,dark spot, sunburn, acne, stretch mark,knuckle,dark armpit,damaged/bleached…

  Read More »
Back to top button