Uncategorized

MATAR UBA 12

Ya d’auki kusan awa d’aya yana abu d’aya Baraka tayi laushi don ko Motsi bata iyayi,taahi yayi yasa wandon sa kana ya fito sai washe Baki yake jikinsa duk zufa, sai da ya Sami gu ya zauna yace “Je ki fito da ita don Naga alama baza ta iya tashi ba”

‘yar karmar dariya tayi kana Tace ” To” ta mike ganin ta akwance duk ta ware kafafunta yasa ta kwashe da dariya ” Dallah malama me haka Bai ishe ki bane na Kira wo Miki shi”

Murya chan Ciki, Tace ” ‘dagani please” tab’e Baki tayi kana ta Mika Mata kayanta ta saka kana suka fito, Yana ganin su ya tirmike fuska kamar ba shi ba,bayan sun zauna ya Mika Mata wasu ledodi guda biyu, yace “Na farin ledan a ruwan wanka Zaki sa Mata, na bakin ledan Kuma a abinci”

Kai kawai ta d’aga Masa, a daddafe da taimakon maman Yesmin suka bar gun, key ta Mika Mata Tace “Kiyi driving din bazan iya ba”

Dariya tayi sosai Kan ta karb’i key din, driving take da zaran sun had’a Ido sai ta kwashe da dariya, gyara Zama tayi Tace “Ke malama ya ishe ki haka kin ji ko”

“Dan Allah ki kyaleni nayi dariya, wallahi kin bada Mata, irin ihu Haka na tabbata bakiyi hakan a first night d’inki ba”

” Hmm ke dai bari wallahi mutumin Nan Bai da imani Kinga abin nashi kuwa wallahi sai da na tsorota” 

Dariya ta Kuma yi tana bubbuga stairing motar, ” An dai ji kunya wallahi kin bada Mata Ni wallahii banga abin tsoro anan ba”

” Baza ki gani ba ai,tunda ba ke ji yanda naji ba”

” Ni wallahii banga d’a na mijin da zai sani kuka ba, ba a haife shi ba”

” Ke kam ai dama jarrababbiyace shiysa kullum khamal yake karewa kamar kud’in guziri”

” Sai Kuma Kiyi ai, Hajiya matar Boko gidana zamu Koma ko gida Zan kai ki?”

” Kaini gidana Dole naje na gasa jikina”

” Toh ranki shi dad’e” 

Tunda daga nan babu Wanda ya sake furta komai har suka Isa gidan Mai gadi ya wangale musu gate suka Shiga, Tace “Ni bazan Shiga Ciki ba, ki sauka kawai anjima ki Aiko a karb’a Miki motar”

” Okay nagode”

Ta fice daga motar ita Kuma ta tada motar ta tafi, Baraka kuwa tana Shiga ban d’aki ta fad’a ruwa Mai zafin gaske ta Hana ta sa dittol a Ciki ta Shiga da nayar Zama a Ciki wani Kara ta sake Kan ta sake Kara ruwan sanyi a Kai, ta zauna zafi take ji sosai Amma tasan in ba hakan tayi ba baza ta daina Jin rad’ad’in da take ji ba.

????????????????????????????????

Mu had’u a page na gaba

PLEASE SHARE AND COMMENT

 *MILHAAT CE YAR TERAWA*

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button